Sashe 84
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Take fuskarta ya sake haskawa da wani irin kyawu mara misaltuwa,Hajiya Aysha ta murmusa tana sake jin
aunar TAIMIYYAH na ratsa jinin jikinta.Ta bu
e baki tace, "Masha Allah Zainab Kin yi kyau tubarkallah!
Allah ya kawo miki nagartaccen miji me tsoran Allah."
TAIMIYYAH tayi
asa da kanta tana amsawa da "Ameen." cikin zuciyarta dai-dai lokacin kuma Iyah ta shigo cikin
akin,ta tadda wannan abin arzi
i da Hajiya Aysha ta baiwa TAIMIYYAH,tayi godia me tarin yawa tare da addu'an fatar alkhairy wa Hajiya Ayshan.
TAIMIYYAH sai ta baiwa Iyah ku
in ta ajiye,ita kuma fito don koma zuwa
akinta,ta nunawa su Yasmeen abin arzi
in da Hajiyan ta kawo mata........
ansabo ce#
[12/14, 3:43 PM] +234 703 040 9541: *Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.*
*Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_*Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704.*_
*53*
" Yanzu Hajiya Fatima wa
annan
an matan ma duka jikokin ki ne?"
Hajiya Aysha ta tambayi Iyah idanunta akan Zuhurah da Basmah da sai yanzu suka busa iska ,suka ga damar zuwa gaida Hajiya Ayshar bayan an tashi daga walimar.
Iyah ta dubi su Zuhurah tana balla musu hararan yadda suka tsare Hajiya Aysha da ido,kafin ta furta, "Eh duk jikokina ne
an wajen Sani
anin mahaifin TAIMIYYAH,ga part
insu can na farko daga kin shigo gidan, wannan sunanta Zuhurah sai wannan Basmah."
Iyah tayi maganar tana pointing fuskar kowacce a cikinsu.Hajiya Aysha ta jinjina kai tana fa
in, "Masha Allah,Allah yai musu albarka."
Iyah ta amsa da cewa, "Ameen." Tana me sallamar su Zuhurah da suka zurawa Hajiyan ido,tace su tashi su tafi abinsu.
Bayan fitarsu ne take baiwa Hajiya Aysha labarin cewa dukansu an saka ranan aurensu watanni uku masu zuwa ,ta
are maganar da cewa, "Mutumiyarki ne dai har yanzu Allah bai kawo tsayayye ba,amma ina addu'a Allah ya kawo mata itama kafin nasu duk a ha
a ayi gaba
aya a huta."
Hajiya Aysha ta jinjina kai tana cewa, "Insha Allah,Allah zai kawo nata itama,ai aure lokaci ne kowa ka ga ya yi lokacinsa ne."
"Hakane Hajiya don da lokacin yayi ma da ita da Zuhurah za a fara sanyawa lokacin,sai aka samu akasi maganar TAIMIYYAH bai je ko'ina ba uwar yaron ta nuna bata so ya auri gurguwa,sanadin rabuwar tasu kenan,kuma cikin wani ikon Allah yaron ne wai kuma Basmah
anwarta za ta aura....."
Iyah ta shiga zayyanewa Hajiya Aysha abinda ya faru tas,ta
are maganan da cewa, "Wallahi Hajiya sai dana zubda hawayen tausayin Zainab akan wannan lamarin,da
yar da lallami na dinga bata
warin guiwa akan tayi ha
ury, ta
auki hakan a matsayin
addara da kuma jarabawa,su kuma idan da gayya suka shirya wannan lamari Ubangiji ba zai barsu haka ba."
Hajiya da jikinta yayi wani irin sanyi, ta dubi Iyah tana fa
in, "Allah sarki Zainab baki ji yadda na sake jin tausayinta a cikin zuciyata ba,anya ko mutanennan na jin tsoron Mahaliccinsu kuwa?
Meyasa duniya ya zama babu gaskiya ne sai son zuciya da cin amanar juna?
Amma bakomi watakila Ubangiji yayi nufin nuna musu ikonsa ne da nuna musu cewa ita
in ba banza bace,Insha Allah sai ta auri miji na nunawa sa a, wanda sai sun zubda hawayen tausayin kansu da kansu tare da yin nadaman da bazai ta
a anfanar da su komi ba.Ai shi cin amana duk wanda yayisa
arya yake yace zai samu yadda yake so,kamar yadda kika ce ne a zuba musu ido ai Ubangiji baya bacci kuma yasan zukatan kowannan mu."
Hajiya Aysha na maganar ne cike da jin ciwo da zafin abinda ya faru da TAIMIYYAH.Iyah ta
aura da nata sharhin suna ta yi har Shehu ya iso don tafiya da Hajiyan,basu daina tattaunawa akan batun TAIMIYYAH da yadda tun asali dama Umma ke gwada mata
iyayyah ba.
Sai da Yasmeen ta shigo ta sanar da Iyah cewa driver
in Hajiyan yazo,sannan suka katse hiran Iyah na tashi ta fito zuwa kitchen tana kiran sunan Guggo Bilki dake zaune a falo.
Guggo Bilki ta samu Iyah a ckin kitchen suka kammala shiryawa Hajiya Aysha abubuwan da suka tanadar don bata ta tafi da shi.Iyah tayi kiran Babah Ladi ta
akko kulolin Hajiyan da suka taho da shi daga asibiti,aka tattara komi Yasmeen da Ladi suka kai wajen motar Hajiyar dake fake a bakin gate.
Iyah da TAIMIYYAH suka rako Hajiya Aysha har bakin mota suna mata godia,ta dubi TAIMIYYAH tana me kama hannunta tac, "Daughter yaushe zaku kawo min ziyara ke da Iyar taki?"
TAIMIYYAH ta saki murmushi tana duban Iyah dake saurarensu tace, "Insha Allah idan Iyah ta sanya lokaci sai mu kira waya."
"To Allah ya amince ya baku ikon zuwa ,don kuwa zan yi matu
ar farin ciki da hakan."
Cewan Hajiya Aysha tana duban Iyah ta cigaba da cewa, "To Iyah sai mun waya, Allah ya yi wa karatunta albarka ya bada miji me tsoran Allah."
Iyah ta amsa da cewa, "Ameen." Tana cigaba da kwararawa Hajiya Aysha godia akan abin arzi
in da tayi wa TAIMIYYAH.
Sai da suka ga tashin motar su Hajiyar suka juyo zuwa cikin gida,suna ta magana akan kirki da karamcin matar.
Zuwa magriba taron ya ida watsewa baki
aya,su Zee da su Maryam Sunusi duk sun tafi suma,aka bar su Yasmeen da Babah Ladi da gyaran wuri.
TAIMIYYAH ta samu tarin abin arzi
i daga
an uwa da abokan arzi
i.Yasmeen ta dinga bubbu
e abubuwan da TAIMIYYAH ta samu suna sanya albarka,su Umma dai ko hanki bata cewa TAIMIYYAH gashi ba.
Washegarin ranar Guggo Bilki da Yasmeen suka juya zuwa Kano,TAIMIYYAH sai taji tamkar Yasmeen ta zauna amma babu halin hakan.
Kwanaki sun cigaba da shurawa tarin abubuwa na faruwa cikin aminci da
uduran Ubangiji.
TAIMIYYAH sai ta
auki hankalinta kacokan ta mi
a ga karatun Computer
in ta da take zuwa.Ta cire duk wani abu da zai damu zuciyarta ta aje sa a gefe,da zaran ta dawo skull to zaka sameta wajen Ummie, wacce a yanzu sukai wata irin sha
uwa da TAIMIYYAH.Tana janyo ta ajiki sosai tare da nuna mata
auna ta ban mamaki,hakan kuma ya yiwa Iyah da
i sosai a zuciyarta.
A bakin TAIMIYYAH Ummie ta ji cewa tsohon saurayin TAIMIYYAN ne Basmah zata aura.Abun yai matu
ar baiwa Ummie mamaki da tsoro,ta kuma ji ciwan abin aranta tare da yin Allah wadai da halayyar yaran.
Dama ita sam tunda ta fahimci basu da cikakkiyar tarbiyyah ta daina basu face.Tun suna shigowa wajenta har suka janye jiki ganin babu fuska,dama kuma Umman ce take turo su sabida su dinga sanyawa Ummien idanu, suna ganin me ke faruwa a sashin nata.Amma tunda suka ga babu fuska sai suka janye jiki suka daina shigowa kwata-kawata,Umma kuwa dama zata iya irga shigarta wajen Ummien tun dawowarta nan
in,sabida kamar yadda tayi kishi da uwar TAIMIYYAH haka take jin kishin Ummien a ranta,musamman yanzu da aka raba gado taji tarin dukiya da kadaran da Ummien ta janye.
Hakan sai ya sake jefa kishi da hassadar Ummien cikin zuciyar Umma,ba tayi la'akari da abinda mijinta shima ya samu ba.Idanunta na kan abinda su TAIMIYYAH suka gada ne kawai,tana sake sanya jin tsanarsu a zuciyarta me tsanani.
Lokaci ya cigaba da tafiya da tarin kwanaki mabambamta.Zumunci me
arfi ne ya sake
ulluwa tsakanin Iyah da Hajiya Aysha, wacce basa kwana uku basu gaisa da juna ta waya ba.
TAIMIYYAH ma kusan duk friday sai ta kira Hajiyan sun gaisa,hakan kuma nawa Hajiya Aysha da
i a zuciyarta.Kamar yadda kullum kwanan duniya take jin
arin
aunar TAIMIYYAH a cikin ranta,tana kuma kisima abubuwa da yawa cikin zuciyarta dangane da TAIMIYYAR,tare da addu'an Allah ya gwada mata alkhairy, akan abinda zuciyarta ke kisima mata akan yarinyar sabida yadda ta shiga ranta farat
aya....
____________
*1 Month Later.*
*Gonar Ganye, 1:15pm.*
Maleek Ado ne zaune daga cikin falon Hajjah,isowar sa garin kenan ko mintuna goma bai yi ba.
Daga gefensa Hajjah ce zaune tana amsa call, shi kuma yayi zaman dirshan a gabanta.
Lokacin da ta kammala amsa wayar ne ta sauke idanunta akan Maleek
in tana cewa, "Abdulmaleek lafiya dai na ga baka da walwala ko duk gajiya ce?"
A.Maleek ya
aga manyan idanunsa ya sauke akan Hajjah yana sake
ata fuska,ya bu
e baki kaman me yin ra
a yana cewa, "Wallahi Hajjah na gaji ne, satinnan gaba
aya har ya
are ban samu wani isasshen hutu ba,ai dai ta tayamu da addu'a amma wannan mu
ami da aka bani ji nake tamkar in ajesa,gaba
aya harka da
an kudu akwai ha
ari, an sanya min ido sosai a wajen Hajjah."
Yadda yayi maganar cike da rauni yasa Hajjah dubansa da fuskar tausayi tana cewa, "Kayi ha
ury Maleek shi
aukaka ya gaji haka,duk wanda Ubangiji yai wa wata baiwa ko
aukaka to fa kullum rayuwarsa na cikin jarabawane kala-kala,matu
ar akwai imani a zuciyarsa.Don haka kayi ha
ury ka daina zancen cewa kamar a amshe mu
amin daga gareka,hakan tamkar butulcewa Ubangijin da ya baka ne.Addu'a kuma kullum cikinsa muke ba dare ba rana,muna kuma da ya
inin Allah na jinmu kuma zai amsa mana,babu abinda zai faru zaka rabu da su lafiya da izinin Ubangiji,yanzu dai ga abinci can an shirya maka a dining idan kaci sai ka huta da kyau,don ina da wata muhimmiyar magana da nake so mu tattauna da kai,shiyasa kaga na
agu ka zo garin don mu tattauna gani ga gaka."
Hajjah ta kai
arshen maganar idanunta akan tilon
an nata Maleek Ado,wanda ya wani sake shagwa
e fuska kamar
aramin yaro.