Sashe 154
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sharifah da Amnah suka ha
a ido tare da sakarwa juna murmushi, kafin Sharifah ta dafa kafa
ar Basmah ta ce, "Ayyah!
awata gaskiya kina cikin garari domin na san illar ka so amma kai a
i sonka, domin na gama fahimtar ke
in ce baya so, kuma bana ji tunda bai so ki a wa
annan kwanakin ba watarana zai zo da zai so ki
in, amma ina Bokan da ya yi muku aiki akansa wancan lokacin?"
Basmah ta ta
e baki tare da jan
aramin tsaki ta ce, "Yana nan
awata sai dai daga shi har sabon Bokan da Umma ta samo, duk bakinsu ya zo
aya, sun ce a yanzu babu wani aiki da zai yi tasiri akansa, sabida waccar makirar uwar tasa na tsaye akansa ne yanzu, tunda daga ita har shi sun gano cewa da asiri muka nemesa har ya amince da aurena."
Sharifah ta sake waro ido waje ta ce, "Kai!
Gaskiya sunanki sorry Basmah, tunda har ku ka yi saken da uwarsa ta gane kuna bin Bokaye, no wonder za ta kalmashe muku a gida ta
i tafiya, gaskiya kina ruwa sai dai na ce Allah ya fiddo ki, ga dai guy har guy kin samu amma kuma babu amfani, tunda sai dai ya kwanta da ke ya tashi, babu
auna da soyayyarki a zuciyarsa, anya wannan ba hakkin gurguwar Yayar taki ba ce Basmah?"
Basmah ta yitsene fuska ta ce, "Don Allah sharifah ki bar
akko min wani
acin ran kina jibga min, ki bar ni na ji da halin da na ke ciki idan ba za ku samar min mafita ba."
Wannan karon Amnah da bata tanka su ba sai wannan karon ta ce, "Basmah mafita
aya ki ke da shi, shi ne ki tashi wajen ganin kin janyo hankalinsa da kyawawan
abi'u, ki kwantar da kai ki ri
a yi masa biyayyah da girmama uwarsa, duk da dai ba za ki ta
a daraja a idonta ba, tunda ta riga ta gane cewa ba don
anta na son ki ya auro ki ba aikin asiri ne.
Amma shi biyayyah da kyawawan
abi'u su kan saurin siyowa mace soyayyah a zuciyar namiji."
Basmah ta jinjina kai ta ce, "Hakane Amnah, ina
arina akan hakan, amma kin san hali na ban iya
oye
iyayyah ba, so a fili na ke nuna masa bani son uwarsa wallahi, sabida ba
aramin haushi ta ke bani ba."
"Ai ko ba za ki ta
a samun kansa ba tunda ya san ciwo da zafin uwarsa, duk soyayyar da za ki nuna masa, matu
ar za ki cigaba da nuna
iyayyah da rashin biyayyah ga uwarsa, wallahi ba zai
aunace ki ba."
Cewar Sharifah kenan tana ballawa Basmah harara, Basmah ta gimtse fuska ta ce, "Hmmm!
Ba za ku gane yadda na ke jin haushinta bane, ta fiye takura da sanya ido hatta kallo fa a falon nan ta ke yi da dare, duk ta bi ta kurani ina son yin shigar
aukar magana amma haka nan sai dai in bari sai ta bar falon wajen 10 na dare sannan zan samu sakewa."
Kafin kowa ya ce komi cikin su Sharifah suka jiyo
auri na fitowa daga kitchen alamun girki ya kama, hakan yasa Basmah tashi a guje ta nufi hanyar kitchen
in, tana zuwa ta tadda jallof
in da ta
aura duk ya kama yana
auri.
Shinkafar ta cika mata ruwa duk ta wani kwa
e, ga uban kayan jallof da ta jibga a ciki,ta
ata fuska lokacin da ta ke juya shinkafar,
aurin da girkin ya yi ya ha
e da
amshin uban currry da ta sanya, ya bada wani irin
amshi marar da
i.
Haka ta
akko cooler
in da ta ke zubawa Nass abinci,ta zuba masa hakanan ba tare da damuwan cewa zai iya ci ko ba zai iya ci ba.
Ita dai kawai ta wuce wajen tunda ta yi girkin, ba zai dawo ya tadda bata yi ba, ta samu babban plate ta zuba musu ita da su Sharifah, duk rabin naman da ke cikin abincin su ta kwashewa.
Wani
aramin cooler ta
akko wanda ta ke zubawa Hajiya Hajara abinci a ciki, ta kwashe mata na can
asa-
asan tukunyar, in da yafi fito da
aurin girkin ta zuba mata tana yi tana zaginta a zuciyarta.
Lokacin da ta aje plate
in abincin a gaban su Sharifah, sai Amnah ta dubi jallof
in da ke surfa uban
auri ta ce, "Basmah amma dai da faten shinkafa ki ka yi niyyar yi ko?"
Basmah ta
ata fuska ta ce, "Wallahi ba shi na yi niyyar yi ba, na cika sanwar ne kin san bawani iya girkin na yi ba,don ko a gida daga ni har Zuhurah sai ta
ure za ki ganmu a kitchen, amma yanzu dole na koya don Sweetyn nawa mayen girki ne, har da takaicin rashin iya girkin kuma ke sake tunzura zuciyarsa a kaina.
Kullum na aje abinci da
yar ya ke iya ci kusan duk da dare sai dai ya yo mana take away a waje fa, muna ci ya danna min gori da ba
en maganganu, kuma uwar na ji wani bin tunda sai goma ta ke barin nan ta koma part
inta."
Sharifah ta jinjina kai ta ce, "Gaskiya Basmah lamuranki akwai gyara me tarin yawa a cikinsa, dole ki tashi tsaye in ba haka ba nan da lokaci ka
an za ki ga katin
aura aurensa da wata."
Basmah ta zaro idanu waje tana jin wani matsanancin tashin hankali na rufto mata ta ce, "Don Allah Sharifah ki daina min wannan mummunar fatan, haba sai ka ce ke
in ba aminiyata ba me
aunata haba don Allah!"
Sharifah ta saki smile kafin ta ce komi Nass ya doka sallama ya shigo cikin falon, hannunsa ri
e da ledan fruit da siyo musu.
Idanunsa ya sauka akan su Sharifah, wa
anda su ma jin muyarsa da shigowarsa ya sanya su
ago kai don ganinsa a zahiri.
Idanun Sharifah suka sar
e da na Nass wanda shi ma nasa idanun akanta ya fara sauka, sabida ita ce a farko Amnah na daga gefenta.
Wani irin abu ne ya doka a zukatansu su duka biyun, Sharifah na sake shigar da idanunsa cikin nasa tana
arewa kyawunsa da ha
uwarsa kallo.
Sai ta ga gaba
aya a fili ma yafi kyau da ha
uwa akan ganin da ta yi masa a hoto, gashi
ananun kaya ne a jikinsa na GUCCI da suka yi masa masifar kyau da fito da zallar
uruciyarsa.
Nass shi ya fara janye idanunsa daga kan Sharifah yana jin wani irin abu na tsaya masa a zuci, Sharifah ganin ya fara taku don shigewa ciki yasa suka ha
a baki wajen gaida shi.
Sai ya waiwayo yana amsa gaisuwar ta su cike da basarwa, Basmah da tuni ta mi
e don rufa masa baya sam bata kula da irin kallon da Sharifah ke biyo bayan su da shi ba.
"Kai!
Amnah guy
innan ya ha
u ba
arya, gaskiya Basmah ta samo miji na nunawa sa a amma sai dai a banza tunda bata samu zuciyarsa ba."
Amnah da ita ma kyawun Nass
in ya tafi da ita ta jinjina kai ta ce, "Gaskiyarki
awata, guy
in ya ha
u babu
arya, amma Basmah ta fa
o tunda bata gabansa."
Suka cigaba da gulmar Basmah
asa
asa, suna yi suna tsakalar jallof
in da sam bai musu da
i ba ko ka
an, daga
arshema tashi suka yi tsam suka koma saman seater suna cigaba da hiransu.
Mintuna kusan goma da shigewar su Basmah da Nass cikin
aki suka fito, Basmah sai faman nane masa take yi a jiki har suka isa wajen dining in da ta shirya abincinsa akai, ta yi serving
insa jallof
in da tunda ta
aurinsa ya doki hancin Nass
in, ya zuba mata har ta turo abincin gabansa bai
auke ido a kanta ba.
"Basmah yanzu wannan abincin da wani suna ma ya dace a kira shi?"
Basmah ta narke fuska ta ce, "Sorry Luv wallahi na cika ruwar sanwar ne, sannan muna can muna hira da su Sharifah girkin ya kama shiyasa abincin ya yi
auri."
Nass ya sake kafe plate
in abincin da ido, kafin ya ja dogon tsaki ya ce, "Look Basmah!
Ni fa ba zan
auki wannan dabbancin ba, a ce mace har mace amma ba iya girki kullum da irin abinda za ki fa
Basmah dai ta ta
e baki zuciyarta na sake
aci da jin yadda Nass ke ta
aga murya,ta kuma tabbatar su Sharifah na jinsa.
Ture plate
in abincin Nass ya yi bayan ya yi spoon biyu, gaba
aya ji ya yi ba zai iya cin abincin ba.
Ya dubi Basmah ya ce, "An kai wa Hajiya ne?"
Ta yi saurin girgiza kai ta ce, " Yanzu na ke son kai mata dai."
"Okay kar ki kai don ba za ta iya cin wannan shirmen ba, bari in je in yo mana take away kawai."
Daga haka ya nufi hanyar baro dining area
in Basmah na rufo masa baya, suna
arisowa cikin falon su Sharifah na mi
ewa tsaye.
Basmah ta dube su tana cewa, "Sharifah ya dai na ga kun tashi ba dai tafiya za ku yi ba?"
Sharifah ta wani kashe murya ta ce, "Aiko dai
awata tafiya za mu yi ,Amnah za ta yi ba
o zai iso da la'asar."
Ta yi maganar tana satan duban Nass da ya yi gaba zuwa
ofar fita daga falon, Basmah ta ce, "Okey to bari kawai sweety ya sauke ku ko daga bakin hanya ne."
Sharifah ta ce, "Okey to gayo masa na ga har ya fita ai."
Basmah ta yi saurin yin gaba don tsaida Nass tana cewa, "Okey bari in gayo masa."
Lokacin da Basmah ta sanarwa Nass zai aje su Sharifah daga bakin hanya, bai musu ba ya ce su fito hakan yasa Basmah komawa ta sanar da su Sharifah cewa su fito.