← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 184

Sashe 129

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko mu je tare ki yi mata rakiya ne?"
TAIMIYYAH ta yi saurin bu
e idanunta ta sauke akan Maleek Ado, wanda ya tsare ta da nasa idanun yana bin ta da wani irin mayen kallo.

Ta bu
e baki cike da shagwa
a ta ce, "Please ka bar ta mu kwana tare don Allah Yah Maleek."
TAIMIYYAH ta yi maganar cike da magiya hawaye na taruwa a idanunta, don ita da gaske take yi har cikin zuciyarta bata son Yasmeen ta tafi ta barta, sabida tana tsoron kasancewa da Maleek Ado, sabida ya gama kimsa tsoronsa a zuciyarta me yawa.

Maleek ya sake sakin murmushi yana kai hannu ya
agota baki
ayanta ya mi
ar tsaye,lokacin da shi ma ya mi
e tsayen idanunsa har lokacin akanta suke.

"Wife mu je dai ki rakata don babu me kwana mana a gida a yau."
Daga haka ya ri
o hannun TAIMIYYAH suna takawa don fitowa daga
akin zuwa downstairs, duk jikinta ya yi wani irin sanyi ga fargaban da ke cin zuciyarta da bata san musabbabin jin hakan da ta ke yi ba.

Lokacin da suka iso cikin falon
asan sun samu Yasmeen cikin shiri don ga jakarta nan a gefe guda ta aje, ta
aga ido ta dubi TAIMIYYAH wacce ta kwa
e fuska daf ta ke da ta saki kuka.

Yasmeen ta
auke kai daga duban TAIMIYYAH tana mi
ewa tsaye ta ce, "Sis zan wuce gida na yi miki promise
in dawowa gobe in yini miki idan har ba gobe zamu wuce ba kin ji?"
TAIMIYYAH hawaye suka ziraro daga idanunta, ta dubi Yasmeen cikin rawar murya ta ce, "But ai ba haka muka yi da ke ba Yasmeen, kin ce min za ki kwana don Allah kar ki tafi ki barni Sis."
Tausayin TAIMIYYAH ya kama zuciyar Yasmeen, amma sai ta daure ta dubi TAIMIYYAH ta ce, "Sorry TAIMIYYAH ni ma haka na so amma yanzu Mamie ta kira ta ce lallai in koma komin dare, so gobe zan dawo kar ki damu kin ji Baby?"
TAIMIYYAH ta sake matso hawaye ba tare da ta kuma magana ba, akan idanunta Maleek ya mi
awa Yasmeen rafar ku
in da bata tantance ko nawa bane.

Sukai sallama da juna yana sanar da Yasmeen cewa Yusuf driver na jiranta a parking space, shi zai maida ta gida.

Yasmeen ta yi godia tana
aukar jakarta ta nufi
ofar fita daga cikin falon, ba tare da ta iya sake duban sashin da TAIMIYYAH ke daga zaune cikin seater tana kuka ba.

Ta fice da sassarfa hawaye na wanke fuskarta ita ma,don dauriya kawai ta ke yi amma har cikin zuciyarta ita ma tana jin babu da
i a ranta.

TAIMIYYAH ta sake
ara volume
in kukanta lokacin da ta tabbatar da cewa Yasmeen ta fice daga cikin
akin, Maleek ya yi saurin kai guiwarsa
asa tare da tsugunawa a gaban TAIMIYYAH ya fara rarrashinta.

Ganin bata da alamun tsaida kukan ya sanya shi
aukarta cak!

Ya nufi makalan da zai kai su upstairs, dukkanin jikinsa na sake mutuwa sabida dadda
amshinta da ke addaban hancinsa, yana sake kunna wutar fitina a zuciyarsa akan TAIMIYYAH.

TAIMIYYAH ta yi la
was a cikin jikinsa tana cigaba da kukanta cikin
aramin sauti, har ya isa da ita zuwa
akin baccinsa ba tare da ta san
akin nasa ya kai ta ba, sabida fuskart da ke cikin
irjinsa.

Sai da ya dire ta a tsakiyar makeken bed
insa sannan ta bu
e idanunta tana kallon
akin,wanda ya ke fitar da wani dadda
amshin turaturen Nothern King da ya gama bu
akin.

Ta yi saurin duban fuskar Maleek Ado tana sake zararo hawaye daga idanunta, ta maida kanta tsakanin cinyoyinta tana sake sakin wani sabon kukan.

"Wife don Allah ki taimakeni ki tsaida wannan kukan, ko so ki ke ki tunzura zuciyata in yi abinda ban shirya yinsa nan kusa ba?"
Maleek Ado ya yi maganar lokacin da ya ke aje wayoyinsa daga kan side drawer, ya waiwayowa ya sake zube idanunsa akan fuskar TAIMIYYAH da ke du
e cikin cinyoyinta.

Ta yi saurin
ago kanta tana girgiza masa kai,hakan ya sanya Maleek sakin smile yana fa
in, "Alright!

Baby stop craying ni babu abinda zan miki da ya wuce baki kulawar da ta dace."
Daga haka ya fice daga
akin ya bar TAIMIYYAH da bin ko'ina da kallo tana yaba tsaruwar
akin nasa,wanda aka zubawa kayan more rayuwa tamkar ba za a bar gidan duniya ba.

Komi na cikin
akin white ne da akaiwa ratsin blue ka
an, babu abinda ya fi
aukar hankalinta irin gadon da take kai wanda bata ta
a cin karo da irinsa ba ko da a duniyar media ne kuwa.

Ta cigaba da bin ko wani lungu da sa
o da kallo tana sauke ajiyar zuciya, har zuwa lokacin da Maleek ya dawo cikin
akin hannunsa ri
e da manyan ledoji guda biyu.
aya hannun nasa ri
e da baban plate da ya
auro cups biyu akai, ya zube kayan a tsakiyar table
in da ke
akin yana juyowa ya sauke ganinsa akan TAIMIYYAH, wacce jin shigowarsa yasa ta maida kanta
asa ta sunkuyar tamkar wata marar gaskiya.

A hankali ya taka zuwa bakin gadon ya zauna yana mi
a hannu ya janyota zuwa jikinsa, ta saki kukan shagwa
a tana
arin
wace jikinta amma ya hana ta dakar hakan.

Lullu
in jikinta ya rabata da shi yana bin ko'ina na jikinta da kallo, wutar
aunarta da zallar zalamar da ya ke ji a kanta na sake ruruwa a cikin zuciyarsa.

Sakinta ya yi ta koma ta
udundune jikinta akan gadon, shi kuma Maleek sai ya mi
e hannunsa ri
e da mayafin da ya rabata da shi ya nufi hanyar fita daga
akin.

TAIMIYYAH sam bata san fitarsa ba sai lokacin da ya dawo
auke da kayan bacci a hannunsa, ya zube su akan gadon yana duban yadda ta dun
ule a tsakiyar gadonsa, abin sai ya bashi dariya ya isa bakin gadon ya
akkota cak!
inta ya yi mata masauki akan cinyarsa.

TAIMIYYAH ta bu
e manyan idanunta ta sauke akan fuskar Maleek, wanda ya miskile fuska babu annuri ko ka
an a saman fuskar.

Ta yi saurin maida idanunta ta rintse hawaye na silalowa suna saukowa daga idanunta, jikinta gaba ki
aya rawa ya ke tsoransa na sake cika zuciyarta.

Duk iya magiyanta akan ya barta ta cire kayan jikinta da kanta ya hana ta damar hakan, da kansa ya cire mata rigar jikinta ya sanya mata fingilallun riga da wando na bacci da ya
akko mata daga
aki, wa
anda basu da maraba da babu sabida rigar transparent ce da ta bayyana asirin halittar jikinta,wandon kuma
arami ne wanda tsayinsa ba zai wuce iya cinyarta ba.

TAIMIYYAH ta kasa
aga ido ta dubesa lokacin da ya kammala sanya mata kayan, wani irin kunya ke
awainiya da ita yayin da shi gogan babu abinda ya shafesa.

Idanu ya zubawa
irjinta da ya zare Bra
in da ta ke sanye dashi, ya kai bakinsa a hankali ya sumbaci wajen yana jin wani irin abu na tsirga masa tunda daga yatsun
afafunsa zuwa kwanyarsa.

Ya mi
e yana ri
e da ita a jikinsa ya ke takawa zuwa hanyar bathroom da ke manne cikin bedroom
in nasa, ya dire ta daga bakin
ofar shiga ban
akin yana cewa, "Wife shiga ki yo alwala please!"
TAIMIYYAH ta kasa
agowa ta dubesa lokacin da ya
arisa direta a
asa, sai ma silalewa da ta yi ta dur
ushe daga
asa tana manne
irjinta a tsakanin cinyoyinta.

Hakan yasa Maleek sakin murmushi yana juyawa ya bar mata wajen, sabida ya gama gane bakomi ke
awainiya da ita sai kunya,amma yana ji a ransa cewa nan da lokaci ka
an zai maida ta irin kalar da ya ke so ta zame masa.
akinta shi ya koma ya shiga toilet
inta ya yo wanka da alwala ya fito, ya koma zuwa nasa
akin bayan ya
akkowa TAIMIYYAH Hijab
in da za ta yi sallah da shi.

Lokacin da ya shiga ya sameta har ta fito daga ban
akin ta sake na
ewa akan gado, ya taka zuwa bakin bed
in yana aje mata Hijab
in ya ce, "Baby ga Hijab nan ki tashi ki sanya mu gabatar da sallah." Daga haka ya taka zuwa wajen da kayansa ke shirye cikin drawer,ya fiddo wasu fararen Pajam
as masu laushi ya sanya.

Nan da nan ya yi wani irin kyau cikin kayan baccin da suka haska shi,ya taka zuwa gaban mirrow yana
aukar turarensa na AMOUAGE ya fesa ka
an.
amshinsa ya ha
u da
amshin Turaren wutar Nothern King da ya bu
akin ya sake bada wani sassayar
amshi me narkar da zuciya.
aga manyan idanunsa ya saukesu akan TAIMIYYAH wacce ta yi wu
i-wu
i da ido, tana sanye da Hijab
in da ya aje mata.

Yadda ta ke zare ido zaka san cewa a tsorace ta ke, ganin irin kallon da ya ke jifanta da shi yasa ta saurin
auke ido daga satan dubansa da ta ke yi.

Ya saki
ayataccen murmushi yana takawa zuwa bakin gadon da take zaune, ya mi
a mata hannunsa yana fa
in, "Wife ta so mu gabatar da Sallar Nafila ki bani wani abu in ci don yunwa na ke ji."
TAIMIYYAH ta
i mi
a masa hannunta kamar yadda ya so, sai ta sakko daga kan gadon tana faman zum
ure baki da yin
asa da kanta.......
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Chapter 129 · 0% Book details