Sashe 177
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
To tabbas idan ka aikata hakan sai ka ga samako ko min daren da
ewa, dama ai shi cin amana tamkar
an aike ya ke shi ma, duk in ka aika shi to ka jirayi dawowarsa kanka, kuma duk wanda ya ci amana wallahi sai amana ta ci sa shi ma.
Zuwairah ku ji tsoron Allah daga ke har ita Hajiyar duka,ke kuma Basmah ki yi gaggawar sanyawa zuciyarki salama ki rungumi
addararki da hannu bibbiyu, abinda ki ka shuka ne lokacin girbansa ya yi don haka bai kamata ki
aga hankalinki ba,don kuwa kun ci amanar Zaynabu kun jefa zuciyarta cikin garari a lokacin da naku zukatan ke wanke fes, kuna ganin cewa ita bakomi ba ne bata cancanci samun kowani irin miji me nagarta ba sai ku, sabida ku ne baku nakasa ba, to yau wa gari ya waya?
Zaynabu ta yi jinyar zuciyarta bata mutu ba a lokacin da ku ka
unsa mata ba
in ciki, don haka ke ma ba za ki mutu don ya auri aminiyarki ba Basmah,za ki yi jinyar zuciyarki ne kawai na
an wani lokaci kafin ki warke kamar yadda Zaynabu ta yi a baya.
Amma yau ga ta can cikin kwanciyar hankali da cikakkiyar nutsuwar zuciya."
Iyah ta kai
arshen maganar tana jin zafi a zuciyarta...........
ansabo ce#
[12/15, 11:47 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.
Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?
Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*90*
Umma da Hajiya Hajara da suka saki baki suna sauraran Iyah, sai Umma ta ja dogon tsaki ba tare da ta iya cewa komi ba, don tasan duk maganar da Iyah ta fa
i gaskiya ne, ita ko Hajiya Hajara tsanar su Umman ce ya sake danne zuciyarta.
Nass kuwa tuni dama ya bar musu
akin tun fara maganganun da suka fara tsakanin Umma da Hajiyar tasa, ya koma can mota suna shan wayarsu da Sharifah.
Zuwan Hajiya Barirah asibitin ya sanya Iyah yi musu sallama Sani ya juya da ita gida, zuciyarta cike da alhini da tsanar halayyar Umma da
anta.
Ta wani
angaren kuma godia ta dinga yi wa Allah da ya nuna mata irin wannan lokacin da suka fara girban abinda suka shuka, sharrinsu da mummunar nufin da sukewa TAIMIYYAH ya fara juyowa kansu a lokacin da basu ta
a tunani ba.
Koda ta isa gida Guggo Bilki ta kira ta labarta komi, suka dinga jimami tare da Allah wadai da halayyar Umma, da har za ta biyewa uwar mijin
a suna wa juna gorin biye-biyen gidajen Bokaye, wannan abu yafi komi yi wa Iyah ciwo ta dinga ji zuciyarta na
una.
Har suka gama waya da Guggo Bilki Iyah zuciyarta bata yi sanyi ba, sai da ta kira TAIMIYYAH ta bata labari tare da sanar da ita cewa Aminiyar Basmah ce Naseeru zai aure nan da sati
aya.
Cikin ki
ima TAIMIYYAH ta tambayi sunar
awar Iyah ta ce mata 'Sharifah.' TAIMIYYAH sai ta ji wani shock ya kamata, don kuwa ta san yadda Basmah ke ji da Sharifah cikin
awayenta.
A can asibitin kuwa Nass ne ya yi nasarar tasa Hajiyarsa da suke ta raba hali da Hajiya Barirah, ya maida ta gida sai faman zage-zage take yi tana cewa ya sakar musu
ar su kawai ma kawai, Nass ya dinga bata ha
uri tare da nunar da ita mutunci da dattako irin na mahaifin Basmah, da nagartar Iyah da yake ganin girma da mutuncinta a idanunsa har yanzu.
Don haka Basmah za ta ci albarkacin su ne kawai ya cigaba da zama da ita, sannan ko bakomi tana matu
aunarsa ya san hakan,shiyasa ba zai saketa ba zai cigaba da zama da ita har zuwa lokacin da za ta bu
aci rabuwa da shi don kanta.
Da wannan maganganun ya kashe bakin Hajiya Hajarah ta janye kalamanta na cewa sai ya saki Basmar, yana aje ta a gida ya juya ya nufi Hanwa gidansu Sharifah.
Kwanan Basmah biyar a asibiti aka bu
aci bata sallama, amma sai Nass ya yi magana da Likitan cewa abarta ta sake samun wasu kwanaki, zai cigaba da biyan ko nawane ana kula da ita don ya san ko sun koma sai sun dawo, don ana cewa an
aura aurensa jibi ya san cewa za ta sake birkicewa ne, tunda har yanzu jinin nata ma baya koma normal yadda ake bu
atar saukarsa bane.
Da wannan yasa aka fasa sallamar Basmah suka cigaba da zama Zuhurah na jinyarta, sai dai kullum Umma ta zo su yini tare ta koma gida idan dare ya yi.
Ranar Friday ana gobe
aurin auren Nass da Sharifah Baba Sani ya zo weekend, tare kuma da Ummie suka zo wacce ta matsa akan ita ma za ta biyo shi ta gaida Basmah.
Umma sam bata san tare za su iso ba kawai ganinsu tare su kai kamar daga sama, sabida suna shigowa garin asibitin Baba Sani ya wuto dasu direct.
Umma ta ji wani takaici da
acin ya lullu
e zuciyarta,
irjinta ya dinga mata wani irin zafi lokacin da idanunta suka sauka akan Ummie,wacce ta sake cika ta yi wani irin fresh.
Kyawunta ya sake fitowa matu
a da gaske, kuma kallo
aya za kai mata ka gane cewa tana da shigar ciki, sabida irin hasken da ta yi fuskarta ya yi wani muku-muku.
Umma ta ha
iye wani abu me
aci tana aro jarumta ta amsa gaisuwar da Ummie ta ke mata,tare da tambayarta me jiki Umma ta amsa da cewa, "Me jiki ta ji sau
Ummie ta amsa gaisuwar Zuhurah tana matsawa bakin gadon da Basmah ke kwance ta yi mata sannu, Basmah ta amsa da
yar tana jin wani
arin ciwo a zuciyarta.
Baba Sani ya matsa yana ma Basmah ya jiki ta amsa da
yar tana sakin masa kuka, ya tambayi abinda ke faruwa ta bu
e baki za ta sanar masa, Umma ta yi gaggawar daka mata tsawa ta ce, "Basmah baki da hankali ashe,a gaban kishiya za ki tona mana asiri?
Kina cewa tak!
Sai ta so na kwa
eki da mari shashasha!
Kawai."
Basmah ta rintse ido wasu hawaye na sake
alle mata, ganin hakan yasa Ummie da ta zauna akan kujeran da Baba Sani ya aje mata, ta tashi tana dubansa da sassanyar kallo ta ce, "Baby zan jira ka a mota please!
Bani key
in kawai."
Daga Umma har su Zuhurah wani abu ya daki zuciyarsu jin kalmar da Ummie ta kira Baba Sani da shi, shi kansa ya ji kunya amma sai ya basar yana ha
e fuska ya mi
a mata key
in yana cewa, "Okey wife zan fito mu wuce gida ki huta."
Ummie ta amsa key tana maida dubanta kan Umma ta ce, "Allah ya
ara mata lafiya."
Umma da kukan takaicin ke shirin
wace mata sai ta kasa cewa komi illah jan dogon tsaki da ta yi, Ummie ta sakar mata wani smile tana maida dubanta kan Baba Sani, ta sake kashe murya ta ce, "Baby Yalla
ai sai ka fito."
Baba Sani ya rakata da ido yana jin wani feeling na fisgar zuciyarsa, Ummie na jiyo ashar
in da Umma ta saki ta yi saurin
arisa ficewa tana sakin dariyar mugunta.
"Yanzu sabida asara Baban Basmah agaban
anka wata
atuwa za ta kiraka Baby ka amsa?
Wannan wace iriyar cin fuska ce haka wallahi Allah ya isa tsakanina da wannan auren da ka yo,mu za a fara wa bariki ana nuna mana cewa tashin bariki ne marasa kuny......."
Baba Sani ya yi saurin
agawa Umma hannu ya ce, "Ya isa haka Zuwairah bana son shirme."
Ta ja
wafa tana ji tamkar zuciyarta za ta yo waje sabida kishi da tsanar Ummie da ke cin zuciyarta,lokacin da Baba Sani ya ce za su wuce sai Umma ta zari mayafi da jakarta ta ce ita ma sai dai su wuce tare, babu
ar iskar da za ta shiga lokacinta ai ita ya zo wa weekend, don haka
afarta
afarsa za su koma gidan.
Murmushi kawai Baba Sani ya yi yana jinjina kansa, ba tare da ya ce komi ba suka jera da juna zuwa wajen motarsa,Ummie na hakimce a gaban motar ta hango tahowarsu sai kawai ta saki murmushi, tana cigaba da kallon yadda Umma ke takowa a fusace.
Umma ta bu
e back seat ta shige zuciyarnan tamkar ta kama da wuta, ita dai Ummie banda blushing babu abinda ta ke yi, har Baba Sani ya shiga ya tada motar suka baro asibitin.
Sun yi nisa a tafiya ta hango wani me sai da Yalo da ke turawa a baro ya tsaya, sai ta dubi Baba Sani tare da narke murya ta ce, "Baby ga me Yalo a tsaya a siya please!"
Baba Sani ya dubeta da kulawa ya ce, "Okey! but shi ka
ai ki ke so, ko kina bu
atar wani abun?"
Ummie ta sake narke murya cike da shagwa
a ta ce, "No Sweet shi ka
ai na ke sha'awa."
Daga haka Baba Sani ya parker motar daga gefen hanya ya fito zuwa in da me yalon ya tsaya, Umma da har hawaye suka cika idanunta na zallar ba
in ciki ta saki wani uban tsaki tare da cewa, "Aikin banza in dai iskanci da bariki ne a cigaba da yi akwai Allah."
Ummie ta saki murmushi bata tankawa Umma ba, sai wayarta da ta
aga ta kira layin TAIMIYYAH, suka sha wayarsu suna kwasar dariya tamkar wasu
awaye, hakan ya sake jefa zuciyar Umma cikin matsanancin yanayi, har sai da ta zubda hawaye masu