← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 184

Sashe 118

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maganar da Jawahir ta yi akan tasirin birne layun na haskawa a cikin kanta,
" _Da zaran kin birne layunnan Suhailah,shikenan zai ji ya tsaneta ba zai iya rayuwar aure da ita ba,don suna ha
uwa da juna zai dinga ji tana masa wani irin wari,wanda hakan zai jefa
iyayyarta me tsanani a cikin zuciyarsa,kuma ba zai yi sukuni ba har sai ya sake ta.Don haka ki cire duk wani tsoro da fargaba Suhailah,da zaran kin yi yadda aka ce shikenan kin gama da matsalar kishiya,ni kuma daga baya zan kai ki inda za ki mallake zuciyar Maleek,ta yadda ba zai iya sake kallon kowace mace ya ganta a mace ba ma, bare har ya ji cewa zai iya sake aure._ "
Suhailah ta
urawa layun idanu bayan ta dawo daga duniyar tariyo kalaman Jawahir
in.

Ta dinga jin wani irin courage na shigarta akan ta aiwatar da wannan aikin kawai,don ba za ta iya zuba ido ta ga Maleek
inta tare da wata mace bayan ita ba.

Sai ta aje layun bisa kan bed
inta tana nufan hanyar bathroom, don ta yo wanka sabida ta ji
arfin jikinta kafin ta zo ta nemi abincin da za ta sanyawa cikinta.

Har ta mur
a handle
ofar shiga bathroom
in ta saki ta juyo ta dawo cikin
akin, tana nufar hanyar
ofa ta bu
e ta fice.

Direct kitchen
inta da ke nan up stairs ta shiga,ta nufi wajen fridge ta bu
e tana ciro kwalin Hollandia milk me matsakaicin sanyi.

Ta aje bisa saman island
in kitchen
in tana matsawa zuwa in da ta ke aje kayan su Bread da su cookies wanda Maleek ya jido su da yawa daga wani Bakery.

Ta
ibi cookies
in cikin plate ta ha
a da kwalin Hollandia milk
in ta fito,
akinta ta koma ta aje bisa saman bedside drawer, sannan ta wuce zuwa bathroom
in don sallo wanka.

Gaba ki
aya ta manta cewa bata sake kulle
ofar
akin da key ba,burinta kawai ta yo wankan ta fito ta sanyawa cikinta wani abu, kafin ta aiwatar da aikin birne layun nan biyu,wanda aka bata tabbacin da zaran sun shiga
ashin
asa shikenan aiki ya ci ya gama..........
_To masu karatu ga dai Suhailah ta samo layar tarwatsa wannan auren luv na Maleek Ado da gurguwarsa TAIMIYYAH.

Shin ita ke da nasara ko su TAIMIYYAH wanda suka dogara ga Allah?

Ku cigaba da bin labarin sannu a hankali har ya zo
arshe.....Kar ku da mu da ayi rushing domin bana bu
atar gintse labarin._
_Ina godia da tarin
aunar da ku ke nunawa wannan labarin,i really really appreciate it my guys!
ansabo ta yaba, kuma tana
aunar ku domin Allah_
ansabo ce#
[12/14, 3:44 PM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*68*
Anty Safiya da Anty Radiya ne suka iso gidan Suhailah bisa ga umurnin Hajjah,sabida tunda ta tambayi Maleek ya sanar mata cewa har ya fito daga gidan, bai sanya Suhailah a idanunsa ba hankalin Hajjah ya kasa kwanciya.

Musamman da ta kira wayar Suhailah amma bata
aga ba,shiyasa ta yanke shawaran turo babbar
ar Inna Dije Yayar Hajjah me suna Anty Safiya, tana aure ne a can Katsinan nasu da yaranta har hu
u, wa
anda bata samu xuwa da su bikin ba duk suna skull.

Sai Anty Radiyar wacce ta ke matsayin Guggon Suhailah don
anwar Baban Suhailah ce uwa
aya uba
aya,aure ne ita ma ya kawo ta Zaria sai kuma ta yi kyan kai suna zumunci da Hajjah sosai, tana zaune ne a cikin Tukur-Tukur da yaranta Uku da kishiyoyi har biyu amma kowacce na zaune a Flat
inta daban ne.

Anty Safiya ta dubi Anty Rady bayan sun yi ta rafsa sallama daga downstairs
in, amma shiru babu wanda ya san ma suna yi,don ko Mai aiki
aya basu gani ta le
o ba da alamu suna can ciki ne.

"Radiya mu wuce zuwa saman kin ji mu ga wani hali
ar banzar Yarinyar can ta ke ciki."
Anty Rady ta jinjina kai ta ce, "Hakane kam tunda muna ta sallama shiru,ni wallahi da Hajjah ta bar ni tun shekaranjiya so na yi in bubbugeta,iskan cin nata ya yi yawa kamar akanta za a fara yin kishiya,ni da ke da har biyu ashe sai na fa
i na mutu,su kuma Hajjah da Maleek
in kansa lalla
ata suke yi ba sa so ai mata tsiya-tsiya,shiyasa ta ke zuba iskancin nan sabida ta ga ana nuna tausayinta sosai."
Anty Radiya ta kai
arshen maganar cike da sababi,suna fara taka stairs
in benen ne Anty Safiya ta ce, "Hmm!

Ke dai bari kawai Radiya,ai shiyasa aka ce idan gata ya yi wa mace yawa tafi hauka da iskanci.

Suhailah tabbas ta bani tausayi don kishiya ko ta buzuzu ce bata da da
i,kuma babu macen da ke so tana cikin zamanta da mijinta cikin so da
aunar juna ya ce zai yo mata kishiya,to amma idan har Allah ya
addara hakan ai sai mutum ya sallama ya rungumi
addara
rsa,amma Suhailah ta kasa fahimtar hakan gani kawai ta ke yi Maleek ya daina sonta ne shi da Hajjah,sabida ta samu matsala bata haihu ba.

Kar ki so ki ga hu
ubar da na yi mata jiya a gidan Hajjah akan ta kwantar da hankalinta, ta baiwa marar
a kunya amma kin ji wai tun safe ta kulle kanta a
aki tana faman kuka."
Anty Safiya ta kai
arshen maganar lokacin da suka isa matakalan
arshe,Radiya na cewa, "Ai ki bar ni da
ar banza idan bata shiga hankalinta ba bubbugeta zan yi,in bi kishin da gudu in tattake shi babu ko takalmi,tunda ita shashashar Yarinyar ce mara lissafi.

Kishi ai ba hauka bane da za ta bi ta addabi kanta,duk ta fita hayyacinta ba wannan gayu da kwalliyar duk ta zubar sabida shirme da wauta,ko an gaya mata hakan shi zai sa ya fasa yin auren oho!"
Anty Safiya ta saki murmushin takaici ta ce, "Hmmm!

Allah ya ganar da ita gaskiya,ina ne
akin nata don kin san ban ta
a hawo mata sama ba,duk zuwan da na ke yi a gurguje kawai mu ke gaisawa in wuce."
Anty Radiya ta nufi hanyar
akin Suhailar tana cewa, "Nan ne
akin in ba kuma ta sauya wani ba."
Suka tura
ofar bakunan su
auke da sallama suka shiga, jin shiru babu motsinta sai tray da suka hango a saman drawer
in bedside,da kuma jakarta da ke yashe bisa kan gado,hakan yasa Anty Safiya ta dubi Anty Rady ta ce, "Kin ji
akin shiru hala ta ga dama ta shige wanka ne,bari na
arisa daga bakin gadon in ga miye a cikin jakar ja'irar."
Ta yi maganar tana isa bakin gadon Suhailah ta zauna,Anty Rady ta nufi wajen Sofa ta zauna tana cewa, "Wanka yanzu da rana tsaka sabida shashanci."
angaren Suhailah da ke cikin bathroom kuwa,tunda ta ji muryoyin su Anty Safiya hankalinta ya yi mummunar tashi.

Musamman da ta tuna cewa jakarta da layun da ta ciro suna zube akan gadonta bata kwashe su ba,sannan kuma sai lokacin da ta ji shigowan nasu ne ta gane cewa ashe bata saka key a
ofar ba lokacin da ta shigo
akin.

Cikin wani irin sauri ta gama watsa ruwa a jikinta,ta yayo towel ta
aura tana me nufo
ofar fitowa ban
akin a gaggauce,cikin zafin nama ta fito tana addu'ar kada Allah ya basu ikon isa bakin kan gadonta.

Sai dai tana
arisa fitowa ta yi turus!

A tsaye ganin Anty Safiya zaune a bakin bed
inta hannunta na
arin kaiwa kan jakarta.

Ai sai Suhailah ta
ariso da mugun gudu tana fa
awa kan bed
in, tare da saurin dam
o ledar da layun suke ciki,hakan da ta yi sai ya razana su Anty Rady duk suka bi ta da ido,Anty Rady na cewa, "Ke lafiya za ki fito a guje ki yi wannan uwar sufan a gado kamar mahaukaciya,wai meke damun kanki ne Suhailah,uban me kike
oyewa da baki son a gani?"
Suhailah sai ta
ata fuska tana
agowa ta dubi Anty Rady ta ce, "Anty Rady bakomi fa kawai sirrina ne ban son a gani."
Anty Safiya ta riga Anty Rady yin magana tana cewa, "Ki rabu da ita Rady ni kuma sai na ga wannan sirrin da ake wa wannan sufan don
oye shi.

Oya bani in gani miye sirrin?

Idan na maganin mata ne kin ga muma sai ki sammana mu gwada anfani da shi."
Yadda Anty Safiya ta yi maganar very serious ya sanya
irjin Suhailah bugawa,ta yi saurin duban Anty Safiya ta ce, "Don Allah Anty ki bar wannan maganar,wannan ba magani bane fa wani abu ne kawai."
"Wani abu bai da suna ne Suhailah?

Wallahi sai mun ga ko mene ne ki ke wa wannan uwar sufan da kika yi wajen
auke shi daga kan gadon.don haka tun muna shaida juna ki aje sa kawai mu ga ko miye."
Suhailah ta dubi Anty Rady cikin mummunar tashin hankali, jikinta har ya fara rawar rashin gaskiya.

Ta yi magana muryarta na rawa ta ce, "Don Allah Anty Rady ku barni wallahi ba zan iya nunawa ba."
Anty Safiya da jikinta ya gama bata cewa koma miye ba abu me kyau bane shiyasa Suhailah ke
oyewa, sai ta dubi Rady ta ce, "Radiya taso ki gani mu danne ta mu amsa tunda ba fin
arfin mu za ta yi ba."
Suhailah ganin da gaske su Anty Rady danneta za su yi,sai kawai ta saki ledar layun
asa.
Chapter 118 · 0% Book details