← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 184

Sashe 148

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

But wannan
in yana mata ciwo da sanyata jin duk ta zumunta,ta cigaba da zama shiru idanunta a lumshe tana jiran isowarsu cikin falon...........
ansabo ce#
[12/15, 11:46 AM] +234 703 040 9541: Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.

Za ku iya min magana ta wannan number
in 08167768704, ko kuma ku turo ku
in ku kai tsaye ta wannan account
in 0504192664 aisha ibrahim dansabo GTbank.*
*Sai ku tura shaidan biyanku ta wannan line
in 08167768704.*
Masu turo credit za ku turo katin MTN na 500 ta wannan line
in 08167768704.
_Ina
an kasuwa masu bu
atar a tallata muku hajar ku?

Maza ku garzayo da ku
alilan a tallata muku kayan siyarwanku sai dai kawai ku ji ana kiran waya don bu
atan sayan kayan ku,ku tuntu
eni ta layina kamar haka 08167768704._
*81*
Ta yi zaman da ya kai mintuna biyar sannan Maleek ya fara
arisowa cikin falon, daga baya Suhailah ta
ariso tana faman takowa cikin wani irin taku me fisgar hankali, sai wani juya jiki take yi don ta nunawa TAIMIYYAH cewa ita
in lafiyayyace da za ta fita iya sarrafa taku wajen jan hankalin miji.

Kallo
aya TAIMIYYAH ta yi wa Suhailah ta ga yaddda wandon jikinta ya bayyana surar mazaunanta a sarari, ta yi gaggawar
auke idanunta zuciyarta na matsewa da wani irin yanayi da ba za ta iya fassarawa ba.

Suhailah ta isa kujeran da Maleek ke zaune cikin seater,ta zauna tana me manne jikinta da nasa, sai faman wani yatsina take yi tana
ata fuska.

Maleek da Idanunsa da hankalinsa ke kan TAIMIYYAH wacce ya ga mood
inta ya sauya, sai ya gyara zamansa yana raba jikinsa dana Suhailah amma sai ta sake manne masa, hakan yasa shi rabuwa da ita ya maida hankalinsa ga TAIMIYYAH da sam ta
i duban sashin da suke zaune, ya fara da kiran sunan ta, "Zaynabb!" Ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa ta na amsawa da cewa, "Na'am Hubby!"
Salon da ta kira yi sunan da yadda ta furtashi cike da zallar narke murya da shagwa
a, ya daki zukatan Maleek da Suhailah a tare,Suhailah ta ji tamkar ta tashi ta je ta sha
ure TAIMIYYAH, ko zata huce takaicin ba
in cikin da take
unsawa zuciyarta, da wannan salon shagwa
ar tata da ke narkar da zuciyar A.Maleek
inta.

Ya maida dubansa ga Suhailah ita ma ya kira yi sunanta, "Suhailah!" Suhailah aka wani yi fari da ido ana wani ma
ale murya aka amsa da cewa, "Na'am my Maleek!"
A.Maleek Ado sai ya sake miskile fuskarsa da sake zama so serious, sannan ya bu
e zaman da addu'a kafin ya fara da cewa, "Zan fara ne da jawo hankalinku tare da tunasar da ku muhimmancin zaman lafiya da kuma ha
in kan juna, dukkaninku a yanzu mun zama wani
angare na rayuwar juna, da zamu zauna a
ashin inuwar aure.

Duk da cewa ba za ku rayu a muhalli
aya ba, amma a matsayina na shugaba kuma miji a gareku, tabbas ina bu
atar ha
in kanku tare da wanzuwar zaman lafiya a tsakaninku, domin hakan ka
ai shi ne zai bani dama wajen wanzar da kwatanta adalci a tsakaninku.

Suhailah ke ce babba don haka da ke zan fara, ina so ki kama girmanki tare da jin tsoran Allah wajen ganin baki shi ga hakkin abokiyar zamanki ba, idan an samu wani sa
ani a tsakanin junanku ku zama masu yafiya da yawan yiwa juna uzuri.

Bazan amince da fa
a ko tashin hankali a cikin gidana ba, don na aureku ne don na ji da
in zama daku, kuma ku zame min farin ciki a rayuwa ba wai ku zame min tashin hankali ba.

Dukkaninku na aureku ne don ina sonku ina
aunarku, ina kuma sha'awar mu rayu da juna har
arshen numfashi, don haka kar wata ta ji cewa ta fi
ar uwarta a zuciyata, har sai idan kin tabbatar da cewa biyayyarki gare ni da bani farin ciki ya zarta na
ar uwarki.

Ina fata a matsayinki na babba za ki bani goyan baya wajen ganin kun ha
a kan juna, don a samu zama na fahimta da samun kwanciyar hankali me
aurewa?"
Suhailah ta jinjina kai tare da kwantar da kanta a saman kafa
arsa ta ce, "In Sha Allah my Maleek, Allah ya bani ikon yin duk abinda ya ke shi ne daidai."
Maleek ya amsa da cewa, "Ameen." Kafin ya mai da dubansa kan TAIMIYYAH da kanta ke
asa ya ce, "Zaynab ina fata hankalinki na nan?

"
TAIMIYYAH ta
ago kanta tare da zuba masa manyan idanunta ta ce, "Ina ji Hubby!"
Maleek ya jinjina kai ya cigaba da cewa, "Zaynab a matsayinki na
arama ina fata za ki ha
a kai da
ar uwarki ku zauna lafiya, sannan ki zama me girmamata a matsayinta na wacce ko a shekaru ta baki rata me yawa.

Bana bu
atar raini ko rashin kunya ya shiga tsakaninki da ita, idan har hakan ya faru zan sa
a fiye da yadda za ki yi tunani,ina fata zaku ha
a kai don bani goyan baya wajen tabbatar da adalci a tsakaninku?"
TAIMIYYAH ta jinji kai ta ce, "In Sha Allah!"
Maleek ya
aura da yi musu bayanin yadda za su rayu da juna a inuwa
aya har su je su dawo daga tafiyar da za su yi, daga nan kowacce sai ta rayu a muhallinta ita ka
Daga
arshe ya nemi shawaran junansu akan yadda rabon kwana zai kasance daga nan har su je Egypy su dawo, suka amince akan kwana bibbiyu ya yi musu.

Daga haka Maleek ya rufe taron da addu'a TAIMIYYAH ta fara tashi don barin musu falon, sabida yadda Suhailah ta gama kwanciya a jikin Maleek tana wani faman narke masa ba
aramin sosa zuciyarta ya yi ba.

Ta fara takawa a hankali dafe da guiwar
afarta ta nufi hanyar
akin da za ta rayu a ciki, kafin gidan ya zama nata ita ka
ai da za ta rayu a cikinsa ba tare da Suhailah ba.

Ta
i duban sashin da su Maleek ke zaune har ta gota su ta mi
i hanyar
akinta, sai dai tana jin rakiyar idanunsa akanta amma duk da hakan ta kasa waiwayo ta dubesa, duk da cewa hakan zuciyarta ke da muradi amma kishin da ke tafasa zuciyarta, na yadda Suhailah ta yi ale-ale a jikin Maleek
in ya hana ta damar juyowa ta sake duban fuskarsa.

Wasu hawaye suka taru a idanunta tana jinjina cewa 'Dama haka kishi ya ke?' har ta kai kanta cikin
akin zuciyarta suya ta ke yi, hakan yasa ta zama a bakin gadon tare dafe kanta.

Gaba
aya ji ta ke yi tamkar ta yi tsuntsuwa kawai ta koma Zaria, da
yar ta yi controlling kanta ta rarrashi zuciyarta tare da tunasar da kanta cewa, Maleek ba nata bane ita ka
ai dole idanunta su
auki
ammaran ganin kowace irin salo daga matarsa.

Kuma idan gaskiya za a bi bai dace a ce ta ji irin zazzafar kishi haka don kawai matarsa ta kwanta a jikinsa ba, tunda tare ta gansu da juna ita ce ta shigo mata rayuwar miji, don haka bai kamata ta ji zafin abinda Suhailar ta yi ba.

Da wannan tunanin ta samu
rin guiwar ta shi zuwa toilet ta wanko bakinta tare da
auro alwala ta fito, ta nufi wajen
aton wardrobe
in jikin bango da ta kammale rabin kayanta a ciki, ta zare kimonon da ke jikinta ya rage daga ita sai rigar baccin jikinta.

A hankali ta take takawa don isa bed ta kwanta sai ta ji an mur
ofar
akin an shigo, qamshin turarensa ka
ai ya shaida mata ko waye, sai ta
aga manyan idanunta ta sauke akansa lokacin da ya ke takowa zuwa cikin
akin, bayan ya maida
ofar ya rufe.

Ta janye idanunta tana
arisawa gaban gadon ta haye abin ta, tana shirin jan duvet ta rufe jikinta Maleek ya
ariso wajen, yana me zama daga bakin bed
in ya janyota zuwa jikinsa baki
aya, ya rungumeta tare da sauke wani zazzafan ajiyar zuciya.

Cikin wani irin salon murya ya yi magana ya ce, "Zaynabb shi ne ki ka taho ba tare da kin ce min ko gud night ba haka ake yi Sweet, kin san yadda na ji a zuciyata kuwa? tell me laifin me nayi akai min irin wannan shariyar eyim?"
TAIMIYYAH da ta lafe a jikinsa zuciyarta na sake bugawa da
aunarsa me zafi, sai ta shagwa
e murya ta ce, "Babu komi mantawa na yi ka yi ha
ury Baby."
"Na ji but ba zan ha
ura ba sai kin bani gud night kiss please!"
Maleek ya furta kalaman yana
ago fuskar TAIMIYYAH daga
irjinsa ya ha
e fuskarsu wa je guda, ta sake narke masa tare da shagwa
e murya ta ce, "Habibi ka manta yau ranarta ne please!

Kar mu shiga hakkinta, idan akai min hakan ba zan so ba, so ka yi ha
ury time
ina ya zo ba kiss ba ko me kake so i promise zan yi maka ka ji Hubby?"
Yadda ta ke maganar a hankali cikin kwantar da murya da zallar shagwa
a, sai ya sake kashe jikin Maleek tare da haifar da zazzafar shau
inta a zuciyarsa.

Ya saketa a hankali ta koma kan gadon ta zauna, har lokacin tana jifansa da wani sassanyar kallo, ya
an sake matsawa gare ta ya manna mata kiss a goshi yana cewa, "Na ji Sweet but ki tabbatar sai kin cika promise, only kiss fa na bu
ata Baby ban ce abin da
in za a bani ba, oya kiss me please ko small ne ina so."
TAIMIYYAH ta narke fuska tana jin yadda zuciyarta ke sake narkewa a kansa, ta sani tunda ya fara wannan nacin ba zai bar
akinba sai ta yi yadda yake so
in, sai ta kai bakinta a hankali zuwa fuskarsa tare da manna masa light kiss a goshi, ta raba fuskarta da tasa tana
an zum
ure baki alamun ya takurata.
Chapter 148 · 0% Book details