Sashe 48
Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuciyanta yayi wani irin dakewa sai kukan zuci kawai take iya yi,wanda yafi na fiki ciwo.A yanzu
in ma so take yi taji koda ka
an ne hawaye sun zubo daga idanunta,kaman yadda TAIMIYYAH ke iya kuka da hawaye,ta zaunar da TAIMIYYAH daga bakin gadon ta,tana zama itama kusa da ita sosai hannunta har lokacin ri
e dana TAIMIYYAN.Cikin murya me cike da nuna tausayi da rarrashi take fa
"Zainabu kiyi ha
ury,sannan kiyi tawakkali ki
auki dangana.Sameer sun riga sun tafi inda ba za su dawo ba,kuka da nuna damuwa bazai sa su dawo garemu ba,addu'a kawai shine abu mafi soyuwa da suke da bu
ata daga garemu,musamman ke da kike matsayin
iyarsa da ya bari a doran duniya.Don haka kiyi ha
ury ki
auki dangana duka muma lokaci muke jira Zainab,tabbas mun yi rashin da har abada ba zamu maida tamka ba,yau mun sake zama marayu na sosai da ba Uwa ba Uba,amma hakan ba shi ke nuna cewa rayuwa ba za ta cigaba ba....."
Iyah ta
an numfasa tana jin shashshe
an kukan da TAIMIYYAH keyi,wacce maganganun Iyan ke sake karya zuciyarta,da sake tabbatar mata da cewa da gaske su Abie da su Nahar sun barta bari na har abada.Iyah ta cigaba da cewa "Ina miki Nasiha da ki
auki dangana, kada ki saka damuwan da zai janyo miki wata illa da
arancin shekarunki,kaman yadda kika rayu babu Uwa sai ni haka yanzu ma zaki cigaba da rayuwa babu Sameer da
an uwanki,haka Allah ya tsaro cikin littafin
addararki Zainab,mu bamu isa canza komi ba nima haka nake rayuwa babu Uwa da Uba duk sun rasu,kuma haka rayuwa ta cigaba min cikin godian Ubangiji da ka
aitarwar sa.Don haka ha
ury da tawakkali tare da rungumar
addara shine cikar imanin mumini Zainab,mu yi ha
ury ina fata Allah ya bamu ikon juriya da ha
uryn wannan rashi,ya ba Ummien ku dangana d
arfin Zuciyan jure wannan rashi." Iyah ta kai
arshen maganan,wani irin
ullutu na sake tokare ma
oshinta.
TAIMIYYAH tayi
arfin halin bu
e baki tana fa
in "Ameen Iyah,Allah ya ji
an Abiee dasu Raudha har da Mamana,Allah yasa suna aljanna...."
Kukan da ya sake
wace mata ne ya hanata cigaba da maganan.Ta kwantar da kanta a jikin Iyah tana yin kukan sosai,a haka Yasmeen ta shigo ta samesu hannunta ri
e da Cup
in data ha
owa TAIMIYYAH Tea yana turiri.Ta aje Cup
in daga bakin side drawer tana fa
in "Iyah har yanzu dai kukan take yi?
TAIMIYYAH don Allah kiyi ha
ury kiyi shiru kukan yayi yawa.Addu'a ya kamata ace kina musu ba wannan kukan ba,muma kina sake tayar mana da hankaline da wannan kukan da ya
arewa,don Allah kiyi ha
ury yanzu ki tashi ki sha wannan tea
in,sai a baki magani daga nan sai ki samu
arfin da zaki rama sallan Magriba da Isha'i da suka wuce ki."
Yasmeen ta
are maganan tana tayar da TAIMIYYAH daga jikin Iyah.Ganin hakan yasa Iyah zamewa ta bar musu
akin,tausayin TAIMIYYAH na sake kama Zuciyarta.
*30minutes Later.*
TAIMIYYAH ce zaune daga
asan carfet
akin Iyah.Yasmeen na zaune itama kusa da ita,sun tasa plate
in tuwan Semo da miyan Kukah a gaba,wanda Yasmeen
in ta zubo musu,wai ko zasu iya ci amma daga TAIMIYYAN har ita da
yar suka iya yin loma uku uku.Wayan TAIMIYYAN ne da ke kusa da ita ya fara ringing,wanda Yasmeen ce ta
akko mata wayan daga
akinsu ta kawo mata nan,ganin Nass ne me kiran yasa TAIMIYYAH turawa Yasmeen wayan tana mata alamu da hannu akan ta
auka.Don sam TAIMIYYAH ji tayi bata son yin magana da kowa ma,duk wanda suka shigo yi mata gaisuwa da kai kawai take iya amsa musu.
Yasmeen tayi receiving call
in tana kai wayan kunni,ta fara da amsa sallaman Nass
in.Kafin ta
aura da sanar da shi mummunan rashin da TAIMIYYAH tayi a yammacin yau
in,daga haka ta mi
awa TAIMIYYAH wayan bayan Nass
in ya gama yi ma su Abie
in addu'an samun Rahama a wajen Allah.
TAIMIYYAH ko data amsa wayar kara shi kawai tayi a kunni,ba tare da tace uffan ba sai ma wasu hawaye dake taruwa a idanunta.Har Nass ya gama yi mata ta'aziyyah ta
i bu
e baki tayi masa magana,daya matsa mata ma sai ta sanya masa kuka kawai,abinda ya
aga hankalinsa sosai yana ji kaman yai tsuntsu ya ganshi a Zaria,domin yana bu
atan ganin halin da take ciki.Sai dai duk iya yadda zai kai ga son ganinta dole ya jira sai zuwa Thursday,sannan ya samu ya yi squeezing shigowa Zarian,tunda bai jima da komawa bakin aiki daga hutun da ya
auka ba.
yar TAIMIYYAH ta yadda ya maida kiran ta vid call,ta yadda zai fi samun nutsuwan rarrashinta idan yana kallon face
inta.Ya jima sosai yana kwantar mata da hankali da kawo mata misalai na wa
anda su ka rasa iyayensu,ciki har da shi da shima Mahaifinsa ya rasu tun yana Secondary Skull,sai Mamansa kawai da Yayyinsa mata da ke gidajen aurensu suka rage masa,sai Qanin Babansa daya maye masa gurbin Uba a yanzu.TAIMIYYAH dai ba umm! ba umm-umm!
Tana dai sauraran Nass ne kawai amma bata ji cewa Zuciyarta zata daina ciwo akan wannan rashi da tayi har sai ranan da nata mutuwan ya zo.
allah sun
auki tsayin 30minutes kafin Nass yai hanging up!
TAIMIYYAH ta sauke wayan daga kunni,tana me lumshe idanunta sabbin hawayen da suka taru suka samu daman zubowa.A lokacin ne kuma sallaman su Zuhurah ya doki kunnuwan su,suka
ariso cikin
akin Iyan suna zubewa a gaban TAIMIYYAH,su kai mata gaisuwa kowacce a cikin su idanunta yayi jawur,da alamu su ma sun sha kuka ba ka
an ba.TAIMIYYAH kai kawai ta iya jinjina musu,daga haka su ka tashi su kai wa Yasmeen sai da safe suna barin
akin.
Umma ce itama ta shigo bayan fitan su Zuhuran,ta zauna a kusa da TAIMIYYAN tana mata ta'aziyyah.Karon farko data ji tausayin TAIMIYYAN ya
an ta
a zuciyarta ka
an,ita ma
in dai TAIMIYYAH kanta kawai ta iya gya
a mata ba tare da tayi magana ba,hakan yasa Umma tashi ta baro
akin,Yasmeen na mata sai da safe.
Kiran Anty Mardiyyah ne qanwar Maman TAIMIYYAH ya shigo wayan TAIMIYYAN,hakan yasa Yasmeen amsa call
in suka gaisa.Yasmeen na bata tabbacin mummunan rashin da suka yi a yau
in,da yake Anty Mardiyyan sun jima da tashi daga nan Gyallesu kusa da su Iyah,sun koma Jigawa anma Mijinta transfer.Yanzu ma wani ma
wafcinsu ne sukai waya da Mijin nata shine yake sanar da shi rasuwan su Abie
in,shiyasa tayi saurin kiran wayan TAIMIYYAN don tabbatarwa.
Salati sosai ta saki a lokacin da Yasmeen ta bata tabbacin rasuwan.Sai Yasmeen ta mi
awa TAIMIYYAH wayan,ta amsa murya a sha
e taiwa Antyn nata sallama,Anty Mardiyyah ta amsa daga
angarenta,tana wa TAIMIYYAH ta'aziyyah cike da alhini.TAIMIYYAH ta sakin mata kuka me ta
a Zuciya,nan ta dinga aikin lallashi tare da tabbatar wa TAIMIYYAN cewa zuwa jibi zata iso Insha Allah.Daga haka sukai sallama da juna TAIMIYYAH na jifa da wayan bisa kan Bed,basu bar
akin Iyah ba sai wajen 11:30pm,sannan suka koma
akinsu zuwa lokacin babu motsin kowa, duk mutanen da za su kwana sun yi bacci.
A kan idanun Iyah su TAIMIYYAH suka fito zuwa
akin nasu.Iyah na zaune daga can
arshen kujeran falon, tana faman jan Carbi gaba
aya idanunta a
ashe suke,babu alamun bacci zai samu mata a daren yau
in,ganin su TAIMIYYAN sun baro mata
akin ne yasa ta mi
ewa ta isa
akin nata.
Kusan zan iya cewa tsakanin Iyah da TAIMIYYAH,har zuwa kan Baba Sani da Sadeeq babu wanda ya iya rintsawa a daren,sai dai bacci da ake cewa
arawo.Wanda duk iya satansa ya kasa sace idanun Iyah da TAIMIYYAH,yadda suka ga rana haka suka ga dare,domin da zaran sun kulle ido fuskan Abie
in suke gani da su Nahar.Daga
arshe ma kaman ha
in baki sai suka yankewa kansu shawaran
aura alwala,sukai ta sallah suna ro
on Allah ya basu juriya da dangana,tare da ro
a ma Mamatan gafara.
Washegary kan ace kwabo gida ya cika dam
an da jama'a,
an zaman makoki duka
an uwa na kusa dana nesa sun bayyana.Ciki har da Guggo Bilki da Bakwai na safe ma a Zaria yai mata ita da Abban su Yasmeen
in,tare da yayyin Yasmeen
in Maza Samari su hu
u,don duk yaranta Maza ne Yasmeen ita ka
ai ce mace,kaman yadda Guggo Bilkin ita ka
aice mace a gun Iyah.
Hatta da qawayen TAIMIYYAH su Maryam Sunusi,da su Zee duka babu wacce bata zo mata gaisuwa a yau
in ba.Kuma dukansu sun tausayawa TAIMIYYAH wannan Babban rashi da tayi, na rasa Uba da Qanni duk a lokaci guda.
Nass ma duk bayan awa
aya sai ya kira yayi magana da TAIMIYYAH na sake kwantar mata da hankali.Hakan kuma ba
aramin tasiri yayi wajen sanyawa TAIMIYYAN nutsuwan Zuciya da dangana ba,duk da cewa idanunta basu fasa zuban hawaye ba,sai dai ba a zo gabanta da sunan yi mata ta'aziyyah ba.
angaren Ummie da ke can Kaduna a Asibitin GARKUWA Kaduna,har lokacin bata farfa
o ba daga dogon suman da tayi.Shiyasa a yau
in su Baba Sani da wasu cikin mata
an Family
in Abie
in suka nufi Kadunan dubo ta,basu dawo ba sai wajen Zuhur Prayer,suka cigaba da zaman amsan makoki har zuwa yamma inda kowa ke kama gabansa daga an kira Sallar Magriba.Sai
an uwa na nesa da za su yi ta kwana har sai anyi Uku sannan za a watse zaman makokin,sai dai na jikin Mamatan kawai da za su yi a
allah kwanaki bakwai kafin a watse........
Allah sarki TAIMIYYAH kinyi babban rashi....
Littafin TAIMIYYAH paid book ne,ga duk wanda ta tsincesa a kowani irin group ne,kiji tsoran Allah karki karanta sai kin biya 500 naira only.