← Book details Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 184

Sashe 1

Taimiyyah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Root Entry
WordDocument
0Table
Data
Normal
Default Paragraph Font
[12/14, 3:41 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*
Ayshat
ansabo Lemu
*MABU
*Ina me farawa da godia ga Allah subhanahu wata'ala,da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna asama,ina ro
o ubangiji yayi ri
o da hannuna wajen rubuta dai-dai,ya kuma yafe kusakuran da zasu iya kasancewa aciki Ameen.*
*SADAUKARWA*
*Na sadaukar da wannnan littafin gaba
ayansa zuwa ga duk wata me nakasa,especially masu matsala irin na TAIMIYYAH,ina ro
o ubangiji yasa nakasan ta zame muku alkhairy da
aukaka a rayuwa.*
*Page 1*
Matashiyan budurwace kwance
udundune cikin bargo,jikinta na faman kakkarwa alamun zazza
i ne yai mata kamun me kyau,daga gefenta wata dattijuwa ce wacce shekarunta ya fara nisa sosai,don a
alla zatai shekaru sittin da biyar zuwa sama,farace tas dattijuwan me tsagen kalangu a fuskanta hagu da dama,kyakykyawace wanda a kallo
aya zaka zaci cewa bafulatana ce,sai dai ba hakan bane bahaushiyace ziryan,wanda ubangiji ne kawai yai mata baiwan kyau da farin fata,hannu takai tana janye bargon da budurwan ta
udundune aciki,cikin muryan da ke nuni da tsananin kulawa take fa
in "Tashi TAIMIYYAH ki
arta kiyi wanka ko zaki daina wannan rawan sanyin,idan kin karya yanzu sai Sani yazo ku koma asibitin watakila wa
annan magungunan ka
ai bazasu wadatar da ke ba sai an ha
a da alluran dai da ba'a so."
are maganan tana
arisa yaye bargon da budurwan ta rufa dashi,nan take kyakykyawan fuskan budurwan da aka kira da TAIMIYYAH ya bayyana,tare da jikinta baki
aya wanda take sanye da rigan bacci Ash colour me kauri sosai,kamanninta da tsohuwan daya bayyana sosai zai baka tabbacin idan ba
arta bace to akwai ala
a ta jini me
arfin gaske dake tsakaninta da dattijiyan matan,abinda kawai dattiyan zata nuna mata shine fuskan manyance ,amma hatta farin fatan nata irin na Dattijiyan ne,TAIMIYYAH ta yamutse kyakykyawan fuskanta tana sake lumshe manyan idanunta,muryanta can
asa dake
auke da
ar shagwa
a take fa
in "Wash!

Allah Iya baki ji kaina ba kaman zai cire wallahi."
Iya ta dube ta cike da tausayi da kulawa tana fa
in "Sannu kiyi ha
ury zai bari,yanzu tashi ki shiga wankan na ha
a miki ruwan
umi sosai da zakiji da
insa,Allah ya baki lafiya TAIMI na."
Budurwan ta amsa da "Ameen." Tana mi
ewa tsaye da
yar sai lokacin na kula da cewa tana da tsayi dai-dai misali wanda bai cika yawaba,sam bata da jikin
iba sai dai jikin a murje yake cike da tsoka da cikan halitta me
aukan hankali,ta sake lumshe manyan idanunta sabida ciwan da kanta keyi,kafin a hankali takai hannunta na hagu ta dafa guiwan
afanta na hagun tana me fara takawa zuwa toilet
in dake manne cikin
akin,Dattijiya Iya tabi bayanta da kallo
aunar budurwan da tausayinta na sake ratsa ilahirin jinin jikinta,tana matu
ar tausayin TAIMIYYAH sai dai ko ka
an ba ta nuna mata cewa nakasan da ta samu na
afa yana damunta domin ita ka
aice a kullum take ba TAIMIYYAN tabbacin haka ubangiji yaso ganinta,tashi tayi tana me ficewa daga
akin mintoci ka
an ta dawo
akin hannunta
auke da Mug da ta ciko da zazzafan Kunun gya
a da yaji madara sabida sanin TAIMIYYAH na matu
ar son sa,dai-dai lokacin da TAIMIYYAH ta fito daga toilet,tana
aure da
aton towel da tsayinsa ya sauka har zuwa guiwanta,
afafunta nabi da kallo wanda na lura
aya ya sirance
aya kuma lafiyayye,ta yadda ruwa ke gangara a jikinta ka
ai zai baka tabbacin Allah yai mata baiwa da sul
in fata,taiwa Hajiya Iya kallo
aya tana sakin murmushi,a hankali ta ciga da dafa
afanta na hagu tana takowa zuwa cikin
akin,da alamu wankan da tayo yasa ta fara jin da
in jikinta,Iya ta
aga kai ta dubeta tana fa
in "Sannu kinji da
in jikin ko? ga kununki nan saiki daure ki farasha kafin Ladi ta gama soya miki dankalin."
TAIMIYYAH ta
aga manyan idanunta masu haske ta dubi Iya,cikin sanyin muryanta me da
i take fa
in "Naji da
i Iya nagode da kulawa,amma ina ga abar dankalin wannan
in ka
ai ya isa,amma zuwa anjima don Allah ki min faten tsaki da kanki irin wanda kikeyi yayi
an tsamin yakuwannan shi kawai nake son sha." Ta
are maganan da shagwa
a sosai a muryanta."
Hajiya Iya tayi murmushi me fa
i tana fa
in "To shikenan baki da damuwa za'ayi insha Allah,yanzu dai sha kunun ki sha magungunan,sai a sake kiran Sanin ku koma asibitin,ki tafi da duka magungunan sabida su gani ki kuma bu
e baki kiyi magana agaban likitan bana son wannan miskilancin naki idan kina ciwo ki
i magana."
Hajiya Iya ta
are maganan da mita,wanda hakan yasa murmushi me fa
i su
ucewa daga face
in TAIMIYYAH wacce ta kammala shafa mai tana
arin saka rigan da ta ciro,ba tare da tayi magana ba har Iya ta fice ta sanya doguwan rigan atamfa Red wanda akaiwa adon zanen manyan Flawer da milk and black,yayi mata kyau sosai tare da haska kalan skin
inta,bata shafa komi a face
inta ba sai lip balm me taushi,qamshin Body mist datai anfani dashi ne ya cika
akin baki
aya domin ita
in ma'abociya son qamshi ce na ajin
arshe,zama tayi tana
aukan Mug
in da Iya ta aje tana fara shan kunun ahankali cike da nutsuwa,magungunan ta sha bayan ta shanye kunun,wani zufa ta fara ji na keto mata hakan yasa ta mi
e tana
ara
arfin gudun Fan
in dake aiki a
akin,tsaye tayi gaban dogon mirrow
akin tana kallon fuskanta da ya rame sosai a kwanaki biyu kacal da fara ciwan nata,sai fararen manyan idanunta ma'abota haske da
aukan hankalin mai kallonta,domin wasu irin idanu Allah yai mata baiwansu masu
aukan hankali,
irjinta ta kalla tana me waro ido waje ganin cewa ta manta bata sanya Bra ba,gashi fita zasuyi sam bazata iya fita babu shi ba,sabida Allah yai mata baiwan cikar
irji,sai dai bawai irin sunyi girman da har suka rankwafa bane,kawai dai bata iya fita haka babu Bra dake tare su ajikinta,wannan sabo ne dataiwa kanta tunda ta isa sanya Bra
in,don haka kai tsaye wajen da take aje su ta nufa ta
akko tana sauke zip
in riganta zuwa
asa ta sanya,wayanta dake aje bisa gado ya fara ringing,sai ta nufa wajen don ganin me kiran,ganin sunan Sani ya bata tabbacin yazo kenan,ta
aga wayan tana gaida shi tare da bashi tabbacin fitowanta yanzu.

"Iya ga Sanin can ya iso zamu wuce."
TAIMIYYAH ta fa
i hakan tana kallon Hajiya Iya dake zaune saman
aya daga cikin kujerun da suke qawataccen falon nata,Iya ta
aga kai tana sauke ganinta akan TAIMIYYAH da ke sanye da dogon Hijab kalan Red da yai mata kyau sosai,ta saki murmushi tana fa
in "To sai kun dawo ki kula ki kuma bu
i baki agaban likitan bana son wannan miskilancin naki,kice ma Sanin idan kun dawo ya shigo ina son ganin sa."
TAIMIYYAH ta amsawa Iya tana mi
ewa hannunta
aya ri
e da
aramin hand bag da ta sanya magungunan da aka
aurata akai,
aya hannun na dafe da guiwan
afanta na hagu,wanda ke bada tabbacin sai da taimakon dafa guiwan shanyayyen
afan take iya takawa tana tafiya,a dukkanin cikar halittan ta babu inda ke da na
asu sai wannan
afan na hagu daya shanye ya silance,kyakykyawace da ta mallaki duk wani cikan halitta me
aukan hankali,ahaka ta dinga takawa har ta fice daga falon Hajiya tayo waje,idanunta suka shiga
arewa haraban sasan Iya kallo kaman me son gano wani abu,kafin ta cigaba da takawa bisa tsarin yadda ubangiji yaso tafiyan nata ya zamo ahaka har ta fito daga sashin Iya baki
aya,ta iso ainihin haraban gidan me
auke da part guda biyu duk da na Hajiya Iya ne cikon na ukun,tafiya ta cigaba dayi zuciyanta na karyewa a lokacin da idanunta ke hango mata matar da ta fito daga
aya part
in,bayan matan wani matashi ne ke biye da ita ri
eda da wata
atuwar leda a hannunsa,TAIMIYYAH tayi saurin yin
asa da kanta tana cigaba da tafiya har ta iso dai-dai inda Hajiya Shuwa suke tahowa,hakan yasa TAIMIYYAH dakatawa daga tafiyan tana jiran
arisowan Hajiya Shuwan wacce suke kira da Umma,matar wan mahaifinta ne wacce taiwa TAIMIYYAN wata irin muguwan tsana.

"Ina kwana Umma."
Sune kalmomin da suka fito daga bakin TAIMIYYAH a lokacin da su Umman suka iso suna shirin gitta ta su wuce,sai dai gaisuwan da ta aikawa Umman yasa Umman dakatawa tana zubawa TAIMIYYAH
ananun idanunta,fuskanta babu
igon fara'a ko ka
an,tai mata wani malalacin kallo memakon ta amsa gaisuwan TAIMIYYAN sai cewa tayi "Ikon Allah su gurguwa kenan ance baki da lafiya,ke kuma haka Allah ya yoki irin jaraba ga nakasa ga yawan ciwo da wanne za'aji? kuma a hakan ake so wani yazo yace zai kwashi jaraba,ga gurgunta ga yawan cuta kaman sikila,to mu dai kurwan mu kur kada arasa me so ace wataran za'a cinnama lafiyayyun
an mu gurguwa raguwan cuta."
are maganan da jan tsaki tana yin gaba abinta bayan ta kalli
an lelen
an nata ta maka masa harara tare da yi masa sign da ido alamun ya shige gabanta,ba tare da ta kuma kallon TAIMIYYAH da tai
asa da kai zuciyanta na shiga wani irin
unci mara misaltuwa ba,manyan idanunta tuni sun fara tara hawaye, ciwan kan da take riritawa taji ya dawo sabo,cikin
an hanzari ta dafa
afanta me laluran ta fara cigaba da tafiya,sai dai taku biyu tayi taji sassanyan qamshin turaren BENTLEY na isowa hancinta,kaman yadda kafin tayi wani yin
uri yayi saurin tare gabanta,manyan idanunsa masu kama da nata ya sauke akanta,wani abu na yawatawa cikin ma
oshinsa,cak!
Chapter 1 · 0% Book details