← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 99 OF 201

Sashe 99

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin halin ko in kula ya ce, "Ba shawararki nake nema ba, babu wanda ya isa ya dakatar da ni, dole in cika burina ko ta halin
a, yanzu haka suna can zasu cire mini zuciyarta, ko zaki iya taimakonta ne?"
Tana kuka tace bazan iya ba amma Allah zai taimaketa, kuma in sha Allah ba zaka ta6a cika burinka ba, ina ji araina zasu farmake ku a yau din nan, ka jira ka gani,
arshenka ne ya zo, tun da har ka yi kuskuren daukko mu, In sha Allahu daga yau ka gama yawo.

Bushewa yayi da dariya,
"Tayaya Allah zai taimake ta?

Kefa da kanki ki ka ce Allah baya taimakon mutun kaitsaye sai dai yayi masa hanyar da taimakonsa zai iso gare shi? tayaya Allah da ya ke jinkirta amsa addu'ar bayinsa zai iya taimakon ku cikin sauri a irin wannan lokacin?

Ki daina saka rai, saboda babu wanda zai taimake ku, babu wanda yasan a inda ku ke, babu network din da ma za'a iya bin diddigin ku, babu wanda zai iya tunkarar kurkukun nan a halin yanzu, saboda a kewaye yake da Evil Giants, sun ci nasara a karo na farko amma wannan karon babu wanda zai
ara farmakar mu ya zauna lafiya.."
girgiza kai ta yi, "In sha Allah zaka ga yadda addu'ar wanda aka zalunta take tasiri akan wanda ya zalunce shi, zan kuma gwada maka yadda addu'ar mai imani wanda ya dogara da Allah take tasiri, ka jira ka gani, ni da kai wa zai yi nasara"
Ido cikin ido suke kallon juna, fuskarsa a murtuke ya ce, "Mafarkinki ba zai ta6a zama gaskiya ba, baki isa inyi jayayya dake ba, nasara tawa ce, ke da zaki mutu ...." Ya fa
a tare da mi
ewa tsaye yana kallonta..

"Waliyiya Unaisah, zan jira in gani idan addu'ar taki zata yi tasiri, sannan ki taimaki kanki da kuma yar uwarki." Ya fa
a tare da nuna mata
warin dake daddabe jikin nama.

"Ba irin
warin da kika saba gani bane, wadannan na gidan kurkukun
addara ne, mun tsaface su, jinin jikin mutun suke tsotsewa, su sanya mashi dafin da zai lalata yan hanjin jikin shi, ya ru6e." Wani irin tsoro ne ya mamaye ta.

"Da zarar sun gama tsotse jinin da ke a jikin naman zasu dawo kanki ne."
Hankalinta a tashe ta zazzare idanunta cike da fargaba ta wurga idanunta kan su, yawu ta ha
iya ilahirin jikinta ya kama kerma.

"Na barki lafiya.." Juyawa ya yi taku
aya biyu ya 6ace ma ganin ta..

Fitar sa ke da wuya, ta lura
warin sun kusa gama tsotse jinin naman, kafin kyaftawar ido har sun gama tsotse gaba
aya jinin dake a
akin sun fara bin bango suna tunkarota da saurin su, ga kukansu mai tsiwar gaske..

Cike da tashin hankali ta zazzare idanunta akan su, gwanin ban
yama, cikin rawar murya ta shiga furta duk wata addu'a da ta zo bakinta, batasan ya zata yi ba, ga hannayenta a
aure kafafuwanta ma, kuma ba halin ta motsa saboda inda suka
aure ta jikin taga, lokacin da
warin suka fara gangarowa kan floor gungu guda suka nufo ta sai sauri suke yi,
ararsu ta cika kunnanta..

Tana ta tunanin wata dubara zata yi me yakamata ta yi?

Saboda bata son ta mutu batare da ta ceci rayuwar Batool ba..

Juyawa ta yi da sauri ta dubi tagar da suka
aure sar
ar hannayenta a jikin iron bars
inta (sandunan ba
arfe) mai gida gida, yun
urawa ta yi a tsorace tana nishi ta soma
arin tura kanta a tsakankanin
arfen, da
yar ta samu ya shiga ta dinga ingiza jikinta ya
i wucewa, fashewa ta yi da kuka jin kukan
warin dab da ita, bata yi aune ba, ta ji sun fara hawa kan kafafunta suka soma caccaka mata tsinin bakinsu suna tsotsar jinin ta,Ya salam! wani magana
isun ra
i ne ya ziyarce ta, ta fasa
ara kamar ana zare ranta, ta dinga kuka tana bubbuga kafafunta har ta samu ta kakka6e su.

Karkata jikinta ta yi ta fuskanci hannun damanta, a haka ta ci gaba da tura jikinta, da
yar da si
in goshi ta samu qugunta ya wuce, gaba
aya ta kundumo ta bayan tagar ta fado cikin wani
aki, still bata tsira ba saboda sar
ar da aka
aure hannayenta da su tana a jikin tagar, kuma a bu
e take zasu iya fa
owa ciki, kwata kwata bata lura da inda ta fa
o ba, Saboda hankalinta ba a kwance ya ke ba, karfen jikin tagar ta lura da tsatsa a jikin shi alamun ya da
e ba a musanya shi ba, daddagewa ta yi da iya karfinta na karshe ta dinga jan hannunta tana nishi, gumi ya wanke jikinta, kukan
warinne ya cika kunnanta kamar zai fasa dodon kunnanta.

Saida ta galabaita, wuyan hannunta ya yi jawur kamar zai fashe saboda sarkar da ta takure gurin ga kuma jan gurin da take yi, dai dai lokacin da
warin suka fara hawa jikin
arafunan tagar, a gigice ta fasa wata irin
ara mai sauti tare da rufe idanunta, bu
e idanun da zata yi keda wuya, ta ga abun da bata yi zato ba,
arfen da aka daure sar
ar hannunta da shi ya 6alle biyu sakamakon jan da ta dinga yi, jikinta na 6ari ta buga murfin tagar da hannunta, ta danne da bayanta, tana jiyo kwarin dake ta bugun tagar kamar zasu fasa ta yadda kasan wata
atuwar halitta, lumshe idanunta ta yi gabanta na ci gaba da fa
uwa.
e idanun da zata yi keda wuya, ta yi arba da tarin kawunan
warangwal cike da dakin da ta fa
o, kwata kwata bata tsorata ba, saboda mawuyacin halin da take a ciki.

Shiru ta ji
warin sun daina fitar da sautin su, mi
ewa ta yi tsaye kan kafafunta da ke a
aure, ta
an bu
e tagar ka
an ta le
a kanta, ru
ewa ta yi ganin
warin kwakkwance a
asa basa motsi kamar sun mutu, lamarin ya daure mata kai, har
ara zare idanunta take yi don ta tabbatar da sun mutun ko lambo ne suka yi mata, dabara ce ta fa
o mata a rai, da sauri ta tsotsi jinin dake akan le6anta, ta watsa shi cikin
akin don ta ga idan za su tsotse shi, still ba su motsa ba, shiru ta yi jim tana yanke shawara da zuciyarta, so take ta koma cikin
akin don ta kwance leg irons
afarta, shahada ta yi duk da shakkar da take ji, ta daddake ta ruke sandunan kofar da hannayenta ta kutsa kanta ciki, wannan karan bata sha wahala ba, ta burma cikin
akin gaba
aya ta fa
o kan
warin dake yashe a
asa, anan ta
ara tabbatarwa kanta sun mutu.
yar ta iya mi
ewa, kamar yar tsana ta dinga yin tsalle tana tunkarar teburin
akin dama shi take hari, har kifewa ta yi
asa ta kuma mi
ewa da
yar ta
araso gaban shi, ta zube kan gwiwowinta, jikin
arfen table din ta dinga buga sar
ar hannayenta da
arfi, duk ta hada gumi akan fuskarta, sai nishi take tana jan numfashi, dakyar da sidin goshi ta samu sarkar ta saki daga tamkewar da ta yi, 6an6areta ta yi daga hannayenta ta jefar da ita
asa, ta kai hannunta da ke kerma ta
auki zarto ta kunna shi tare da saita shi daidai saitin leg irons din kafafunta, duk da fargaban kada ta datse
afar saboda jikinta dake kerma a haka ta daddage ta dadara zarton da
arfi kamar ranta zai fita har fitsari saida tayi a cikin wandonta saboda wahala, dakyar ta yi nasarar 6alle irons din ta zame
afafunta daga cikin shi ta mi
e tana haki, tsayuwarma da
yar ta yi ta saboda raunin da legs dinta suka yi, saida ta dan sarara tukunna ta mi
a hannu ta sungumi zarton ta rataya shi akan kafa
arta, hakan bai isheta ba saida ta
ara da tsinken
arfe ta soke shi a cikin aljihu, duk don ta kare kanta kamar wata mai
arfi, duk da ta zuciya, jinin ta akan akaifa ya ke,
wara ayi ta ta
are, ko a mutu ko ai rai.

Gaba
aya ta sauya kamar ba Unaisah ba, ta zama kamar
ar daba, Overroll
in jikinta duk ta 6aci da jininta, haka fuskarta ma a 6ace take da jini, sumar kanta kuwa bata da maraba da ta mahaukaciya, tana
angyasa
afarta ta nufi tagar nan ganin babu
ofar da zata bi ta fita daga dakin duk a kulle suke, bayan da ta dira cikin
ayan
akin ta shiga rarraba idanunta tana neman ta wace hanya zata fita daga
akin, ganin shima duka tagoginsa a kulle suke haka
ofofin
akin ma.

Da zarton ta soma kokarin 6alle
ofa
aya, sai dai ta kasa saboda rashin kuzarin dake a tare da ita, gaba
ayanta a raunace take...

Langwa6e kanta ta yi jikin kofar, tana nishi yayin da zuciyarta ke tariyo mata wasu abubuwa da suka faru atsakaninta da Batool, nan take ta ji karfi ya zo mata, tunawa da kalamansa..

Bugu
aya ta kara yi ma kofar nan ta ke ta bu
Cike da fargaban me zata taras ta le
o waje, bata ga kowa ba, wasu hanyoyi ne da babu kowa.

Sama ta kalla don taga ko akwai cctv can kuma ta tuna da inma suna ganinta bai wuci ta madubin zafin su ba, komai zai faru sai dai ya faru amma fa ta ci alwashin ko zata rasa ranta saita ku6utar da Batool, cikin san
a take tafiya, duk dakin da ta gani sai ta le
a tagar shi don ta ga idan nan suka kulle Batool.
Chapter 99 · 0% Book details