Sashe 131
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Batare da sanin ta ba?
Kamar ta ce masa batason
an!
Amma ta yi masa uziri saboda ta fahimci mutumin yaudararsa ya yi kuma hada asiri ya yi ma shi, bayan haka komai ya yi saboda son da yake yi mata ne, fatanta Allah yasa su gano mutumin nan don ya basu
an su, Allah yasa suna a raye shi ka
ai ne hope
in da take da shi a yanzu.
Kafin tafiyar Taj saida suka shigo ciki, ta fito suka
ara
an ta6a hira cike da
arfin hali, kafin suka rako shi har bakin motar shi ya yi masu sallama, suna ta
ara tuna mashi suna son ganin Unaisah ya ce zai kawo masu ita in sha Allah.
Bayan da ya tafi ko bayan da suka koma cikin gidan hajiya Adama bata bari Abdallah ya gane ta ji komai ba, a 6oye take shan kukanta, tsoffin hotunan Uzair ta dinga
aukowa tana kallonsu, da su take kwana da su take ta shi..
~__________________________________
A bangaren Natasha kowa ya manta da batun ta saboda halin da suka shiga, amma kullum ne sai chef
in da dg ya ba
awainiyar kula da ita ya je kai mata abinci sau uku a rana, daga bisani dg ya kira Ummi ya dam
a mata wasi
ar Unaizah da ya kar6a a hannun Unaisah, ya ce ta kai ma Natasha sannan ta fa
a mata wanene Musa, da kuma miyagun ayyukan da yake aikatawa.
Bayan da Ummi ta je
akin bata saurari haukan Natasha ba, ta zauna ta fya
e mata komai game da Musa tun daga biri har wutsiyar sa, Ya salam!
Natasha ta razana sosai, hankalinta ya tashi matu
a, ta ji ba
in ciki da takaicin cin amanar da Musa ya yi mata, sai yanzu ta gane dalilin da yasa baya son ta san kowa nashi, ta da
e tana mamakin dukiyar shi, saboda baya gajiya da basu ku
i ita da Unaizah, ashe ba mutumin kirki bane
an blood cults ne, ba komai ya fi karya mata zuciya ba, face sadaukar da Unaizah da ya yi, ashe kwata kwata Natasha batasan inda ya kai Unaizah ba, ya 6oye mata komai, ita a yadda ya fa
a mata gurin mommynta zai mayar da ita, ita kuma Unaizah ya yaudare ta da sunan zai kaita korean school.
Abun da ya faru a lokacin da zai sadaukar da Unaizah, Natasha bata a
asar, batasan komai ba, sai dai ta dawo ta taras da babu Unaizah agidan ta.
Natasha ta yi kukan ba
in cikin da bazan iya misalta shi ba, a lokacin da Ummi ke bata labarin yadda Unaizah ta
are a gidan kurkukun
addara, ta yi danasanin
ulla ala
a da Musa, ta tsane mashi sau ba adadi, gaba
aya ta ji rayuwar duniya ta sire mata, musamman da ta karanta wasi
ar Unaizah da Ummi ta bata, ba
in cikinta Unaizah ta mutu da tunanin harda ita Musa ya ci amanarta, bayan ita batasan komai ba.
A ranar saida Ummi ta yi tunanin Natasha bazata rayu ba, saboda yadda ta dinga fasa
ara tana fitar da gumi akan fuskarta, ta dinga lallashinta tana ro
onta akan ta yi ha
uri abun da ya faru ya riga da ya faru, yanzu ha
ka Musa yana a hannun hukumar Isod zasu kai shi kotu, amma ina Natasha ba ta fahimtar komai...
~___________________________________
*ISOD HEADQUARTER*
*DG OWAIS
Yana a tsaye gaban
ofar shiga Cell, a hankali yake danna code
ofar, bayan da ta bu
e ya shiga daga ciki,
Wa zan gani idan ba
an iya ba,
Yana a kwance kan floor kamar mushen jaki, warinsa ya cika cell din, 6arin mazaunansa ya
one fatar duk ta sa6ule jawur ba
yan gani, sakamakon
onewar da ya yi, badan ana yi mashi treatment ba da tuni naman wurin ya ru6e, amma da yake basu son su mutu sun fi so su fara girbar abun da suka shuka tun a gidan duniya shiyasa suke duba lafiyar shi, kwata kwata babu gashin gemunsa ya
one
urmus, yatsunsa duk sun lankwashe sun
one, ko sutura babu a jikin shi sai
an pant
arami irin na mata, sai nishin azaba ya ke saki, daga gani yana jin ra
i ba ka
an ba, cikin fitar hayyaci ya ke yin sambatu yana fadin, "Wayyyo Allah na, Wayyo na shiga uku na baniiiii, na baniiii, na baniiiiii na lalace, jikina zafi, ku sosa min bayana, ku sosa min
uwawuna
ayi nake ji, ku cire min ciwon jikina, zan mutu..."
Girgiza kai Owais ya yi ko ka
an bai ji tausayin shi ba.
A hankali ya zauna kan kujera tare da
aura
afa
aya bisa
aya yana kallon shi.
"Baka ga komai ba Dan Iya, wannan somun ta6i ne na daga azabar dake tunkaro ka, ko ka manta rayukan da kuke
onawa da fetur?
Ya ka ji ra
in na raunin jikin ka?"
yar ya iya juyo da kansa ya dubi Owais da idanunsa da suka ka
a jawur kamar jan gauta, hancinsa sai tsiyayar da tsinkakkar majina yake yi gwanin ban
yama.
aton le6en nan nasa ya
onu da wuta ya yi sumtum kamar ganda.
Daga gani yana jin azabar radadi ta ko'ina a jikin shi.
Muryarsa ma bata fita, guragura ya ke magana..
"Ba dati, na tuba, ku min rai, na gane kushkurena, Ku kai ni asibiti su cire min ciwon jikina, su canza min wata fatar, don Allah..."
yacewa da dariya Owais ya yi, duk da
yaminsa da yake ji, maganarsa ta bashi dariya.
"Sai da Lokaci ya
ure maka, ka ga asirinka ya tonu baka da mafita tukunna zaka tuba?
La'anannen Allah, azzalumi mai safarar
an mutane ya kai su inda za'a azabtar da rayuwarsu, tayaya kake tunanin mu zamu yafe maka?
In banda ma kai
in wawa ne jaki, kamar yadda baku da imani baku da tausayi, kuma baku iya yafiya ba, muma haka jami'ai muke akan mugaye irin ku, bamu da tausayi, idan muka fara azabtar da su sai sun
ani ku
ar su.."
arashe maganar cikin fushi tare da bugun gaban table
insa.
Fashewa da kuka
an iya ya yi, nan take ya fara 6urkuta tusa da fitsari daga kwance, DG ya yi saurin zaro hanky daga aljihunsa ya toshe hancin shi, cike da jin
yami ya furta, "Abun
yama, yanzu ina tsafin nan naka?
Da bakin ka?
Suna ina?
Ko zasu iya taimakon ka?" Ya fa
a yana
age masa gira.
Fashewa ya kuma yi da wani kukan, bakinsa har ya fara fitar da jini,
"Ka daina bana son ji, ka rabu da ni inji da abun da ke damuna, ka kira min matata da ya'yana su zo suga halin da nake a ciki..."
"Su yi maka uban me idan sun zo?
Ka yi tunanin kana da wani dangi ne da ya rage maka?
Matarka da ya'yanka sun ji komai da ya faru, sun tsanake saboda ka ja masu abun kunya, ka bar masu mummunan tabo a matsayin gadonsu, wula
antacce! ....."
Alkalamina bazai misalta tashin hankalin da
an iya yake a ciki ba, wata irin wutar ba
in ciki ce ke ci a cikin zuciyar shi.
"Ban zo don na sawwa
e maka radadin da kake ji ba, na zo ne don in tambayeka menene ala
arka da Abdallah Muhammad Buzu, kuma su wanene
ansa daka sadaukar a kurkukun
addara?
Kada ka ce zaka yi min
arya! na riga dana san komai, kaine mugun da ya damfare sa ya kar6e masa jarirai har biyu!"
(Abun ka ga jami'i mai kaifin basira, bai nuna hasashe yake yi akan shi ba, saboda yasan
an iya shine leader na bangaren safarar ya'yan mutane na nan Nigeria zuwa kurkukun
addara.
Bayan haka salon yadda yake damfarar mutane ya 6oye fuskarsa da mask ya yi shige da mutumin da malam Jazuli ya bada labarinsa, uwa uba sunan da Abdallah ya fa
a a matsayin sunan sa wato Ja'afar Dila, toh Ja'afar din asalin sunan shi ne da ba kowa ya sanshi da shi ba, saboda nickname
insa ya boye asalin sunan sa, ta haka Owais ya gane shine ya damfari Uncle Abdallah, bayan da Taj ya labarta masa komai."
Mugu da yake shai
aniyar zuciyar na nan, yana huci yace, "Banshan wa kake magana akai ba, ni banshan wani Abdallah Muhamamd buzu ba, babu wasu ya'ya nashi dana sadaukar, duka
a'yan nawa ne."
"Kada ka yi min
arya, ka duba halin da kake a ciki, wlh in baka fa
amin gaskiya ba zansa a shafa maka ruwan attarugu a jikin ka.."
Yawu ya ha
iya yana faman zare na mazurai ya ce, "Na san shi, shima member ne na kurkukun
addara, shi ya sadaukar da ya'yan shi da kan shi, bani na sadaukar mashi da ya'ya ba, na rantse maka da Allah ban damfare sa ba..."
Cikin fushi Owais ya ce, "Ba zaka daina yi min karya ba?
Ko so kake in aiwatar da abun da na fada?"
Ya
arashe maganar tare da kanga wayarsa a kunne, "Ku shigo min da ruwan attarugu cikin cell din
an Iya..." Tunkan ya
arashe maganar
an iya ya dabarbarce cikin razana ya shiga zayyana mashi komai.
"Ka sadaukar da ya'ya talatin, na ga sunayen su, amma tayaya zan iya gane su wanene ya'yan Abdallah Buzu a cikin su?
Ya ce min su biyu ne ya baka?
Suna a raye ko sun mutu?"
Yana faman sakin tusa ya ce, "Haris da Deeja..."
Ajiyar zuciya Chief Owais ya sauke, dama saida ranshi ya bashi sune saboda akwai kamannin Abdallah a tare da su.
"Ka taimaki kanka
an Iya.." Yana fa
a ya mi
e ya fuce daga Cell din.
*~_______________________________~Flashback
*BARI MU KOMA BAYA MU JI MEYA FARU A TSAKANIN DAN IYA DA ANA A RANAR DA AKA NEME TA AKA RASA
Bayan tafiyar su gidan hajiya Adama, ya rage saura Ana ka
ai a cikin gidan, gyara gidan ta fara yi goge goge da share share, bayan da ta kammala bata huta ba, gashi ta gaji sosai, amma a haka ta koma kitchen ta
aurawa Baby Junaid Cherie don tasan da ya dawo zai fara neman abinci..
Ta kuma
aura girkin abincin rana, tsawon awanni tana zarya zuwa kitchen gurin duba girkin da ta
aura..