← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 70 OF 201

Sashe 70

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
~______________________________~
"Aunty Anila, lafiya kika kulle room door din ki? pls ki bu
e min, baby junaid yana son ganin ki gayanan abayana na goya shi sai faman turbune min fuska ya ke yi...." daga wajen dakin Zahra tayi maganar batasan halin da Anileerh ta ke a ciki ba
Muryar junaid ta jiyo yana fadin"mommy ki bu
e mana kofa, mu shigo..."
idanunta sun ka
a jawur hawayen da suka cika su a hankali suke zarya kan kuncin ta, Uncle dan iya dake kallanta wata yar iskar dariya ya saki kasa kasa, Cikin muryar ra
a ya furta"ina ta ya ki bakin ciki Anila, daga rana irin ta yau ba zaki
ara jin ko da muryar su ba, zaki rasa kowa naki za kuma ki rasa kanki saboda shegen bin
wafin ki da kafiyarki..."
iza
eyarta yayi, tana turjewa yasa karfi gurin ingizata suka shiga toilet, Ya datse
ofar, ba tare daya saki bakinta daya toshe ba, Yajata har izuwa gaban bathtube faucet Ya kunna tafasasshen ruwan zafi Ya fara kwararowa da gudun gaske Tiririnsa Ya cika toilet din.. hankalinta ya
ara tashi ta zazzare idanunta kamar
wayar zasu fa
o kasa, Hular data rufe kanta tuni ta jima da barin kan nata.
lokacin da bathtube din Ya cika da ruwan zafin, ya
ara da sihiri gurin tafasa shi, sannan ya kamo wutsiyar Sumar kanta Ya zura a cikinsa nan take gashin Ya kone akan idanun ta..
wata irin razana tayi ta dinga
ari
wace kanta daga gare shi, tana ta gunjun kuka ta rasa ina zata tsoma ranta, tsoro da fargaba ya kamata.

"Zaki fada min Inda kika samu video din ko kuwa kin za6i in zabka ki a cikin ruwan nan kamar yadda ake zabka kaza..."
ya fa
a tare da bu
e mata baki don tayi magana..."ko da kinyi ihu ba zasu ji ki ba.." Haki ta dinga yi dakyar ta iya furta"koda na fada maka, ba za ka fasa kashe ni ba, ba zaka yi min wayou ba, mutum mugu irinka ba ya yafe wa wanda yasan sirrinsa..."
bata kare maganar ba, Ya dam
i kanta ta tsiya ya tura sa gab da ruwan zafi, Hucin da ta shaka ne Ya haifar mata da karancin numfashi, ta fashe da kuka saboda azabar da taji, wata irin azababbiyar mura ce ta farat
aya ta kamata hancin ta yadinga sakin wata irin tsinkakkiyar majina mara kauri.

Cikin shesshekar murya ta furta"zan..

Zan fa
a!

Zan fa
a maka!

Kada ka kashe ni dan Allah..."
saida ya bari ta galabaita ta fara fita hayyacin ta, kana ya
ago da kanta, ya kura mata kwartayen idanun nan nasa marasa kyan gani, abunka ga farar fata fuskarta tayi jawur kamar ka ta6a jini ya
igo.

"Ina sauraronki..." kasa magana tayi sai haki take yi.

Tsawa ya daka mata"zaki fada ko kuwa"?

Cikin disasshiyar murya ta furta"ka riga ka makaro Uncle, kona fada maka ba abun da zaka iyayi saboda na riga dana turawa Jami'an isod videon A yanzu haka sun fara bincike akanka..."
dafe kanshi yayi da hannu
aya tsantsar tashin hankali da fargaba ne a cikin idanun shi, cikin shi ya duri ruwa..
bai gama shiga tashin hankali ba, Unexpected jiniyar motocin da ke shigowa gidan ta kara
e kunnuwan kowannansu..

Su Uncle dan iya ido Ya raina fata, Jikinshi ya hau kerma kamar mazari..

Anila dake ta sakin numfashi sama sama ga ra
i tana ji amma ahaka take sakin murmushi"bakaga komai ba Uncle, nasan za ka yi mamaki, lokacin da ka juya baya kana kokarin kulle kofar dakina, a tsakanin wannan lokacinne na dauki wayata nayi hanzarin tura ma su sakon su kawo min agaji.."
bata kare maganar ba, sakamakon sha
ar da yayiwa wuyanta, ranshi yayi makura agurin baci, kumatunsa har kerma su ke yi.
kasa furta magana yayi saboda 6acin rai da zullumin kada su riske shi, da karfi Ya wurgar da ita tayi gadan gadan zata fada cikin kwamin wankan kafin ya 6ace daga cikin toilet
in bat babu shi babu burbushin shi...
_(Shin menene dalilin da ya kawo Uncle
an Iya
akin Ana?

Bakomai bane face yazo ya sanar da ita game da aikin daya sama mata don ta shirya ta tafi interview, sai kuma Ya risketa tana waya harya tsaya yana sauraron firar su)_
Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un...." mami ce ta fada yayin da take fitowa daga kitchen, da gudu ummi ta biyo bayanta, koda idanun ta su ka yi arba da abun da mami ke wa sallallami nan ta ke ta
aura hannayenta biyu asaman kanta tana ambaton la'haula walaquwata illa billah sojoji agidan nan?

Bayin Allah kodai 6atan hanya ku ka yi ne"?

Hankalinta atashe ta
arashe maganar tana kallon Isod agents din da ke shigowa Falon, sanye cikin kakin su, hannayen su ru
e da bindigogi..

Watsowa zahra tayi da gudu bayanta agoye da junaid ta nufo falon Jin jiniyar motoci tun kan ta
araso idanun ta suka yi mata tozali da isod soldiers ja da baya ta soma yi a tsananin tsorace ta zazzare idanunta, numfashinta kamar zai
auke saboda tashin hankali da ta shiga.

Mahboob dake a cikin toilet Yana wanka, ko da jin jiniyar motoci a cikin gidansu, aguje ya fito daga toilet din jikin shi duk kumfar da bai kaiga
auraye wa ba, Ya dafe guntun towel din daya daurawa qugunsa, jikinsa na 6ari ya nufi window din dakinsa ya zuge ta tare da le
e kansa, dafe kirjin sa yayi da tafin hannunsa cikin rawar murya ya furta"Allahumma Ajirni Fi Musibati wa akhluf Li Khairan Minha....".

Komawa Cikin Toilet din yayi ya
aurayo jikinsa da ruwa, Jikinsa na bari Ya dawo dakin Ya
auko Jallabiya Cikin closet dinsa ya zura a jikin shi.
an gudunsa Ya fito daga dakin
"Wayyo Allah Mommy, Ni sauke ni in tafi gurin mommy, bana shon ganin su.."
baby junaid ne ya fashe da kuka yana ta duma ma zahra dundu abayanta don ta sauke shi sai dai hankalin nata gaba daya ba akan shi ya ke ba..

Mami kamar zata saka kuka tace Dan Allah ku fada mana meya kawo ku gidan nan?

Ni nama rasa ganewa yan sanda ne ko yan fanshi ne"
ba su iya ganin fuskokin su saboda mask din da suka saka.

Wani mai budaddiyar Murya ne daga Cikin su yace"Ina mai gidan?
Chapter 70 · 0% Book details