Sashe 59
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read
Numfasawa yayi a hankali ya soma magana,
"Abun da ya sa na tara mu anan, saboda in taya mu murnar cigaban da muka samu a binciken da mu ke yi akan Elders na gidan kurkukun
addara, ina yi maku albishir na gano wanene shugaban kurkukun
addara..." Zare idanu suka yi cike da tsantsar al'ajabi jin abun da ya ce, ya basu mamaki matuka don basu taba zaton nesa zata so musu kusa ba...
"Chef ta yaya akai ka gano Elder?
Abun da muke tunanin ba zai samu cikin sauki ba....?" Commender ne ya fa
a da mamaki akan fuskarsa..
General Noah ya ce, "Amma dai ka shammace mu Chief, ka yi matukar bamu mamaki..." Ya fa
a da murmushi akan fuskar.
kwata kwata basu lura da yanayin sa ba, Taj ne ka
ai ya fahimci babu lafiya, aransa ya ayyana zai yi wuya in ba wani nashi ba ne Elder, duba da yadda ya rame ga damuwa tsantsa akan fuskarsa, hakan yasa bai nuna farin cikin sa ba..
"Sir, ba dan daga bakinka na ji maganar nan ba, da sai na ce ba gaskiya bane, saboda na razana da jin ka gano mana tantirin dan ta'addan nan, amma tayaya ka gano sa?
Kaina ya kulle, banyi zaton zamu iya gano sa ta cikin sauki ba.." CI ne ya fada..
COO ya ce, "Allah yasa ba mafarki nake ba, Chief pls ka fada mana wanene
an iskan mutumin nan uhum?
Wani shegen ne?
Wlh na
osa na ji harna fara tunanin azabtarwar da zamu yi masa, kai mutumin nan ko kotu ba zamu kai shi ba, saboda bana tunanin zasu iya yanke mishi hukuncin da ya dace, mu zamu ha
a baki mu murkushe
an iska a cikin cell, But, sir sauran Elders din fa?"
Wani raunannan kallo ya ke binsu da shi, sai farin ciki suke yi suna
urawa Elder ashariya basu san grandpa din sa ba ne, gaba
aya sun
agara da su ji wanene Elder din sai tambayar shi suke yi yayi shiru yana kallonsu,
Agent Zahra ya ce, "Zan so inga idon azzalumin mutumin nan,
arya ta
are masa, ko ya zaiji idan muka
amke sa, amma kuna tunanin kamasa zaiyi mana sau
i kuwa?
Tun da basa jin makamin mu, zai iya amfani da tsafi ya 6ace..." Ya fa
a da damuwa akan fuskarsa..
A hankali Chief ya dubi Taj dake ta kallonsa, ruwan hawayen da ya gani kwance a cikin idanun Chief ya
aga hankalinsa, girgiza mashi kai ya
an yi alamar kada ya karaya, cike da damuwa ya yamutsa pink lips dinsa tare da cizon lower lip din da hakoransa.
Cike da rashin kuzari ya mi
e daga kan kujerar da yake ya fuskance su tare da zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa, gaba daya suka bi shi da kallo a
agare da son jin me zai ce.
Nauyin ha
a idanu da su ya ji, a hankali ya fito daga gaban kujerar ya juya masu baya lamarin ya
aure musu kai,
Ya ji zafi aranshi fiye da zafin
unar wuta, surutan da suka yi akan kakansa sun ta6a zuciyarsa, ina ga kuma sauran al'umma idan komai ya fallasu, Allah ka
ai yasan cin zarafin da za a yi musu.
a Baba Obie ya cutar da su, ya ja musu zagi da cin mutunci a idon duniya, sai da ya yi silar
aukakar su tukunna ya tarwatsa darajar su..
Gwauran numfashi ya ja, cikin karyayyar murya, mai matukar rauni da
arfin hali ya furta, "Ina baku ha
uri da abun da zaku ji daga gare ni, I'm really disappointed, an karya min zuciyata, zallumi da fargaba ne suka hana in sanar da ku tuntuni..."
A ru
e suke kallon kallon a tsakaninsu, nan take ransu ya fara basu kodai na jininsa ne Elder
in?
Wata
il cikin uncles
insa ne, kwata kwata ba su kawo ma ransu zai zama kakansa ko mahaifinsa ba.
"Kada ka ji komai Owais, ka fa
a mana zamu fahimce ka.."
Commender james ne ya fa
Cikin rawar murya ya ce, "Ba mahaifina bane, Ba kuma cikin Uncles
ina bane, amma wanda ya yi silar zuwan su duniya shine Elder shugaban Kurkukun
addara...."
Tashin hankalin da ba'a saka mashi date, Tunkan ya
arasa maganar A ki
ime suka zabura tare da mi
ewa tsaye, a lokaci
aya suka
aura hannayensu saman kawunansu, Idanunsu azazzare cike da tashin hankali ha
i da al'ajabin da ya kamasu!
Lamarin ya gigita su.
Duk da sanyin A.c din dake ratsa fatar jikinsu hakan bai hana gumi wanke gaban goshin su ba, wlh sun karaya matuka, Hankalin maza ya tashi.
A sukwane General Noah ya zame hular kakinsa dake a kansa ya kifa ta saman table dinsa..
A dabarbarce Commender James ya furta, "Owais, kana cikin hayyacinka kuwa?
Kasan me kake fa
a?
Ko ka sha giya ne uhum?
Kakanka fa ke nan, Kana nufin Obinna, anya ka yi bincike da kyau?
Ta ya ma hakan zai yiwu?"
Girgiza kai CI yayi cike da takaici ya ce, "Sir am sorry to say da wani ne ya fa
amin maganar nan Allah sai ya ci na jaki, Hakan ba zai ta6a yiwuwa ba, ba gaskiya bane, Baba Obie bazai aikata munanan ayyukan nan ba, Owais ka bani mamaki, ban taba zaton zaka iya furta wannan maganar akan kakan ba, kafi mu sanin wanene shi, amma ko mu kanmu da muke abokanka mun yi imanin baba Obie bashi bane Elder, Mutumin mai kyawawan halaye da tausayi irinsa bazai iya aikata abun da Elders suke yi ba...
"Ni dai danasan zaka fada mana wannan almaran da ba abun da zaisa in halarci meeting
in nan, sai dai ka yi hakuri Chief amma yau ka 6ata min rai, ka ce Elder ne kakan ka, Wanda ya haifi baba, gaskiya sir kwakwalwarka bata aiki yadda ya dace kana bukatar a duba ka.." Coo ne ya fada tare da zame glass din kan fuskarsa ya zaro hanky yana sharce gumin dake tsastsafo masa.
Kasa juyowa ya yi ya fuskance su, baisan taya zai yi musu bayani ba, baba Obie ya cuci kansa ya yaudari mutanan da suka yarda da shi, gayanan duk wanda aka fa
amawa sai anyi da gaske kafin ya yarda..
Taj Tuni hawaye sun wanke fuskarsa, dama saida ranshi ya bashi hakan, wata irin karaya ya ji, baba Obie ya bashi mamaki, ba tun yanzu ba ya jima yana al'ajabin dukiyarsa da
aukakar ahlinsa ashe bana Allah da Annabi bane, ha
a bai kyauta ma rayuwarsu ba, ya zalunce su wata shari'ar sai A lahira...
"Tun da nake daku na taba yi maku
arya?
Mutumin nan kakana ne nafi ku sanin wanene shi!
Miye ribana in na mashi kazafi?
Tun da na ce maku shi ne ku yarda kawai, kakana ne Elder!"
Ya fa
a cikin shesshekar murya ba tare da ya juya ya fuskance su ba,
Wannan karon kusan suman tsaye suka yi saboda sun fara karaya da maganarsa jin kamar yana shesshekar kuka...
"Ba shaye shaye na yi ba, da hankalina da tunanina, Ni ba mahaukaci bane, ba kuma kazafi na yi masa ba, zan sake maimaita maku, Kakana Obinna shine Elder, azzalumin da ya ke azabtar da rayuwar yaran da ba su ji ba basu gani ba a gidan kurkukunsa, mutumin da muke nema ruwa a jallo, ashe daga tsatsonsa na fito, ban ga laifinku ba da kuka kasa yarda da maganata saboda muma lokacin da muka ji hauka ne ka
ai bamu yi ba, na yi fatan ace ban kai wannan lokacin a raye ba, gaba
aya mun yi danasanin kasantuwar mu jininsa, amma ba yadda zamu yi haka Allah ya
addara mana, Allah yana fitar da rayyayye daga jikin matacce, Ga misali nan akan mu, Kakanmu gurbatacce ne, mai fuska biyu, mu kuma ba haka muke ba, gaba
aya uncles dina da mahaifina babu sa hannunsu a ciki, hasalima basu taba jin wani abu mai suna kurkukun kaddara ba, a ranar da asirin ya tonu, abun ya daure mun kaina, sai na ga kamar ban ma taba sanin shi ba saboda na ji abubuwa game da kakana wanda ni ko iyayenmu babu wanda ya taba sani..."
Jikin ta
aura fa ya yi la'asar, tuni annurin fuskokinsu ya
auke duff kamar basu taba dariya ba, zuciyarsu ta karaya, ga ba
in cikin da ya mamaye su, hankalinsu ya tashi, har basu san sa'adda suka cire hulunan kakin da ke akansu suka
aura su gaban table ba, a
imauce suka koma kan kujerun suka zauna tare da sadda kansu
asa..