Sashe 126
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na
auki lokaci ina shawarar ta yadda zan shiga jikinta, a
arshe dubara ta fa
o mini a rai, na ha
a baki da abokaina na sa su farmaketa akan hanyarta ta dawowa daga makaranta zuwa gidanta da take zama don na gano ba a hostel take ba, katafaren gida gare ta harda masu aiki da masu tsaron gidan amma bata da driver ita ke driving da kanta saboda bata son ana sanya mata ido idan zata fita, a yadda na ji.."
an dakata yana mayar da numfashi.
Dg ya nutsu yana sauraron shi.
"A ranar da ta fito daga school cikin motarta, batasan muna a biye da bayanta ba saman baburan mu, idan ba zan manta ba wuraren
arfe biyar na yamma ne, akan idon mu ta shiga gym, har lokacin da ta fito ta shige motarta, ta kuma nufi mall ta shiga, duk muna biye da ita, har sai wuraren
arfe takwas na dare sannan ta nufi hanyar komawa gidanta, kasantuwar ba jama'a layin da ta shigo, nan muka samu damar farmakarta, abokaina suka fara tarar motarta, suka tsoratar da ita da addunan hannayen su, dama plan ne muka shirya mata, suka yi mata barazanar zasu yi mata fya
e sannan su kashe ta, cikin ru
u da tashin hankali ta ce su kyaleta ta tafi kar su kuskura su ta6a ta, idan ba so suke su rasa rayukan su ba, idan ma ku
i ne suke so tana da su zata basu ko nawa suke so, amma kar su ta6a lafiyar jikin ta, saida na bari sun fara
arin raba ta da kayan jikinta tukunna ni kuma na fito daga inda na la6e na nufe su da tsawa na ce, 'Kar ku kuskura ku ta6a ta, idan ba so kuke ku rasa rayukanku ba!' Ina
arasawa muka cu
anya da su fa
a ya kaure a tsakanin mu, ta yi ta mamakin yadda na dinga bugun su, ni
aya na bubbuge su, har sai da suka arta a guje suka bar arean wurin.
Kwata kwata bata gane fuskata ba, dama ranar da muka ha
u a restaurant bata yi min kallon arziki ba, a lokacin ban wani nuna za
ewa ba, ina haki ina gyara hannun riga ta na dube ta na ce, 'Ki kiyaye fita a irin wannan lokacin, idan ba haka ba, 6ata gari zasu lalata maki rayuwa' Kamar dai yadda jaruman film
in indiya suke yin acting, na juya zan tafi ta yi saurin shan gabana, duk da girman kanta saida na burgeta still wani kallon
anci ta ke bina da shi ganin suturar jikina irin ta marasa galihu ce, cikin sanyin murya ta ce min ta gode da taimakon da na yi mata, ba don ni ba da tuni sun yi nasarar cutar da ita.
Na yi murmushin gefen fuska ganin plan
in mu na aiki, na ce mata kar ta damu na saba taimakon mutane, kawai ta bi shawarata.
Ta ce min meye sunana?
Kuma a ina nake da zama..
Na ce mata Praveen, ina a layin dake a gaban nasu.
Ta ce ta yi mamakin
arfina, ta yi zaton abun da take gani a indian movies
arya ne, amma yau ta ga zahiri.." Na yi dariya, daga nan ta ce min in ba damuwa mu yi musayar number, idan tana bu
atar taimako zata dinga kira na, jikina na 6ari na bata number wayata, bayan mun yi rabu na je muka ha
u da abokaina mu kai ta murna kowa ya fara hasasho ku
in da zai samu.
Sai da na jera kwanaki ukku ina tura mata abokaina su farmake ta, kuma a duk lokacin da suke zuwa ni ke taimakonta, bata ta6a gane cewa nike turo mata su ba, idan ta tambaye ni ya akai a duk lokacin da miyagu suka farmaketa nake zuwa kamar aljani?
Na ce mata saboda na damu da ita shiyasa nake bin diddiginta.
Daga haka sha
uwa ta fara shiga tsakanina da hajiya Saratu, ko da ta nemi sanin dangina na ce mata bani da kowa sai
ar uwata
aya mu marayu ne, asalin danginmu masu arzi
i ne, silar hatsarin jirgin
asa muka rasa kowa namu, wanda kuma ma
iya ne suka farmake mu a cikin jirgin
asan suka kashe kowa sai ni da
ar uwata ka
ai muka rayu, tun daga nan rayuwa ta sauya mana muka koma marasa galihu.
A lokacin ta tausaya min sosai, har ta ce min zata taimaka mana.
Sannu a hankali soyayya ta fara shiga tsakanin mu, muka sha
u da juna, bata ta6a tambaya ta game da
ar uwata ba, kuma bata ta6a zuwa inda nake ba, sai dai ni in je gidanta, sai da ta kaiga nine drivern dake tu
ata duk inda zata je saboda in dinga bata kariya.
Lokacin da ta kammala karatu, makaranta ta shirya masu graduation celebration, mahaifinta ya zo delhi, a gidanta ya sauka, ta kira ni a waya tana murna ta fa
amin daddynta ya zo daga Nigeria tana so in zo mu ha
u, amma bata so in sanya kayan yan jagaliya, in nemi kaya masu kyau cikin wa
anda take siya mun in saka saboda mahaifinta babban mutunne mai arzi
i da duniya tasan da zaman shi, idan har ya gano wanene ni zai raba mu ne, na ce mata toh.
A ranar da zan je, na
auki wanka na mutunci na je gidanta, a falo na zauna, masu aiki suka kawo min lafiyayyan abinci, daga bisani ta fito tare da daddynta, kallo
aya da na yi masa saida gabana ya fa
i saboda kwarjinin da ke gare sa, da kallo
ayan na fahimci hamsha
in mutunne.
Jiki na a sanyaye na mi
e muka gaisa da shi cikin harshen turanci.
Mun yi fira da shi ka
an, bayan Saratu ta gabatar mashi da ni, ta kuma fa
a masa abun da ya faru da danginmu da kuma taimakon da na ke yi mata, ya nuna jin da
insa sosai, da zan tafi har kyautar agogo ya bani mai tsada.
Bayan dana dawo ni da abokaina muka je kasuwa muka siyar da agogon, mun samu kudi sosai, muka raba ku
in ni da su, nawa kason na je kasuwa nayi ma Divya siyayyar kayan sawa.
Lokacin da Hajiya Saratu zata koma Nigeria, ta ce min in har ina so mu auri juna dole in biyota mu tafi Nigeria in ga danginta, sannan koda zata aure ni, sai dai ni in zauna a
asarta amma ita bazata iya zama a india ba.
Abu
aya ne damuwata,
anwata da zan tafi in barta, kuma ina son in tafi saboda nasan idan na bi Saratu zan yi arzi
i sosai, hakan yasa na yanke shawarar bin ta.
Bayan da mu ka zo Nigeria, kawunnanka sun nuna
in amincewarsu da auren mu,
iri
iri suka nuna min tsana da tsangwama saboda ni ba jinsinsu bane kuma bani da asali, bayan haka basu yarda da ni ba, duk na bi na tsargu amma saboda mahaifinku ya tarbe ni da hannu bibbiyu ya nuna min
auna yasa na saki jikina na ba banza a jiyar su, bayan kwanaki da zuwa na gidan ku, baba Obie ya kira ni a part
insa mu biyu muka zauna muna fuskantar juna.
Ya ce min yasan komai game da ni da kuma rayuwata..
A ru
e na kallesa na ce bangane me yake nufi ba,
ya yi murmushi ya soma zayyana min tarihin rayuwata tiryan tiryan, gabana ya fa
i na bi na ru
e jin ya gano komai game da ni.
Ya kuma cewa yasan ni nake saka abokai na su farmaki Saratu don in kawo mata taimako, meyasa na ke yin haka?
Da mamaki na ce masa tayaya akai yasan duk wannan?
Ya ce min Saratu autar shi ce, yana sonta fiye da komai, kuma duk wanda ya ra6e ta yana bibiyar rayuwarsa saboda baya son abun da zai cutar da ita, ta yadda akai yasan komai game da ni da kuma manufata, abokaina yasa yaransa suka kama, ya basu za6i kodai su fa
a masa komai game da ni ya biya su ku
i, ko kuma ya basu kashi kuma su fa
a ta tsiya, sai suka za6i su fa
a masa komai don ya basu kudi.
Bayan da ya kai min
arshen maganar tashi ya tambaye ni meyasa na yi haka?
Ganin ya gano komai yasa na bayyana masa manufa ta, na ce saboda ina son in yi arzikin da zan kula da rayuwar
ar uwata, saboda ita na ke yin komai.
Anan ne yake fa
a mun zai yi min hanyar arzi
i mara yankewa, kuma zai bani auran Saratu harma da gurin da zamu zauna ni da
ar uwata, zai
auki
awainiyar cin mu da suturar mu, sannan zai sama min aiki a kamfaninsa amma bisa shara
in zan yi komai ya ke so!
Na yi murna mara misaltuwa na ce masa na amince koma menene zan yi ya fa
amin kawai, ya ce min na tabbata zan yi? baya son na yi danasani daga baya, ko in nuna bazan iya ba, na ce masa aini in dai akan ku
i ne zan iya komai amma banda kisa, ya saki shu'umin murmushinsa.
Bayan da ya fa
amin komai game da kurkukun
addara, na razana, hankalina ya tashi, na bi na ru
e na ce bazan iya ba rashin imanina bai kai nan ba, ina jin tsoron in jefa rayuwata da ta
ar uwata cikin ha
ari, ni dai ya yi hakuri ya barni in koma India zai fi min kwanciyar hankali.
Dariya ya yi ya ce ai nama riga dana shiga
ungiyar kurkukun
addara tun da har na matsa ya fa
a min, kuma nasan sirrin su, kodai in amince ta lalama ko kuma ya kashe ni sannan ya kashe
ar uwata Divya, za6i ya rage nawa.
Ba yadda na iya, da na zauna na yi tunani, zuciyata ta raya min in amince masa ko don saboda al
awarukan da ya ce zai yi min.
Hakan yasa na amince, nima na zama member na kurkukun
addara, daga bisani da likafa ta ci gaba, ya mayar da ni cikin Elders saboda yana so na, kuma yana nema na.