← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 141 OF 201

Sashe 141

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"I have reviewed the evidences presented in this case, and I find the defendants guilty on all counts, The crimes committed are among the most heinous and reprehensible imaginable..." Karanto hukuncin da kundin tsarin dokokin
asa ya tanada ga dukkan laifukan ya yi kafin ya dun
ule hukuncin da kotu ta yanke masu ya ce,"The court hereby, sentences each of the defendants to, Life Imprisonment without the possibility of parole (
aurin rai da rai batare da sakin layi ba) a cikin kurkukun
ashin
asa."
Sallallamin da jikokin Obie ke yi ne ya cika kotun, ba ka jin sautin komai sai na, Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un.!

Gaban Elders ya shiga fa
uwa cikin firgici da ki
ima suke
ara zazzare jajayen idanunsu, ganin yadda reshe ya juye da mujiya, abun da suke yi ma wasu yau sune za a yi mawa, kurkukun
ashin
asa da al
ali ya fa
a wani kurman kurkuku ne saboda tsaronsa da u
ubarsa ya sa mutane suke yi masa la
abi da kurkukun azaba, saboda mawuyacin abu ne mutun ya zarce watanni batare da zafin jail
in ya lahanta fatar sa ba,
untatarsa kamar
abari, baka ganin kowa babu haske cikin duhu,
an hasken da za'a iya samu na wasu hudoji ne guda uku da ke a saman jail
in, dai dai da wanda zai kawo maka abinci ba zaka gansa ba, ta wata
aramar
ofa da ke a jikin
ofar jail
in su ke zuro maka kwanan abinci, kai kanka ba zaka san an kawo maka abinci ba, in har ba ka jiyo motsin bu
aramar
ofar ba, daga kai sai halin ka a cikin jail
in nan, ba shige ba fuce, da yawa wa
anda ake kaiwa cikin kurkukun miyagun
an ta'adda ne masu ha
arin gaske, kamar Elders
in dai.
ali bai dakata ba ya
aura da cewa, "Dukiyar su da suka mallaka ta haramtacciyar hanya, Kotu ta mallakawa wa
anda abin ya shafa.." Ya fa
a yana kallon bangaren da fursinonin Kurkukun
addara suke a zazzaune kan kujeru sun yi shiru sun nabba'a, fuskokinsu
auke da murmushin farin ciki, kamar su zuba ruwa
asa su sha, sun ji da
in hukuncin da aka yankewa Elders, ransu fari tass, ba don Dg ya garga
e su akan su nutsu ba in an shiga zaman shari'ar, da ba abun da zai hana su fasa ihun murna.
adarorinsu da suka mallaka ba bisa
a'ida ba, za a yi gwanjon su, abun da aka samu gwamnati zata yiwa
asa amfani da su..."
ali Salahudeen bai dakata ba, ya ci gaba da cewa, "Bayan haka kotu ta soke duk wata daraja da mu
ami na su, bugu da
ari, kotu ta bayar da umarnin a saka sunayen su a cikin rajistar masu aikata laifuka ta
asa!"
ali Salahudeen yana kai
arshen maganar shi, ya dam
i gavel
in gefensa mai kama da metal hammer ya buga da
arfi saman table
in gabansa,
(shari'a ta
are) Zauren kotu ya harmutse da hayaniyar al'umma, masu kuka suna yi, masu murna suna yi, masu 6acin rai suna yi, kowa da abun da ya dame sa.

Prison Officers tare da Soldiers ne suka tasa
eyar Elders suka fito da su harabar kotun, mutane daddabe da su,
an Jarida sai neman tattaunawa suke yi da iyalansu sun
i basu ha
in kai saboda tashin hankalin da suke a ciki.

A wata
atuwar Prison Van za a shiga da su, wasu har sun fara shiga, Musa yana ta gurnani yana tirjewa kamar 6auna, bai aune ba, ya tsinkayi muryar hajiya Sarah a kunnansa.

"Ba na ta6a fa
a maka ba?

In har akwai mai cutar wani tsakanin ni da kai Allah zai yi masa sakayya..." A firgice ya waigo yana fitar da hucin 6acin rai.

Tana a tsaye ta sanya ba
ar abaya da ni
A hankali ta zame ni
inta, ta watsa mashi kallon
anci.

"Hakkin Unaizah ne ke bibiyarka, la'ananne...

"
Ta fa
a tare da tofa mashi kakin majina saman fuskar shi, ya yi wata zabura kamar zai cafkota sojoji suka rurru
e shi, tare da ingiza shi cikin motar kamar dabba sai waiwayonta yake yi cikin
unci da ba
in ciki.

Yana tsaka da waiwayon ta, ya hango hajiya Layla a bayanta bakinta washe kamar wadda ta tsinci ha
ori,
aga mashi hannu ta yi, "Allah ya raka taki gona Musa, Allah ya
ara nauyin
asa, sai mun ha
u a filin hisabi na lahira.."
Ta
yace da dariya, wani irin ba
in ciki ne ya ziyarce shi kamar ya ha
iyi zuciya.

"Ina maka fatan sauka
abari lafiya, kar ka wani damu zan ci gaba da kula da mommyna.."
imauce ya kai idonsa ga Omar, yana tsaye bayan Chief Owais, wlh kwata kwata bai lura da su ba a kotun saboda bai
aga idonsa ya dubi kowa ba ashe duk sun hallara.

Unexpected ya tsinkayi muryar Sheikh Imam Malik a cikin kunnansa.

"Musa ina tayaka murnar kar6ar sakamakon zunubin ka na duniya..

"
Cikin 6acin rai ya wurga idanunsa gurin da Imam Malik ya ke, gabansa ne ya fa
i ganin Ummi da Shureim sun saka Imam Malik tsakiya, daga gefen su Batool da Unaisah ne tare da Benazir, sai faman washe baki suke yi.

Ya Ilahi!

Kamar ya fasa ihu yake ji saboda ba
in cikin da ya turnu
e zuciyarsa, yana
arin bu
e baki ya yi magana Isod soldiers suka turmu
a kan shege bayan motar, suna juyo kururuwar ba
in cikin da ya ke saki.

Daidai Lokacin da Isod soldiers suka fito da baba Obie suna
arin shigar da shi bayan motar,
ansa da jikokinsa suka kewaye shi, suna ta kuka kamar ran su zai fita.

Ya dinga bin su da kallo
aya bayan
aya, cikin karyewar zuciya, kallon bankwana yake musu, saboda ya san ba zai sake ganinsu ba, wannan tafiyar bata dawowa bace ta mutuwa ce.

Babu Saratu a cikinsu, a gida suka kulle ta a
aki, Momma ma bata halarci kotun ba, da wasu daga cikin jokokinsa.

Da raunannun idanunsa ya dubi
ansa cikin sanyin murya ya ce, "Ku yafe min, yawancin yaran da nake sadaukarwa na ku ne, wata
il idan kuka yafe mini in samu salama a cikin Zuciyata"
A tare suka ha
a baki gurin furta, "Zamu yafe maka, amma ka fara amsa bu
atar mu, ka musulunta baba, muma shi ka
ai ne fatan mu, ko mun samu mu dinga saka ka a addu'ar mu."
Girgiza kanshi ya yi zafafan hawaye na sintiri kan fuskarshi ya ce, "Kuma kun sani, tuba na ba zai kar6u ba a wurin Allah, ban tuba ba saida asirina ya tonu?

Bayan na sani na take sani?"
onsa suka dinga yi suna masa magiya kamar zasu ha
iyi zuciya, Sheikh imam Malik ya sanya baki ya ce ya taimaka ya amsa bu
atar
a'yansa shine abu na
arshe da zai yi musu a duniya, da ya san halin da ya jefa su da bai musa akan bu
atarsu ba, har yanzu suna son shi, kuma musuluncin da zai kar6a kan shi zai yi mawa, shi ba zai ce kar ya musulunta ba, babu wanda ke shiga tsakanin bawa da mahaliccinsa, in Allah ya so shi da rahama sai ya ga ya samu sassauci.."
Kalamai masu tausasa zuciya Imam Malik ya furta masa, amma baba Obie ya kafe akan bakansa.

Sojoji suna
arin su shigar da shi, kwatsam!

Muryar Hajiya Saratu ta kara
e kunnuwan kowa.

"Baba!

Baba...!" A ru
e ya shiga wurga idanunsa yana
arin ya hango ta, kamar mahaukaciya, babu kallabi ko takalma a
afafunta, twins suna a biye da ita, hannayen kowan nan su ru
e da mayafinta da takalmanta, ganin halin da take a ciki ne yasa mutane suka dinga darewa suna bata hanya don ta wuce, kowa ya razana da ganin Minister of Health cikin wannan halin.

Hankulan Yayyenta ya tashi, basu san tayaya ta bu
ofar
akin da suka kulle ta ba, wallahi da gudu ta nufi baba Obie tana
arasowa ta rungume ubanta tana kuka, shima kukan ya 6alle masa, hankulan kowa dake a gurin ya dawo kan su, gwanin ban tausayi, baiwar Allah mace mai rauni, a lokacin ta fidda rai da shi, cikin shesshekar kuka ta ce, "Baba ka yi ha
uri, kulle ni suka yi a cikin
aki shiyasa ban zo ba, meyasa zasu hanani ganinka bayan wannan ne gani na
arshe tsakanina da ubana.

Baba ka yi ha
uri ni dai na yafe maka duniya da lahira, Ubangiji Allah Ya yafe maka, kuma zan dawwama ina yi maka addu'a akan Allah ya yafe maka zunubbanka..."
Kalaman Saratu sun karya zuciyarshi, rungumar da ta yi mashi tasa ya ji sanyi a cikin zuciyarshi.

"Saratu, mahaifin ku ya
i kar6ar musulunci..."
Sheikh Imam ne ya fa
a yana daga bayanta.

Baiwar Allah ita sam ta manta baban nasu ba musulmi bane, hada guzurin cazbaha ta kawo mashi wadda zai dinga yin tasbihi da ita a cikin jail.

Maganar Sheikh Imam Malik ce ta tunasar da ita, nan fa ta fara ro
on shi tare da dam
a mashi casbahar a cikin tafin hannunsa ta dun
ule masa yatsunsa don kar ya yada ta.

"Baba na ro
e ka ka musulunta saboda tsoron Allah baba, ba don saboda mu ba, don Allah ka taimaka ma rayuwana..." Tana kuka hada majina, har lokacin bata raba jikin ta daga na shi ba.

Tunkan ta ji amincewar shi ta shiga karanto mashi kalmatusshahada, cikin karyayyar murya ya dinga amsa mata har
arshe.

Gaba
aya suka ha
a baki gurin furta, "Alhamdulillah, Allahu Akhbar..."
kwata kwata ba su yi zaton zai iya furta Kalmatusshahada ba.

Suna kuka suka ce, "Mun yafe maka baba, duniya da lahira, Ubangiji Allah ya yafe maka."
At lease ya samu sassaucin radadin da yake ji a cikin zuciyar shi ganin ya faranta masu.

Sheikh Imam Malik ya tausaya masu bai san sa'ar da hawaye suka fara zarya kan kuncin shi ba.

"Baba na canza maka suna, daga yanzu Imam zamu dinga kiran ka ba Obinna ba..."
Cikin kuka ta fa
a, murmushi ya yi, idanunsa akan fuskarta a lokacin ta
ago da kanta.
Chapter 141 · 0% Book details