Sashe 133
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ni
in bakowa bace, bare ce
ar aiki
antacciya mara galihu, zai fi in shiga taitayina shi mutunne mai ha
arin gaske yana da tsafi a jikin shi, komai nake yi yana kallona, in har na
ara furta zan tona masa asiri, ko na yi gigin fa
ama wani abun da ya ke yi min, da ni da wanda na fa
amawa zai ha
amu ya kashe.
Bani da mafita, sarrafa ni yake yi da sihirinsa, ba irin magiyar da ban yi masa ba akan ya tausayawa rayuwata, ya daina aikata fasi
anci da ni, shi fa musulmi ne kuma yasan babu kyau, namiji ya kusanci macen da ba muharramarsa ba!
Haramun ne, ko don saboda mutuncinsa da na iyalinsa ya rufawa kansa asiri ya
yale ni, in ba haka ba zan gudu in bar masa gidan, bayan na tona masa asiri...
Ba irin barazanar da ban yi masa ba, amma ya
i saurare na.
Bai da imani bai da tausayi, mugu ne..."
an dakata tana share
wallarta, fuskarta akan Camera..
*"_watakil lokacin da zaku kalli video din nan, bana a raye na mutu, saboda ya ce ba zai kyale ni ba dama yake jira da zai kashe ni, kuma kun ga ni ka
ai ce a gidan, yanzun nan na ga shigowar shi shiyasa na gudo
aki don in samu damar yi maku video.
Don Allah don son ku da manzon Allah saw a duk lokacin da kuka kalli videon nan ku yi gaggawar kaishi
ara gurin hukuma, sannan ku gudu daga gidan nan, kada ku 6ata lokaci, saboda shi
in mutum ne mai ha
arin gaske, ya sha yi min barazana akan in har na kuskura na fa
a ma wani abun da ya ke mini wlh sai ya kashe ni bayan haka zai kashe duk wanda na fa
amawa shi yasa na kasa sanar da ku..."_*
Bata
arashe maganar ba ta yi saurin katsewa, bugun zuciyarta ya tsananta jin takun tafiyarsa gab da
akinta.
Cikin sauri ta janyo pillow ta zuge zip
insa ta fasa soson ciki ta tura wayar a ciki ta maida ta rufe, juyowar da zata yi keda wuya kwatsam ya banko
ofar dakin ya shigo.
Cikin rawar murya ta furta, "La'ila ha illa anta subhanaka Inni kuntu minazzalimin!"
*Daga Al
alamin Boss Bature
yacewa ya yi da tantiriyar dariyarsa ta shai
anu tare da
aura kwartayen idanunsa akan fuskarta ya shiga washe jajayen ha
oransa...
"Dama saida raina ya bani zaka dawo don ka cutar da ni!
Wai kai wani irin shai
anin mutunne?
Mara imani da tausayi?
Meyasa ba zaka rabu da ni ba?
"Saboda kinsan sirrina!
Ba zan
yale ki ba, ke barazana ce a gare ni..." Bai
are maganar ba ta katse shi cikin fargaba ta ce, "In har baka fara bibiyar rayuwata ba, tayaya ni zan san sirrinka?
Meyasa kake aikata fasi
anci da ni?
Laifin me na yi maka?
Kawai don ka azabtar da ni?
Wallahi
wara na mutu da in ci gaba da ha
a jikina da naka!
Kasa na tsani kaina, saboda
azantar da kake goga min!..."
Cikin shesshekar kuka take yin maganar idanunta a cikin na shi, "Ba zan
ara bari ka kusance ni ba, ko dai ka fita daga rayuwana ko kuma in tona maka asiri uban kowa yasan me kake aikatawa..."
Ko gizau bai yi ba, sai ma wani shu'umin murmushi da yake saki, "Tun da har kin san komai, kuma kina barazanar zaki fallasa sirrina, ba zan
yale ki ba Ana, dama na fa
a maki dama nake jira da zan salwantar da rayuwarki kuma na samu...!"
Gaba
aya ta ru
e da jin maganarsa, gumin tashin hankaline ya fara tsattsafowa ta ko'ina a jikinta, kafin ka ce me tuni tsigar jikinta ta fara tashi hai
am, la66anta na kerma ta shiga ambaton inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un!
Ja da baya ta soma yi tana neman hanyar da zata ku6uta daga gare shi, duk inda ta yi sai ya taro ta, gaba
aya suka hargitsa
akin nata, ta dinga
aukar abubuwa tana jifar shi da su, ba yadda bata yi ba don ta ku6uta amma ta kasa saboda ya toshe duk wata hanya da zata iya guduwa, a
arshe ya dam
i wuyanta ya maka da bango ya matse ta, idanunta suka firfito waje, numfashinta ya soma kokawar
aukewa, ta dinga fitar da nishi tana harba
afafunta..
Cikin shakakkar murya ta furta, "A..
Al...
Allah bab ba zai ta6a barin ka ba, Allah sa...ssai ya saka min cutarwar da kayi min, idan kana tunanin kashe ni shine mafita ka jira ka gani, ni zanyi silar tonuwar asirinka, kaima zaka mutu ne...
"
Akan idanunta ya girgiza jikinshi ya ri
a ya sauya suffar shi ya zama dodo, tsantsar tsoro da tashin hankali mara misaltuwa suka ziyarci zuciyarta, duk da tashin hankalin da take a ciki bakomai take tunanowa ba face
an uwanta da Aunty Anila sune damuwarta, babban ba
in cikinta zata mutu batare da ta fallasa asirin shi ba.
Bata da mafita da ya wuce Allah, yana kallonta da idanunsa da babu
igon imani a cikin su, A haka da ya sha
eta jikin bangon kokarin keta mata haddi yake yi.
Tana a cikin mawuyacin halin nan kwatsam idanunta suka hango mata Baby Junaid dake kokarin bu
ofar dakin ta, ya zuro hannunsa ta ciki.
Wani irin fa
uwar gaba ta ji, kamar ta fasa ihu, saboda tsoron kar
an Iya ya gansa don tasan muddin ya gansa sai ya kashe shi.
arfi ta dinga yin kuka tana fasa
ara, duk don ta hana shi jiyo sautin muryar Junaid dake kiran sunanta.
Junaid da ya ji kukanta, ya fago da idanunsa kaitsaye suka sauka akan bayan
an iya, a firgice ya razana tare da kware bakinsa ya fasa gigitacciyar
ara ya bi ya ru
e tsigar jikinsa ta shiga tashi ganin dodo.
Wani iko na Allah kwata kwata dan iya bai jiyo shi ba, kuma ya bashi baya, kuma harda ihun da Ana ke saki ya hana ya jiyo kukan Junaid.
Girgiza kanta ta dinga yi, da hannu ta dinga yi masa alamar ya gudu ya gudu.
Nan take
an iya ya ji aransa akwai mai kallonsa, yana kokarin juyawa,
Junaid da ya gama razana cikin ikon Allah tsoro yasa ya juya a guje ya nufi
akin mommynsa, yana gudu towel dinsa na
wancewa, har tuntu6e ya yi ya fa
i ya mi
e da
yar yana kuka ya shige
akin su.
Yana shiga ya fara neman gurin da zai 6oye kansa.
Jikinsa na kerma ya bu
e wardrobe, ya taka gidan farko ya ru
e na biyu da hannayensa ya haye sama ya kutsa cikin kaya ya 6oye, adai dai lokaci
an iya ya saki Ana ta yanke jiki ta fadi
asa bata mutu ba sai dai ta fita hayyacin ta.
Ya juya cikin sauri ya fito daga dakin ya soma neman wanda ya shigo gidan ya dudduba ko'ina bai ga kowa ba, har
akin Anila ya shiga a lokacin Baby Junaid ya da
e da sumewa, bai ji wani sauti ko alama da zai bayyana masa akwai mutun ba.
Hankalinsa ne ya kwanta da ya tabbatar babu kowa kuma ya tuna basu dawo ba, ya baro su acan gidan Abdallah babu wanda yasan ma ya dawo gida.
Lokacin da ya koma
akin ya taras da Ana, sungumarta ya yi a saman kafa
arshi ya 6ace daga inda yake ya dira a
akin sirrinsa, ya ajiyeta anan bayan da ya kafeta da sihiri ta yadda bazata iya ta6uka komai ba in ba da izininsa ba, ko magana ba zata iya yi ba, balle ta motsa jikin ta, kwata kwata bata a hayyacin ta.
Ashe tsawon lokacin da suke ta neman Ana tana a
akin sirrinsa, shi ka
ai ya san inda ya 6oyeta, ba ci ba sha, bata iya komai, ta zama mutun mutumi, babu rabon Ana ta rayu, ya riga da ya gama da ita.
Daga baya ne da ya tabbatar ta mutu sai ya ha
a rami ya binneta a ciki, sati
aya kafin zuwan Isod Agents, shiyasa lokacin da suka ha
a ramin suka taras da gawarta bata yi komai ba saboda bata da
e da mutuwa ba da kuma ikon Ubangiji..
RIJF (ANAH)
(Kunji komai da ya faru a tsakanin
an iya da Ana)
~__________________________________
"Cau cau, gafara dai, namiji Uban maza, The mastermind behind the conspiracy da girman kujerarka Uban munafukan duniya, sarkin mugaye, an buga da kai an barka Jan wuya Alhaji Musa.
aramin su babbansu, ko ku ce big boss, duk nine.
Mai izza, mai arzi
i, mai jiji da kai, shugaban azzaluman duniya, wanda mutuwa ke tsoronsa, dodon dodonni, wanda ya fi
arfin kowa saboda sihirin sa..."
Kirari ya ke yi ma Alhaji Musa yayin da ya ke shiga cikin Cell
in da ya ke. (
Abun al'ajabi ba ya
arewa duniya, ni kaina da nake rubutawa saida na razana da ganin
an tahalikin nan, gar
ame a cikin Cell, wato ruwa ne ya daki babban Zakara.
Ba ka jin komai sai sautin nishinsa da gurnaninsa kamar wani namun dawa, yana a zaune dirshan a
asa kamar mabaraci, ko suturar kirki babu a jikin shi, sai gajeran wando ba
afafunsa a
aure suke da leg irons.
Dana kallesa sai da gabana ya fa
i ganin yadda halittarsa ta sauya, rabin fuskarsa ya lalace sakamakon Acid din da Unaisah ta watsa masa, fatar gurin ta zagwanye gwanin ban
yama, da ido
aya yake gani Sakamakon ruwan acid din da ya shiga idonsa
aya ya lahanta shi, gaba daya fatarshi ta lalace da raunukan bulalan da Evils suka yi ma shi har yau bai daina jin ra
in azabar su ba, idan suka fara masa zogi ba halin ya sosa saboda da zarar ya sosa sai fatar ta
uri ruwa ta fashe ta dinga fitar da gur6ataccen ruwa mai
oyi, kafa
arsa ta hagu da Unaisah ta yanka da zarto ta kumbura suntum har surgery aka yi masa a gurin amma still bai warke ba, ciwon har ya shafi hannunsa na dama ya kumbura suntum ya zamar masa jalli joga.