Sashe 32
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fa
a yana tottafa mata yawu a kan fuskarta.
in jini ne kuke tun
aho da su, wlh badan
a'yan dake tsakanina dake ba da ba abun da zai hana in huce haushina a kanki, zan bar ki da ranki ne ba don na so ba.."
Ya fa
a yana kallon fuskarta da ta ji
e sharkaf da jini kamanninta har sun sauya saboda azaba ta gama fita hayyacinta, juyawa ya yi da sauri ya nufi bargon Hajjaty ya janyo shi ya rufa mata a jikinta tare da nanna
eta a cikin bargon ya mayar da ita kan kafa
arsa, Ya tsallake hajiya Saratu dake a kwance rai hannun Allah cikin sauri ya fuce daga
akin, batare da sanin kowa ba ya gudu daga Estate
in......
___________________________________
*_(SHIN ME KUKE TUNANIN ZAI BIYO BAYA IDAN SAURAN AHLIN FAMILYN SUKA KARASO SUKA JI ABUN DA KE FARUWA
GA HAJIYA SARATU AKWANCE RAI HANNUN ALLAH!
WA ZAI KAI MATA DAUKI
YA RAYUWAR BABA OBIE ZATA KAYA ZAI KASHE KANSHI NE KO KUWA
ME KUKE TUNANIN ZAI BIYO BAYA IDAN SAURAN ELDERS SUKA JI LABARIN ASIRIN ELDER YA TONU
YA LABARIN PRAVIN DAYA GUDU DA HAJJATY GIDAN UBAN WA ZAIJE
DA WANI IDO YA'YAN BABA OBIE ZASU FUSKANCI DUNIYA?
KUNA TUNANIN BA ZASU FUSKANCI KALUBALE BA AKAN MUKAMAN SU
TAYA ZA'A HADA KOWANI PRISONERS DA IYAYENSA
TAYA ZA'A KAMA SAURAN ELDER
TO WAINI TAYAYA MA AKAI TSOHUWA KHALA TA RAYU?
YANZU NE LOKACIN DA ZAKU
AURA
AMARARKU TAMAU DON JIN YADDA ZATA KAYA
*Gani ga wane Ya ishi wane Jin tsoron Allah
page din nan ya taba zuciyata)*
*DAGA AL
ALAMIN BOSS BATURE
*Ga me bukatar karanta littafin kurkukun kaddara, 500 ne za'a tura Via Opay, 8103884440 Hafsat Bature Muhammad, shaidar biya za'a tura ta whatsapp, 08103884440*~___________________________________
ayan bayan
aya suka soma shigowa cikin main falo, twins ne a gaba daga bayan su Captain Yaseer ne sanye cikin pilot suit dinsa da bai kai ga cirewa ba, bai jima da
arasowa
asar ba, su twins ne suka je
auko shi a airpot.
Justice Nadeem da Ziyad sun saka shi a tsakiyar su, shigar su keda wuya saiga Mommy Turai tare da Jazz sun shigo suma, fuskokinsu da fara'a, a mutunce suke gaisawa da junansu, hayaniyar hirar da suke yi ce ta cika falon yayin da suke tafiya atsanake suna tunkarar interior din sa.
"Mommy Zaki bai zo bane?" Ziyad ne ya tambaya yana kallon Turai, ta ce, "Bai zo ba wlh, daddynsa ya fa
a mun sunyi waya yace bazai samu damar halarta ba saboda ayyuka da su ka yi mashi yawa, amma yace a kira shi video call idan aka fara don ya samu jin abun da za a tattauna..."
Ziyad ya ce, "Na so ace ya zo wlh, munyi missing nashi, amma bakomai zamu yi magana idan an kira shi video call din.."
Turai ta ce, "Ai wannan karon naga bakowa ya samu damar halarta ba, kowa ya shiga busy, wasu suna school wasu kuma aiki ne ya ru
e su.."
"Mutumina ya gajiyar aiki?
Na ga ko kakin baka samu ka cire ba.." Justice ne ya fa
a yana dafa kafa
ar Yaseer, yamutsa fuska ya yi tamkar baison furta maganar ya ce, "Alhamdulillah, bana so a fara meeting din batare dani ba, bayan haka na yi missing naku sosai, bazan iya jure rashin ganin ku ba, tun da jirginmu ya yi landing nake ta zumudin in
araso don inga yan uwana..." Murmushi suka saki, gaba
ayan su sun ji dadin maganar shi.
Zayn ya ce, "Muma mun yi kewarka Bro, kuma mun yi murnar ganinka..." Sumar kan Zayn ya shafa da yatsunsa da zolaya ya ce, "Nima na yi kewarku, dangin lord shiva, ay na ga yau indiyancin ne ya motsa, kun yi gayu abun ku" Dariya suka saki.
Zaid Ya ce, "Aikin daddy ne, shine ya matsa mana sai mun saka kayan india..." Jazz dake sauraronsu murmushi ne dauke akan fuskar shi, yana jin dadin yadda suke fira da junan su burge shi su ke yi, ba halin ya saka musu baki saboda shakkar Captain Yaseer ya ke ji, Ya tsani bare yana da girman kai sosai, haka zalika Zayn halin shi kusan
aya dana Yaseer bambancin su ka
an ne.
Lokaci
aya suka Ci burki ganin babu kowa A falon, ko gifcin mutun babu, kallon juna suka yi..Justice ya ce,"Bangane ba!
Ina mutanan gidan nan ne?
Ba dai har sun kammala meeting din ba?" Ya fa
a a
an rude.
Captain Yaseer ya ce, "In kuwa hakane basu kyauta mana ba Allah, duk saurin da na yi ace har an gama, ai dana sani ban zo ba ke nan.." Ya fa
a fuskarsa a ha
e ya
ago da wuyan hannunsa yana duban diamond wrist watch dinsa.
"Wata
il mun makaro ne, amma ni abun da bangane ba Ina mutanan gidan ne?
Babu kowa kodai sun bar gidan ne?" Zaid ne ya tambaya,
Zayn ya ce, "Ko dai sun canza gurin da za a yi meeting dinne?"
"Nafi tunanin haka, cos duka baifi karfe hudu da rabi ba akwai sauran time" A cewar Captain.
Mommy Turai ta ce, "Gaskiya bana tunanin sun canza wurin yin meeting din, ko a wurin birthday din Owais sai da Baba Obie ya
ara jaddada mana a nan za'a yi, kuma ina ji a raina ba'a gama meeting din ba sai dai idan wani abunne na daban..."
"Bari na kira daddy na ji ina su ke ne..." Jazz ne ya fa
a tare da zaro wayarsa daga aljihu, har ya fara danna wayar kwatsam Idanunsa suka sauka akan rigar shaddar dake yashe kan floor..
Cikin sauri ya nufi rigar duk suka bi shi da ido, Ya zukunna tare da
aukar rigar ya kanga ta a hancinsa.
Dubansu ya yi fuskarsa da ru
u ya ce, "Rigar daddy ce, na ji
amshin turarensa.." Maganar da ya yi ta jefa su a a ru
ani, Turai ta ce, "Hakan na nufin yana acikin gidan nan kenan!
To amma ina suka shiga?
Sannan meyasa ya cire rigarsa ya bar ta akan floor"?
Ta fa
a a rude,
an dafe kai Captain Yaseer ya yi, cike da rashin walwala ya dan ja da baya, juyawar da zai yi keda wuya idanunsa suka sauka akan dattijuwar dake a kwance kan doguwar sofa rai hannun Allah.
A firgice ya daka tsalle ya ja baya yana faman zare hazel eyes dinsa, labbansa na kerma ya furta, "Wa'inna hu min sulaiman wa innahu bismillah!Kuna ganin abunda nake gani kuwa?
Wacece tsohuwar nan?" Gaba
aya ya bi ya ru
e yayi zaton ba mutun bace.
Hankulansu a tashe suke kallon tsohuwar gaba
aya basu lura da ita a kan kujerar ba saboda sun bata baya shiyasa basu ganta ba, kuma Sofas din suna da yawa two sets ne.
gaba
aya sun razana da ganin ta, basu san wacece ita ba.
Ziyad ya ce, "Ko dai ba
uwa ce muka yi?" Girgiza kai Yaseer ya yi, "Bazai yiwu ba, bana tunanin mutunce, sai dai idan Aljana ce, ni hankalina bai kwanta da ita ba, jibarta fa ka ga ni.." ya fa
a yana nunata da yatsan sa dake
an kerma.
"Duk
asusuwa a jikin ta, kamar mai fama da cutar
anjamau..."
ya fa
a yana yamutsa fuskarsa..
Ta6e baki Zayn ya yi, "Na fi tunanin mutum ce, amma waya kawo mana bare a family dinmu?
Bai kamata aga wannan halittar a gidan mu ba." A wula
ance ya fa
a, kwata kwata basu damu da halin da take a ciki ba, har gwara justice da bai tanka ba shida Ziyad.
Jiki a sanyaye Turai ta nufe ta duk da tana jin fargaba, zukunnawa ta yi daga gaban sofa din ta
ura mata idanunta, tsantsar tausayinta ne ya kamata ganin jinin dake
iga daga hancin ta, gashi a wahalce take jan numfashi, ta fahimci bata acikin hayyacinta sai sambatu ta ke yi
asa
asa.
A hankali ta shafa forehead
inta da tafin hannunta ganin fatar wurin ta yi tamoji tamoji ta yi duhu kamar ta ta6a
onewa.
"Ina tunanin bata da lafiya, amma wacece ita?
Wa ya kwantar da ita anan?
Ta ya za'abar majinyaciya ita ka
ai batare da likitan da zai duba ta ba.." Ta fa
a cikin nuna tausayawa.
Yaseer dai tsoronta Yake ji sai faman zazzare eyes
insa ya ke yi.
Twins ma duk sun sha jinin jikin su.
"Jazz zo ka dubata pls, mu taimaka mata kada ta rasa ranta.."
Matsawa Jazz ya yi gaban kujerar ya zauna saman hand sofa din, kafin Ya daura tafin hannunsa saman kan Khala a hankali ya kamo tafin hannunta ya
ura mashi ido yana nazari akan ta, har wuyanta ya shafa.
"Jazz baka da hankaline!
Kasan wacece ita da zaka ta6ata, salon ka kwaso mana cuta?"
Zayn ne ya fa
a da tsawa, Ko kula sa Jazz bai yi ba hankalinsa na akan Khala da tausayin ta ya fara kama shi.
Ziyad ya ce, "Koma wacece ita ina ji araina mutunce ita, dole akwai wanda ya kawota gidan nan, abunda yakamata mu yi shine mu tuntu6i baba a waya muji ina suke, in ya so sai mu tambayeshi game da ita..."
arasa maganar tare da zaro wayarsa daga aljihu ya shiga kiran layin Baba Obie.
Almost 5 times tana ringing ba'a yi picking ba (rashin sani yafi dare duhu)
"Wayar na shiga amma ba a
auka ba" ya fa
a yana dubansu.
Cikin sauri Captain Yaseer Ya zaro wayarsa daga aljihu ya kira layin daddynsa His excellency Abdul Razak..
Shima Almost 5 times tana ringing ba'ayi picking ba..
"Me zai hana mu je part din baba?
Nasan ba su wuce can"
Zaid ne ya fa
a, basu tsaya 6ata lokaci ba suka dunguma izuwa sashen baba Obie ya rage saura Turai tare da Jazz dake duba momma.
Tunkan su
arasa suka hangosu zazzaune bakin door room din baba Obie sun raku6e jikin
ofar, kwata kwata basu motsi sai numfashin su dake fita da
arfi, ga wani bugun barazana da zuciyoyin su ke yi, fuskokin su sunyi sharkaf da jirwayen hawayen su, idanun su sun ka
a jawur sun kumbura tamkar yaji ya shiga cikin su.