← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 201

Sashe 66

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

In ba haka ba why zata gayyace ta kuma ta matsa mata akan ga inda takeson ta kwana"?

Badan taso ba ta
yaleta..

Around
arfe shabiyu na dare, natasha ta farka daga bacci, ta sauko daga kan gadon, Camisole ce a jikinta shara shara kana iya hangen Inners din ta.

Mika tayi tare da yin hamma, ko da ta hango ummi kwance kan couch tana bacci wani shu'umin murmushi tayi ganin ta samu damar da zata aiwatar da kudurinta.

Cikin san
a ta fuce daga
akin, ta sauko down, ta fara neman bedroom din su Unaisah, ko tsoro bataji, bedrooms din dake a down stairs taita bu
ewa tana leka cikin su
Batasan Cctv tana tana
aukar duk wani motsin ta ba.

Dakyar ta gano kofar dakin, tana shiga ta hangosu kwance kan gadon sunyi nisa a baccin su, kowannansu da inda yake fuskanta, lashe le6enta tayi, kura taga nama, Cikin san
a ta nufi gadon ta tsaya tana bin su da mayataccen kallo, kasantuwar bargon da suka lullu6e ya zame daga kan jikin su.

Shantala shantalan cinyoyinsu da dukiyar fulanin su ne suka tsone mata idanun ta.

Tayi zaton irin yaran da ta saba yima wayou ne ta lalata su.

A hankali ta hau saman gadon, ta fara shafa laps din Unaisah tana lashe harshe, kamar mayya, har wani sautin jaraba take fitarwa, tana kokarin zame mata pant.

Kwatsam batai aune ba taji an duma mata zazzafan dundu a saman bayanta, ji kake durum!

A firgice ta furta"what the f...?!"
bata
arasa ba, Ya toshe bakinta da tafinsa, Ya janyota ya sauko da ita daga kan gadon, yajata ta karfin tsiya ya fitar da ita daga dakin, ya nufi can ciki da ita, a wani daki da ke a hanyar backyard din gidan, Ya jefar da ita Ciki ya kulle kofar, ta dinga bubbuga kofar tana zage zage, batasan
akin Soudproof bane, in mutun yana a ciki ko zaiyi ihu babu wanda zai jiyo shi daga waje.

Batasan dama dakonta yakeyi ba, lokacin da take neman bedroom din su Unaisah yana atsaye kan stairs, Yana kallon duk wani motsin ta.

Dama Yaji a labarin Unaizah ta bada gudummuwa gurin lalata yarinyar hakan na nufin yar les ce ita kuma tana bin maza, tayaya zai iya bacci da mugun abu agidansa?

Komawa yayi bedroom din su Unaisah, don ya gyara masu duvet din su
Yana ruko bargon unexpected ta cafke hannun shi, har saida gabanshi ya fa
i, farkawarta kenan, a hankali ta mike da rudu kan fuskarta take duban shi
Ganin shi a bedroom dinsu, daga shi sai short da shirt..

Cikin sauri Taja rigar baccinta ta lullu6e laps dinta.

Wani kallon tuhuma take jifarsa da shi, kasa magana yayi saboda ya rasa amsar da zai basa, abun da kunya baisan tayaya zai kare kanshi ba, Natasha taja ma shi Ya taka sahun 6arawo,
Girgiza mata kai yayi cikin nutsatstsiyar muryarsa ya furta" zanyi maki bayani Unaisah, ki saurare ni, kinsan ba hali bane..

"
"Yaya Owais, wani irin bayani zakayi min bayan wanda nagani da idanuna?

Me ya kawo ka dakinmu?

Me kuma yasa ka ta6a jikina har ka yi yunkurin cire min rigana? ..."
bata kare maganar ba, yai saurin toshe mata baki da tafinsa, zama yayi daga gefenta" idanunsu cikin na juna.

Kafin ya dan saci kallon Batool dake a kwance tana bacci, fargabansa kada ta tashi abun zaiyi masa yawa..

"Bani bane nayi maki haka ba, Natasha ce kawar Ummi, Na kamata ne tana kokarin...

"
kasa karasawa yayi, ta zare idanunta cike da bacin rai, dama saida ranta ya bata bazata
yaleta ba, wannan wata irin dakikiya ce"?

"Ki kwantar da hankalin ki, yanzu haka na kulleta a daki, ba zata kara fitowa ba, har sai mun gama bincike akan ta.."
ajiyar zuciya ta sauke ta re da cire hannunsa daga kan bakinta"am sorry hubby, rashin sani ne, bansan haka abin ya faru ba.."
Murmushi yayi"na fahimce ki, ki koma ki kwanta.." ya fada tare da mikewa Ya juya har ya kusa fucewa daga bedroom din ya dan dakata tare da kallon ta yace
_"kisa ma ranki, Ni chief bazan ta6a gigin ta6a jikinki ba, har sai munyi aure lokacinne nake da damar da zanyi komai nakeso dake.."_
yana karasa fada ya fuce, murmushi tasaki tare da janyo pillow ta rungume shi a kirjinta.
~______________________________~
Motsin bude kofar da taji ne yasa tayi saurin mikewa cikin bacin rai da fusatacciyar murya tace"Who the hell are you?

And why did you lock me in this room?"
Kunna switch din dakin yayi haske ya kawo, tana ganin Chief Owais ta washe baki ta nufe shi da
wasa don taja hankalinsa, batasan kallon
ato ya ke mata ba.

"Abun daya faru kuskure ne, ni ban shiga don na cutar da su ba..

"
ta fa
a tana kokarin kai hannu donta shafa kirjinshi aikuwa ya dam
i wuyan hannun Ya mur
e shi kamar zai 6ulle shi.
fasa
ara tayi radadin da tajine yasa ta fitar da gumi, saida ta galabaita ta dinga sambatu tukunna Ya wurgar da ita kasa kamar kayan wanki ta kife kan floor
"Ki shiga taitayin ki idan kinason mu rabu lafiya idan ba haka ba, Jikinki ne zai gaya maki.."
ya fada tare da zama kan kujera Ya daura kafarsa daya kan daya..

Ranta a6ace ta dube shi"bakasan wacece ni ba, sai na rama abun da kayi min.." mikewa tayi ta nufi kofar dakin tana rukewa tajita a kulle..

"Ni kuwa nasan wacece ke, fasikar data lalata rayuwar matashiyar da aka bata rainonta tun tana jaririya, mace mara imani mara tausayi, wadda bata san zafin haihuwa ba"!

Kalamansa sun daga hankalinta, tayaya akai yasan wannan labarin?

A rude ta juyo ta fuskance shi, a ranta ta ayyana badai ummi ce taci amanarta ba?

Ko dai dama ta kira ta ne da wata manufa...

"Abun da kike tunani aranki gaskiya ne"
"Ni nasa Ummi ta kira min ke.."
Cikin rudu da fusata tace"saboda me? dama tarko ne ku ka
ana min kai da Ita ko?

Bazan kyaleku ba, zan kira big boss, you'll all pay for it"
"Taya zaki iya kiran shi?

Sai lokacin ta tuna bata da waya a hannunta ga kuma kofar a kulle.

"Open this door!

Let me out, Ka bude min kofa in fita in har ba kidnapping dina ku ka yi ba.."
duk tabi ta ru
"Akwai tambayoyi da nakeso in yi maki, idan kika amsa minsu ta lalama zan barki ki fita . ."
bai kare magabar ba, ta kwatsa mashi tsawa"I won't answer your questions, ba mu da wata alaka da juna, bakasan ni ba nima bansan ka ba, don haka ka kyaleni in tafi, ita kuma Ummi bazan
yaleta ba, tun da har taci amanata saina tona mata asiri agurin Big boss, dakai da ita duka zaku gane kurenku"
duk yadda yaso ya shawo kanta taki bashi hadin kai, har saida ta fusata shi ya zuciya rai a6ace ya mike daga kan kujerar da ya ke, ya nufeta tana zare idanu ta shiga fadin kar ya taba ta, karya kuskura ya matso kusa da ita.
okarin kai mashi bugu tayi, yayi saurin kaucewa ya dam
eyarta ya buga kanta jikin bango ta fasa
ara.

"Gargadi zanyi maki na karshe, karki kuskura ki kara yi min magana da tsawa ko kice zaki yi min rashin kunya, I'm easy-going, but don't test me.." ya fa
a da kakkausar murya.
sakin ta yayi, ta juya ta fuskance shi, hannun ta dafe da gefen bakin ta daya fashe.
ya zaro bindiga yayi tare da saita ta da ita, gabanta na faduwa ta zazzare idanun ta, duk tabi tasha jinin jikinta...

"Idan na kashe ki na kashe banza, Kinsan da hakan ko" a firgice ta jinjina mashi kai
"Wa kike da shi a Nigeria?

Shi kanshi wanda kike ta
ama da shi bazai iya ku6utar dake ba, saboda shima mai laifi ne, idan ke yafi karfinki, baifi karfin doka ba, mahaifina shine shugaban kasar nan, ni kuma dg din Isod ne"
dabarbarcewa tayi muryarta na rawa ta furta"I won't repeat my mistake, Please don't kill me"
"bazan kara maimaita kuskuren da nayi ba, kada ka ka kashe ni..." ta fa
a tana zama kan kujera
"Ka fadamin meyasa kuka kira ni?

Wani laifi big boss ya aikata?

Meyasa kuma ni zaku sanyani a ciki bayan ban hada alakar komai da shi ba..." murmushin gefen fuska Chief yayi jin ta sauya magana yanzu dataga bata da mafita..

"Naji komai daga bakin Ummi, game da alakar dake a tsakaninki da big boss, sai dai ina neman karin bayani, ki fada min komai idan ba haka ba kema zaki shiga cikin wadanda muke zargi .." a tsorace ta
an zare blue eyes din ta.

Tana faman share zufa tace"bansan komai dangane da shi ba, ka tambayi ummi, ni ban taba zuwa nigeria ba, wannan ne karo na farko, kuma da nasan tarko kuka dana min da banzo ba, big boss baya bari insan identity dinshi, farkon haduwana da shi a beach ne, ni nafara shisshige mashi har saida ya bani hadin kai, ya kuma nuna yana son in zama karuwarsa zai dauki nauyin komai da zan bukata arayuwata, na amince masa saboda a lokacin ya kwanta min a rai, bayan haka ina cikin bukatar kudi.

Silar ha
uwana da shi, Ya mallaka min gida da mota, ya bani black card dinsa, komai da nakeso yi min yakeyi.."
"Bai ta6a nuna yana son ya aureki ba"?
Chapter 66 · 0% Book details