Sashe 143
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan da Sajeeda ta raba jikinta daga na Natasha, ta matsa ma Sajeed shima ya rungumota tighly kamar zasu koma mutun
aya, "Tun da na ganki raina ya bani muna da ala
a saboda na ji tsantsar
aunar ki a zuciyata, ban so muka ha
u a
urarren lokaci ba, amma za mu yi maki addu'a, Allah ya baki lafiya mommy, muna son ki fiye da yadda muke son kan mu, zamu baki kulawa mommy, zamu kasance a tare dake har sai kin ji sau
i.."
Kukan farin ciki ne ya kubce mata, ta
ara
ame shi, ta mi
a hannunta dake kerma ta tallabo Sajeeda ta ha
a su ta rungume a
irjinta, sautin koke koken su ya cika
akin.
Kowa da ke a gurin ya tausaya musu.
Sun da
e a manne da juna babu mai lallashin wani sai daga bisani Ummi ta lallashe su ta samu ta shawo kan su.
A hankali Natasha ta mayar da dubanta ga hajiya Sarah dake ta share hawayen ta.
In a broken voice ta ce, "I didn't do you justice, I had the opportunity to meet my children, and you never saw your daughter until she died, I wish I could go down on my knees and ask you to forgive me, but I can't, my body is weak..." Tana magana twins
inta suna share mata hawayenta.
"Amma a madadin Unaizah da kika rasa, ga twins
ina, na bar maki su har abada, ban cancanta na zama mahaifiyar su ba, na san ma bazan rayu ba, ki ru
e su a gurin ki, na bar maki su.."
Cikin shesshekar kuka Sarah ta ce, "Na yafe maki Natasha, ba laifinki bane, laifin Musa ne, kuma shima yanzu haka yana a prison, Bazan kar6i
a'yanki ba bayan kina a raye, ki ru
e abunki, babu wanda zai iya maye gurbin ki a gurin su..."
Girgiza kai Natasha ta yi tana
arin bu
e baki da niyyar ta furta kalma, kwatsam suka ga ta fara jijjiga, numfashinta ya dinga kokawar
aukewa, ta dinga zubda gumi.
Cike da fargaba suke kallon ta cikin tashin hankali, Sajeed ne ka
ai ya yi tunanin biya mata shahada, gaba
aya suka shiga maimaita mata don sun fahimci ba rayuwa za ta yi ba.
Cikin kuka twins
inta suke fa
in kada ki mutu mommy, muna sonki, muna son mu rayu da ke, kar ki mutu ki bar mu a lokacin da muke cikin bu
atar ki!"
Sajeed da ya cire rai da ita bai daina furta mata shahada ba yana fa
in Mommy ki biya don Allah idan kika musulunta Allah zai yafe maki zunubanki, kuma muma zamu sa mu yi maki addu'ar samun rahama..." Da
yar da si
in goshi suka samu Natasha ta biya shahada da numfashinta na
arshe.
alamina bazai iya misalta muku ra
in da twins
in Natasha suka ji ba na rashin mahaifiyar su, bayin Allah sun zama abun ban tausayi a ranar da suka fara ganin mahaifiyar su a ranar ta mutu, Musa ya cuce su, wata shari'ar sai a lahira.
Ummi ta yi kukan rashin Natasha, Chief Owais ya yi danasani da tun farko bai yi saurin ha
a ta da
a'yanta ba, hatta hajiya Sarah saida ta zubda mata
walla saboda tausayin
a'yanta da ta bari.
A
arshe Hajiya Sarah ce ta kar6i twins
inta da hannu bibbiyu.
~_________________________________
a dangin baba Obie sun fuskanci jarabawa mafi tsanani a rayuwar su.
Mutane saida suka hana Ahlin Obie sukuni, har ta kai ga basu iya bu
e wayoyinsu ko su fita waje batare da
an jarida da mutane sun farmake su ba, gaba
aya fita ta gagare su, suka killace kansu a cikin Estate
in su, saboda surutun mutane da masu barazanar lahanta su.
Sun fuskanci barazana da tozarci daga gurin abokan hamayyar su na jam'iyoyin da ke adawa da su.
Duk wanda ya ra6e su sai laifin baba Obie ya shafe shi, hakan yasa abokan su
an siyasa suka dinga zame jiki daga gare su, kowa tsoro ya ke kada su shafa mashi ba
in tabo, babu irin 6atancin da ba a yi masu ba, cin mutunci da
azafi iri iri ba wanda ba a yi masu.
Surukansu suka fara
arin yanke ala
ar su da su, wa
anda suka fi
aukar zafi, mahaifin Her Excellency Muhibbat da yake jan wuya ne babban mutum ne, bai son duk wani abu da zai ta6a mutuncinsa, tun a ranar da Muhibbat ta kira sa tana kuka ta bayyana masa komai da ke faruwa ya ce ta dawo gida babu ita ba Abdul Razak, ya yanke ala
ar su, da yake halinta
aya da na Ubanta bata musa mashi ba, duk da tana son mijin nata amma ta biyewa mahaifinta, batare da sanin kowa ba ta gudu daga Obie estate ta tafi gidan Ubanta da ke a nan Abuja.
Her excellency Jameela ma a ranar da suka ji komai, ta koma gidan ubanta mai martaba sarkin Adamawa saboda tsoron kada abun ya shafe ta duk da itama bada son ranta ba, su dukansu ma babu wadda ta yi hakan don son ranta, saboda suna son mazajensu da
a'yansu, amma ba yadda suka iya, baba Obie ya karya zukatan su, ya ha'ince su ya kuma ci amanar su, ya yaudari yardar da suka yi ma shi, da suna alfahari da kasantuwar su surukan shi yanzu ya 6ata komai, abun da ya fi
ona masu rai, jariran su da ya dinga sadaukarwar, shi yasa ransu ya 6aci suka zuciya.
A yanzu
an Obie sun gane wa
anda suke tare da su saboda Allah, da wa
anda suke tare da su saboda arzi
insu da kuma
aukakarsu.
_Ba zaka ta6a gane me sonka tsakani da Allah ba har sai musiba ta afka maka a sannu zasu dinga guduwa suna barinka_
Senate Lateef bai samu matsala da Hajiya Madina ba, mahaifinta malamin addini ne koda ya ji komai da ya faru daga jiharsa ya zo har Abuja ya ziyarce su don ya yi masu jajen abun da ya faru da su, ya kuma ha
a da yi masu nasiha akan su yi ha
uri kada su sare Allah yana a tare da su a sannu komai zai zama labari..
Hakan ba
aramin faranta ransu ya yi ba.
Baiwar Allah Turai bata bari ta karya zuciyar mijin nata ba, sai ma lallashin shi da ta dinga yi tana kwantar masa da hankali saboda ganin halin damuwar da ya shiga.
Sharafudeen bai samu matsala da Gimbiyarsa ba saboda ita
in jininsa ce, abun da ya shafi family
insa ya shafe ta.
A bangaren Prime minister Hateem tabbas iyalinsa sun girgiza da jin abun da baba Obie ya aikata amma basu bari sun baiyana damuwar su ta yadda zai karya zuciyar Hateem ba, Gimbiya Mujeedat ta yi jarumta gurin danne damuwarta da kwantar masa da hankali, wallahi kowa ya yi tunanin Sheikha Mujeedat ce ta farko da zata fara neman yanke ala
a da su saboda martabar royal family
inta amma sai ta basu mamaki, ta ja mijinta a jiki, ta nuna ta
ara jin
aunarsa da tausayinsa, kuma ta ce in ma yana tunanin zata juya masa baya to ya daina, bata aure shi don su rabu ba face don su rayu na har iya rayuwar su, don haka laifin babansa bai shafe shi ba, kuma ba zata bari mijinta da ahlinsa su tozarta a idon duniya ba, zata bada gudummuwarta don ganin mutuncinsu bai zube ba.
Gimbiya Mujeedat ta
arfafa masu ta kuma basu mamaki sosai, sai dai Hateem bai samu nutsuwar zuciya ba, saboda yasan yadda royal family suke, sun
i jinin abun kunyar da zai zubar masu da mutuncin su a idon duniya.
Yana ta jin fargaban kada iyayenta su neme shi, Unexpected sai ga kiran mahaifin Mujeedat, Emir Khalid ya shigo wayar Hateem da kan shi ya kira shi ya ce ya ji abun da ke faruwa a family
in su, ya zo ya same shi a fadar shi yana son ganin shi.
Tun da suka yi wayar nan kwanciyar hankali ya
arewa Prime minister saboda zullumin me zai biyo bayan kiran nasa, don wlh ji yake zai iya barin komai har mu
aminsa amma ba zai iya rabuwa da Mujeedat ba, koda za a kashe shi ne, saboda tsantsar son da yake mata.
Abu biyu ya ha
e mashi, ga gwamnatin
asar Canada suna jiran dawowar shi, don har ya zarce kwanakin da ya
iba, sun ji shiru ko sun kira baya picking kuma ba ya basu response na sa
onninsu.
A lokacin duniya ta ji komai da ke faruwa da ahalinsa, amma gwamnatin kasar Canada da
asar sun fi so su ji daga bakin shugaban
asar nasu.
Da ya ga bashi da wata mafita,
an uwansa suka bashi shawarar ya yi magana da Deputy
insa in ma mulkin zai ajiye sun goyi bayan shi don sun san a halin yanzu ba lallai gwamnatin Canada ta bar shi ya ci gaba da yin mulki ba saboda abun kunyar da mahaifinsu ya aikata.
Live video ya yi a presidencial page
insa tare da press, ya bayyana masu halin da ya ke a ciki ya ce su yi ha
uri da abun da zai fa
a, yasan ba lallai hukuncin da zai yanke ya yi masu da
i ba, amma a yanzu ya yi raunin da ba zai iya ci gaba da shuwagabancinsa ba, kuma ba zai iya dawowa Canada ba, saboda ba zai iya tafiya ya bar
an uwansa a cikin mawuyacin hali ba, don haka su yi masa afuwa, su nemi wani adalin shugaban da zai maye gurbin sa...