← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 201

Sashe 51

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

A motar Taj suka tafi, bayan sun
araso apartment building din da Imam Malik yake a parking space suka aje motar, lokacin da suka fito sai ga sheikh Imam ya fito sanye da Jallabiya, fuskarsa da fara'a ya nufe su, cikin girmamawa suka gaisa da shi.

"Bismillah, mu shiga daga ciki..."
A apartment living room dinsa suka tsaya, bayan kowannansu ya zauna kan sofa ya mi
e ya nufi ciki, jim ka
an ya dawo hannunshi ru
e da
aramin tray mai dauke da drinks ya ajiye masu akan table da fara'arsa ya ce, "Sai fa kun yi hakuri, kun zo gidan gwauro, ni nake komai nawa, don ma bana jin dadi ai da har girki zan yi maku."
Murmushi suka saki gaba dayan su.

Chief ya ce, "Da nasan baka da iyali tuntuni dana sa an kawo maka house helpers wadanda za su taimaka maka da ayyukan gidan.."
ar dariya ya yi.

"Daka kyauta Owais, amma fa kada ku damu na saba, bana jin wahalar ayyukan gida, tun da safe nake tashi inyi share share da goge goge, idan na gama in kuma girka abun da zan ci.." Waro idanu suka yi Taj ya ce, "Gaskiya ba zamu bari ka ci gaba da zama babu iyali ba, wa
annan ayyukan bana maza bane, a shekarun nan naka hutu kake bukata..."
Murmushi sheikh ya yi, ya ji dadin yadda suka nuna damuwa akan shi.

"Bismillanku,"
Ya fa
a yana nuna masu drinks din, har zai zuba masu, chief ya yi saurin kai hannu ya
auki juice
in ya tsiyaya masu a cups, kowannan su ya
auka ya sha.

"Na ga ku biyu kuka zo, shima yasan komai ne"?

A ru
e Taj yake kallon sheikh da ya yi tambayar...

Chief ya ce, "A'a na bari sai mun ha
u gurin meeting zan sanar da su komai tun da atare muke gudanar da binciken case din, kuma Taj da iyalinsa sun bamu gudummuwa sosai..."
murmushi sheikh Imam ya yi.

"Ma sha Allah.."
Shiru suka
an yi, da Taj ya lura kamar akwai abun da sheikh ke son ya tattauna da Chief a sirrance sai ya yi dubarar mi
ewa tare da curo waya ya ce, "Ina so zan yi waya." amsa mashi suka yi da toh, Ya nufi
ofa yana
angyasa kafa Sheikh ya yi mashi addu'ar
ara samun lafiya, bayan ya fuce cikin mota ya koma, Benazir ya danna ma kira bayan ta
aga suka fara shan soyayya..

"Ya mutanan gidan naku Owais?"
"Suna nan lafiya, Alhamdulillah."
"Baban naku fa?"
"Har yanzu bai bu
akin ba, Kuma ya ce baya son mu bu
e shi, mu bar shi har zuwa lokacin da muka kama sauran Elders din zai fito da kan shi.."
"Kun yi magana da shi ne?"
Jinjina mashi kai ya yi, kafin ya labarta masa abun da suka tattauna da shi, ya
ara da cewa, "Yana cin abinci idan muka kai ma shi..."
Shiru sheikh imam ya yi a can kasan zuciyarshi wani irin tausayin rayuwar ahalin Obie ne, dama saida ranshi ya bashi Obie bazai iya guduwa yabar
a'yanshi ba koda za'a kashe shi ne da azabtarwa, saboda yasan yadda yake tsananin son su, ta wani bangaren hankalinsa ya kwanta saboda baya son baba Obie ya gudu ya fi son ya tsaya ya kar6i hukuncin da za'a yi masa koya samu sassauci agurin hukuma.

"Owais, Ni ba mazaunin Abuja bane, Idan har ka ganni a abuja to gayyatata aka yi wani muhimmin taro ko wani aiki ya kawo ni, a ranar da abun ya faru na 6oye maku gaskiyar abun da yasa na shiga jikinku, saboda na ga hankalinku ba akwance yake ba, kuma nasan muddin na fa
a zaku
ara shiga damuwa, shiyasa na ce zan neme ka a waya tun da kai ne jagoran binciken case din nasu.."
an dakata yana duban Owais da ya nutsu yana sauraron shi
"Ban ji da
i da ya
i fa
a maka su wanene sauran ba, amma karka damu in sha Allah zamu dage da addu'a har sai asirinsu ya tonu...."
Numfasawa ya
an yi, kafin ya
aura da cewa, "Shekara kusan takwas da suka gabata, mun yi babban rashi na abokin mu
an kungiyarmu ta malaman ahlussuna, mai suna Malam Jazuli shi da
a'yanshi guda biyu.

Ya ta6a kira na awaya kafin afkuwar lamarin a lokacin bana a
asar, ina a gidan Uncle dina dake a Sudan, a lokacin da ya kira muryarsa babu nutsuwa ya ce shiekh Imam Allah abun tsoro
an adam abun tsoro, na ce masa meya faru?

Ya amsa min da cewa ya ga abun da ya
aga hankalinsa akan hanyar dawowar shi daga Kano, Uziri ya kama shi har ya yi parking motarsa a gefen titi, ya fito daga motar hannunsa ruke da robar ruwa ya ratsa cikin daji don yayi uzirinsa, bayan ya kammala yana kokarin mi
ewa ya jiyo kukan jarirai can nesa da inda yake, lamarin ya
aure masa kai, ya yi ta mamakin meya kawo kukan jarirai a cikin dajin Allah?

Har zai tafi sai kuma ya ji bazai iya tafiya batare da ya ga a ina kukan nan ke fitowa ba, saboda zuciyarsa ta shiga raya mashi zai iya yiwuwa yada su aka yi ko kuma mace ce me ciki wata
addarar ta afka mata da har ta haife su a cikin daji.

Bai yi
asa a gwiwa ba, Ya ratsa cikin dajin yana ta mamakin yadda ya iya jiyo kukan tun daga inda yake bayan akwai tazara mai nisa tsakaninsa da inda yake jiyo kukan jariran, ba
aramar wahala ya sha ba har ya fara tunanin kodai kukan jariran bana mutane bane, saidai kuma ya kasa ha
ura ya koma, yana cikin tafiyar kwatsam ya
araso wani guri mai manya manyan bishiyoyi, duk da marece ya nutsa duhu ya fara bayyana hakan bai hana shi ganin meke wakana ba da taimakon hasken wutar dake ci jikin firewood...

La6ewa ya yi bayan bishiya yana le
en su ganin manyan mutane zaune saman buzu, kwata kwata babu sutura a jikinsu sai jan
yallen da suka
aure
ugunsu da shi, daga tsakiyar shimfi
ar ta su jarirai ne sabuwar haihuwa su biyu kwance saman jan
yalle sai tsanyara kuka suke yi kamar ran su zai fita.

Gaba
aya ya ru
e ya rasa gane meke faruwa?

Su wanene wa
annan mutanen masu kama da bokaye?

Me zasu yi da jariran nan...

Bai
arasa zancen zucin nashi ba maganar wani daga cikinsu ta ratsa kunnanshi.

"Me kake nema?

Daukaka ko arzi
i ko wani kake so a yi ma sihiri?

Muryar dattijo ya jiyo yana fa
in, "Arzi
i ranka shi da
e, na gaji da talauci, shekara saba'in a duniya har yau ban mallaki gidan kaina ba, ba ci, ba sha, ba suturar sanyawa ta kirki, mutane har tsangwamarmu suke yi suna kiran iyalina da iyalan fa
iri, so nake ku azurtani ta yadda zan zama hamsha
in mai ku
i, shiyasa na kawo maku jariran nan
an biyu ne, Jikata ce ta haife su bata san na
auko su ba"
Mahaukaciyar dariya suka saka gaba dayansu kafin daga bisani suka ce ma shi ya tashi ya tafi daga rana irin ta yau ya gama talauci a rayuwarsa, duk wanda zai rabesa sai ya yi arzi
i, sannan in akwai wanda ke bu
atar taimakon su, ya ha
a shi da wanda ya yi masa hanya har ya samu ganawa da su." yana faman washe baki ya amsa da toh,
Wani daga cikin dattawan ya ce Sadaukarwar da ya yi ta mallaka ce, In har mutun ya mallaka masu
a, koda yana a cikin uwarsa ba a kai ga haihuwarsa ba zasu iya biya masa bu
atarsa, amma fa a bisa shara
in koda bayan wanda ya yi sadaukar ya mutu ne sai sun kar6i jinjirin in aka haife sa, kuma basu yarda da asara ba, in suka baka bashi sai ka biya su, dattijon ya amsa da toh..

Hankalin malam Jazuli ba
aramin tashi ya yi ba ganin abun yake kamar a mafarki, bayan tafiyar dattijon ya ci gaba da yi masu labe, anan ya ji suna maganar zasu kai yaran kurkukunsu don a raine su.

Ya ce min a lokacin bai
arasa jin maganganun nasu ba jikinsa na bari ya baro cikin dajin ya shige motarshi, ya bata wuta...

Abun ya tsaya mashi a rai, sai dai baisan su wanene suke aika aikar nan ba, amma ya
udiri aniyar sai ya gano su saboda bazai bari ana aikata fasadi a doron
asa ba.

Baisan ya zai yi ba, kullum da tunanin bayin Allahnnan yake kwana.

Bayan wata biyu da dawowarshi Jos, Kwatsam a wata ranar juma'a ya je masallaci yin salla, bayan an kammala yana akan hanyar dawowarsa gida yanata tunani har baisan ya hau titi ba, mota tayi masa horn a
an firgice ya ja baya,
Mai motar ya zuge glass ya fara zazzaga mashi masifa yana fa
in bai da hankali ne zai hau kan titi ko shi makaho ne?

A lokacin da ya dubi fuskar mutumin wani irin fa
uwar gaba ya ji ganin tsohon nan fakiri da ya ta6a gani a daji wanda yaje sadaukar da jikokinsa, lamarin ya daure masa kai har ya kasa tanka masa, mamakinsa yadda yayi arzi
i in a short time, saboda motar da yake a cikinta ta kai ta miliyan
aya da rabi lokacin.
uri ya bashi bayan ya tada motar ya tafi, ya ce na yi saurin tsayar da mai abun hawa na ce ya bi mani bayan motar, mai abun hawan ya kawoni unguwar da yake har layin gidan mutumin, nan fa na ga abun da ya kara daure mini kai ganin gidan da motar ta shiga ya ha
Bayan na dawo gida na yi ta tunanin tayaya zan shiga jikin dattijon nan don in gano su wanene wa
annan mutanan?

Dubara ce ta fa
o min tunawa da maganganun da su ka yi da mutanen, nan na shirya kaina cikin yagaggun kaya da suka jikata, na sanya takalma ware daban daban, na yi shigar talaka futuk.
Chapter 51 · 0% Book details