Sashe 189
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Owais ya fahimce shi, yace tun da yanzu ya cika burin shi, Yana da asali, Yana da dukiya, yana da ilmi da wayewa me zai hana Ya fara soyayya da Unaisah"?
cikin sauri yace bayason Tasan Yana araye yanzu har sai ranar da ya
arasa haddace alqur'ani mai girma da kuma degree dinsa tukunna.
Owais yace duk da haka zai taimaka masa yayi soyayya da ita batare da ta Iya gane shine ba.
yar ya samu ya shawo kanshi har ya amince.
Unaisah batasan komai ba, babu wanda Ya fada mata, wata rana Owais Ya kirata awaya bayan da suka gaisa Ya fada mata ya canza sim din da zasu dinga yin waya saboda su kawai.
Bayan daya tura mata new number dinsa tayi saving, ashe tsawon lokacin da ta ke yin chatting da Chief Owais a whatsapp ba shi bane Danish ne ya ke kiranta video call yayi hidding front camera don karta gan shi, sometimes tasha taji muryarsa tanayi mata kama data Danish amma saboda sanin baya araye yasa bata gaskata hakan ba saita barshi amatsayi gizau da muryar take mata a lokuta da dama.
Sometimes Raba dare sukeyi suna yin video call, taita fama da shi akan Ya daina boye kansa tana son ta dinga ganinshi amma sai ya
iya.
Saida takaiga Wallpaper din wayarsa Hotonta ne, Haka gallery dinsa hotunan Unaisah ne da videos dinta da ya ke sanyawa ta tura masa.
baya gajiya da kallon ta, a ranar data fara tura masa hotonta Ya razana da ganin kyawun da tayi, kamar ba Unaisa ba, mamaki ne ya kamashi sosai ganin Abin da ya ke tsokanar ta akan bata dashi yanzu sun girma irin yadda ya ke so, wata irin kewarta ya ke ji da kuma San kasancewa tare da ita, baya gajiya da kallon pictures dinta ko dan
ebe ma kanshi kewa.
Gimbiya Mujeedat ce ta fada ma abie dinsa da Sisters dinsa game da soyayyar Omair, ta kuma nuna masu hoton Unaisah, Prime minister yayi murna sosai saboda shima Ya shaida soyayyarsu musamman daya tuna ranar da suka kamata a
akinsa ta la6e cikin labule.
Nazli data ga hoton Unaisah nan take ta tuna ta wato yarinyar da faryat ta kulle a cikin restroom saboda ita.
tayi mamakin jin hakan, azaton ta soyayya ta ke yi da Owais sai kuma taji labarin soyayyarta da Kaninta, batare da sanin Kowa ba, Ta kira Owais awaya ta tambayesa tayaya akai yarinyar da ya ke so ta koma soyayya da kanin ta?
Ko dama ba son ta ya ke yi ba"?
Yace mata ya ta6a sonta abaya amma ya hakura da ita tun lokacin daya gano alakar dake a tsakaninta da Omair, amma ba hakan na nufin ita ka
ai zai aura ba, a yanzu haka Ya samu wadda zata maye masa gurbin Unaisah daya rasa.
Daya fa
a mata hakan taji kishi har tayi danasanin kiran shi cikin 6acin rai tace meyasa bazai aureta ita ka
ai ba? me Allah ya rage ta da shi? ya fada mata ko tana da makusa ne"?
Cikin lallashi yace tayi ha
uri daga zuciyar shi ne, bazai iya hana kanshi son wata
a mace ba, amma ta sani har abada itace mace ta farko daya fara yi ma son da bai ta6a yi ma wata
a mace ba, kuma har a wannan lokacin babu abun daya sauya na daga son da ya ke yi mata, shiyasa ma zai fara auranta, ita kuma Yarinyar da ya ke so ya aura Allah ne ya jarabce shi da sonta bayan daya rasa yar uwarta Unaisah.
kalamansa sun tausasa zuciyarta, cikin sanyin murya ta tambayesa wacece yarinyar? tana so ta san ta.
A takaice Ya bata labarin Batool, nan take Taji tausayinta ya kamata, har taji zata iya amincewa Ya aure ta, duk izzar Nazli tana da zuciyar imani.
Nan take tace mashi ta amince saboda ta yarda da shi, ta yarda da son da ya ke yi mata kuma tasan shi din adaline zai kula da su.
ya yi farin ciki da jin hakan daga gare ta cikin ruwan sanyi ba tare da yasha wahala ba.
Bayan auran Owais da Nazli, a lokacin da suka dawo daga honey moon, da zai dawo Nigeria Prime minister Hateem ya biyo shi donsu zo nema ma Omair auran Unaisah, bayan da suka zo nigeria, Chief Owais Ya fada ma Iyayensa game da fasa auran Unaisah da yayi da kuma wanda ya bama ita, sun dan nuna rashin jin dadinsu saboda sunsan irin kaunar da yakeyi mata tun da da
ewa tunkan Yasan wacece ita, amma daya fada masu dalilansa da kuma alakar dake atsakanin Unaisah da Danish sai sukaji dadi aransu, suka kuma goyi bayan bar mashi ita din tun da har yaji zai iya jurewa kuma su ba zasu hana shi yin aikin alheri ba kuma kamar yayi ma zumunci ne.
Ranar da suka shirya zuwa Neman auran Unaisah, kafin zuwan su saida Chief ya saisaici lokacin da Benazir da Unaisah basa agidan, Unaisah ta tafi School, Benazir ta tafi gurin aikin ta, sannan ya kira Taj ya fa
a masa game da batun zuwan magabatansa, yayi farin ciki sosai yace Allah ya kawo su lafiya.
Kafin su
araso gidan, Taj ya kira Danejo ya fada mata game da zuwan magabatan Owais, yace ta shirya masu abun da zasu ci, cike da farin ciki ta amsa mashi da toh, ya kuma kira dr shureim da Uncle abdallah, Hada Alhaji Ubaid duk ya sanar da su za'a zo neman auran Yar su Unaisah, kafin su
araso gaba
ayansu su ka hallara agidan.
Hateem da
an uwansa ne su ka zo neman auranta tare da Owais da Omar, a main falo suka zazzauna kan sofas, gaba dayan su, sunyi masu kyakkyawar tarba cikin girmamawa suka gaggaysa da su.
Danejo ta kawo masu abincin da ta girka masu tare da soft drinks, bayan ta gaishesu daga bisani ta fuce ta basu wuri, kafin suka fara tattauna batun daya kawo su.
daga bisani bayan sun gama gaisawa, Owais ya soma magana cikin nutsuwa yace ma Taj ya yi hakuri da abinda zai ji daga gare shi, yasan burinshi ne Ya kyautata masa shiyasa ya bashi auran Unaisah, amma Allah bai kaddara shine zai zama mijin Unaisah ba, shima Yaso Ya auri Unaisah amma bazai Iya raba soyayyar Unaisah da Danish ba, In yayi hakan baiyi masu adalci ba, sannan Idan harya ba Omair auran Unaisah to kamar ya bashi ne, zai yi farin ciki fiye da shi ne zai aureta, still zai zama surukin su, don haka yana rokon alfarma agurinsa ya maida auran shi da Unaisah akan Omair, kar ya ji komai, tun da shi yaba ita shi kuma ya hakura yabarwa dan uwansa kar yaji ba da
i, da shi da Omair abu
aya ne.."
zuciyar Taj ta karaya da jin maganar Owais, Hawaye suka cika idanun shi, kwata kwata baiji ba
in cikin abun da ya fa
a ba saboda shima yana son Omair yana kuma son abun da yar sa take so, duk da ba haka yaso ba, yaso Ya cika burinsa na ganin Owais Ya auri Unaisah saboda halaccin da yayi musu arayuwa, Yana son Owais Yana son ya auri Yarsa amma Allah bai nufa shine zai zama mijinta ba, dama can rubutacciyar kaddarace!
Wadda babu wanda Ya isa Ya sauyata!
In har mutun ba kaddararka bane bazai taba zama kaddararka ba, Owais shiya fara sanin Unaisah, Amma Allah bai kaddara Unaisah zata san da zamanshi ba har saida ta fada kurkukun
addara ta ha
u da Omair, gaba daya dai rayuwarmu abisa mizanin
addara take, kana naka Allah na nashi, duk abun da kaga baka samu ba dama can ba rabon ka bane
Ubangiji Allah Ya zaba mana mafi alkhairi arayuwar mu.
Kowa da ke agurin saida ya lura da halin daya shiga, cikin sanyin murya yace tun da har shi da kan shi ya nemi alfarmar ya bar masa, shima ya amince ma auran su.
Sunyi murnar da bazata misaltu ba, suka dinga yi masa godiya yace su daina sunfi karfin komai agurin sa, sune sukayi masa halacci da har suka nuna suna son yarsa ta auri dan su.
daga bisani su ka ce basu san bikin ya
auki lokaci, Sati uku kacal Ya ishe su, Uncle Abdallah Yace su
ara lokaci saboda suna son su shirya ma bikin.
Su ka ce karya damu, sun san me su ke jimawa, Su kawai Unaisah suke so Abasu, basu bukatar komai daga gare su, ko tsinke basu son akawo ta da shi gidan
an su.
Gaba
aya sunyi murna da jin hakan daga gare su.
Duk a zaman Chief Ya bayyana masu game da son da ya ke yi ma Batool, harya nemi da su nema masa auranta tun da ga Mahaifinta akusa, kowa dake a gurin yayi mamaki, Musamman Dr shureim tsantsar rudu da farin ciki ne ya cika zuciyar shi, sai yaji ma kamar kunnansa ne suke jiye masa ba dai dai ba, Alhaji Ubaid yace shikenan fa
uwa tazo daidai da zama, wannan ai yar gida ce, sai ayi tuwo na maina, gaba
aya suka sanya dariya.
Omar yace dama yana son Batool bai ta6a fada masu ba, yana murmushi yace ''itama batool din batasan yana son ta ba, amma shi yasan tana son shi, tsabar farin ciki yasa Dr shureim jin kwalla ta cika idanun shi, gani yake kamar Owais yafi karfin Batool, bayan yasan ta hanyar da suka same ta, amma ya za6i daya aure ta saboda Yana son ta, Allah abun godiya, kowa dake agurin saida ya fahimci farin cikin da ya ke a ciki, bawan Allah, dama yana ta zullumin wanene zai auri Batool ya zauna da ita lafiya batare daya goranta mata ba?
Kullum in yayi sallah sai yayi addu'a akan Allah ya bata miji na gari wanda zai so ta, batare daya goranta mata ba, sai gashi Allah ya kar6i addu'arsa a lokacin da bai zata ba.