Sashe 96
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tray ta shirya abincin ta kawo masu a falo, gaba
aya suka kasa cin shi, suka dinga tausarsu suna lallashinsu akan su yi hakuri da abun da ya faru don ya riga da ya faru, basu isa su canza abun da Allah ya
addara faruwarsa ba, tsakaninsu da Ana addu'a ne Allah Ya jikanta da rahama, Allah Ya bi mata hakkinta.
Cikin kuka Zahra ta ce da wannan ba
in cikin da ya
unsa masu
wara mutuwarsu, wai mahaifinsu ne yake aikata fasikancin nan? har ya iya kashe rai?
Anya shi ya haife su?
Ko dai musayar uba aka yi masu?
basu ta6a ganin 6acin ran Zahra irin na wannan lokacin ba, zuciyarta a wuya take.
Ummi ta ce,"Zahra, mu daina yaudarar kan mu, ni na dawo daga rakiyar
an-iya, wlh shi ya aikata, zai iya komai don ya samu duniya, Allah ya isa tsakaninmu da shi, wannan abun kunya har ina!
Allah ya sa jami'ae su kama shi, su hukunta shi daidai da abun da ya aikata."
yar suka shawo kanta har suka samu ta yi shiru, abincin ma basu iya cin shi da yawa ba, ka
an suka
an tsa
ura.
Bayan sun gama Mami ta
auko mata maganin zazza6i ta sha, cikin sa'a bacci ya
auke su daga ita har mahboob din da ke ta sambatu..
*SHIN INA ALHAJI MUSA YA GUDU DA UNAISAH DA BATOOL, SUNA INA
~______
_______
_____
______~
A hankali ta soma dawowa cikin hayyacinta bayan gushewar da hankalinta ya yi na wucin gadi, bata san inda kanta yake ba sai yanzu da Allah ya farfa
o da ita.
Wani irin zafi ne ya taso mata, zufa ta soma tsattsafowa ta saman fatarta, a wahalarce take jan numfashi saboda
arancin iskar da zata sha
a, dukkan ilahin jikinta rawa yake yi ga wata irin matsananciyar kasala da ta haifar mata da rashin kuzari, tana ta
arin bu
e idanunta sai dai ta kasa tsayar da su a bu
e saboda kasalar da take ji, cikin raunanniyar murya take sambatu tana ambaton sunan Batool, Batool saboda ita ce aranta.
Kwata kwata batasan a ina take ba, saboda bata iya tuna komai da ya faru a baya, kamar ta yi loosing memory
inta.
arar sar
i sun cika kunnuwanta, Kacacau! kacacau!! babu da
in ji, ta rasa daga ina sautin ke fitowa, gaba
ayanta a takure take cikin matsi, ta kasa motsawa.
"A ina nake ne?
Meyasa bana iya ganin komai sai duhu?
Waya kashe hasken
akin?" Sautin muryarta da
yar yake fita a wahalce, ka
an take iya bu
e idanunta tana gani biji biji.
ta shiga ru
ani sosai ga tsoro da ya mamaye zuciyarta, kwata kwata bata kawo ma ranta cewa ba a gida take ba..
"Ko mafarki nake yi?
Ko na mutu ne ina a cikin
abari?" A cikin zuciyarta ta furta..
"Ya Allah ka kawo min dauki!
Ka fiddani daga cikin duhun nan!"
Har saida ta fidda rai da za a tanka mata, ta yi shiru tana jan numfashi.
Kwatsam a lokacin da ba ta yi tsammani ba, sai ga wani siririn haske yana
arin mamaye gurin da take, cikin
anin lokaci hasken ya kara
e ilahirin gurin, tamkar da rana, runtse idonta ta yi saboda hasken da ya kashe mata ganin ta.
Lokacin da ganinta ya washe ta bu
e idanun a hankali, kaitsaye suka sauka akan bangon da take fuskanta, wa'iyazubillah!
Wata irin firgita ta yi jikinta ya hau yin kerma kamar wadda sanyi ya kama, ta yi matu
ar razana, tsigar jikinta ta dinga tashi, gabanta ya shiga fa
uwa kamar ana buga gangunan ya
A wani babban
aki take mai kama da mayanka, koma in ce mayankan ce, gaba
aya bangwayen
akin
ugiyoyine na
arfe sargafe da sassan jiki, kamar na mutun kamar na dabba, kuma daga gani sabuwar yanka ce duba da yadda jinin ya wanke
asan
akin da jikin bangon jawur, kaitsaye yake bin wasu siraran hanyoyi izuwa cikin magudajinsa, wani abun tashin hankali da firgitarwa wasu gungun
osassun
wari ta gani dadda6e da naman sunata tsotse jinin da ke a jiki, ta
ara zazzare idanunta cikin ru
u da tashin hankali.
Daga tsa
iyar
akin dogon teburin yanka ne na karfe duk jini a jikin shi har
iga ya ke yi a
asa..
Bakomai bane a saman table din fa ce kayan aikin yanka, wu
e, gatari, adda da tsinken
arfe jikin su duk jini..
fashewa tayi da kuka tamkar ranta zai fita, ta tsorata sosai, hankalinta ya tashi matu
a, ta rasa gane mafarki ne take yi ko a gaske ya ke faruwa.
Kwakwalwarta nema take ta zauce, cikin shesshekar kuka take ambaton sunayen su..
"My man, Chief, daddy!
Aunty Ummi, Batool, wayyo Allahna na shiga uku, Meke shirin faruwa da ni?
Wani zunubi na aikata dana tsinci kaina a cikin wannan mummunan mafarkin, idan bacci nake yi ya Allah ka farkar da ni!
Bazan iya jure ganin tashin hankalin nan ba, mutuwa zan yi..."
bata
are maganar ba, ta tsinkayi kakkausar muryarsa a cikin kunnanta.
"Welcome back to the Prison of Destiny."
Wani irin bugun barazana zuciyarta ta yi, ta shiga rarraba idanu tana jiran ganin wanene ya yi magana? ta ina zai 6ullo, sunan kurkukun
addara da aka furta ya fi komai
aga hankalinta, Hasbunallah!
walwarta ce ta fara kokarin tariyo mata komai da ya faru...
_"Ki yi bankwana da su, wannan ita ce
arku ke da Shureim, shine hallacin da zan iya yi maki na
arshe kafin rabuwar mu..."
bata
arashe tunanin nata ba, kwatsam ta ga mutun ya bayyana a tsakiyar
akin jikin shi sanye da alkyabba ja mai hula, bata iya ganin fuskarsa ba saboda ya bata baya.
"Wanene Kai?" Ta tambaya a tsananin tsorace.
"Mutuwar ki ce!"
Cikin
arfin hali ta ce, "Ba'a ganin mutuwa, ka fa
a min wanene kai, meyasa kuma ka kawo ni nan?"
Juyowa ya yi tare da fuskantarta, rabin fuskarsa a rufe yake da mask, jajayen idanunsa ka
ai take iya gani.
Bai tanka mata ba, har sai da ya matsa gaban ta, tukunna ya zu
unna.
Cike da fargaba take duban shi, kwata kwata bata ji tsoron shi ba ta dai sha jinin jikin ta.
A hankali ya sanya hannu ya zame mask
in fuskarsa, wata zabura ta yi a gigice kamar zata shige ma bangon bayanta, ganin fuskar mutumin da take nema ruwa a jallo sai gashi yau Allah ya ha
a su, gata ga shi, face to face eyes to eyes nan take ta tuna da komai da ya faru, Ya Ilahi! nan take ta gane a cikin gidan kurkukun
addara ta ke.
Cikin rawar murya ta shiga furta, "Allaziina iza asabat'hum museebatun
alu 'Inna lillahi Wa'inna ilaihirraji'un, A'uzu Billahi Minasshaidanin Rajim.
La'haula Wala quwwata Illah billah,
arfin halinta ya bashi mamaki, baisan ya a kai ya tsinci kan shi da yin shu'umin murmushin nan nashi ba, ta
aure masa kai, ido cikin ido take furta addu'oin nan batare da jin shakkar shi ba.
"Ko
an jarida bai kai ki ha
ari ba, yar mitsila dake kamar in matseki a hammatata, da nasan zaki zamar mana annoba da tun lokacin da Ubanki ya zo neman auran Uwarki ban goyi bayan kakan ki ya bashi auranta ba, komai da ya faru kece sila, fitinanniya..." Ya fa
a ransa a 6ace kamar zai rufe ta da bugu.
"Ya Allah, Ka raba ni da mugun ji da mugun gani, Ya Allah bazan tambayi meyasa ka jarabce ni da haduwa da wannan fasikin mutumin ba, wanda zuciyarsa babu imani da tausayi a cikin ta, sai zallar mugunta da zalunci, mutumin da ko ma
iyina bana masa fatan ya yi mafarkin ha
uwa da shi, bayyanarsa kamar bayyanar shai
an ce, kuma dodo, saboda baida bambanci da su, mutumin da idan ka ganshi a mafarki ka yi gaggawar tuba ka kuma kama yin istigfari don ba
aramin zunubi ka aikata ba..."
Kwata kwata babu alamun ya ji haushin kalamanta, sai dai akwai mamakin ta akan fuskarsa dake a murtuke, ya yi zaton jinta ya fi ganinta ashe ganinta ya fi jinta, shi ya sadaukar da ita amma bai ta6a ha
uwa da ita a zahiri ba, ya dai san komai game da rayuwarta ta hanyar
an le
en asirinsa masu bibiyar rayuwarta, saninta da ya yi a madubin tsafin su ne inda suke ganin komai da ke faruwa a sashen fursinoni.
"Ina kokwanton kina da ta6in hankali, saboda mutum mai cikakken hankali ba zai ganni ido da ido ba, batare da ya tsorata ba saboda
warjinin dake gare ni, yakamata ki shiga taitayin ki, ko baki ga inda kike ba ne..."
ya fa
a yana nuna mata
ugiyoyin naman dake a sargafe jikin bango.
Gabanta ne ya fadi rass, sai dai bata bari ya gane ta tsorata ba.
"Na ji da
i da Allah Ya ha
ani da kai, Allah Ya amsa addu'ata, kawo ni da ka yi nan ba yin kanka bane, Allah ne ya kaddara haduwar mu saboda nemanka nake ruwa a jallo.." Out of confusion ya ke kallon ta..
"Kamar yadda kake kokwanton ko ina da hankali?
Nima haka nake kokwanton anya kana da zuciya a
irjinka?
Kai mutunne ko dabba...!" Bata
are maganar ba, ya kifa mata zazzafan marin da ya kusa sumar da ita, har saida kanta ya juye ta bugi bango.
"Ba a yi mini magana da tsawa.." Ya fa
a da gadara.
Juyowa ta yi tana huci, sumar kanta ta rufe gefe da gefen fuskarta, gefen lower lips dinta ya fashe har ya fara bleeding, ga shatun marinsa akan kuncin ta ya fito..
"Na je na yi Musa, ka maida gabana gabas ka yanka ni, na tsane ka fiye da yadda na tsani mutuwa,
yamarka nake ji, saboda kai
in najasa ne.."
ta fa
a muryarta na rawa tana zare mashi gray eyes dinta, tsantsar ru
u ne akan fuskarsa.
"Tayaya zan ji tsoron mutum irin ka?
Pls ka dinga tuna wanda ya halicce ka mana, na lura kana da izza da jiji da kai, halan ka manta tushen hallitarka daga
igon maniyi ne?
Ko ka manta ta kofar da aka curo ka lokacin da za'a haifo ka ne? daga jikin mace mai rauni ka fito!"
Fuskarsa a
aure ya ke kallon ta.