← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 124 OF 201

Sashe 124

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Hankalinsu ba
aramin tashi ya yi ba, saboda sun san muddin ta koma gurin danginta, daga ita har Zeenatun zasu iya canza addini su koma nasu, dama ta ta6a fa
a masu iyayenta sun yafe ta daga family dinsu saboda auran za6inta da ta yi, tun farko sun nuna basu son ta auri ba
ar fata wanda ba
an addininsu ba amma ta bijire masu ta auri Musa ta baro kowa nata.

Wannan maganar da ta yi ne yasa suka yanke shawarar sanar da ita komai dake faruwa.

Gaba
aya suka ha
u wurin fayyace mata komai tun daga kan cin amanar da Musa ya yi mata ya rabata da jinjirarta da kuma munanan ayyukan da yake aikatawa.

Inna lillahi wa'inna ilaihirraji"un..."
Kalmar
arshe da suka ji ta furta nan take ta yanke jiki ta fa
i, gaba daya suka rufa akanta suna ambaton sunanta ha
i da bubbuga jikinta don ta farka.

Cikin sauri Dr.

Shureim ya dauko ruwa suka yayafa mata shiru bata farfado ba, a
arshe suka yanke shawarar kaita asibiti, suna a wannan halin sai ga motar hajiya Laura ta shigo gidan, a haukace ta fito daga motar jikinta na 6ari ta nufi ciki don ta fa
a ma yayanta abun da ke faruwa, lokacin da ta shigo sun yi mamakin ganinta, matar da kwata kwata babu ruwanta da su saboda rashin jituwar ta da hajiya Layla yasa ta
auke
afarta da zuwa gidan, suna ganinta suka fara tambayarta meke damunta?

Ganin babu takalma a
afafunta,
an kwalinta ma a hannu ta ru
e shi, cikin shesshekar murya ta ce ina yaya Musa?

Tana son ganin shi! akwai abun da zata fa
a masa.."
Kwata kwata bata a nutsuwarta, ilahirin jikinta kerma yake yi, bata
are maganar ba, ta hango Hajiya Sarah dake a kwance kan floor ba numfashi Benazir ta rungume kanta a saman laps dinta sai yayyafa mata ruwa ta ke yi tana ambaton sunanta ta
i ta farka.

A ru
e Laura ta tambayi me ke faruwa, kamar jira hajiya Layla take yi ta tambayi ba'asi aikuwa ta shiga zayyana mata komai dake faruwa, Alhaji Ubaid yanata
arin dakatar da ita amma ta
i sauraron shi.

Tashin hankali ne tsantsa kan fuskar Laura, ita da ta zo kawo ma yayanta labarin abun da Obinna ya aikata, ashe shima yana daga cikin Elders
in wa'iyazubillah!

Ta gaza yarda da abun da kunnuwanta suke jiyo mata, cikin ru
u da gushewar hankali ta watsa da gudu ta nufi part
in yayanta tana fadin ba zai ta6a yiwu ba, hajiya Layla
arya ta ke yi mata, yayanta baya da sa hannu!

Baisan komai ba,
azafi take yi masa dama tasan ta tsane shi.."
bayan ta shiga part
insa bata taras da kowa ba.

Ta zaro wayarta ta dinga kiran layukan wayarsa gaba
aya a kashe take samun su, nan fa jikin ta
aura ya yi la'asar saboda bata ta6a kiran sa ta ji wayarsa a kashe ba sai idan da dalili, zama tayi akan couch
in dakin, duk ta bi tasha jinin jikinta, gabanta ya shiga fa
uwa rass rass, tsoro da firgici suka cika zuciyarta.

Bakomai take ji ba fa ce tsoron kada maganar da hajiya Layla ta fa
a mata akan yayanta ta tabbata gaskiya ne, ya za ta yi?

Bata da wani gata da ya wuce shi, da shi ta dogara, shine sha
inta abun tun
ahonta, bata tunanin zata jure tozarci da kunyar duniya.

A
alla ta shafe awanni tana jiran dawowar yayanta don bata fidda ran zai shigo gidan ba..

Jin shiru bai dawo ba ya sa ta fito daga
akin, bata iske kowa ba, a bakin maids din gidan ta ji cewa sun tafi kai Hajiya Sarah asibiti.

Kwata kwata bata damu da halin da ta riski matar yayannata ba, ita kawai damuwar ta yayanta ya zo ta ji daga bakin shi in gaskiya ne abun da ta ji a bakin hajiya Layla.

Har dare ya yi Musa bai dawo ba,
arshe a gidan ta kwana washe gari ta dasa zaman jiran shi, ba ci ba sha tun jiya rabon da abinci ya gifta ta makoshinta.

Kwana
aya da wuni mutanan gidan basu dawo ba, a lokacin Hajiya Laura ta sare da jiran yayan nata, kwatsam ta ris
i labarin kurkukun
addara dake ta trending a social media, a nan ta ji cewa hada Alhaji Musa cikin Elders, kuma shine Jan Wuya mugun uban da ya yaudari
iyarsa, har labarin Unaizah ta karanta ta kuma ga hotonta da ke yawo a social media.

Batasan sa'adda ta saki wayar ta fadi
asa ta fashe ba,
unci da ba
in ciki suka cika zuciyarta, ta dinga kuka tana tsine ma yayan nata da ya jefa su a cikin musiba, a
arshe komawa ta yi cikin part
insa ta kulle kanta, ta hargitsa
akin ta dinga za
ulo kayayyakinsa tana watsarwa a
asa tare da tattake su da kafafunta, kamar mahaukaciya sai sambatu ta ke yi tana
ura masa ashariya, tana cikin halin kwatsam ta ji wani abu ya tokare
irjinta me ra
in gaske, a gigice ta daddafe
irjinta da tafukanta, jikinta ya dinga kerma, cikin fitar hayyaci ta dinga zubda gumi nan take ta yanke jiki ta fa
i tana kakari still hannuwanta na dafe da kirjin nata, ga shi ba wani a kusa balle a yi gaggawar taimaka mata, bayan dan lokaci gaba daya ta daina motsi hannuwanta suka fa
i gefe
A bangaren Hajiya Sarah tun ranar da suka kaita asibiti aka kwantar da ita, bayan gwaje gwajen da docs suka yi mata a
arshe sun gano abun da ke damunta, sakamakon mummunan labarin da suka gaya mata ne ya yi silar kamuwarta da anxiety attack, wanda silar hakan hawan jini da ciwon zuciya suka yi mata mugun kamu, wanda idan har likitoci basu iya ceton ta ba za su iya rasa ta ne.

Hankalinsu ya tashi matu
a har sai da suka yi danasanin fa
a mata ganin mawuyacin halin da suka jefa rayuwarta, kwata kwata bata a hayyacin ta.

Basu tashi sanin suna a cikin tsaka mai wuya ba, sai da Tani ta kira Dr Shureim a waya ta fa
a masa sunga Laura a
akin Musa babu numfashi a jikinta, sun kuma je kiran Zeenatu don ta ci abinci, itama sun isketa kwance a
asa bata motsi, sai lokacin ne suka tuna da babu Zeenatu a tare da su sun barta a gida, tsawon kwana
aya suna asibiti gurin jinyar Hajiya Sarah.

A asibiti suka baro hajiya Sarah karkashin kulawar likitoci, Lokacin da suka dawo gidan cikin sauri Alhaji Ubaid da Hajiya layla suka nufi
akin Musa, Dr Shureim da Benazir suka nufi up
akin Zeenatu.

Shigar su ke da wuya, kwatsam suka hangota a kwance saman gadonta, maids
inne suka kwantar da ita bayan da suka taras da ita a
asa bata motsi.

Kallon juna suka yi cikin rudu da tashin hankali, sam sun kasa ta6a ta sun rasa gane meya faru?

Tani da ta biyo bayansu tana kuka ta mi
a masu wasi
ar data gani akan gadon Zeenatu.

Yatsun hannun Dr Shureim na kerma ya kar6a tare da bu
e ta, suka ha
u shi da Benazir suna karantawa.
_Na ji komai da ya faru, daddyna
an kungiyar asiri ne, ya raba ni da twin sister
ina, ya zalunce ta, ba zan ta6a yafe masa ba.

Kamar yadda ya sadaukar da ita ya yi silar mutuwarta, nima ya rasa ni na har abada, bazan ci gaba da rayuwa ba, zan bi
ar uwata Unaizah, mommy ki yi hakuri da hukuncin da zan yankewa kaina, Yaya Shureim, Aunty Benazir ku yafe min, bazan iya jure ba
in cikin da daddyna ya
unsa mini ba, ya yaudare mu.

Yanzu na gane dalilin da yasa ya ke yi min kulle saboda baya son ina fita don kada wanda yasan Unaizah ya ganni asirinsa ya tonu, kuma na gane dalilin da ya sa Azeezaty ta ru
e a ranar da ta fara ganina har ta kira ni da sunan Unaizah ashe yar uwata ce da su ka yi rayuwa da ita a gidan kurkukun
addara, Allah Ya isa daddy!

Bamu yafe maka ba, Allah Ya wula
anta rayuwarka, in sha Allah hakkin Unaizah ba zai barka ba!_
Abun da ya faru lokacin da suke ba Hajiya Sarah labari, ashe Zeenatu ta fito daga bedroom dinta, tana kokarin shiga falon ta tsinkayi maganganunsu a cikin kunnanta, ta ji komai da ya faru hakan yasa ta
imauce, dama mai ha
uri bai iya zuciyata ba, hankalinta ya tashi zuciyarta ta karaya da jin labarin twin sister
inta da bata san da ita ba, hakan yasa ta juya da gudu ta nufi
akinta, tana shiga ta fashe da kuka kamar ranta zai fita, babu wanda ya san me ya faru, har ta gama kukan ta rubuta wasi
ar da Tani ta tsinta a
akin.

Lokacin da suka kammala karanta wasikar, zubewa suka yi agabanta saman gwiwowinsu suka fashe da kuka suna fadin meyasa zata kashe kanta bayan tasan babu kyau!

Meyasa zata yi masu haka?"
Idan muka koma bangaren Hajiya Layla da Alhaji Ubaid lokacin da suka shiga bedroom din Musa, a kan floor suka hango hajiya Laura a kwance babu numfashi.

Da suka tatta6a jikinta a sandare suka ji shi, sun rasa gane ta mutu ko tana a raye saboda ru
u, Lami ce ta kawo masu ruwa suka yayyafa mata a jikinta, ko gizau bata yi ba, nan fa hankalinsu ya tashi gaban su ya shiga fa
uwa.

Suna a wannan halin suka soma jiyo muryoyin Benazir da Dr Shureim cikin tashin hankali suke
wala masu kira suna fadin, "Daddy, Mommy!

Kuna ina!

Ku zo ku gani!

Zeenatu ta kashe kanta, ta mutu, babu zeenatu..."
Basu san sa'adda suka saki Laura ba, Jikinsu na 6ari suka nufi falon har suna bangazar juna ita da Alhaji Ubaid, a daidai Lokacin sun nufo su Dr Shureim ne ya
auko gawar Zeenatu a saman kafadar shi.

Wa'iyazubilla! bazan iya misalta maku tashin hankalin da iyalan Elders suka shiga ba,
uncin rayuwa da ba
in ciki ne ke addabarsu ta ko'ina ba sau
i gaba daya sun sare da rayuwar duniya.
Chapter 124 · 0% Book details