Sashe 176
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga inda Ya ke yayi tsafi Ya 6ace 6att bai dira a ko'ina ba, sai a tsakiyar dakin tsohuwa khala ya bayyana..
~__________
__________
_______
________
Nan ma ya
ara shiga tashin hankali ganin daskararren jinin daya malale kasan dakin ta ga gadonta daya jirgice nan ta ke ranshi ya bashi sun kashe ta, shikenan ya rasa damar da ya ke da ita, babu wanda zai fa
a masa su wanene iyayen sa in ba ita ba, gashi kuma ya rasa ta yanzu!
baima san tayaya zai iya komawa gurin yan uwansa ba, zu6ewa yayi kan gwiwowinsa tsabar bacin rai, idanunsa suka ka
a jawur kamar garwashin wuta, tuni jikinsa ya dau zafi rau, yana a cikin wannan halin kamar ance ya wurga idanun shi jikin bangon dakin ta unexpected ya hango kamar zanan wani abu ja
zumbur ya mike ya nufi zanan Ya
ura idanun shi Yana kokarin gano menene! dakyar ya iya gane sahun yatsun mutunne da jini.
rufe idanunsa yayi tare da zurfafa tunaninsa nan take cikin ikon Allah kwakwalwarsa ta tuna masa da inda keda zanunnukan yatsun hannayen mutane, wato dakin da Elder ya ke hukunta wanda yaci amanar shi, ka'ida ne idan ya gama azabtar da wanda yaci amanarshi saiya fasa tafin hannunsa Ya manna jikin bangon
akin, har sai sahun yatsun hannayen shi sun fito ra
au tukunna ya ke cire shi, nan take Danish Ya fahimci Khala ta bar sahunne don wani ya kai mata
auki tun da tasan zasu dawo dakin nata idan suka gama fa
lokaci
aya ya waro idanun shi waje tare da ja da baya, batare da bata lokaci ba, Ya 6ace daga dakin Khala..
Lokacin da Elder ya juya Giants suka take mashi baya basu kai ga isa kofar dakin ba suka 6ace ma ganin ta.
Ta kasance ita kadaice a cikin dakin, ga wutar sai kokarin kama jikinta ta ke yi, bata da wani sauran sihiri ajikinta balle ta iya kwance kanta, saboda elder ya riga daya karya garkuwar sihirin dake a jikin ta.
sambatu tadinga yi cikin fitar hayyaci take ambaton duk wata addu'a da tazo bakinta ahaka har numfashinta Ya fara kokawar
aukewa zufar jikinta ta dinga tsastsafowa kamar yayyafin ruwan sama kafin wani lokaci bugun zuciyarta Ya tsaya cak, numfashinta Ya dauke, wutar Tana gab da zata rufe jikinta, Danish Ya duro dakin, cike da tashin hankali ya yi sahirinsa nan take wutar ta mutu kurmus, ramin Ya hade kanshi tamkar ba'a ta6a tsaga
asan gurin ba, kafafuwanta da suke daure da igiyar kaca nan take igiyoyin suka warware kan su sakamakon tsafin da yayi, kafin ta fado
asa ya rigata karasawa kasan fankar, igiyar na karasa kwancewa ta fado kan hannayensa, tsananin tausayinta ne ya kama shi ganin yadda hancinta ke fitar da jini, fatar goshinta har ta fara konewa ta tattare tayi duhu alamar wuta ta daki gurin sosai.
ga wani irin
auri da jikinta ke fitarta, gumi ya wanke ko'ina na jikin ta, rungumeta yayi sosai a jikin shi, kamar zai mayar da ita cikin cikin shi, idanunshi suka cucciko tab da kwalla, duk da baisan meya faru ba, amma yaji aran shi Elders sun gano taci amanarsu shiyasa suka hukuntata, da ba dan Allah yasa tayi dabarar yin alamar da zai gani ba, da yanzu ta kone kurmus ta yadda ko 6ur6ushinta ba zasu iya gani ba balle susan meya faru da ita.
Cikin shesshekar murya ya dinga kiran sunanta yana fadin kada ta mutu ta barshi, Yana bukatarta arayuwarshi...
"
babu alamun zata farka, Ya rasa gane suma tayi ne ko mutuwa ta yi ne..
Zuciyarsa ce ta ankarar da shi akan ya mike ya tafi da gawarta kafin Elders su ritsa da shi.
Yunkurawa yayi tare da mikewa tsaye ya goyata akan bayansa ya tallabeta da hannayensa, daga inda yake ya 6ace bai dira a ko'ina ba, sai a wajen kurkukun ta inda suka bar jiragen su da motocin ya
in su yayi zaton zai taras da wasu daga cikin sojojin sai dai baiga kowa ba, babu su babu alamar su.
hawaye ne suka wanke fuskarshi, bai san ina zai sanya ranshi ba, Zuciyar shi ta
ara karaya, kamar zai fashe da kuka.
Watsawa yayi da gudu Ya bazama cikin dokar dajin goye da khala abayansa, kwata kwata baiji nauyin ta ba saboda jikin tsufa, babu nauyi, Hasken rana ne Ya fara
walarsa, ga yunwa da kishin ruwa da suka addabesa, ma
oshin shi har
ayi ya ke yi ma shi, rabon shi da abinci tun jiya da suka baro Sansanin sojoji.
Tsawon awanni takwas Yana tafiya daya gaji ne kafafunsa suka rurruke don dole Ya yada zango a gaban wasu bishiyoyi ya kwantar da khala asaman ciyayi ya tasa ta gaba yana kallonta..
saida ya huta kana ya mike ya kutsa cikin dajin don ya samo abun da zai ci.
Duk inda ya duba babu abun da zai ci, a karshe da yaji bazai iya jure yunwar ba, ganyayyaki ya tasa agaba kamar dabba, da dadi da ba dadi ya dinga cusawa abaki yana ciki, saida ya cika cikin shi ya fara jin kishin ruwa kamar zai zauce, a galabaice ya baza ma neman ruwan da zaisha, tunawa da gawar khala daya baro yasa shi hakura da neman ruwan gudun kada namun dawa su handame ta, Yana akan hanyar dawowarsa wani irin hadari Ya ha
u bakikkirin cikin kankanin lokaci ruwa Ya fara safka tamkar da bakin kwarya, da gudu Ya koma gaban bishiyar yana isa ya taras da abun da ya faranta ransa, Khala ya gani ta farfado silar ruwan daya daki fatarta ashe sumane tayi.
cike da farin ciki ya rungumeta a kirjin shi, kafin ya fara tarfa ruwan saman a tafin hannunsa yana bata abaki tana sha, sai kokari ta ke yi tayi masa magana sai dai takasa saboda muryarta tayi rauni
sai dai rungume shi tayi ta dinga sakin gunjun kuka, a lokacin Allah ne kadai yasan farin cikin da tayi na ganin ta rayu kuma Danish ne ya ceto ta, taji dadi mara misaltuwa, Allah ya amsa addu'arta, ba ta ta6a zaton zata rayu ba,..
Tana kuka yana kuka babu mai lallashin wani, Yace mata tayi hakuri baisan meya faru ba, da bazai bari Elders su cutar da ita ba, yama yi zaton ta mutu ashe tana araye, yaji dadin da bazai iya misalta shi ba..."
bai fa
a mata abun daya faru da shi ba, bai kuma nemi ta fada masa meya faru da ita ba saboda ganin halin da take a ciki na jinya..
A daren ranar agaban bishiyar suka kwana, ruwa ya jibge su, saboda babu mafaka akusa da su, kafin safiya tayi gaba daya zazza6i ya yi masu mugun kamu, jikin su yaita kerma..
Daya fahimci yunwa take ji, yaje ya tsunko mata ganyayyakin dayasan ba zasu cutar da ita ba, Yabata don taci, bayan ta kammala ci, Ya zukunna agabanta ta hau bayanshi Ya goyata, tare da mikewa Ya cigaba da tafiya batare da tsayawa ba.
Akan hanyar su Ya labarta mata komai daya faru da su Yace baisan meya faru ba bayan ya fada rijiya, baiga gawarwakinsu Chief Ba yana ji aransa kamar basu mutu ba, saboda a cikin gawarwakin daya gani babu na su duk da akwai wadanda gini ya rufe gangar jikin su, shi damuwar shi mahaifin Unaisah baison ta rasa daddynta..."
yayin da yake wadannan maganganun Khala tana agoye bayansa tana sauraron shi, kwata kwata bata iya magana saboda babu koshin lafiya atare da ita, gaba daya ta raunata, har kwara shi da
an kwarin shi, duk da shima yaji jiki karfin hali kawai ya ke yi, kuma hada karin Evils din da ke a jikin shi shiyasa bai rasa kuzarin shi ba..
Hakika ta tausaya ma rayuwar shi, ta damu da halin da suke a ciki, tayi bakin cikin abun da kakansa ya aikata masa, tasan hada alkawarin da tayi masa na zata fada masa su wanene iyayensa shiyasa ya damu da ita sosai, duk da har i wannan lokacin baisan cewa ita din kakarsa ce ba..
A cikin yan kwanakin da su ka yi a dajin, Sun sha bakar wahala, basu da abincin daya wuce ganyayyaki, Ga miyagun namun dawan da suke kawo masu hari badan Danish Yana atare da Khala ba, da tuni sun jima da kashe ta, Ya bata kulawa, baya bari ko
waro Ya ta6a fatarta, duk in zata farka tsakar dare zata taras da shi a zaune a gefen ta Yana gadin ta, sai ta tursasa masa sannan take samu ya runtsa shima, bai ta6a bari ta taka da kafafunta ba, duk in zasu cigaba da tafiya abayan shi yake goyata kamar karamar yarinya.
saboda depression din dake damunta kullum da matsanancin ciwon kai take fama, Ga konuwar da kanta yayi tana azabtuwa, don ma Danish Yana kokarin yi mata treatment da yan dabarunsa na sihiri, shima jikin nashi ba lafiya, mararsa tana matsa masa da ciwo, ga gabobin jikinshi da suka raunata, ahaka wata shakuwace mai karfi ta shiga tsakanin su.
A daren wata rana ne, khala ta
anji saukin jikinta, bakinta ya bude, yaji dadi da yaga ta fara magana, tunkan ya tambayeta wani abu ta fayyace masa abun daya faru da ita sannan tace tasan ya
araga da yaji su wanene iyayensa cike da zumu
i yace mata eh.
Tayi murmushi tace zata yi mashi wata tambaya daya kacal yace yana jin ta, tace ya fada mata lokacin da Owais yaje da su inda ya ke rayuwa, bai ta6a ganin wani mutum mai kama da shi ba sosai.."
baiyi wani dogon tunani ba yace"Chief yana kama dani amma daddy minister yafi kama dani"
"Wanene shi"?
Ta tambaya kamar bata sani ba.
Yace"Uncle din Chief.." tana murmushi tace ya bata labarin farkon haduwarsu, nan ya labarta mata tun ranar farko daya farajin muryarshi a lokacin daya dawo suffarshi ta mutane ashe yaji komai da Prime minister ya ke fada, hatta labarin da yaba Taj na dansa daya rasa, a cikin labarin daya bata hada ranar dinner din hateem da komai daya faru da zuwansu garden tare da shi.
Tunkan Ya karasa bata labarin yaga ta fashe da kuka, hankalinsa Ya tashi ya soma tambayarta meya faru?
Meyasa take kuka?
Ko Labarin daya bata ne"?