← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 69 OF 201

Sashe 69

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Babyn mommy ka yi min magana mana, nayi missing dinka, zo nan kusa da ni..."
ta fa
a tana mi
a hannunta.
shiru taji ba'a tanka mata ba, In har junaid ne tasan bazai ta6a share ta ba, tunawa tayi da maganar Benazir
_ina fata ke kadaice a dakin nan don naji kamar motsin wani_
Cikin sauri ta bu
e idanunta kaitsaye suka sauka acikin na shi ta cikin madubi, wata irin zabura tayi kamar wadda taga dodo, ta zazzare idanun ta cike da tashin hankali, kwata kwata bata tsammaci zata ga mutun adakin ba, me ya kawo shi dakin ta? abun da take ma fargaba kada ace yaji wayar da tayi da Benazir, kirjinta kamar ana luguden ta6are, da wata irin faduwar gaba ta zabura jikinta na kerma ta mi
e tsaye tana
are masa kallo daga
asa har sama ta cikin madubin batare data waiwayo ta fuskance shi ba.

Yana a tsaye ya ruke qugunsa da hannunsa na dama, yar shara da gajeran wando ne a jikin shi, kwata kwata fuskarsa ba walwala ko miskala zarratin, fuskarsa sai naso take ga wani uban shade fari daya
wama a idanun shi ya sauko har ta kan karan bajajjen hancin shi, uban goshin nan nashi kamar jirgi yayi asubanci, bakomai ne akan fuskarsa ba face tashin hankali da ru
anin abun da bai ta6a zata ba...

Kafin kace me daga shi har Anila tuni wani azababben gumi ya tsatsafo ta saman goshin su.
aranta ta ayyana Na shiga Uku, Wayyo Allahna, La'ila ha illa anta subhanaka inni kuntu munazzalim, wa'inna hu min sulaiman wa innasu bismillah....
duk tabi ta rude ta rikice duk wata addu'a data zo mata arai cikin hanzari take ambaton ta.

Har murza idanunta tayi don taga ko gizau ya ke yi mata amma koda ta gama goge idanun still babu abunda ya canza.

Cikin rawar murya ya furta"babu abun da zaki 6oye min Anila, Naji komai da kika fa
a a cikin wayarki, inaso ki fa
a min wani video ne na ana kuka gani?

A ina kuka gansa?

Naji kuma kin ambaci kin kosa su gama bincike su zo su kama ni su wanene?

Me kuma nayiwa Ana da naji kina fada mata"?

Ya jefa mata tambayoyin a jere..
zazzare idanu tayi tare da ha
iyar yawu ba tare data iya furta kalma ba, jin ta share shi yasa shi daka mata tsawar data razanar da ita a ru
e ta furta"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un, Uncle wayar da kaji inayi ba dakai nakeyi ba, firar wani drama muke yi watakil kunnuwanka ne suka jiyo maka badaidai ba..."
bata
are maganar ba ya katse ta da cewa"Karya kikeyi Anila, ko dai ki fada min gaskiya ko kuma inyi maki abun da baki ta6a zata ba..."
afusace ta juyo ta fuskance shi idanunta suka shiga cikin nashi, duk da shakkarshi da takeji hakan bai hana ta furta"ai ba tsoronka nake ji ba, maganar girma ta kare Uncle, mutuncinka ya zube kasa wanwar, wayar da ka ji inayi dagaske ne, nasan komai Uncle, kar nake kallonka, Allah ya tonu asirinka, Naga komai da idanuna balle kace zaka karyata magana ta, wallahi kasan Inda Ana take kawai ka fadamin Ina ka 6oye ta Idan ba haka ba hmmm"
babu alamun ya fahimci inda zancenta Ya dosa sai ma ru
u daya mamaye zuciyarshi cike da tashin hankali Yace"wannan wani irin zancen banza ne Anila?

Kina hauka ne?

Meya ha
ina da Ana?

Kin bani ajiyarta ne da zaki tuhume ni akan 6atanta, anya kina a cikin hayyacin ki kuwa, Ko kin fara shaye shaye ne"?
an Iya ba shaye shaye nayi ba, Ina Cikin hayyacina, Idan ma akwai wanda ya fara shaye shayen to kaine mutumin banza, mai fuska biyu..."waro idanu waje yayi cikin rudu ya ke kallon ta.

Dakyar yayi karfin halin furta"Har ni zakiyiwa kazafi Anila?

Saboda tsabar rashin kunya da ta6ara ki kalli tsabar idanuna ki gaggayamin magana batare da jin shakkata ba?

Wani video ne kike ikirari akai"? ta fahimci yafi damuwa dayasan videon menene suke magana akai.

Harara ta watsa mashi kafin tace"videon komai daka aikatawa Ana, kawai ka fada min Ina Ana take?

Tana araye ne ko ka kashe ta"?
e ya daura hannu saman kan shi ya shafo San
on kanshi tare da jan gemun shi yana faman zare idanunshi kamar na kwarton mazuru.
tsantsar al'ajabi ne akan fuskar shi, tayaya akai har Anila ta samu videon abun da yake aikatawa ana?

Tayaya?

Anya ba burga ta ke yi masa ba?

A sanin shi babu cctv a gidansa.

"Ashe tun bayan da muka dawo gidan nan kake lalata da ana aduk lokacin da takeyin jinin Al'ada, kana amfani da sihirinka ka gusar mata da hankalin ta, sa'ilin da ta gane Allah ya fahimtar da ita komai tace zata tona maka asiri shine ka fara neman hanyar da zaka kawar da ita gudun kada ta jaza maka matsala"
bata
are maganar ba sakamakon tsawar da Uncle
an Iya ya daka mata wadda tayi silar faduwar gaban ta.

Idanunsa sun ka
a jawur kamar garwashin wuta, Uban goshin nan nashi sai naso yakeyi ya hada gumi kamar ba A.c adakin..
a hankali Ya cire glass din dake akan idanunsa Ya jefar da shi
asa, tare da sanya tafin hannunsa ya shafo
eyarsa har izuwa rantalin sa, gaba daya kansa ya ru
e Anila ta rikita
walwarsa..

Dakyar ya shanye mamakin shi ya furta"Anila zaki tabka babban kuskure na zargina batare da kina da
warar hujja ba, Ni fa Uncle dinki ne kinsan wanene ni kinsan halina bansan wani shaidani bane Ya yi maki hudubar da har kika gasgata maganar shi ba, Ni bazan iya aikata rashin imanin nan ba,
azafi ne kawai ake nema ay min..." bai
are maganar ba Anila tayi wata irin dariyar takaici
"Bayan kasancewarka Matsafi, Fasi
i kai
in babban makaryaci ne...." ta fa
a cikin fusatacciyar murya tare da nuna masa kofar dakin da yatsan ta.

"ka fuce min daga
akina, Bana son ganin ka.."
"Ba zan fita ba Anila, ki zauna muyi magana ta fahimta, kada ki manta ni Uncle dinki ne, duk inda za'aje adawo, dole ki amsa min amsoshin tambayoyin da nayi maki!

Wani video ne Ana tayi?

A ina kika same shi, ke kika dauke shi da kanki ko kuwa itace ta bar abunda ta dauki videon, sannan bayan ke su wanene suka ka kalli videon.." bai kare maganar ba, ta zare mashi idanunta da suka ka
a jawur cike da tsanar shi ta furta"bazan fa
a ba, Ka jira ka gani, wallahi dole ka girbi abunda ka shuka, har kana wani fadin kai uncle dina ne, to ai ko ubanane ya aikata abunda kayi wlh saina dam
a shi ga hukuma ta hukunta shi, balle kai karen ka
a miya, karere a danginsu Abie, ai nasan komai, baku da wata ala
a ta jini, tsintarka su kayi, wallahi jinin abie
ina bazai ta6a aikata fasikanci da ka aikata ba..."
maganar Anila ta fusata shi, har baisan sa'adda Ya cije gefen tafin hannunsa ba.

"Cikin lalama ka fita kabar dakin nan, Idan ba haka ba zanyi maka ihun da kowa na gidan nan zai ji, Kuma idan suka tambayeni meke faruwa zan fada musu abun da ka aikata ne..."
harara ya watsa mata, ya juya ransa a 6ace Ya nufi kofar fita daga
akin, har ya daga kafa zai fuce sai kuma ya fasa ya tsaya cak, kwakwalwarsa na tariyo masa abun daya faru.
cike da takaici Ya daki jikin
ofar, evil heart dinsa ta motsa ji yayi bazai iya
yale ta ba, tun da har tasan sirrinsa kuma ga dukkan alamu ta kai shi
ara gurin hukuma, kwara kawai ya aikata abun daya dace.

Anila dake a tsaye tana kallon sa, wani irin faduwar gaba taji, ganin ya datse
ofar dakinta, murya na rawa ta furta"me.. me.. me zakayi min..?

Ba zaka fita ka bar min
akina ba?

Wallahi zan yi maka ihu..

"
"kada ka kuskura ka tabani, bani kadai na kalli videon ba, zan iya rufa maka asiri amma idan ka cutar dani asirinka zai tonu kowa ya sani..."
jikinta na karkarwa ta soma laluban makamin da zata kwa
e shi da shi.
juyowa yayi yana huci kamar mayunwacin zaki ya durfafe ta, har wani gurnani ya ke fitarwa kamar mazuru.

Da kakkausar murya yace"kinjama kanki bala'e da masifa Anila, tun da har kika shiga gona ta, bazan
yale ki ba, zanyi maki abun na ke yi wa Ana sannan In kashe ki, In kuma binne gawarki a cikin
akin nan!

Su kuma wadanda kika turawa videon suka gani zan gano su ne daya bayan daya in kashe su..."
hankalinta idan yai dubu to ya tashi, duk tabi ta rude ta razana, sai faman girgiza kanta takeyi kamar yar kadangaruwa, sai zagaye dakin sukeyi taki bari ya damke ta, gaban mirror ta nufa takai hanninta da ke kerma ta rarumi kwalaben turarurrukanta ta dinga jifar shi da su ko gizau baiyi ba,..

"Kada ka matso kusa dani, kada ka ta6ani Uncle, zakayi danasani...."
ta fa
a tana zare mashi idanun ta cikin tsoro
har ta kware baki da niyar ta fasa ihu don mutanan gidan suji, sai dai kash bata kaiga yin hakan ba,
an iya yayi kukan kura Ya dam
i keyarta da hannu
aya, yakai
ayan hannun saman bakinta ya toshe shi,
yami da
yamar shi ne ya kama ta, Idanunta suka ka
a jawur, tadinga kokarin kwace kanta daga rukan da yayi mata ta kasa, tafin hannunsa daya toshe bakinta da shi ta dinga cizo hadi da yakushin shi da akaifunta, amma yaki ya sake ta, tana jiyo knocking daga wajen dakin kamar tayi hauka saboda ta kasa iya furta kalma..

Luxury-incense By Sapnah Borno.
Chapter 69 · 0% Book details