← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 201

Sashe 98

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kuma ina taya ka murna bayan tozarcin da zaka fuskanta, da kuma azabtarwar hukuma, zaka fara ganin sakayyar mutanan da ka zalunta, ka aikata sin jariya, zunubi mai wanzuwa, idan mutun ya mutu halinsa ne ke cetonsa, Musa da wani hali zaka ceci kanka? tun wurin zare ranka zaka fara shan azaba, ka yi tunanin makomar wanda ya sani ya take sanin, ai kai kana a can cikin
warin azaba,
asa da kafiri, a halin yanzu ko titi baka isa ka
etare ba matsoraci, rundunar sojoji tana jiranka, ga al'ummar gari, kana dira kafarka zasu fara jifarka... ." Ta
arashe maganar tana sakin dariya kamar zautatta.

Ransa yayi mugun 6aci, daga yanayin fuskarsa zaga gane ya ji zafin kalamanta kuma ya girgiza, tsabar yadda zuciyarsa ke tafarfasa har wani gurnani gurnani ya ke yi..
e wuyanta ya kuma yi, kamar zai tsinka shi, numfashinta ya dinga kokawar daukewa tana ta nishi, yadda zufa ke tsattsafo mashi kan goshin shi itama haka gumi ke tsattsafo mata, tana ta kokarin kwatar kanta sai dai ta kasa saboda a
aure ta ke da sar
"Dole in yi maki azaba mai radadi, tun da nake wani
an adam bai ta6a gaya min bakaken maganganu ba sai a kan ki, duk da ba na yi maki kallon mai hankali hakan bazai hana in hukunta ki ba, daga yau ba zaki
ara sha
ar numfashi ba, kashe ki zan yi mahaukaciya, laifi
aya da nake danasani a rayuwata shine barin ki da na yi a raye, duk abun da kika fa
a akaina ba zai ta6a faruwa ba, ina da sihirin da zan kare kaina da shi..." Yana fada yana fitar da numfashi mai huci, baiwar Allah ta gaza taimakon kanta, idanunta kamar zasu zazzago
asa sunyi luhu luhu.

"Ni fa Uncle din Uwarki ne, kamar kaka nake a gurinki, ko dan haka yakamata ki girmamani don ubanki, ba zan kashe ki cikin sau
i ba, ina so na saka tsorona a cikin zuciyarki, ta yadda ko ha
a idanu da ni ba zaki iya ba, ko kin manta da
ar uwarki dana
aukko ku a tare?

Baki tunanin a ina take?

Tana a raye ko ta mutu?

Ya tambaya cike da izgilanci yake
age mata gira, sakin wuyanta ya yi ta fashe da kuka kamar ranta zai fita.
yar ta iya furta, "Allah yana a tare da ita a duk inda take."
"Ki daina ambaton sunan Allah, kina wahalar da kanki ne, Allah bazai ta6a taimakonki ba, ko kin taba ganin inda ka nemi taimakon Allah ya amsa maka nan ta ke?"
"Tunaninka irin na marasa hankali ne, masu gajan hakuri, addu'a ita ce ta kare mutanan da ka so ka wulakanta rayuwarsu, Addu'a ita ce ta yi silar barin mu gidan kurkukun
addara batare da saninku ba, baku iya yi mana komai ba har muka kawo wannan lokacin a raye.."
"Ki daina tutiya, ba addu'arku ba ce ta cece ku, Danish ne ya zama garkuwar ku, badan yana a tare da ku ba, ko gidan kurkukun nan baku isa ku
etare ba.."
sunan Danish da ya ambata ba
aramin karya mata zuciya ya yi ba.

"Idan muka nemi taimakon Allah, ba kaitsaye ya ke taimakon mu ba, ba ganinsa muke da ido ba, sai dai ya yi mana hanyar da taimakonsa zai isa gare mu, Danish ya taimake mune saboda Allah ya kaddara shi ne zai zama garkuwar mu..."
Shu'umar dariyarsa ya saki...

"Meyasa na ga kamar jikinki ya yi sanyi?

Saboda na ambaci sunan shi?" Harara ta watsa mashi batare da ta furta kalma ba.

"Ko har yanzu kina son shi?

Ya fa
a yana
age mata gira.

Ta6e bakinsa ya yi, "Ni ban ga abun da ya gani a jikinki da ya ja hankalinsa ba har ya fada tarkon son ki, ko da ya ke ba yin kansa bane, Danish bai ta6a sonki ba, nasan ba a ta6a fa
a maki hakan ba, amma Danish bashi ne ya ke sonki ba, Evils din jikin shi ne suke son ki...."
Wani irin faduwar gaba ta ji, maganarsa ta razanar da ita, saboda tunawa da maganar Salsabeel da ya ta6a cewa wasu abubuwan da Danish ya ke yi bayin kansa bane, kenan maganar Musa zata iya zama gaskiya.

Shu'umin murmushi ya yi ganin ya fara ba
anta mata rai.

"Tayaya ki ke tunanin zanka
an saurayi kamar shi zai so kucaka irin ki?

Shi ba ajinki bane, Danish ya fi karfinki nesa ba kusa ba, ba abun da zai yi da ke, abun da baki sani ba, Danish
an homo ne shi, baisan da
in mace ba sai na namiji, he's my guy, na da
e ina kwanciya da shi, tun kafin ya mallaki hankalinsa, yana da dad..."
Bai
are maganar ba ta kwatsa mashi tsawa, tsigar jikinta na tashi ta furta, "Bana son ji, ka daina fa
a min,
arya ka ke yi mini, Danish dina ba
an homo bane, meyasa ka ke min magana akan shi?

Bayan Danish ya mutu, ka barsa ya kwanta a
abarinsa lafiya..."
wata yar iskar dariya ya tuntsire da ita yana kallon ba
in cikin dake a cikin idanunta
"Na ga kishi tsantsa a cikin idanunki, har yanzu bakisan wanene Danish ba, bakisan reality dinsa ba, he's really a bad guy, da kinsan adadin fursinonin da muka sa ya kwanta da su da baki 6ata ma kanki lokaci ba, kuma ba don baya haihuwa ba, da yanzu an samu
a'yansa a cikin fursinoni.

"
Fashewa ta yi da kukan ba
in ciki duk da tana kokwanto akan abun da ya fada, amma kalamansa sun rikita tunaninta, jikinta har kerma yake yi, "Ni ban damu da komai Danish zai aikata ba, idan ma kana fa
amin ne don ka ba
anta raina to ka sani ba zaka ta6a yin nasara ba, har yanzu ina son Danish fiye da yadda nake son raina, kuma na yi masa uziri saboda nasan komai da ya aikata ba yin kansa bane, tursasa masa ku ka yi, don haka ka daina 6ata shi a gurina, kuma ka daina yi min magana akan shi, saboda a yanzu shi ba rayayye bane..." Bata
are maganar ba ya katse ta, "Waya fada maki Danish ya mutu um?

Kin ga gawarsa ne?" A ru
e ta ke kallon cikin idanun sa.

Makirin murmushi ya saki.

"Danish yana a raye, kuma yana a tare da ni, bayan da ya fa
a rijiya, batare da sanin kowa ba, na taimaka masa ya fito sannan na kashe Jeremiah..."
tsantsar ru
ani ne akan fuskarta, ta kasa yarda da maganar shi, "
arya ka ke yi, Danish ya mutu, baya a raye, saboda in har yana a raye bazai iya rayuwa batare da ni a kusa da shi ba..."
dariya ya saki tare da buga tafin hannunsa ga
asa, nan take wani madubi ya bayyana a saman iska..

"Ki kalla ki gani wanene wannan?"
Kura idanu ta yi akan madubin, su biyu ta gani a kwance saman gado, sun rungume junansu sunata aikata alfasha, kwata kwata babu sutura a jikin su...."
runtse idanunta ta yi gam ta cicccije la66anta, saboda kishi har saida ta fasa lower lip
inta jini ya shiga daddigowa, nan take wani zazza6i mai zafi ya lullu6e jikinta.

Cike da nisha
i ya ke kallon ta.

Cikin karyayyar murya ta ce,"Ba Danish
ina bane, Danish ba zai iya aikata fasi
ancin nan ba, kawai ka yi amfani da tsafin ka ne don ka ba
anta raina, kamar yadda ka yi editing hotunan Aunty Ummi don ka cutar da mahaifinta..."
haushi ya ji ganin ta
i yarda da gaske ne, sumar kanta ya dam
a kamar zai tsige gashin ta.

"Dole ki yarda da abun da idanunki suka gane maki, Danish yana a raye, kuma yana a tare da ni ."
"Ban damu ba ko ka
an, saboda nasan cewa Danish ya mutu.."
"Bansan meyasa ka matsa saina yarda da
arairayin ka ba, dan Allah ka tafi ka bani guri, ka rabu da ni, idan kuma kashe ni zaka yi ka kasheni kawai zai fi min kwanciyar hankali saboda na gaji da ganin ka, na tsani ganin mummunar fuskarka wallahi..." Girgiza kanshi ya yi cike da takaici yake rarraba idanunsa akan fuskarta..

"Nasan bakisan dalilin da yasa na dauko ku ba ko?" Banza ta yi da shi.

"Saboda in dawo da ran kurkukun
addara, saboda in samu
arfin sihirin da babu wanda zai iya ja da ni, zan gagari kowa, zan zama mai power, zan juya kowa, zan kuma sake gina kurkukun kaddara, bazan iya yin hakan ba dole saina cire zuciyar
ar uwarki Batool na ba dodon tsafin mu ya ha
iyeta, sannan kuma in kashe ki, idan na yi hakan zan samu karfin iko fiye da na Elder."
Abun da ya
aga hankalinta jin zai cire zuciyar Batool yaba dodon tsafi don ya cika mugun nufinsa, kwata kwata bata damu da ta mutu ba amma bata jin zata iya bari Batool ta salwanta, no matter what..

A ru
e ta furta, "Ni bazan iya maye gurbinta ba?

Ka cire zuciyata, ka bar batool a raye, kada ka kashe ta, ko da baka da imani amma yakamata ka tausayawa Aunty Ummi, wani irin bauta ne bata yi maka ba?

Ka rasa dame zaka saka mata saida hakan?

Dan Allah ka da ka kashe mata babynta, gaba daya rayuwarta a cikin jarabawa take, tun tana jaririya kasa daddynta ya binne ta da ranta, sannan ka bi ta bayan fage kasa aka
auko maka ita, sannan ka sadaukar da ita, meyasa wai ba zaka rabu da ita ba ne?

Ka hana ta rayu da iyayenta, gaba daya ta ko'ina ka tauye mata hakkin rayuwarta, wai wata irin shai
aniyar zuciya gare ka??" Ta fa
a cikin kuka.
Chapter 98 · 0% Book details