Sashe 153
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su uku ne zaune kan Sofas, Mommynta da Ummi tare da Aunty Danejo, basu da
e da dawowa daga kasuwa yin siyayyar kayan abincin biki, a falo suka baje kan rug suna huce gajiyar su.
A hankali ta
an zukunna tare da zame takalmanta daga kafafunta, ta ru
e su a hannayenta don kada suji sautin tafiyarta, Cikin san
a ta dinga tafiya har ta samu ta haye upstairs ta nufi bedroom dinta ta shige, jefar da takalman tayi kan floor, Idanunta cike tab da kwalla ta nufi gaban gadonta, ta zukunna tare da janyo drewer chest din jikin gadon, bakomai ne a ciki ba face kyaututtukan da ya ke bata, anan take ajiye su, ramadan boxes, Eid gift boxes, Hajj gifts, umra gifts.
Cikin shekarun nan ya bata gifts sun kai guda
ari Uku.
Runtse idanunta tayi gam, hawaye suka dinga sintiri kan kuncin ta, ta rasa ya zatayi da zuciyarta?
Meyasa bazata daina azabtar da ita akan son abun da bazata taba samu ba?
_Ka hanani bacci, ka hanani sukuni, ka hana wani ya maye gurbinka a cikin zuciyata, ka mutu ban huta ba, ka zamar mun
arfen
afa, tayaya zanyi aure da jarabar son kasancewa da matacce?
Ya ilahi_
Zancen zuci ne takeyi.
Ta rasa gane ya akai hannun agogo ke nema ya koma baya!
Meyasa saida auranta ya rage saura kwanaki ka
an zuciyarta ta ke matsa mata akan son matacce wanda babu shi araye?
Why why why...!!!
da
arfi ta furta, tare da rufe drawer din, ta kifa kanta jikin gadon, ta gaza yarda itace zatayi aure ba tare da shi ba!
Farin cikinta ragagge ne, duk nasarar data samu batare da shi ba fa
uwace a gareta.
Da tunaninsa take samun kwarin gwiwar gudanar da komai, kuma da tunaninsa take jin dadi.."
duk don ta cire shi a zuciyarta yasa ta rabu da komai na shi da take da shi amma ina kamar tana kara rura wutar sonshi a zuciyarta, bata da hotunanshi amma idanunta sun gaza mantawa da suffarshi, kwakwalwarta ta haddace memories din su, wata irin kasalace ta baibaye ta, dakyar ta lalla6a ta haye kan gadonta, ta janyo pillow tayi hugging dinsa a kirjinta sosai, ta dan lumshe idanunta, eye lashes dinta sun ji
e sharkaf da hawaye.
_Kyakkyawan murmushin shi, Kallon shi, dariyar shi, tafiyar shi, sumar kan shi, hancin shi, la66ansa, kyawun surarsa gaba daya, komai nashi takeso ta sake gani, tayi mahaukacin kewarshi, tayaya zata iya ganinsa bayan ya mutu?
Wallah ji take da ace ana iya dawo da wanda ya mutu araye da ba abun da zai hana ta ki dawowa da shi._
Numfasawa tayi tana mai kara
ame pillow din data matse a kirjinta, ji take kamar shi ne ta rungume.
Farkon haduwarsu ta fara tariyowa.
At first time datayi tozali da shi duk da tashin hankalin da take a ciki saida ta razana da ganin kyawun shi.
Nutsuwa tayi tana cigaba da tariyo komai daya faru a tsakanin su tun a gidan kurkukun
addara.
Rana ta farko da jikinsu ya fara haduwa dana juna, ita kadai tasan me taji but,taji wani abu mara misaltuwa duk da ba wani hankali gareta sosai a lokacin ba Amma abun yana a ranta...
_"Kai wani irin jaki ne? ba ka da hankali za ka fa
o cikin kewaye batare da ka nemi izni ba? saboda da
ikanci da dabbanci dama da biyu ka shigo don ka ganni babu kaya ko"?_
_"Duk kin wani ta shi hankalin ki, to me zan gani a jikin na ki?
irjin naki ma ashafe ya ke kamar bangon
akin mu, kwarama tsohuwa tafi ki abun kir......."_
Tunawa da wa
annan maganganun da suka ta6a yi ne yasa batasan sa'adda ta
yace da dariya ba...
"My man, inama ace kana araye, da na nuna maka baby Angel dinka ta girma, itama tayi abun nan irin na yar gidan daddy da ka ke muradin ganin ta da su.."
ta fa
a cikin karyayyar murya kafin ta ci gaba da tunano abubuwan da suka faru a tsakanin su.
_the sounds is soothing me, I can't stop listening to ur voice, pls keep reading it in my ears, am really enjoying it_
"Dame zaka biya ni idan na koya maka"?
"I ave nothing to pay you, but I can promise you myself if you want"
"does that mean you will be my slave?
If I give you an order, will you follow?"
"yeah"
Murmushi tayi tunawa da wannan firar ta su.
_"My man na soka kamar raina, na so mu rayu a matsayin ma'aurata, dana nuna maka irin masifar son da nake maka, zan zama baiwarka, in dauki dukkan
awainiyarka, in mallaka maka kaina kamar bana sona, meyasa ka mutu ka barni?
Meyasa burin mu bai cika ba?
Har yau ina danasanin tursasa maka da nayi duk da nasan wayou na ko dabarana bai isa ya sauya abun da ya ke rubutacce a cikin littafin kaddarar ka.."_
ita ka
ai take ta sambatunta, in ta fara tunanin shi saita shafe awanni tanayi kamar mara aikin yi...
~__________________________________
Suna tsaka da fira, sallamar Batool ta katse su, a tare suka dago suna kallon ta yayin da take shigowa hannunta ruke da Graduation gown din Unaisah, sajeed da Haris suna abiye da bayan ta, kowannan su Ya ruke kayan Unaisah data jefar, a rude Benazir da Ummi suka mike suna duban su.
"Babe!
Ina kuka baro Unaisah din?
Wannan ba graduation gown din ta bace"?
Ummi ce Ta fa
a tana nuna rigar hannun Batool.
Sajeed ne ya labarta mata abun daya faru, hankalinsu Ya tashi..
Batool Tace"ummina bata dawo gida bane"?
"Bata dawo ba Batool, bamu ganta ba, amma abun da daure kai?
Kamar dai mai tabin hankali, babu abunda akai mata kuma?
Ta fada da ru
u akan fuskarta.
Damuwa ce
arara akan fuskar Benazir"Ku fada min gaskiyar abun daya faru!
Ko dai ta samu sa6ani da wanine a cikin ku"?
"Wallahi Aunty Benazir babu abun da akayi mata.."
"To ina ta tafi ne"?
Ta kuma tambaya.
Ummi tace"tun da ranta a6ace ya ke zai iya yiwuwa ta shigo tagan mu saita lallaba ta wuce ciki, muje mu duba dakin nata.."
Cikin sauri suka nufi bedroom din ta.
"Babyna Kina a ciki"? benazir ne ta fada tana bubbuga
ofar dakin.
Daga ciki suka jiyo voice din"mommy, am sorry na dawo ban fada maku ba, bana jin dadi ne amma da sauki yanzu.
"
"Haba Unaisah, wani irin rashin lafiyane zai sa ki watsar da kayan graduation dinki"?
Shiru tayi saboda bata da amsar da zata ba..
"Zoki bu
e min
ofa tunkafin ranki ya 6ace" saukowa tayi daga kan gadon ta bu
ofar, gaba
aya suka bi ta da kallo..
Daga yanayin ta suka fahimci bata da lafiya.
"Me ke damunki"?
"Mommy, zazza6i ne amma na sha magani" shafa wuyanta Benazir tayi jin da zafi yasa ta yarda da maganarta"Allah ya baki lafiya" ameen ta masa, danejo ma tayi mata sannu da jiki..
Ummi tace"Allah ya baki lafiya, ki koma ki kwanta, ki samu kiyi bacci"
Amsawa tayi da toh.
Ummi ta dubi Batool "Babe, ki zauna tare da ita, ki kula mana da ita" amsawa tayi da toh.
sauran su ka yi mata fatan samun lafiya.
Sajeed da Haris suka mikama Batool kayan Unaisah, bayan ta kar6a suka nufi ciki ita da Unaisah
Bayan ta ajiye mata kayan a cikin closet din ta, ta juyo ta dubi Unaisah dake a kwance kan gado.
"Sis, badai har yanzu baki daina wannan tunanin ba"?
Ta fa
a da damuwa ta zauna kusa da ita tana kallon fuskarta da tayi jawur saboda kukan da tasha.
"Batool na rasa ya zanyi, kwanakin nan kamar ana sabunta min kaunar shi..." ta fada tana jan majina..
"ke kadai kika san da wannan maganar, pls amana kada ki fada ma kowa amma bana jin zan iya zaman aure, saboda tunaninsa da nakeyi zai iya jaza min matsala..." idanun Batool tuni sun cicciko da kwalla, tausayin yar uwartata ne ya kamata.
"Ba irin addu'ar da banyi ba akan Allah ya cire min son shi amma babu abun daya sauya, Ina azabtuwa Batool" ta fada tare da cusa kanta cikin pillow.
Girgiza kai Batool tayi hawaye har sun fara sauka kan kuncin ta"bani da maganin abunda ke damunki, al'amari ne mai girma Unaisah, nima yafi karfina, zaman aure bazaiyi yiwu da tunanin son kasancewa da wani wanda babu shi araye, amma menene mafita"?
"Babu mafita Batool"
"Baki tunanin idan muka fa
awa su mommy zasu nema mana mafita" a firgice ta dago tare da zare idanunta cikin na Batool
"ukhty kinsan me kike fada kuwa?
Wannan ba mafita bace, tayaya ma zan iya fada masu?
Abun da kunya kuma ba zasu dauki maganata serious ba, zasu ce bani da hankali ne"
Jinjina kai Batool tayi"kin fa
i gaskiya Ukhty, to ko in fadama daddyna" wani kallo mai kama da harara Unaisah tayi mata, Batool ta kwashe da dariya..
"In haka ne nima inje in fa
awa daddyna mana ..' dariya su ka yi..
"Kinsan wani abu, pls mu cigaba da addu'a, babu abunda ya gagari ubangijinmu, in sha Allah zai yaye maki damuwarki, ni yanzu burina ki maida hankali akan shirye shiryen dake tunkaro mu, daga yau hutu ya kare mana, babu zama har sai mun mika ki dakin mijinki..."
yamutsa fuska tayi"dama ni ai ba hutu gare ni ba, gaba dayana a takure nake, tun da aka sanya bikin nan bani da hutu, wlh har nagaji da zuwa beauty spa din nan, kamar wata yar sarki zatayi aure, gaba daya an sauya min jikina da gyara"
dariya Batool tayi"sis tsakaninki da Allah baki ji dadin yadda kika koma ba?
Fatarki tayi smooth babu
warzane ko tabo kamar ka taba jini ya digo, ga gashinki ya ciza launin shi yayi laushi sai kamshin ya ke yi,
ara kyau sosai, masha Allah kamar hurul aini..." ta6e baki Unaisah tayi aranta taji dadin yabon kyanta da Batool ta yi.