Sashe 166
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ki haifa min kyakkyawa mai irin idanunki, da komai naki" dariya tayi cike da nisha
"Pls kada ka fada ma kowa, daga ni sai kai, alkawari" ta fada tare da mi
a masa yatsanta, Ya sargafo shi da yatsan shi, suka sakarwa juna murmushi.
Kowa ya nutsu yana kallonsu sun burgesu sosai.
Peck ta manna masa a forehead dinsa.
Kafin ta mi
e tsaye, Suna haramar shiga cikin motocin.
Unexpected suka tsinkayi muryar Batool a cikin kunnuwan su.
"Sister ku jira ni...
" gaban Ummi ne ya fa
i rass! aranta ta ayyana kamar muryar Batool?
Anya itace?
Tayaya akai ta bu
ofa bayan na kulle ta, Ya salam in kuwa itace An yanka ta tashi..
kusan atare suka dubi inda take..
cikin sauri ta ke yin tafiya dakyar take taka kafarta saboda tsinin high heels din kafarta, tayi bala'en yin kyau a cikin ankon ta, ta saka Red Aso ke headband akanta, Sumar kanta da tasha gyara ta lullu6e bayanta, sai ka rantse da Allah itama amaryar ce saboda yadda ta yi kyau.
hankalin Ummi fa ya tashi a sukwane ta daura hannu daya akanta.
sam ta
i yarda ta ha
a idanunta da Ummi saboda gudun karta hanata sukuni, tunkan ta karaso Unaisah ta nufe ta suka rungume juna, sauran
awayen suka nufe su gaba
aya su ka kewaye Batool suna ta santin kyan da ankon yayi mata.
Jiki asanyaye Ummi ta dubi dr. shureim harara ya watsa mata tare da yin
wafa, nan ta ke ranta ya bata shine ya bu
e ma Batool
ofa, ha
e rai tayi tana dan murgu
a masa bakin ta a fakaice.
o hannun ta Unaisah tayi suka nufo su, with respect ta gaishe da iyayen nasu, suka amsa mata da fara'ar su.
daga bisani, daddyn Unaisah ya bu
e mata backseat ta shiga ta zauna, Aneelerh da hajiya layla suka sanyata tsakiyarsu.
Taj Ya shige mazaunin driver,
tuni ummi ta ru
o hanun Batool suka shige motar dr Shureim, hajiya adama a motar abdallah ta zauna tare da baby junaid.
bayan kowan nan su Ya shiga a jere motocin su ka soma tafiya slowly saman titin estate din wanda zai sadasu da gidan su Ango.
Acikin motar Taj Aneeleerh da Hajiya layla sai
ara yi ma Unaisah Nasiha su ke yi duk don ta sake ta daina jin fargaba.
A hankali dr shureim keyin driving yana satar kallon Ummi da ke zaune a gefen sa ta cikin madubi, kwata kwata bata lura ba, ta dage sai aikawa Batool harara ta ke yi ta mirror, duk tabi tasha jinin jikin ta da ganin irin kallon da mommyn nata keyi mata, tuni idanun ta sun cuko da
walla.
"Why Aisha? meya ha
a ki da Batool dayaja har kika kulleta adaki?
Laifin me ta yi maki please?
Ko dan saboda abun daya faru jiya ?
Har saida ta
an ji gabanta ya fa
i, cike da
arfin hali tace"bata fa
a maka abun kunyar da ta gaya min ba ne...
"?
Walwalar fuskarsa ce ta
auke, cike da damuwa yace"koma me tayi maki bai kai laifin da zaki kulle ta a
aki ba, ita ka
ai agida, idan wani abu ya faru fa?
Baki ga yadda na taras da ita ba, kwance kan floor, hancin ta yanata bleeding, kwata kwata bata a hayyacin ta, badan Allah yasa naje gurin dakin nata ba har na jiyo shesshekarta da ban san me zai biyo baya ba"
Hankalin ta ba
aramin tashi yayi ba jin abun da ya ce, duk tabi ta rude ta juyar dakai ta dubi Batool data sadda kanta kasa.
"Am sorry babe, banyi don na bata maki rai ba, kodan na
untata maki, sai dan ina gudun abun da zai biyo baya, kinsan ina sonki, bana son duk wani abun da zai bata maki rai, nasan in har kikazo gidan biki za'a iya samun matsala shiyasa naso ki zauna gidan, zaifi mana kwanciyar hankali, bansan haka abun ya faru ba...
"
Cikin sanyin murya tace"bakomai Ummina, ya wuce, ni yakamata in baki hakuri, ban kyauta ba, nayi rashin hankali amma bana so ki damu akaina, In sha Allah bazan kara maimaita kuskuren da nayi ba,.."
ajiyar Zuciya Ummi ta sauke, taji dadin maganar Batool.
"Bakiji yadda naji dadi ba, haba yanzu nasan batool dina ce.."_
murmushin karfin hali Batool ta yi wanda bai kai zuci ba,
~____________________________________
Idan muka koma bangaren Gidan su Ango, gaba
aya Dangin su sun hallara a main falo suna jiran
arasowar Amarya da dangin ta, wasu daga cikin matan family din suna a tsaye gaban entry Hall suna jiran zuwan su don su tarbe su.
Lokacin da Motocin suka
araso slowly su ka yi parking a gefen Entry hall a jere, cikin sauri Securities din dake sintiri agurin su ka yi hanzarin matsowa tare da bude cardoors din su.
Gaba dayansu suka fito, Unaisah tana a tsakiyar Aunty Aneelerh da Hajiya layla, ta rufe fuskarta da veil.
Yan Matan Family din dake jiran karasowarsu suna ganinsu suka nufesu suna rangwa
a bu
a Ayyiriyiriiii, gaba
ayan su sun
auki wankan swiss cord Lace riga da skirt, sun saka asoke akan su dana kafada, sun wanku abunka ga dirarrun mata.
Suka kewaye su suna rangwa
a bu
A haka suka nufi ciki da Unaisah gabanta nata fa
uwa rass rass ta rasa me ke mata da
Suna shiga cikin katafare falon wani dadda
amshin turare ya cika hancinan su, ga sautin ki
an wa
ar larabawa da ke tashi..
Ta cikin net din gyalen take satar kallon al'umar dake a cikin falon..
Gaba
aya Iyayen ango da kawunnansa da iyalan su sun hallara a babban falon, kowan nan su yana a zaune kan Sofas karkuso kuga yadda manyan matan suka ca6a adon zinari a wuyansu da hannayen su, wasu diamond necklaces suka sanya, sunyi shiga ta alfarma, sunyi matu
ar yin kyau, Yayin da Uban Ango da Uncles dinsa suke a sanye da dandatsetsiyar shadda blue sky, wuyan hannayen su asanye ya ke da expensive watches.
cike da aji da
asaita su ke sakin murmushin dattako suna kallon dangin Amarya da ke shigowa falo tare da amaryar su..
Hajiya saratu tana a zaune kan sofa tsakankanin Uwar Ango da sheikha mujeedat, tayi
iba dumurmur da ita kai kace bata taba shiga damuwa ba arayuwarta, a yanzun ma da ta ke a zaune plate ne ruke a hannunta mai
auke da chicken wings soyayyu hankalinta kwance ta ke cin abun ta, hali na nan
Can na hango Hajjaty da mommy Turai zaune kan Sofa suna ta fira, yanzu fa sun zama dangi, babu mai goranta musu, shigowar dangin amarya ne Ya katse hanzarin su, kusan atare suka mi
e gaba dayan su don nuna girmamawa, hakan ba
aramin faranta ran dangin amarya ya yi ba, cikin fara'a da mutunta juna suka soma gaggaisawa, mazan suka soma yin musabaha, matan kuma sunayin gaisuwar larabawa a tsakaninsu, sunyi masu kyakkyawar tarba, daga bisani kowan nan su Ya samu guri Ya zauna, Dangin amarya suna fuskantar dangin Ango, Unaisah da bridesmates da yan uwan ta maza suna zaune kan lallausan rug..
Unexpected idanunta suka hango mata Prime minister ta cikin gyalenta, yana a zaune kan sofa, daga gefen shi mai girma Sharafuddeen suna fira, wani irin fa
uwar gaba taji, wallahi sai taga kamar Danish ne, saboda sumar kan da Hateem ya tara ta kara fiddo da kamanninsa da Danish, nan take tafara tariyo kyakkyawar fuskarsa, ta dinga jin zuciyarta na bugawa da matsanancin
arfi, hawaye su ka ciccika idanun ta,
uncin ya mamaye zuciyarta har wani zazza6i take ji a jikin ta, a hankali ta dauke idanun ta daga kan Daddy minister ta mayar da su kan Sheikha Mujeedat, mahaifiyar Man dinta, bazata ta6a manta al,ajabin da tayi ba aranar da taji cewa Danish dan Hateem ne, dama ta da
e tana ji aranta danish dan wani hamshakin mai ku
i ne ko basarake ashe hasashenta ba karya bane, wallah taso Danish Ya rayu da iyayen sa, duk da tasan koda yana araye bama lallai ya kulata ba, saboda yafi karfinta nesa ba kusa ba, ba ma ajinta bane indai ta matsayin family za'abi, aranta ji take inama man dinta yana araye koda bazai kulata ba, zataso tagansa cikin rayuwar farin ciki.
Batasan sa'adda hawaye suka fara zarya kan kuncin ta ba..
Kunnuwanta ne suka soma jiyo mata tattaunawar su.
"Madallah, Munji dadin karramawar da ku ka yi mana, wannan ya kara tabbatar mana da cewa yarmu ta shigo gidan mutane masu daraja, da
ima kuma gidan mutunci da karamci_________ "
Hajiya adama ce tayi maganar cikin nutsuwa.
Gaba
ayan su murmushine akan fuskokinsu ga dukkan alamu sunji dadin maganarta.
aura da cewa"babu shakku ko fargaba a tare damu, saboda munsan hannun da
ar mu ta fa
o, toh ga
arkunan Mun kawo maku amana, Allah ya tayaku ru
on ta.." ta fa
a tare da nuna Unaisah da hannun ta..
Gyaran murya malika sarauta tayi, hankali ya dawo kanta, gently ta soma magana cikin
asaita
"Mun kar6i amanarku da hannu bibbiyu, Gaba
ayan mu muna farin ciki da zuwan ku, kuma muna farin ciki da zuwan Unaisah cikin Family din mu, wannan abun alfahari ne agare mu, samun suruka irin Unaisah, wadda ta fito daga gida na mutunci da tarbiya zai yi wuya a duniyar nan, in sha Allah, alkawarine mukayi maku, Unaisah bazata ta6a maraicin barin gidan iyayenta ba, kuma bazata ta6a danasanin Auran
an mu ba...
" Kalamanta sun faranta ran su, aneelarh har taji
warin gwiwa atare da ita tasan in ta bama benazir labari ba qaramin dadi zataji ba..
Hajiya saratu tace"Ai in sha Allah yadda Unaisah ta shigo family din nan, mutu karaba mu da ita, zamu tsaya tsayin daka don ganin ta zauna lafiya agidan mijinta, ko yaji bazai dawo da ita gidan iyayen ta ba..." ta
arashe maganar tana cizgar fiffiken kaza..
Gaba
aya suka sanya dariya cikin raha..
Burin Unaisah gimbiya Mujeedat tayi magana, so take taji muryarta kota samu salama a cikin zuciyarta, saboda gaba daya muryarta irin ta Danish ce dan banbancin kadan ne shi yana namiji ita kuma mace..
Aikuwa Cikin sa'a ta tsinkayi muryar Mujeedat a cikin kunnanta, cikin harshen turanci ta ke yin maganar ta..