← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 201

Sashe 36

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ba haka bane Elder, Mun fahimce ka, sai dai mu ba zamu mi
a wuya ba, koda kai zaka yi murabus daga kan mu
amin ka na Elder, Mu muna akan bakanmu, tsafi da rainon yara yanzu muka fara, babu wani mahalukin daya isa yasa mu ajiye makaman yakin mu..."
Wani Elder ne daga cikin su yayi maganar..

Jan Ido ya ce,"Fatan mu shine, ko da ka ji ka gani kana son yin murabus, Ka rufa mana asiri tun da mu bata kaiga fa
in sunayen mu, ko a cikin Elders ba kowa ta sani ba! na gidan kurkukun
addara ka
ai ne ta sani, don haka muna rokanka alfarma ta
arshe, a matsayinka na shugabanmu wanda ya yi silar
aukakarmu, kuma
ashin bayan Elders na gidan kurkukun
addara, wanda har abada ba zamu manta da kai ba, saboda kayi mana halaccin da har abada ba zamu iya biyanka ba, mu a wurinmu ka fiye mana kowa na duniyar nan, bauta maka ne ka
ai bamu yi ba, amma ka cancanta har bautar ma mu yi maka..." Elder din da ya
auko maganar bai kaiga dire ta ba, sakamakon buga sandar da Elder ya yi da
arfi akan floor, tuni kowannansu yasha jinin jikin shi, magana yake son yi saidai ya kasa furta ta saboda raunin da zuciyar shi ta yi..
yar ya tattara
warin gwiwarsa ya
arfafa zuciyar shi gurin furta, "Ni bazan
auki hu
ubar ku ba, na riga da na gane kuskure na, na yi danasani kuma zan mi
a wuya a gare su, saboda inason su dauki fansar abunda na aikata ma ya'yan su, wata
il ta silar hakan su yafe mini, kuma a shirye nake da in fuskanci
alubale in dai akan su ne..."
an dakata yana jan numfashi kafin ya
aura da cewa, " Kuma ina baku umarni! tun wuri ku ajiye makaman ya
in ku, zaku iya guduwa ku nemi mafaka don ku kare kanku, amma kada ku cigaba da aikata miyagun ayyukan da kuke yi, yakamata ku dauki darasi a kaina, kuna gani dai sihirina bai amfane ni da komai ba...."
Bai
are maganar ba, Jan Wuya ya katse shi abun da bai ta6a yi masa ba, yana huci ya ce, "Ya isah haka Elder!

Yakamata ka san mi zaka fa
i!

Bai kamata kana tursasa mana akan mu bi ra'ayin ka ba, bayan kaine ka janyo mu cikin harkar, ka lasa mana zuma a baki, don haka mu ba zamu fasa ba, ba gudu ba ja da baya, kawai abunda muke so kayi mana shine karka kuskura ka tona mana asiri, tun da mu asirinmu a rufe ya ke, bata fallasa mu ba, kai tun da ka ji zaka iya ha
ura saboda zuciyarka ta mutu akan son ya'yanka to ka je ka mika wuya, wanda ya
i ji ba zai ki gani ba....!"
Bai karasa maganar ba, Elders suka dakatar da shi ta hanyar daka mashi tsawa, yana huci ya ja baki yayi shiru badan ya so ba..

Cikin fusatacciyar murya Jan Harshe ya ce, "Ka fara wuce gona da iri Jan Wuya!

Ka iya bakin ka! in ba so kake in canza maka kamanni a gurin nan ba, tun kan aje ko'ina har ka fara yi mashi magana da tsawa!

Wanene kai?

Bana tunanin ko darajar takalman
afarsa ka kai, kai din ba bawansa bane da ya
aukaka ya baka mu
ami?

Zaka iya biyansa abunda ya yi maka ne?"
Ya fa
a a tsawace yana kallonshi, Maganar Jan Harshe ta
ona masa rai, Zuciyarsa ta zo wuya, har wani gurnani yake fitarwa saboda 6acin rai..

"Koda Elder ya aje mu
aminsa hakan ba yana nufin ya zama abun wula
antawa a gurin mu ba, har abada shine Elder na kurkukun
addara, da izininsa komai ke faruwa, idan ya so cikin da
a zai
wace sihirin dake a jikin kowannanku!

Ya kamata ku san da wannan, gargadi ne na yi maku, idan ma akwai wanda ke da wani mummunan kudiri a cikin ku...." Ya fada yana nuna su da sandar hannunsa.

Gaba daya suka sha jinin jikinsu hatta Jan wuya da yake ta tada jijiyoyin wuya saida ya sha jinin jikin shi saboda baida wani
arfi in har Elder ya kwace sihirin jikin sa, dama da shi ya ke ta
ama, lokaci
aya suka sauko daga kan kujerunsu suka zube kan gwiwowinsu, kamar zasu yi mashi sujjada
iris ya rage goshinansu su ta6a
asa...

Atare suka hada baki gurin furta,
"dodon tsafi ya huci zuciyarka Elder, a gafarce mu Elder, tuba muke Elder, kanmu bisa wuyan mu, zamu yi biyayya agare ka, ka rufa mana asiri kada ka rabamu da sihirin da ke a jikin mu"
Mutum
aya ne bai zu
unna ba a cikin su, Mi
ewa ya yi daga kan kujararsa ya nufi Elder da ya sadda kanshi
asa, hannunshi da ya ru
e sandar shi da ita sai kerma yake yi..

Dafa kafa
unsa Jan Harshe ya yi da tafukansa, tun kafin ya yi magana Elder ya riga shi cewa, "Kada ka ce min komai, ka barni kawai, bazan canza ra'ayina ba, zan bar maka komai har mu
amina, amma ni bazan bar
ana ba, dame za su ji idan na gudu?

Ya fa
a cikin rawar murya....

"Rashin ganina zai
ara jefa su cikin mawuyacin hali, ni dai koda zasu tsane ni ne na
wammace in zauna atare da su..."
Kasa
arasa maganar ya yi saboda kukan da ya sar
e makoshin shi.." Cikin raunaniyar murya Jan Harshe ya ce, "Bazan misalta maka tashin hankalin dana shiga ba, naji kwatankwacin ra
in da ka ji acikin zuciyarka, kamar yadda kayi danasani nima na yi danasani aminina, kuskure ne mun riga da mun tabka shi!" Ya fada cike da takaici....

"Amma na
aurawa kaina alhakin kowani laifi da ka aikata saboda nine sila, lokacin da ka
yamaci abun a zuciyarka, ka nuna cewa ba dole saida tsafi zamu cimma burinmu ba, akwai wasu sana'o'in da zamu iya yi, ni ne na tunzuraka da cewa ba zamu ta6a samun abunda muke so ta cikin sau
i ba sai ta wannan hanyar, kuma gadonka ne da iyayenka suka bar maka, bai kamata ka yi watsi da shi ba, a lokacin na matsa maka har saida ka dauki shawarata ka ha
a sihirin ka maida shi a jikin ka, wanda nayi imanin da ace babu Evils a jikinka ba zaka ta6a iya kashe rai ba...." Kifa kan shi ya yi akan kafa
ar amininsa sosai ya fashe da kuka mai tsuma zuciya..

Hakan ba
aramin
aga hankulan Elders ya yi ba, jin kukan Elder, tun da suke da shi ba su taba ganin ko da
igo na hawayen shi ba, tabbas sun razana sosai, fa
uwar gaba ta darsu a zukatansu..

"Ka yi hakuri na cutar da rayuwarka, na jefa ka a tsaka mai wuya, amma ka jure ka dauki shawarar Jan wuya, mu yi nesa da duniyar mutane, saboda ina jiye mana tsoron azabtarwar da zamu fuskanta agurin hukuma da kuma tozartar da zamu yi a idon duniya, in ya so idan muka gudu sai mu bar harkar tsafin mu tuba..."
A hankali ya
ago da kanshi, idanunshi sun ka
a jawur hawaye wasu na bin wasu akan kuncinsa.

Cikin shesshekar kuka ya ce, "Babu inda zan tafi, wannan karon, babu wanda ya isa yasa in canza ra'ayina, na riga da na yanke ma kaina hukuncin da na ga ya dace dani, zan mi
a wuya, kuma zan tuba, zan kuma kar6i kowani hukunci da za'a yanke min..."
Gaba
aya Elders din dake a dakin suka hau yi mashi magiya wasu jahilan cikin su har sujjada suke yi mashi duk don ya ji
an su ya canza ra'ayin shi..

"Dama kun daina wahalar da kanku.." ya fa
a yana girgiza kansa.

Cike da sanyin jiki Jan Harshe ya rungumeshi sosai kamar zasu koma mutun
aya, cikin karyayyar murya ya ce, "Koda kowa zai juya maka baya a cikin Elders, ka sani kana da ni, al
awari ne muka daukarwa kanmu tun yarintar mu, duk runtsi duk wuya zamu kasance a tare, a kowane hali na rayuwa, don haka nima na ajiye makaman ya
i na, ra'ayinka shine nawa, ba gudu ba ja da baya, zamu mi
a wuya a tare, kuma zamu kar6i hukuncin da za'a yanke mana, a tare zamu girbi abunda muka shuka." Ya fa
a jikinshi na kerma.

"Ka fa
a musu ba sai sun sha wahalar nemana ba, zan kawo kaina har abujan, cikin estate dinka, saboda in sau
a musu..."
Cikin shesshekar kuka ya ce, "A'a bazai yiwu ba, bazan jure ganinka cikin mawuyacin hali ba, ka bi sauran Elders din ku nemi mafaka, na yi maku alkawarin bazan tona muku asiri ba, koda za'a azabtar dani ne akan in fada, shi ka
ai ne gatan da zanyi muku na karshe, kamar yadda kowan nan ku ya sani dokar kurkukun kaddara ne kuma alkawari ne muka daukarwa junanmu wani bazai tona asirin wani ba, don haka ni ma bazan tona asirinku ba, amma ku sani idan har wani daga cikin ku ya yi gigin cin amanata, wallahi! na rantse da izzar mulkina baza ku sha ba, zanyi maku abunda baku ta6a zato ba.." ya fa
a da kakkausar muryarsa mai firgitarwa.

Har saida Elders din suka razana da jin maganar shi...
ara
ame shi Jan Harshe ya yi, "Kaima kasan abu ne da bazai ta6a yiwu ba, ni bazan barka ba, ka so kanka da yawa, idan na barka kai kadai a cikin kuncin rayuwa ban yi maka adalci ba, kamar yadda bazaka sauya ra'ayinka ba, nima bazan ta6a canza nawa ra'ayin ba, ba inda zan je Obinna,
afarka
afata, har mutuwarmu..." Ya fa
a yana
ara jaddada mashi...

"Tun da har kun yarda zaku mi
a wuya, me zai hana ku bamu sihirin dake a tare da ku?
Chapter 36 · 0% Book details