← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 201

Sashe 16

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

With respect Security Officers din suka sara mashi, har zai juya muryar driver dinsa ya katse shi
"Sir, should I bring in the suitcases?" He nodded, then turned away, ya nufi falo.

Cikin sauri SA
in ya bu
e tan
ameman boot din motar Chief, ya soma fiddo wasu hadaddun akwatina, guda biyu bayan ya gama ya rufe boot din, ya ru
o handles dinsu ya bi bayan Chief da su.

Chief bai taras da kowa a falon ba, Kaitsaye Ya nufi Upstairs saboda a gajiye ya dawo he needs some rest, duk da yafi bukatar ya gana da su.

Bayan shigar shi dakin, SA din Ya shigo mashi da akwatinnan ya ajiye su kafin ya fuce.

Shaf shaf ya rage kayan jikin shi Ya shiga bathroom don ya yi wanka.

Bayan wani Lokaci ya fito daga part dinsa ya dauki wankan blue sky voile, sai kamshi ke tashi a jikin shi, walking magestically ya nufo down.
tun kafin ya
araso takun tafiyarsa yaja hankulansu ga duban shi, a lokacin sun dawo falo suna jiran shi.

A hanzarce suka mimmi
e tsaye, kaitsaye ya nufi Dr Shureim, side hug ya yi masa tare da ruko hannunsa sukayi musabaha, Dr shurem ya
an yi mamakin saukin kan Chief yadda ya tarbe shi kamar sun saba da juna.

With respect Aneelerh da Benazir suka gaishe da shi tare da yi mashi sannu da dawowa, fuskarsa da fara'a ya amsa masu.

Gaba
aya Ya lura da yanayin fuskokin su kamar ba walwala akai.

Sarah mashi Taj ya yi daga zaunen da ya ke bai motsa ba ya yi mashi sannu da dawowa, mayar masa da martanin sarawar ya yi kafin ya amsa gaisuwar da ya yi masa tare da mi
a masa hannu suka gaisa da juna.

Daga bisani ya zauna gefen Taj, ya kasance suna fuskantar su Dr shureim..

"A yi mini afwa, na barku kunata jirana."
an murmushi suka yi gaba dayansu.

Dr shureim ya ce, "bakomai wlh, Allah yasa dai bamu katse maka aiki ba"
Fuskarshi a sake ya
an jinjina kan shi,
Tunkafin ya tambayi wani abu Taj ya yi hanzarin daukar wayar Ana dake ajiye gefensa ya kunna masa videon tare da mi
a masa ya sa hannu ya kar6a tare da daura idanunsa akan Screen din wayar ya nutsu yana kallon videon, bayan ya gama kallo shiru ya yi yana
an jinjina kan shi.

Lamarin ya
aure mashi kai tamau, kuma tunanin su ya zo
aya dana Taj.

Gyaran murya ya yi masu a hankali suka mayar da dubansu gare shi.

Tambayoyi ya fara yi ma Anila dangane da Ana da kuma Uncle din ta, bata boye masa komai ba duk abunda ya tambaya sai ta bashi amsa.

Bayan Ya kammala yi mata tambayoyin, Taj ya ce, "Benazir, ki yi masa bayanin abun da ke damun ki" cikin sanyin murya ta amsa mashi da toh,
A tsanake ta kwashe komai da ya faru da ita a gidan Uncle musa ta sanar da Chief, ta
ara da cewa, "Ban sanar ma kowa ba, Yaya Shureim ne ka
ai ya sani, bayan haka yanzu an
aga
afa da kawo min harin."
Yanayin fuskar Chief ya nuna tsantsar ru
ani da al'ajabi, kallon Dr Shureim ya yi wanda gaba daya hankalin sa baya akan su, duba da yadda ya sadda kan shi
asa.

"Za ki iya suffanta mini mutumin da ya kawo maki hari a cikin toilet?"
Ta amsa da eh, kafin ta fara siffanta mashi mutumin.

Kallon kallo suka jefawa juna tsakanin shi da Taj, lamarin ya daure masu kai, saboda gaba
aya yadda Benazir ta suffanta mutumin, baida bambanci da giant
in kurkukun
addara, amma abun tambayar anan meyasa ake son kashe ta?

Zurfin tunani Chief ya shiga har na tsawon yan mintuna, kafin ya
ago ya dubi Benazir suka ha
a ido cikin na juna.

"A lokacin baya, kafin
addara ta rabaki da gidan mijin ki, babu wanda ki ka ta6a yi ma laifi kuka samu sa6ani a tsakanin ku har ta kai ya ci wani alwashi a kan ki?"
Girgiza kai ta yi,"Gaskiya ni ba wanda wani abu ya taba ha
a ni da shi..."
Bata
are maganar ba, ganin irin kallon da Taj ya yi mata, nan take ta fahimci me yake nufi wato yasan halinta ciki da bai.

Gyaran murya ta dan yi, "A lokacin baya nasan bana jin magana, idan nace ban taba samun sabani da wani ba to na yi
arya, amma bana tunanin na yi laifin da har za'ayi yun
urin kashe ni"
"Bakya tunanin wanda ya yi maki kurciya shine yake nema ya kashe ki saboda ya ga kin dawo a raye, may be akwai wani abu da ya ha
a ku ko sanin sirrin wani wanda baya son asirin shi ya tonu ta silar bayyanar ki shiyasa yake nema ya halaka ki..."
Maganar Chief tasa ta jin faduwar gaba, zurfin tunani ta shiga yayin da
walwarta ke kokarin tariyo mata abubuwan da suka faru a lokacin baya kafin ta gudu daga gidanta, sai dai ta kasa tuna komai kamar an wanke mata brain dinta.

"Ki yi kokari ki tuna Benazir, ba
aramin taimako zaiyi mana ba"
Taj ne ya yi mata maganar cikin kwantar da murya, har kallon shi saida tayi kamar wani abu bai shiga tsakaninsu ba, Chief yana lura da duk wani motsin su ha
i da karantar yanayinsu ta fuskarsu.

Cikin kunnanta ta tsinkayi muryar Aneelerh dake yi mata magana cikin ra
a, "Please ki tuna Benazir, ni nasan baza a rasa wadanda kuka taba samun sabani da su ba, ko ya ya ne ki yi tunani pls"
Wani abu da Chief ya lura da shi shine satar kallon Dr shureim da take yi, hakan yasa shi zargin akwai abun da ta sani, kuma tana so ta fada sai dai bata son Dr Shureim ya ji shiyasa take satar kallon shi a fakaice.

Fahimtar hakan yasa shi cewa, "Kada ki damu, zan baki lokaci, bayan kin koma gida kiyi kokari ki tuna in ya so sai ki kira Taj a waya ki sanar da shi"
Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke fuskarta da
in murmushi ta ce, "In sha Allah idan na tuna zan kira in sanar da ku"
Shiru suka dan yi na wani lokaci.

"Meke damun shi ne?" Chief ne ya fada idanunsa akan fuskar Dr Shureim
an hawayen da suka cika idanun shi sai kokarin sauka kan kuncinsa suke yi.

Taj ya ce, "Yawwa Sir, namanta ban fada maka ba...." A hankali Chief ya mayar da hankalinsa akan Taj, komai da ya faru bayan fitowar Ummi Ya sanar da shi, jinjina kai ya yi tare da kallon su Anila, "Zan iya sanin menene ala
ar ku da ita?"?

Har suna ha
a baki gurin furta eh saboda suna son ya taimaka masu tunda agidanshi take da zama.

"Yaya Shureim," Benazir ce ta kira sunan shi, cike da damuwa ya
ago ya kalle ta, a kunne ta yi masa ra
a, "Suna son sanin menene alakar mu da Aisha, zan iya fa
a masu komai da ya faru? tun da ka ga agurinsu take da zama may be idan su ka ji su taimaka mana"
an ji nauyin maganar, amma a halin yanzu baida za6i,
Cikin sanyin murya ya ce, "Idan kina ganin zasu sama mana mafita, ki fada masu komai,"
Ajiyar zuciya ta sauke, kafin ta maida dubanta akan Taj da Chief.

Nan ta fara basu labarin rayuwarsu, da alakar su da Aisha, da kaddarar data raba su da juna, bata 6oye masu komai ba, da yake ta iya bada labari ko mistake bata yi.

Lokacin data
arasa basu labarin idanunta cike tab da
walla, yayin da su kuma tsantsar mamaki da al'jabine ya kamasu, A sanin su da Ummi tantiriyar Karuwace da ta yi
aurin suna a America, ashe kaddara ce ta canza mata rayuwa, sun ji tausayinta sosai, har ta kai ga sun yi shiru jimm suna
an jinjina heads din su, shi dama Taj ya da
e yana yi mata kallon sani, sai yanzu da Benazir ta bada labarinsu, Ya tabbatar ma kansa Bintu Imam ce.

"Dan Allah ku taimaka mana, kada ku bari Aisha ta koma America, ku ruke mana ita har sai mun sansanta tsakaninta da mahaifinta da kuma mu, muna so ta koma kamar yadda take a da, sauyin da muka gani atare da ita ya tada mana hankali, wlh kallo
aya da nayi mata na fahimci ta canza rayuwarta"
Chief ne ya ce,"Na yi maku alkawari In sha Allah, Aisha ba zata koma America ba, zan cigaba da ruke ta anan har sai na cika maku burukan ku, saboda nima na damu da ita na tausayama rayuwarta sosai, na ji zafin abun da ya yi silar rabata da mahaifinta da kuma halin da ta jefa rayuwarta, wanda nayi imanin tsinuwar da mahaifinta ya yi mata ce ke bibiyarta, bayan haka Dr Shureim..."
Ya amsa mashi da na'am idanunsu acikin na juna.

"Kaima na tausaya maka sosai, labarinku ya ta6a zuciyata, kun bani tausayi, please ka cigaba da hakurin da ka saba yi, in sha Allah ni Chief na yi maka al
awarin Ummi won't leave this house until everything is settled"
Maganar Chief ta kwantar masa da hankalinsa, wani dadine ya ji ya lullu6e zuciyar shi, Anila Da Benazir basu san sa'adda suka saki murmushin jin dadi ba, har suna hada baki gurin yi mashi godiya.

"Ina fata mun gama magana, ko akwai sauran wani abu?" Cikin kulawa Chief Ya fa
a yana duban su,
"Unaisah, ta
i kula ni...." gaba daya ta fada mashi abunda ya faru tsakaninta da Unaisah, har cikin ranshi bai ji dadi ba, amma ya fahimci Unaisah, baiga laifinta ba, dole ne dama ta
i accepting din ta saboda ta
ullace ta aranta.

"Kada Ki damu, Ni zan yi mata bayanin da zata fahimta, In sha Allah"
Ita dai Anila tunaninta ya fara komawa gida fargabanta kada Junaid ya saki baki ya furta dodon da ya kashe Anah a gaban Uncle.

"Akwai gargadin da nake so na yi maku gaba dayanku, daga rana irin ta yau inaso ku dauki kanku a matsayin jami'an sirri, kada ku kuskura ku fa
a ma wani damuwarku, sannan kada ku bari yanayin ku ya nuna!
Chapter 16 · 0% Book details