← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 201 OF 201

Sashe 201

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 5 min read

Alhamdulillah
subhanallah
, Masha'Allah
La'ilaha Ilallah
, Allahu Akhbar
THIS IS THE END OF KURKUKUN
ADDARA
All praise is due to Allah, the Most Merciful and Benevolent, for granting me the strength and perseverance to complete my novel, "THE PRISON OF DESTINY"
Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai rahama mai jin kai, Tsira Da Amincin Allah Su Kara Tabbata Ga Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W)
Ina Godiya ga Ubangijinmu Allah subhanahu wata'ala, da ya bani tsawaicin kwana da lafiya da karfin gwiwa da juriyar kammala rubuta littafina na biyu mai suna 'KURKUKUN
ADDARA" wanda na shafe tsawon shekara
aya da watanni ina rubuta shi, da da
i da ba da
i amma Alhamdulillah yanzu komai ya wuce, na
ara shaidawa cewa sannu bata hana zuwa, kuma komai mai wuce wa ne arayuwar mu indai mu ka yi hakuri, Tabbas Ina Alfahari da baiwar da Allah ya bani ta rubuta littafin kurkukun kaddara fiye da littafina na farko kuma fiye da sauran littattafan da zanyi agaba saboda ya fita daban babu tamkar shi ko dan darussan dake a cikin labarin wanda ni kaina dana rubuta shi, na ilmantu, na fadakantu, na kuma nishadantu, nayi kuka tamkar raina zai bar gangar jikina saboda yadda labarin ya ta6a zuciyata inajin shi kamar True life story, bani ba hatta makarantar littafin sun shaida hakan.

Ina fata littafin Kurkukun
addara Ya zama Alkhairi a gare ni, Allah Yasa kowa ya amfana da littafin Kurkukun
addara burina ne,
Darussan dake ciki Allah ubangiji yasa mu amfana dasu
ya sadar da ladan gareni da mahaifana da yan'uwana da dukkan masoyana a duk inda suke a fa
in duniya
kura kuren ciki Allah ubangiji ya yafe man
_*Gaisuwar ban girma da karramawa ga mahaifiyata Hajiya Rabi'atu Yahaya, she is my first luv and my everything, kin gama min komai arayuwa, Allah ya
ara maki lafiya da nisan kwana, bazan iya
misalta kyautatawar da kikayi min ba, Allah ne ka
ai zai iya biyanki, kin gama min komai, Allah yasa Aljanna ta zama makoma agare ki
_*Jinjina Ta Musamman Da Ban Girma Ga Uwar Masu Uba Hadda Marayu, HAJIYA KUBRAH, kada Ku manta gaba
aya Littafin Kurkukun
addara tun daga farko har
arshen shi sadaukarwa ne ga Mommy Kubra, Jarumar mace, mai daraja da
ima, saboda Ita yasa na jajirce na tsara labarin ya yi da
i yayi ma'ana saboda inaso ya zama abun tunawa da ni da alfahari a gare ta, kin gama min komai arayuwa Mommy, goyan bayanki, tallafawarki, shawarwarin ki, da
warin gwiwar da kike bani sun kasance
arfin kuzari na, Ina alfahari dake a koda yaushe kuma bazan ta6a mantawa da halaccin da kika yi mana arayuwa ba, Allah ya Kara Daukaka Darajarki Fiye Da Tunanin Mai Tunani da ke da Ahlin ku, Allah Ya kare ku daga sharrin makiya da mahassada, Allah ya shirya maki zuri'a, Allah yasa ku gama da duniya lafiya Allahumma Amin
_*YABON GWANAYE YA ZAMA DOLE
JINJINA TA MUSAMMAN DA BAN GIRMA A GAREKU YAYYE NA NA KAINA DA BABU KAMARKU, ABUN ALFAHARI NA
AUNTY ZEE DA MUNAH BATURE MY P.E.
a kunyi namijin
ari gurin gyaramin rubutuna tun daga farko har
arshe baku ta6a gajiyawa ba, kun nuna min kauna, kun bani goyan bayanku da karfafamin gwiwa aduk lokacin dana nuna na sare, kun bani shawarwari masu muhimmanci da suka amfane ni agurin rubuta littafina, Kun tsaya min tsayin daka don ganin rubutuna ya yi kyau, wallahi ni bazan iya biyanku kokarin da ku ka yi min ba, sai dai in cigaba da yi ma ku addu'a Ina son ku ina kaunar ku
_*JINJINA DA BAN GIRMA
ga masoyana na asali masu sayan book dina, Dumbin gaisuwa da fatan Alkhairi zuwa gareku a duk inda kuke a fadin duniya, members Na Paid grps
ina*_
_*Kurkukun
addara paid
Takun Karshe Posting section
Prison Of Destiny
kurkukun Kaddara Facebook
Prisoners Posting section*_
_*bayin Allahn nan kunyi hakuri dani, kun jure bibiyana har zuwa karshen littafina, kun jure kar6ar uzururrukana, nasan kun wahaltu gurin bibiyar littafina musamman wadanda na fara da su tun farko, don haka ina mai
ara baku hakuri ga duk wanda na 6ata ma rai yayi ha
uri ya dubi girman Allah da manzonsa ya ya fe mun, badan komai ba sai don mu rabu lafiya, ba lallai mu sa ke ha
uwa a wani littafin ba, tun da rayuwar mu a hannun Allah ta ke, bansan ko zan kai lokacin da zan
ara rubuta wani littafin ba, ina sonku ina kaunarku, ina jin dadin Comments dinku, ina rokon Allah daya saka maku da mafificin Alkhairinsa, Allah Ya sada fuskokin mu gaba daya agidan Aljanna, Alfarmar Annabi Muhammad SAW
Special Thanks To My Teammates
Aunty Zee Lalu, the Writer Of Asanadin Makwabtaka
Oum Arwan, Writer Of Auren Katin
asa and Matar Taj
Hafsat Amjad writer of Captain Janan da sauran su
_*Karku bari abaku labari, ga wadanda basu karanta books dinsu ba, Ina baku shawarar ku hanzarta mallakar naku, saboda Labaraine da babu kamar su, kunsan Team dinmu akwai baiwar tsara labari, kuma salon mu na daban ne, we're new writers but da
warewar mu muka fara rubutu, Readers sun shida hakan
_*DAGA AL
ALAMIN HAFSAT BATURE MUHAMMAD (BOSS BATURE) WRITER OF ABBAN SOJOJI AND KURKUKUN
ADDARA
*SINCE 2023 TO MON, JAN 20, 2025*
d!f!h!j!
j!l!

"t#v#x#
'6(8(:(
)b*d*f*
f!h!j!l!

"v#x#
'8(:(
)d*f*
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
Infinix X6525
TECNO LD7
WPS Office
5927e554f10f4f5dac9b6526c5f7b12f
Chapter 201 · 0% Book details