Sashe 41
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read
Lokacin da suke shigowa, Maids din gidan dake lekensu daga sashen su, Sunyi mamakin ganin restaurant staffs suna shigowa ciki da kayan abinci, bayin Allah har sun fara tunanin ko dai wa'adin aikin su ne Ya kare, nan fa hankalin su Ya tashi, dama jiya sun kwana da fargaban abun daya faru da hajiya saratu, zuciya da sake sake sai ta dinga ayyana musu Hajjaty ce ta yi silar abun daya faru da ita, shiyasa ta gudu daga gidan, gayanan zata ja musu ba'la'e idan laifin ta ya shafe su basu san ina zasu sa kansu ba, har saida ma'aikatan gidan suka kammala aikinsu, tukunna maids din suka koma cikin part dinsu cike da zullumi.
Dakyar Sheikh Imam ya samu suka ci abincin kadan badan suna jin dadin shi ba.
Kasa tafiya yayi, saboda ya damu da su, gani yake idan ya haura kafa ya bar gidan zasu kara shiga mawuyacin hali ne, Hakan yasa bai je ko'ina ba, afalon gidan ya zauna atare da su Yana
ara kwantar musu da hankali..
Su ka ce su yanzu damuwarsu suna son su san awani hali baban nasu Yake a ciki?
Yana araye koya mutu, don tun daya gama kururuwarsa adaki basu kara jin koda tarin sa ba, ganin yadda suka nuna damuwarsu Yasa shi ce musu su taso su tafi part dinsa, gaba daya suka mimmike tsaye Yace Ma Chief ya
auko mashi abincin da zai ci, store Ya shiga ya hado masa lunch a madaidaicin tray, Ya fito suka dunguma Izuwa Part din baba Obie.
kwankwasa kofar dakin Sheikh Imam yayi tare da ambaton sunansa kusan sau biyar bai amsa ba, cike da damuwa Chief yace bazai bude ba, amma su zagaya ta bayan dakinsa, akwai glass windown da ya fara kokarin fasawa jiya ya kasa, yasan zuwa yanzu quality din glass din Ya ragu zai kara jaraba fasa shi..
In a weak voice Justice Yace nima zan taimaka abude tagar, captain da ziyad ma sukace zasu taimaka gurin balle tagar...
Batare da bata lokaci ba, suka zagaya ta bayan dakinsa cike da sa ran zasu iya balle kofar..
Bayan sun Isa gaban Window din, suka fara kokarin fasa glass din, abunka ga majiya karfi sun ha
u, Naushi suka dinga sakar ma glass din har saida Ya fara barazanar fashewa.
Kubi a hankali kada ku raunata kanku, shiekh Imam ne yayi maganar..
Dakyar da sidin goshi suka samu faskeken glass din Ya fara Tsastsagewa, naushi daya Hateem Ya sakar mashi gaba daya ya zube kasa har saida suka dan ja da baya..
Lokacin da suka dago da idanunsu ba zato ba tsammani suka hango sa a zaune Tsakiyar gadonsa sanye cikin doguwar riga baka mai hula, basu iya ganin fuskarsa ba saboda ya basu baya.
duk da haushin shi da suke ji hakan bai hana sunji sanyi aransu ba, ganin shi araye ba kamar yadda suka zata ba..
labbansu na kerma suka hada baki gurin ambaton sunan shi Baba.
Shiru bai amsa musu ba, kuma da alama yana jin muryoyin su acikin kunnanshi.
Ba irin magiyar da basu yi mashi ba, akan Ya juyo ya fuskance su amma yayi shiru ba alamun zai yi abunda suke so kuma bai tanka musu ba, hakan yayi matu
ar taba zuciyarsu, su ziyad da basu gasgata abunda owais ya labarta musu ba ayanzu sun fara kokwanto akan kakan nasu l.
wani sabon kukan suka kuma fashewa da shi ganin yadda lokaci daya mahaifinsu ya jefa kanshi a mawuyacin hali ya kuma jefa su suma...
Shiekh Imam Yayi kokarin sanya shi yayi magana kodan saboda ya'yanshi da suka damu da shi, amma yayi shiru bai tanka masa ba..
badan sun so ba suka hakura dayi mashi magana, Jikin asanyaye suka fara zame jiki suna barin bayan dakin nasa saboda ganin sa da su ke yi yana kara fama raunin da ke a cikin zuciyar su.
Imam malik yaso yayi magana da shi saboda akwai wani abu dayake so ya fada masa sai dai ya
yalesa zuwa lokacin da zasu ke6a saboda idon ya'yansa dake a gurin.
Chief ne kadai Ya rage a bakin tagar yanata kallon bayansa, ba dan akwai makarin daya toshe tagar da dakin ba, da ba abunda zai hana ya dira.
tray din abincin daya zo masa da shi ya fara kokarin turawa ta cikin tagar yaki shiga, dakyar yayi dibarar aje tray din kasa ya dauki warmers din ya dinga jefa su ta tagar ta yadda abincin ciki bazai 6are ba, saboda ya datse murfinsu sosai, hada drinks din Ya jejjefa cikin dakin bayan ya kammala ya sauke ajiyar zuciya..
Cikin raunanniyar muryar shi Ya furta"baba kana jina, jiya ina ta kiran sunanka baka amsa min ba, anan na kwana, wai meyasa kayi min haka baba?
Kaga halin da ka jefa kanka damu kanmu ko?
Muna zaman mu lafiya, gaba daya ka lalata farin cikin mu, Jiya babu wanda ya runtsa saboda tashin hankali baba, ka kuntata kanka muma ka kuntata mu, ina kaunar da mukeyiwa juna baba?
Yanzu ka sanya katanga atsakanina dakai..."
kasa karasa maganar yayi, kumburarrun idanunsa sun cicciko tab da kwalla, Sai kallon bayan shi yakeyi yayi tunanin zai motsa sai dai ko gizau baiyi ba, kamar gunki.
In a broken Voice Ya furta"shikenan, ni zan tafi, ga abinci nan na kawo maka, dan Allah, ka taimake ni kaci, kada ka zauna da yunwa, kuma bana so kaje wani wuri, dan Allah kada ka tafi kabar mu, nasan zaka iya 6acewa idan ka so, amma pls kada ka tafi pls.."
Harya juya zai bar bakin tagar, kwatsam Ya tsinkayi muryarsa wlh bai taba jin muryar data daga hankalinsa irin tashi ba, kamar ba muryar kakansa ba muryar tayi rauni ta kuma disashe..
"Owais, nasan meyasa ka roke ni akan kada in tafi, ba dan kana sona bane, sai dai baka son in gudu batare da ka mika ni ga hukuma an yanke min hukunci ba ko"?
Kamar ba shi yayi maganar ba, dan ko kadan bai motsa daga yadda yake ba.
Shiru owais yayi batare daya iya furta kalma ba, tabbas babu karya a maganarsa,
"Hakane, Inaso ka tsaya ka kar6i hukuncin da za'ayi maka, ta hakane zaka samu yafiyarmu, kuma ta hakane zaka samu sassauci, In har ka mika wuya batare daka bamu wahala ba, amma maganar nadaina sonka, ka daina, tabbas na tsaneka baba, ka karya min zuciyata, ka ci amanar yardar da nayi maka, amma ya zanyi?
Inason ka wlh, har yanzu ina kaunar ka, amma ba kamar da da nake ma kallon dattijon arziki mutumin mai mutunci, kuma wlh kaunar da nakeyi mak
a bazata hana in hukuntaka ba, dole hukuma tayi aiki akanka baba, dole ka girbi abunda ka shuka baba, tabbas idan nabiyewa son zuciyata, zance ka gudu ne saboda kaunar da nake maka, amma in na tuna hakkin rayukan dake akanka, da zaluncin da ka aikata, sai inji bazan iya kyale ka ba, saboda koda na kyaleka wlh Allah bazai barka ba, dole ka ga sakayya tun agidan duniya, nima kuma in ban dauki mataki akanka ba, Allah zai kamani ne wlh..." cikin shesshekar kuka ya kare maganar..
"Jikallena, kada ka damu, kakanka ba inda zaije, nayi maka alkawarin ina nan, kuma zan mika wuya saboda inason ku dauki fansar abunda nayi maku, in har hakan zaisa ku yafe min, duk da nasan ban cancanci ayafe min ba, Owais bazan iya misalta maka halin da nake a ciki ba, danasani bata da dadi ko kadan, gayanan naja ma kaina..."
a hankali ya kifa kansa saman bedmatress din sa, duk akan idon Chief owais, baisan ya akai ya ke jin kamar tausayinsa na shigar shi ba..
"Kai kenan, Inaga wadanda suka yarda dakai, wadanda sukeyi maka kallon jagoran rayuwarsu, kasan kuwa halin da muka shiga jiya izuwa yau?
Bai amsa mashi ba yayi shiru kamar ma kuka yakeyi..
"Ka taimaka ka bude min kofar dakinka, Inaji ajikina baka da koshin lafiya, zan kira doctor ya dubaka"
In a low voice ya furta"wata irin zuciyar imani gare ka Owais uhum?
Meyasa zaka damu dani?
Ko da yake nasan kanayi ne don kada inyi rashin lafiyar da zatayi silar mutuwana batare daka hukuntani ba...."
katse shi yayi"ba haka bane baba, na damu dakai .." bai kare maganar ba ya katse shi"bana bukatar likita Owais, Azzalumin mutun irina bai cancanta aduba lafiyarsa ba, Yaran da muka azabtar agidan kurkukun kaddara, da yawansu idan suka fara ciwo, likitocin mu basa duba lafiyarsu, illa iyaka idan muka ga zasu gaza sai musa Surgeons su farke cikin su su debi sassan jikin su, shine ni zaka ce ka kira doctor ya dubani?
Na cancanci hakan Owais..."
bai kare maganarba, Zuciya ta debi Chief Ya daki karfen jikin tagar, Yana faman cizon lips dinsa Ya furta"Ya isa haka baba!
Bana son ji!
Kabarni inji da abunda ke damuna..." ya fada yana jan numfashi..
Dakyar ya tausasa zuciyarsa, Yai karfin halin Furta"Ina so ka fada min, su wanene sauran Elders..."
"Kaje ka tambayi Aurora ta fada maka"!
"Tace bakowa ta sani a cikin su ba, kuma a halin yanzu tana a kwance gadon asitibi batasan inda kanta yake ba, Kai kadaine zaka Iya fada min su.."
cikin karyayyar murya ya furta"aurora bata da lafiya?
Meke damun ta"?