← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 201

Sashe 120

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ya jikinki kin tashi lafiya?"
Cikin shessheka ta ce, "Ban tashi lafiya ba, jikina babu sau
i, in har ba
yale Praveen ku ka yi ba, ban ji da
in yadda kuka buge shi ba, ban yi zaton haka daga gare ku ba."
"Ina so nasan ta
aitaccen tarihin rayuwarki da
an uwanki Praveen."
"Idan na fada maka za ku yafe mana?" ta yi narainare da idanunta.
murmushi ya yi batare da ya furta mata kalma ba.

"Ni
iyar uncle dinsa ce, Mun taso a gidan marayu, bamu da asali bamu da dangi, a bakin Praveen na ji labarin abun da ya faru da danginmu, saboda ni a lokacin yarinya ce ban mallaki hankalina ba, sanadin zuwa biki danginmu suka yi hatsarin jirgin
asa gobara ta kama, mutane da yawa suka rasa rayukansu, a lokacin Praveen shi ya goya ni a bayansa ya daka tsalle ya duro daga cikin jirgin, muka fa
asa duk mu ka ji munanan raunuka har muka fita hayyacin mu,
an sanda ne suka kai mu asibiti, bayan da muka samu lafiya, sun tambayi Praveen meya faru?

Bayan daya fada masu, sun tausaya mana sun kuma jinjinama Praveen da ya iya ku6utar da mu daga cikin jirgin
asan.

Bayan da muka samu lafiya suka mika mu gidan marayu.

A rayuwana bani da gatan da ya wuce Praveen, shine uwata shine ubana, shine dangina, kuma shine komai nawa, bamu samun kulawa a gidan marayun, ba abinci mai kyau, ba sutura mai kyau, Idan gwammanati ko masu ku
i suka kawo mana tallafi, bamu sani, masu kula da gidan marayun ne suke cinyewa sai su bamu ka
an wanda ba zai ishe mu ba, Praveen shi yake fita ya yi aikin
arfi don ya sama mana abincin da zamu ci, da suturar da zamu sanya, idan bani da lafiya Pravin shi yake nemo kudin da zai kaini asibiti.."
Sir Mubarak dake sauraronta zuciyarsa ta karaya tun kan ya ji
arashen labarin su.

"Kwatsam muna zaman mu lafiya a gidan marayun, sai ga wani attajiri ya zo zai yi adopting, tun da ya
aura idanun shi akaina ya kwallafa rai ya ce ni yake so a bashi, masu kula damu su ka shawarce shi ya dauke mu mu biyu ni da
an uwana ya nuna kin amincewarsa.

A lokacin Praveen baya kusa ya fita neman kudi.

Haka suka bashi ni, na dinga kuka ina kiran sunan dan uwana Praveen.

Basu saurare ni ba, suka nuna min fin
arfi gurin
aukana ina turjewa suka tura ni cikin motar mutumin.

A dai dai lokacin da motar zata tafi sai ga Praveen ya dawo, ta window glass din motar mutumin na hango sa, na dinga kwala masa kira cikin sa'a ya hango ni, hankalinsa ya tashi ya bi bayan motar mu a guje.

Tafiya muka yi mai tsayi, Praveen bai daina bin motar ba.

Har muka
araso gidan mutumin, ya fito daga mota ya
auke ni ya shiga dani ciki, na yi zaton ya yi adopting
ina ne don ya raine ni tare da iyalinsa, ashe mutumin banza ne, ya dauke ni ne don biyan bu
atar kansa, a lokacin da yake kokarin keta min haddi, Praveen ya ritsa da shi, da ya ke yana da zuciya idan ranshi ya 6aci, cikin fushi ya dauki kwalbar giyar da mutumin ya sha ya aje akan table, ya kwa
a masa a saman kansa tare da caccaka masa a cikinsa har saida ya kashe shi.

Hankalinshi ya tashi da ganin abun da ya aikata, cikin sauri ya goya ni a bayanshi, inata kuka ya gudu da ni, da ku
in hannunsa ya yi amfani muka koma Delhi da zama, gudun kada asirin mu ya tonu a gane mu muka kashe shi.

Bamu da kowa a Delhi, babu wurin kwana, sai dai mu ra6a a wani gidan abinci, anan muke kwana, idan gari ya waye masu ku
i suka zo cin abinci, Praveen ya kan goge masu motocinsu su biya shi kudi, da wa
annan ku
in ya ke yin amfani gurin biya mana bu
atunmu, wani lokacin har bara yake yi amma ni bai ta6a bari na fita nema mana kudi ba, shi ya ke fafatuka ni sai dai in ga ya siyo abinci mai rai da lafiya da suturar sanyawa, daga baya madam mai restaurant din ta
auke shi aiki, har ta bamu
akin da zamu dinga kwana a ciki."
lokacin da ta
arasa masa labarin sai ta fashe da kuka.

Sir Mubarak ya tausayama rayuwar su, musamman ita, saboda ya fahimci batasan komai da Praveen ya aikata ba.

"Me kika sani game da auran shi da Saratu?"
"Mun fara soyayya ni da shi tun yana da shekara ashirin, ni kuma ina da shekara goma sha biyu, soyayya mai karfi ta shiga tsakanin mu, amma saboda bamu da halin da zamu yi aure yasa muka jinkirta, to a lokacin da ya
ara girma ya kai shekara ashirin da biyar, yana da abokai da manyan mutanan da yake yi ma aiki suna biyan shi ku
i, akwai lokacin da ya zo min da maganar zasu tafi neman kudi shida abokansa, na saka rigima akan kar ya tafi ya bar ni, ya dinga lallashina, har ya samu na amince ya kai ni gurin madam me restaurant, ya bata kudi masu yawa ya ce ta kula masa da ni.

Tun bayan da Praveen ya tafi ban
ara jin
uriyar shi ba, kullum sai na yi kukan rashin shi, bana jin dadin rayuwata, da shi nake kwana da shi nake tashi, kullum cikin sa ran ganin shi na ke yi, madam din dake kula da ni ita ke lallashina idan na fara kukan rashin shi.

Unexpected wata rana sai gashi ya kira madam a waya ya ce a bani mu yi magana, na yi murna da jin muryarshi ya lallashe ni ya ce in
ara ha
uri zai dawo mini da abun mamaki, har ya ce zai dinga turo min kudi in sayi duk abunda nake so, tun daga ranar da ya kira kullum sai ya kira ni a wayarta mun gaisa, inta tambayar shi yaushe zai dawo na gaji da jiran shi, still hakurin ya ke bani Lokaci
aya rayuwata ta sauya tun da Praveen ya fara tura ma madam kudi, ta sanyani a makaranta, ta siya min surutu masu kyau, komai da zan bu
ata siya min take yi, na dinga jin dadi Praveen ya yi kudi zamu daina shan wahala.

Wallahi Yaya Mubarak ni bansan Praveen ya yi aure ba, bai fada min ba, ban ma san baya a
asar India ba, tsawon lokaci bai waiwayi Delhi ba.

Ranar da ya dawo na yi murnar da bazata misaltuba, nayi mamakin sauyawar shi, yayi min kyaun da bai ta6a yi mini ba, ya zama
an gayu mai arzi
i, madam kanta tasha mamakin arzikinsa, har biyayya take masa sau da
afa saboda kudinshi.

Koda na tambayesa tayaya akai ya samu arzi
i?

Nan ya fara bani hakuri na ce masa meyasa zai bani hakuri kawai ya bani amsar tambayana.

A nan yake fa
a min, ya yi mini
aryar sun je neman kudi shi da abokansa, gaskiyar magana ba haka bane, tafiyar da ya yi batare da abokansa ya yi ta ba, Allah ne ya ha
a shi da wani mutun mai arzi
an kasar Nigeria ya zo ganin
arsa ne dake karatun Medicine anan Delhi, shi kuma ya ta6a taimakon yarinyarsa har ta ji dadi ta nuna tana son su
ulla abota, lokacin da baban yarinyar ya zo kawo mata ziyara saita ha
a shi da mahaifinta don su gaisa, bayan da suka gana da mahaifinta ya tambayesa su wanene danginsa?

Yana karatu?

Ko ya fara aiki?

Sai ya fa
a masa baida kowa, har ya bashi labarinmu, mutumin ya tausaya masa ya ce zai taimakesa da aikin yi, da shi da
ar uwarshi amma sai in har ya amince zai auri
arsa da ke son shi.

Ya ce mini saboda baya son ya rasa damar da ya samu, kuma yana son rayuwar mu ta inganta, shiyasa ya amince ya bi mutumin da
arsa Nigeria, a can aka
aura musu aure.

A lokacin da ya bani labarin na ji kishi mara misaltuwa, zuciyata ta karaya amma da ya lallasheni ya fa
amin baya sonta, ya aure ta ne saboda mu samu dangin da zamu jingina da su, mu kuma samu arzikin da zamu wadata kanmu, na ce na amince amma bana so ya yaudare ta, saboda na ji ya ce baya son ta ya aureta, kuma ya taimaki rayuwata da tashi, kada ya nemi kudi ta haramtacciyar hanya, kada ya aikata laifin da zai jefa rayuwarmu cikin wahala, komai zai yi a rayuwa kada ya zalunci wani, nasihar da nake yawan yi masa kenan.

To daga baya ne ya zo zai tafi da ni Nigeria, a lokacin mun yi aure har ma na haifi yarona Naufal da baifi shekaru goma sha
aya ba a lokacin, ita kuma matar tasa ta Nigeria tana da
a'ya uku a lokacin, duk da ban ta6a ganinsu ba amma ina ganin hotunan su da videos dinsu a wayar shi duk idan ya zo.

Ina son
a'yanshi sosai saboda ina yi masu kallon yan uwana kuma danginmu....

"Lokacin da Praveen ya zo da ni Nigeria, bai fara kaimu estate
inku ba, sai ya kaimu wani gida ya ce in fara zama a ciki, satin mu
aya a gidan Naufal ya yi rashin lafiyar da ta yi silar mutuwarshi, a lokacin har mun kai shi asibiti amma ya riga da ya mutu, na yi kuka kamar raina zai fita, har yau bazan manta ra
in da na ji ba, na rasa Naufal.." Ta fa
a tana share hawayen ta.
Chapter 120 · 0% Book details