Sashe 100
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin zullumi da fargaba, tana
arin karya kwana kwatsam ta hango gungun Giants sun nufo gurin da take, ru
ewa ta yi cikin sauri ta koma da gudu batasan sa'adda ta dura wata windown
aya daga cikin
akunan dake a gurin ba, sai haki ta ke yi, ajiyar zuciya ta sauke jin alamun sun wuce, bin
akin ta yi da kallo, tsofaffin metal bed ne aka jibge
aya kan
aya a cikinsa, wata dabara ce ta fa
o mata, lokacin da ta dubi ceilling
akin da akwai access panel a jikin shi, duk da a kulle yake amma ta na jin zata iya tsaga shi, kama jikin gadajen tayi ta dinga bin jikinsu tanayin sama dakyar ta haura ta saman su, ta zauna tana mayar da numfashi.
Tunawa da tarin
alubalen da ke agabanta yasa ta zaro tsinken karfen da ta soke, ta shiga caccaka ma panel din, kasantuwar yana da quality, ta ci wahala kafin ta 6alle murfin, ta le
a kanta cikin ceilling din, ba laifi yana da space din da bawa zai iya ratsa cikinsa, tura kanta ta yi, a hankali ta shige dukanta, zafi ya doka mata sallama, ta fara zubda gumi, kwata kwata babu tsoro ko fargaba atattare da ita, jan ciki ta dinga yi tana yin gaba, har wata kwana kwana gare shi, bata tashi sanin ta yi wauta ba sai da ta rasa hanyar da zata 6ula, nan fa ta fara rarraba idanu, kwata kwata ba ta yi tunanin ta kalli
asa ba, kawai jan jiki ta ke yi tana yin gaba, sai daga baya tunanin hakan ya zo mata, cikin sauri ta soma bin celling din tana
are masa kallo cikin tsantsar ru
~_____________________JAN WUYA
A tsaye ya ke gaban dakin fi
a, zuciyar sa fari fat yau zai cika burin da ya da
e yana mafarkinsa.
e kofar
akin aka yi, babban yaronsa Dr.
Mark ne ya fito, sanye da uniform din tiyata.
"Mark, ka gama tiyatar ne?
Ko har yanzu ba ka cire zuciyar ba ne?"
Jinjina mashi kai ya yi, "Ban kaiga farawa ba, ina jira allurar kashe zafin da na yi mata ta fara aiki a jikin ta"
Bai
arasa ba ya dakatar da shi.
"Ba wannan na ke son ji ba, bana bukatar ka bi ta lalama, ka saka
umbunanka ka faffarke kirjin ta, bafa ta da wani amfani zuciyarta ka
ai nake so, in ba zaka iya ba ni ka bani guri in yi!"
"Allah ya huci zuciyarka sir, in har mu ka ce zamu bi ta tsiya zamu iya lalata shirin mu, dole mu bi a sannu don mu cire zuciyar batare da an samu matsala ba."
Tsoki ya ja, "Na baka nan da mintuna biyar ka cire ta kota halin
a, don mu yi saurin lun
umata a bakin dodon tsafi, bana bukatar bata lokaci." Cike da ladabi ya amsa mashi da toh ya juya ya koma dakin..
Bai motsa daga inda ya ke ba, jira kawai yake yi ya gama tiyatar, abun da ya faru tun jiya da daddare da suka zo kurkukun da su, ya so yayi amfani da sihirinsa gurin farke kirjin Batool don ya cire zuciyarta, sai dai matsalar, da aka samu, sihirin sa ya yi ma jikinta
arfi, in har ya kuskura yasa
arfi don ya cire zuciyar toh gaba
aya zata dagargaje, shiyasa dole su bi tsarin tiyatar asibiti.
Gajiya ya yi da tsayuwa, ya fito daga sashen da tiyata room din ya ke, ya koma cikin wani katafaren falo mai kyan gaske komai na cikinsa launin ja ne, zama ya yi kan wata doguwar kujera ya
aura
afar sa daya kan
aya kamar wani basarake, kwata kwata baya tunanin a wani hali iyalinsa suke a ciki, ta kansa ya ke, already an riga da an fada masa sojojin isod sun kewaye gidansa da gidan
an iya, hakan bai dame sa ba.
"Musa ya za kai mana haka?
Wasa tare ci bambam?
Me hakan Ke nufi?"
Unexpected ya tsinkayi muryar Jan Ido a cikin kunnan sa, a sukwane ya mi
e yana duban su.
aya bayan
aya suke ratsa bango suna shigowa falon, cikin shigarsu ta dogayen riguna ba
e masu huluna, hannayensu ru
e da sandunan su, rabin fuskokinsu rufe da mask, idanunsu ne ka
ai a bayyane.
Kansa ya
aure da ganinsu saboda bai sanar da kowa shirin shi ba, saboda baya son su sani, shi kadai ya ke so yayi.
"Don me zaka yi komai a sirrin ce batare daka fa
a mana ba? me hakan ke nufi?
Wani daga cikin Elders dinne ya fa
Banza yayi da su bai tanka masu ba, sai ma wani shu'umin murmushin sha
iyanci da yake saki.
"Ka yi shiru baka ce komai ba?
Ko hakan na nufin dagaske ne abun da aka fada mana?
Kana so ka ci amanar mu ko?
Shiyasa ka shirya komai a boye batare daka fada mana ba bayan mu yakamata a ce ka fara sanarmawa.." A cewar wani elder, wani kallon tuhuma suke jifarshi da su.
Tafa hannayensa ya yi tare da bushewa da dariya cikin takun izza ya nufe su yana fadin, "Sannunku da zuwa!
Tayaya akai kuka san ina anan?
Wanene ya fada maku um?" Ya fada yana
age masu gira.
Wani tsoho daga cikinsu cikin fushi ya ce, "Jan wuya baka isa ka ci amanar mu ba, mune a gaba da kai, baka isa ka yi gaban kanka ba, dama ni ban yarda da kai ba, saboda nasan halin ka ba
aramin shai
ani bane kai, ka
ware gurin iya ha
ama da kulla makirci, wato shine yanzu da ka ga Elder ya yi murabus kuma asirinka ya tonu shine ka kware mana baya, ka sato yaran da kowan nan mu ya ke burin ya
auko su, don ka riga mu cika sharuddan allon tsafi saboda ka samu karfin ikon da za ka juya mu..."
yacewa ya yi da dariya, tare da nuna su da yatsan shi da izgilanci ya ce, "har kuna da bakin fa
in ban isa in ci amanar ku ba?
Dama akwai amana a tsakanin mugu da mugu?
To ni ban yarda da kowannan ku ba, babu wani mai iko da ni a cikinku, saboda na fi karfinku nesa ba kusa ba,
.." Ya fada yana huci.
"Buri ne da na da
e da shi a zuciyata tun farkon dana fara yi ma Elder bauta, duk wani ci gaba da aka samu a gidan kurkukun kaddara nine sila, don haka yanzu lokaci ya yi da zan fanshe wahalata, ni na cancanta in hau karagar Elder Obinna..."
Ransu ya 6aci, yanzu sun gasgata abun da aka fa
a masu game da ma
ashiyar da ya ke shirin
ulla masu.
"You son of a bitch, Musa, you'll never become an Elder over my dead body, You're not worthy, If anyone deserves it, it's one of us, who've been with the Elder for a long time before he even knew you existed."
(ba zaka ta6a zama Elder ba, baka cancanka ka zama ba, idan ma akwai wanda ya cancanta to daya daga cikin mu ne, mu da muka da
e tare da Elder tunkafin yasan da zamanka a duniya,..." )
jan le6e ne ya fa
a rai a 6ace.
Wani Elder din ya ce, "Ba zamu ta6a lamunta ka zama shugaban mu ba, saboda mun ji ma
ashiyan da kake son kulla mana, kana so ka samu
arfin sihirin Elder don ka
wace sihirinmu sannan ka kashe mu ko?"
tun da suka fara magana hankalinsa kwance babu damuwa a ransa, amma da wannan Elder
in ya yi magana sai ya fahimci kamar wani ne ya yi brainwashing
in su.
"Na fahimci wani ne ya zugo ku ya fa
a maku karya da gaskiya akaina don ya shiga tsakanin mu! nasan ban kyauta ba da ban sanar da ku ba amma banyi hakan don bana so ku sani ba, kuma ni bani da mummunan nufi akan ku, sai don nafi so in sawwa
e maku wahala, amma maganar nan ba gaskiya bane, ni bana nufin kowannanku da sharri, burina dukanmu mu gudu tare mu tsira tare, saboda mun riga mun zama
aya, yakamata ku fahimce ni..."
Ya fa
a cikin lalama, wani kallo suke yi mashi na rashin yarda duk da kokwanton da zuciyarsu ke yi sai dai ba zasu iya
aryata abun da aka fa
a musu akan shi ba, saboda daga majiya mai
arfi suka ji.
"Koda zamu yarda da maganarka, ba zamu ta6a bari ka zama Elder ba, saboda baka cancanta ba..." Elder din da ya
auko maganar bai kaiga direta ba, Jan wuya ya daka masa tsawa yana huci ya furta, "Saboda me ba zaku bari in zama shugaban ku ba?
Ko ina da wani aibu ne?
Ko baku yarda da ni bane?
Ko kuwa shi Elder Obinnan yana da wani magaji ne ehe?
Meyasa ni ban cancanci in hau karagar mulkinsa ba?"
"Bamu yarda da kai ba Musa, saboda ka yi abun da yasa mana zargin ka a cikin zukatan mu, kwata kwata babu gaskiya a tare da kai, kuma kai in ban da abun ka, ka yi tunanin hawa kujerar Elder abu ne mai sau
i?
To bari ka ji in fa
a maka gaskiyar zance, bare baya hawa kan karagar Elder, dole sai idan jinin Elder ne kadai zai iya hawa kan karagarsa, su da suka gaji abun ba kai da ka ke bare ba"
Jan dasashi ne ya furta, ran Musa ya 6aci zuciyar shi ta zo wuya, sun fara harzu
a shi.
Sauran Elders din da suke ha
amar samun kujerar Elder a ru
e suke kallon jan dasashi da ya yi maganar.
"Kana nufin babu wanda zai gaje shi a cikin mu?
Waya fa
a maka hakan?
A ina ka ji eye?"
A cewar Jan Gemu.
Jan le6e ya ce, "Ko ni da nasan sirrin Elder Obinna ciki da bai ban ta6a jin wannan maganar ba, na gani da idona a rubuce ya ke a cikin littafin Sijnil
adar, babu inda aka rubuta jinin Elder ne ka
ai zai iya gadonsa, don haka maganarka babu
amshin gaskiya a cikin ta."
"Jan le6e baka
karanta da kyau ba, kai da baka jin inyamuranci?"
Ya fa
a yana dubansa.