← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 201

Sashe 108

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mark ya nufe ta ta dinga masa magiya tana ro
onsa ya taimaka mata kar ya kashe ta, ya barta da ranta, tana son ganin mommynta, tana son ta ga daddynta, tana son ta ga
ar uwarta Unaisah..."
Unexpected ta ji ya ce, "Ki yi shiru, ba kashe ki zan yi ba, taimakon ki zan yi amma karki kuskura ki fitar da sautin da zaisa ya gane wani abu.." Zare idanu ta yi a ru
e take kallon shi cike da mamaki.

Nan take ya 6alle sarkokin jikinta da sihirinsa, ya sungumeta akan kafa
ar shi ya nufi kofar shiga pharmacy da ita, anan ya sauketa ya ce kar ta kuskura ta fito, duk abun da zata ji ta yi shiru ta jira shi zai nemo mata yar uwarta, farin ciki ne ya lullu6eta duk da akwai fargaba a tare da ita, cikin sauri ta samu guri ta zauna tana jiran shi, akan idanunta ya 6ace ma ganin ta.

Wannan zuciyar da Mark ya ba Musa a cikin kwalba, ta giant ce da ya kashe batare da sanin shi ba.
~(Kun ji yadda akai Batool ta ku6uta)~
Luxury-incense By Sapnah Borno.

Ta kawo muku turarukan wutan su Na maiduguri dana chad, turarukanta masu masifar dadi da kama waje harma da daukar hankali, indai kikayi kabbasa da turaren ta har wajen da kika zauna indai kika tashi sai kin bar kamshin ki, sannan Tana saida mayukan gashi irin nasu na shuwa Arab masu tasirin gaske, wajen gyaran Amare kuwa babu magana dan tazo muku da Chadian and Sudanese dilka Wanda zaki gyara jikinki da kanki, oga ya kasa ganeki, haka zalika akwai wata humrar ta mai suna hana bacci da kuma sirrin shuwa Abun ba magana, yar uwata ki jarraba turaren yar mutan borno nasan zata zame miki best turaren wuta plug.

Tanada turarukan da zaki turara gida, toilet, bedsheets, curtains, kabbasa and hair incense ku jarraba kada ku bari ayi babu ku.

Wardrobe balls
Kabbasa spray
Chadian khumra
Hawee
Halud
Gabgab
Sandal sukkariya
Kajinguru
Dilka soap
Ready to use dilka
Karkar oil
Turaren tsuguno
Habil
Dorut
Dorot after period
Brown khumra
Dufr khumra
Body milk
Sudanese kuleccam
Chadian dufr kuleccam
Musk khumrah.

Maganin matan mu sunada inganci Wanda muke kawo su daga sudan, sannan munada maganin karin girman nono, Wanda basuda effects, ga masu bukatar maganin Matsi ko maganin mata Masu aiki garanti munada su, sannan muna zuwa gyaran jikin amarya a duk garin da take
Our Chadian aphrodisiacs are.

Beejay fire
Sata jagab honey
Wetness and sweetness combo
Daka
Great A sabaya
Breast engagement powder
Ciccibi
Gumbar madara
Gumbar dabino
Bita Zaizai
08093772168
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
)~_____
______
______
______
_______
Gaba
aya kowani ahali daga cikin su haka suka wuni da fargaban a wani hali yaran nan suke a ciki, tun jiya da dare ba ci ba sha, ruwan tea din da suka sha lokacin da suka yi nafilfili ne ka
ai ya rage a cikin su..

Abu kamar wasa har dare ya yi, babu labari dangane da su.

Hajiya layla da Alhaji Ubaid da mare ce suka bar gidan Owais sakamakon kiran da Hajiya Sarah take tayi masu game da rashin dawowarsu gida, kuma sun bar su cikin fargaba.

Kusan gaba
ayansu suna a falo cikin damuwa, kowa
ka kalli fuskarshi babu annuri bacci su ke ji amma damuwa ta hana baccin ya
auke su, sun kasa sun tsare suna jiran dawowar
a'yan su, Sheikh imam ne ke tausarsu da nasiha mai ratsa zuciya, Taj ne kadai baya a falo bai jima da fita ba, ya je ya kwantar da baby Junaid da ya yi bacci, Benazir da Aisha da Anila Suna a zazzaune kan Sofas sun zabga tagumi suna sauraron Sheikh Imam, yayin da Dr shureim yake a gefen shi, shi kanshi Imam malik din ba
oshin lafiya ne da shi ba, sosai yake jin
acin abun da Musa ya yi mashi a ranshi, ya yi masa abun da har abada ba zai manta da ba
in cikin nan ba, amma ya
auki dangana, kuma baya son rauninsa yasa suma su shiga damuwa ko dan Saboda al
awarin da ya
aukarwa Aisharsa.
*TAJ
Yana a zaune gefen gadonshi.

Idanunshi akan baby Junaid dake ta sharar bacci, bakomai ne ya fado masa aran shi ba face wasu maganganun da suka ta6a yi da Uzair, Allah sarki ba rabon Uzair yaga gudan jininsa..

Tunawa ya yi da lokacin da Unaisah take yar jinjirarta, murmushi ya yi, yayin da hawaye suka cicciko idanunshi, baya jin zai iya rayuwa batare da
ar shi Unaisah ba.

Shafa fuskar Junaid ya yi da tafin hannunsa, bai aune ba ya ji ya ka6e masa hannu cikin magagin bacci ya soma yin sambatu yana fadin, "Ni ka daina kallona, duk ka takura ni, ka tashi ka tafi tun da ka kwantar da ni."
baisan sa'adda ya yi dariya ba.

Ashe idanunshi bu
e suke, sun yi ja sai cika yake yana batsewa.

"Baby Junaid, Ni ne fa?

Daddy Taj."
Zum6ura masa pink lips dinsa ya yi, "Ni ba wani nan, kawai ma ka takura ni, Allah saina fa
e mata abun da kake mini.."
ya fa
a yana kokarin mi
ewa zaune da sauri Taj ya mayar da shi ya kwantar, ya janyo duvet ya lullu6e shi dukan shi.

"Pls ka yi hakuri ka yi bacci, ba zan
ara damun ka ba"
"Toh ka tashi ka tafi." Murmushi ya yi tare da mi
ewa cikin san
a ya fuce daga dakin.
owa Junaid ya yi daga cikin bargo, ganin babu Taj yasa shi mayar da kansa ciki ya ci gaba da yin baccinsa.

Unexpected wayar Taj ta soma ruri, a lokacin yana gab da zai shiga falo, cikin sauri ya zaro wayar, ko da ganin sunan my in-law ya bayyana yasa shi saurin picking yatsunsa har kerma suke saboda zumu
in ya ji ya ake ciki, duk da yana fargaban me zai ji daga gare sa.

"In-law, Guess what?

Muryar Chief ce ta katse shi.
an zaro idanunsa ya yi cikin rudu ya ce, "Chief, bangane me ka ke nufi ba?

Kun samo su um?"
Sautin dariyar Chief Owais ya jiyo, "Ka fara yin sujudusshukr kafin in sanar da kai." Cikin sauri ya fuskanci alkibla ya yi sujjada, kafin ya mi
e yana tambayar shi meya faru?"
Nan take Chief ya zayyana mashi komai da ya faru a gidan Kurkukun kaddara!

Ya Ilahi ji ya yi kamar a mafarki.
ara da cewa, "Yanzu haka Elders suna a CSH ana yi masu treatment saboda raunukan da suka ji, Unaisah da Batool kuma suna a cikin asibitin Headquarter din mu, lafiyarsu kalou, amma ana
ara bincika lafiyarsu, saboda kwakwalwar Unaisah ta
an ta6u sakamakon razanar da ta yi..."
Bai
are sauraran Chief Owais ba ya arta a guje ya nufi main door zai fuce.

Gaba daya suka bi shi da kallo, muryar Benazir ce ta katse shi, "Taj, meya faru?

Ina zaka je?"
Ya juyo fuskarsa
auke da murmushin farin ciki ya ce, "Sun dawo.

Sus..

Suna a headquarter
in mu!

Unaisah da Batool..."
kusan a tare suka mi
e tsaye tare da bin bayan shi, tsabar
aguwa kamar zasu bangaje juna.

Sheikh Imam da Aisha motar Dr Shureim suka shiga., Benazir da Anila suka shiga motar Taj, tare da Motocin Securities gaba da bayan nasu motocin.

A lokaci
aya motocin suka fuce daga villa din sai baza gudu suke yi saman titi kamar zasu tashi sama..
*ISOD HEADQUARTER
Lokacin da motocin su suka
araso Headquarter basu sha wahalar shiga ba, suna yin parking dinsu, cikin sauri suka fito daga ciki, Taj da Benazir ne a gaba, Ummi da Shureim suna a biye da bayansu, yayin da Sheikh Imam da Anila suke biye da su.

Isod Soldiers din dake zarya a tsakar headquarter din sai kallonsu suke yi, sai dai kwata kwata babu alamun sun ma san da zaman su saboda hankalinsu na akan abun da ke gaban su.

Da yake sun san da zuwansu kuma ga Taj a tare da su hakan yasa duk inda suka bi a hanzarce agents din dake a ciki suke darewa su basu hanya don su wuce.
Chapter 108 · 0% Book details