Sashe 152
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hutu da kwanciyar hankali sun zauna mata, saboda saurin da takeyi ne yasa ta manta bata saka Mortarboard dinta ba, hakan ya bayyana kyakkyawar sumar kanta da ta sha gyara, tayi dark brown sai Shining ta ke yi
kamar ba Unaisar da muka sani ba siririya yanzu ta zama cikakkiyar budurwa mai jini a jika.
Kowa Kallonta ya ke yi, manyan baki sun saki baki da hanci, sunata kallonta, surar jikinta tayi matukar jan hankalin su, kamar su kai mata hari sai faman hadiyar yawu su ke yi kamar wasu mayu..
Sautin highheels din kafarta Ya cika kunnuwansu kwas! kwas! kwas!!
Saboda hall din yayi tsit ko tari ba kaji kowa ya nabba'a yana kallon Unaisah yayin da take tunkarar Stage still da
an gudun ta.
"Sis, Kin manta da hularki! ..."
Muryar Batool ce ta katse mata hanzarin ta, a rude taci burki, sumar kanta tayarfo ta gaban forehead dinta, sai haki takeyi tana zazzare gray eyes dinta dara dara..
Kunya ta hana ta dubi mutanan da ke kallonta, duk ta kame kanta kamar marar gaskiya..
arasa shigowa ciki Batool tayi jikinta sanye da black abaya, ta saka niqab akan fuskarta, cikin sauri ta nufi Unaisah ta daura mata mortarboard din asaman kanta.
"Thank you sis.." ta fa
a a wahalce kafin ta dubi admins din su adabarbarce tace..
"Ina bada ha
urin makara da nayi.." murmushi kowan nan su yayi su kansu suna alfahari da ita komai nata na burgewa ne.
Dean yace"kinyi laifi Unaisah, bakizo da wuri ba, kin bar mu munata kwala kiran sunanki, makoshinmu duk ya bushe, don haka dole mu hukunta ki"
arude tace"am sorry sir na gane kuskure na bazan
ara ba ." ta fa
a tana kama kunnanta..
Photographers din dake a gurin har sun fara daukarta hotuna da videos, sautin cameras din su ya cika hall din
yat!
yat!! hasken camera duk ya kashe mata idanun ta, tunkan abasu iznin su
auka, ga dukkan alamu ta tafi da imanin su..
Da hannu vice dean ta nuna mata inda zata tsaya murya na rawa ta furta"thank you ma'am"
ta hau kan stage din daga gaban mic ta tsaya, all eyes on her.
Dean da kanshi Ya mika mata
yautarta tare da certificate din ta, cikin girmamawa tayi masa godiya.
Students sunata kiran sunanta, waving ta dinga yi masu tana yin tsadadden murmushin nan nata.
Calmly ta soma yin speech cikin nutsastsiyar muryarta
"Alhamdulillah, thanks be to Allah for showing me this day I've been waiting for I'm incredibly happy I'd like to thank those who supported me, including my parents, my mentor, and my teachers, thank you very much, May God reward you with the best of his blessings"
kowa dake a gurin ya nutsu yana sauraran speech dinta, yanayin yadda take magana cikin harshen turanci ba karamin tafiya tayi da su ba, muryarta kamar ana busa sarewa don dadinta, wasu har lumshe idanunsu su ke yi saboda yadda take ratsa kunnuwansu, gashi tana magana dimples dinta na lotsawa, in ta yi murmushi ko ta yi dariya ba
aramin Jan hankalin su ta ke yi ba.
Bayan data kammala jawabin ta.
Commissioner of Education ta nemi ganawa da iyayen ta saboda ta jinjina masu bisa ga kokarinsu na tarbiyantar da yar su.
"Iyayena basu halarta ba.." ta fada tare da sunnar da kanta kasa, kowa ya shiga damuwa da jin abun da ta fa
a, azaton su wani abunne ya faru daya hana su zuwa.
"Meyasa?
Ko wani uzirin ne Ya ru
e su?
Amma ya kamata ace sun zo ta ya ki murna" vice ce ta fada.
"hidima ce ta hanasu zuwa.."
bata
are maganar ba, Batool ta yi su6ul da baka gurin furta
"hidimar auranta...
"
dafe kai tayi da tafin hannunta, tana aikawa Batool harara a fakaice, wato ta kwafsa mata, gaba daya hall din suka sanya shewa da tafi kamar zasu fasa bangon hall din..
Muryoyin students suka cuka kunnuwanta.
"Unaisah wanene zaki aura?
Wani me nasaran ne zai mallake ki"?
"Yaushe ne bikin naki?
Gaba daya sun cika ta da tambayoyi kamar yan jarida ta rasa wa zata fara amsamawa.
"Listen pls.." Dean ne ya fa
a nan take kowa yayi shiru.
Dubanta yayi"Unaisah meyasa baki fada mana kin kusa yin aure ba uhym?
Wani mai sa'ar ne zaure ki?
Meyasa mu ba'a gayyace mu ba"? ya fada da fara'arsa.
ga dukkan alamu kamar sun manta abunda su ke yi, jin maganar auren ta yasa hankali ya koma kanta.
Kunyace ta kamata, ta sanya tafukan hannayenta ta rufe fuskarta, hakan ba karamin dariya ya basu ba, cike da nishadi kowa ke kallonta kamar sun samu tashar bollywood..
"Ke muke sauraro Unaisah.."
zolayarta suka dinga yi..
Dakyar ta samu kwarin gwiwar furta sunan shi.
"Dg Owais...
" cike da mamaki kowa ya zare idanu yana kallon ta, suka kama tafa mata..
Manyan Ba
in dake a gurin suka shiga jinjina kan su aransu suka ayyana shine daidai da ita, don mallakar hamshakiyar mace irinta sai babban goro magogin karfe
"I invite you all to my wedding next week, after Friday prayer, at the Sheikh Imam Malik mosque here in Abuja"
("Ina gayyatar ku baki daya daurin aurena a mako mai zuwa, bayan sallar Juma'a, a masallacin Sheikh Imam Malik da ke nan Abuja)
bata kare maganar ba ya katse ta da cewa "There's no invitation card?"
Tana no
e kai cike da jin kunya tace "Sorry Sir, I forgot to send the invitation to our school WhatsApp group"
Vice dean tace "Okay idan kin koma gida, kada ki manta ki tura mana, don ba zamu bari ayi babu mu ba, duk da bikin na manya ne amma tun da
alibar mu za'a aurar toh damu za'ay komai sai munga abun daya turewa buzu nadi"
cikin zolaya ta
arashe maganar, dariya suka sanya gaba
ayan su.
daga bisani aka kikkira sauran graduates din da suka tantanci ya bo aka karramasu
Daga bisani photographers suka cigaba da
aukarsu hotuna, sunyi da malaman su, sunyi da bakinsu, sun ku ma yi da yan uwansu dalibai, kowa burinshi ya yi hoto da Unaisah musamman special guests din nan ta tsone masu ido, saukin ta
aya sunji wa zata aura, da ba abun da zai hana su addabeta, ita Batool da yake ta rufawa kanta asiri ta sanya abaya da niqab bata ja hankalin kowa ba, da itama sai sunyi rubibinta saboda kyawun surarta.
~________________________________
Students ne tsaitsaye agaban katafaren Pool din makarantar sun kewaye Graduates.
photographers sunata daukarsu hotuna.
Graduates Suna ta wurga hulunansu saman Iska cike da nishadi.
Kwatsam sukaga Unaisah ta wurgar da gifts dinta Cikin pool ta juya cikin sauri ta nufi parking space, gabansu ne ya fadi ganin abun da tayi kuma kwata kwata bata waiwayo ta dubi kowa ba..
Sajeed ne ya daka suka ya fada cikin ruwan ya dauko gifts din da ta jefar.
Batool da sauran yan uwansu suka bita da gudu suna
wala mata kira, Unaisah!
Sis!
Ukhty!
ko waiwayon su batayi ba, A kan ground floor ta jefar da graduation gown dinta da sauri Batool ta
auke mata ita.
Ta kuma jefar da hularta haris Ya dauke ta, gaba daya sun rude sun rasa gane meke damun ta kamar mai ta6in hankali..
"Unaisah ki tsaya pls!
Ina zaki je ba'a kammala party ba!
Meke damunki ne?
Kina cikin hayyacinki kuwa?
Baki ga abun da ki ka yi ba"?
Ko sauraron su batayi ba, kuma tana jin su.
"Pls Unaisah ki bi a hankali, kada ki fadi, takalmanki zasu iya kayar dake.."
Babu alamun zata tsaya, bodyguard din da ya kawo su yana atsaye bakin motorsa Yana jiran su, tun lokacin da ta fara zuwa School Chief Owais ya bashi aikin kula da su, don ya runka kai su school ko in zasu fita outing ita da Batool kwata kwata basu hawan Bus.
Yana hango ta yayi saurin bu
e mata cardoor ta shige ciki ta zauna ta kulle kofar, tare da kifa kanta saman laps dinta, ta fashe da kuka mai tsuma zuciya! daga gani akwai wata damuwa da ke cin zuciyarta.."
"Ma'am, what's wrong?
Why are you crying?"
Bodyguard din ne ya tambaya yana lekenta ta saman gilashin tagar da ke a bude.
Batare data dago ta dube shi ba, cikin shesshekar kuka tace"am ok, ba abun da ke damuna, ka kaini gida kawai, banaso na kara minti daya a cikin school din nan.."
"Amma yan uwanki suna ta kiran sunanki"?
"Kada ka sauraresu, ka shiga kawai ka kai ni gida.." duk baiji dadin halin da take a ciki ba, lafiyalou ya kawo su baisan meya bata mata rai ba.
Shiga ciki yayi ya zauna a driver's seat, kafin su Batool su karaso tuni motar ta fuce daga gate din makarantar.
akan idanun su, kwata kwata basu ji da
i ba, ko celebration din ba'a kammala ba ta tafi tabarsu da kayayyakin ta, mutane sai tambayarsu su ke yi Ina Unaisah? sai dai su ka yi karyar anyi mata kiran gaggawane shiyasa ta tafi, gaba daya suka kasa zama makarantar, saboda hankalinsu yaki kwanciya da halin da Unaisah ta shiga farat
aya..
A hankali Motar ta kunno kai cikin harabar katafaren Gidan daddynta dake a cikin Imam Estate.
Drivern nayin Parking, ta bu
e motar, cikin sauri ta nufi main falo, tana dira kafarta ciki, kunnuwanta su ka jiyo mata muryoyin su.
"Ni wallahi tun farko banso aka sanya bikin nan sati uku ba, yayi kusa, yanzu gashi abubuwa suna nema su ha
e min"
"Dan Allah ki daina damuwa, meye a ciki toh? mu fa namu gyara amarya ne kawai, Owais ya riga daya yi mata komai"
"Hmmm ba zaku gane ba"
"Da yaushe ne za'a kawo Invitation bags din"?
"Yau ne fa,
azu nayi waya da daddynta ya fa
a mun sunyi magana da Owais, wai daga Companyn su zahra za'a kawo kayan"
"Allah ya kawo su lafiya"
"Bari na sake kiran Aneelerh naji Ya jikin nata!
Nasan ma ba lallai yau ta samu damar zuwa ba kinsan me laulayin ciki" da zolaya ta yi maganar..
A hankali ta dan saci kallon su da idanunta wadanda suka ka
a jawur..