Sashe 142
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya sumbaci goshin ta, ya mi
a ma Hateem hannu ya matso kusa da shi yana share
wallarsa, shima ya sumbaci goshin shi tare da hugging nasa, Sharafudeen ya matsa ya rungume shi, tare da sumbatar goshinshi, da sauri Deen da Lateef suka rungume shi, suma ya sumbaci goshin su, Abdul Razak ya matsa ya sumbace shi, Sir Mubarak ma ya je ya rungume shi sosai.
Owais dake kallon komai shima ya zo ya yi hugging nasa tare da sumbatar goshinsa,
an jarida da ke kallon komai sun ma kasa mayar da hankalinsu kan aikinsu, sai aikin share hawaye suke yi, basu ta6a ganin soyayya tsakanin Uba da
a'ya irin wannan ba, kowa al'ajabi ya ke yi, duk irin cutarwar da ya yi masu amma basu daina son shi ba, wannan bakomai bane face Ikon Allah.
Cikin raunanniyar murya ya furta, "Allah Ya yi maku Albarka..." Ya mayar da dubansa kan Imam Malik ya ce, "A matsayina na mahaifinsu, na baka amanar su, na mallaka maka
ana, ka maye musu gurbina, ga autana duka na baku amanarta, ita ka
ai ce mace a cikin ku tana da rauni, don Allah Imam ka amshi tayi na ba don mugun halina ba...
"
Cikin sanyin murya sheikh Imam yace,
"Na kar6a hannu bibbiyu Imam, zan ru
e maka amanar su, In sha Allah bazan bari su yi maraicin Uba ba..." Murmushin
arshe Baba Obie ya sakar musu, daga haka sojoji suka shigar da shi cikin motar.
Wani irin kuka hajiya Saratu ta fashe da shi, ta zube kan gwiwowinta tana ambaton, "Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un..!"
Cikin sauri yayyenta suka rurru
eta tare da mi
ar da ita tsaye, Hateem ya rungumeta a
irjin shi, suka ha
u suna lallashin ta cike da
arfin hali.
Suna a wannan halin, suka jiyo kukan Praveen kamar
aramin yaro, yana ta sambatu yana ambaton sunan Hajjaty da
anshi, kusan a tare suka kai duban su kan shi, yayin da Prison Officers suka nufi
ayar motar kurkukun, sai tirjewa yake yi, idanunsa jawur ya ke duban twins
insa da Saratu da ta
ago da kanta daga
irjin Hateem tana duban shi.
Haushin shi da tsanar shi ne ya cika zuciyar su, babu alamun sun ji tausayin shi.
Zaid ne ka
ai ya
an tausaya mashi har ya je gaban shi ya
an rungume shi, Sir Mubarak ya nufe shi yana zura hannu cikin trouser pocket
insa ya zaro wasi
ar da Hajjaty ta bayar a bashi, ya zura mashi a cikin aljihun gaban rigar shi sannan ya ce, "Hajjaty ce ta bayar a baka, bata samu damar zuwa ba, tana a kwance gadon asibiti tana jinyar zuciyarta, idan ka samu halin karantawa ko a cikin jail ne ka daure ka karanta..."
Wata irin karayar zuciya mai ha
e da nadama ce ta riske shi, bai
ara samun damar furta kalma ba, Prison Officers suka tura
eyarsa cikin Motar.
Iyalan
an Iya ne ka
ai ba a samu wanda ya halarta ba, sun fi kowa fusata, dama can ba son uban nasu suke yi ba.
A kan idon kowan nan su motocin suka fuce daga arean kotun.
Kafin mutane su watse, Al
ali Salahudeen sai da ya nemi ganawa da ahalin Obinna, musamman ya zauna da su a office
insa bayan ya bayyana musu irin halin da ya shiga na jin abun da Obie ya aikata, ya kuma jajanta musu sannan ya jinjinawa Owais da
an team
insa bisa
arin su na kamanta adalci da gaskiya.
Kafin barin su kotun, chef na gidan Owais wanda ke kula da
akin Natasha ya kira Owais a waya cikin tashin hankali ya fa
a masa cewa ya je kai mata abinci, ya iske ta kwance
asa rai hannun Allah, tana yin bleeding ta hanci da baki, yanzu haka sun garzaya da ita Obie Hospital.
Hankalin Owais ba
aramin tashi ya yi ba, a hanzarce ya fa
a ma su Ummi abun da ke faruwa da Natasha, ya ce ma Sajeed da Sajeeda su shiga motarshi, a gaggauce suka shige cikin motocin su, a lokacin Sarah ta ji komai itama ta shiga motar Omar saboda ta
udiri aniyar sai ta
ana mata ra
in da ta ji na abun da ta yi ma
arta Unaizah.
Lokacin da suka
araso Asibitin bayan da suka fito daga motocin su cikin sauri suka nufi ciki.
Kaitsaye suka wuce ICU, suna
arasawa bakin
ofar
akin, sai ga Docs din dake dubata sun fito fuskokinsu babu annuri.
Gaba
aya suka ru
e fargaba ta cika su.
Owais ya tambayi Doc din meke damunta?
Ya jikin nata?"
Cikin karyayyar murya doc
in ya ce "Unfortunately, the patient's condition has taken a turn for the worse, Her blood cancer, specifically Leukemia has progressed rapidly, and we're seeing signs of severe bone marrow failure...." Salati Ummi ta zabga tare da
aura hannayenta saman kanta, Hajiya Sarah da ta zo da niyyar ta
auki fansar abun da ta yiwa
arta koda jin bayanin likita sai ta ji jikinta ya yi sanyi.
A ru
e Chief Owais ya dubi ummi yana tambayarta dama tana da blood cancer?
Cike da damuwa ta ce batasan komai game da ciwonta ba, in ma ta da
e a jikinta bata ta6a fa
a mata ba, bata ma tunanin Natasha tasan tana da leukemia.
Doc ya katse maganar Ummi da cewa,
"We're doing everything possible to manage her symptoms and stabilize her condition, but I must be honest with you the prognosis is grim she's at high risk of sepsis, organ failure, and even cardiac arrest."
We're monitoring her closely and adjusting her treatment plan accordingly, but I want to prepare you for the worst, It's possible that we may lose her at any moment...."
Gaba
aya damuwa ta
a mamaye zuciyar su, Owais kamar yasan ba zata rayu ba ya yi dubarar zuwa da
anta, kwata kwata ba su san gurin wa aka kawo su ba.
Shi ya ru
o hannayensu a cikin nashi, ya shigar da su
akin, sauran ma duk suka shigo, Ummi ta zauna kan chair din gaban gadon, ta ru
o hannun Natasha dake a kwance cikin mawuyacin hali, fuskarta asanye da oxygen mask da wasu na'urorin dake taimaka mata, Hajiya Sarah tana a tsaye daga bayan Ummi ta
ura idanunta akan Fuskar Natasha tana tuna abubuwan da aka fa
a mata ta yiwa
arta, amma da ta tuna cewa Mahaifin Unaizah ne ya ja mata, hakan yasa ta ji zata iya yafe mata, musamman da ta ga halin da ta ke a ciki.
Da hannu Owais ya nuna mata Hajiya Sarah ya ce, "Matar Jan Wuya ce, Mahaifiyar Unaiza."
Zare blue eyes dinta ta yi, cikin ru
u da razanar jin maganar shi take kallon Sarah.
Hawaye ne suka ciko idanunta, jikinta na kerma ta soma
arin cire Oxygen mask
in fuskanta, da sauri Ummi ta dan
age mata shi ka
an ta yadda zata iya yin magana.
Cikin shesshekar murya da gajarcewar numfashi Natasha taita kokarin furta ta yafe mata, ta yi nadama, ta yi danasanin abun da ta yi ma Unaizah, Musa ne sanadi, kuma hada
arin bata san wanene shi ba, da tun farko tasan manufar shi akan ta, da ba abun da zai hana ta kar6e ta, bata ta6a cutar da Unaizah ba, tana son ta, tana jin ta kamar
ar da ta haifa, duk da tasan bata ba ta tarbiya ba, amma ta yi ha
uri tasan ta biyewa son zuciya, bata raini Unaizah yadda ya kamata ba..."
dakyar ta ke iya magana saboda ra
in da jikinta ke yi mata.
"Who's she"?
Gabriel ne ya tambaya.
A hankali Owais ya dube su, suna tsaitsaye bakin gadon hannunsu ru
e cikin na juna.
"Mahaifiyar ku ce Sajeed, kamar yadda mahaifinku ya raba Sarah da
arta batare da saninta ba, itama haka ya rabata da ku bayan da ta haife ku, batasan kuna a raye ba..."
kallon juna suka yi cikin ru
u da al'ajabi.
Sajeeda da ta gama ru
ewa ta ce, " Idan wannan ce mahaifiyar mu toh wacece
ayar wadda ta raine mu?" Girgiza kai ta yi.
"She'll never be our mom, I don't like her, she has no morals."
yayin da ta ke yin maganar Natasha tana kallonsu idanunta cike tab da
wallar ba
in ciki da takaici.
Sajeed ya ce, "Kunsa na ru
e, tayaya wannan zata zama mommynmu?
Bayan mommynmu tana nan, wadda ta haife mu ta kuma raine mu!"
Cikin rawar murya ta ce, "I know I don't deserve for you to call me Mother, Redneck betrayed me, separated you from me, I never knew I had you, but I want you to know it's not my fault Please forgive me, Forgive me..." Ta fa
a tana kuka.
"..Ku duba halin da nake a ciki, I'm not going to live, I want you to call me Mommy, just once, and hug me, I love you like my soul, I really wanna feel the warmth of your bodies against mine.."
arashe maganar tana kuka ta dubi ummi, "Ku sanya baki, ku taimaka min, ina son su kamar raina, ina so na ji
umin jikin su.."
Cikin karyayyar murya Ummi ta dube su.
"I'm sorry, As she said, it's not her fault, your father cheated on her and lied to her she didn't know you were alive, all she knew was that you died at birth, No one will love you as much as your mom, she carried you for nine months in her womb and labored, The one you're talking about is not your mother, she's his mistress"
Maganar Ummi ta yi tasiri a cikin zukatan su.
Owais ya ce, "Ku duba halin da ta ke a ciki, mu tausaya mata, bana so ku yi danasani daga baya.."
Cikin sanyin jiki suka matsa kusa da ita, Ummi ta mi
e tare da taimaka mata ta mi
e zaune, Sajeeda ta rungumo ta sosai cikin shesshekar kuka ta furta.
"Forgive me, Mommy, but I love you, I don't want you to die, ina sonki, bana son ki mutu, Ina so mu rayu da ke, kada ki tafi ki bar mu..."
tsantsar
aunar su da son su ne ya mamaye zuciyarta, suma haka su ka ji son ta.