Sashe 118
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin rauni na murya Jazz ya ce, "Tun da uwata ta haife ni a duniyar nan ban ta6a jin labari mai ban al'ajabi ba irin wannan! rashin imanin ya yi yawa, wasu mutane ba tsoron Allah, zalunci da mugunta kadai suka sa a gaba, na rasa gane me yasa idon wasu mutane ke rufewa akan neman duniyar da zamu mutu mu barta, basu tuna cewa suma fa halittar su aka yi kuma zasu mutu su koma ga Allah ne, amma dai yaran nan sun bani tausayi wlh, an azabtar da rayuwar su..."
Bai
are maganar ba, cikin karyayyar murya Ziyad ya ce, "Wlh tun da na fara aikin jarida inje in
auko rahoto da sauransu, har kawo yau da nake ru
e da matsayin director, ban taba jin makamancin wannan labarin da muke sauraro ba.." Ya fa
a kamar baisan komai ba.
Kafin audio din ya kare gaba daya fuskokin wasu daga cikin su sun ji
e sharkaf da hawaye..
Shiru suka yi yayin da zuciyoyinsu ke a cike fal da tunanin kurkukun kaddara da prisoners..
Kwatsam ba zato ba tsammani suka tsinkayi muryar Owais acikin kunnuwansu yana fadin, "Sheikh Imam ya yi maku nasiha don haka ku yi ha
uri da abun da zaku ji daga gare ni..." shiru ya
an yi kafin ya numfasa yana mai jin shakkar furtawa..
In a breaking voice ya ce, "Nasan kun yi tunanin labarin almara ne, to ba haka bane, da gaske ne ya faru, kuma bakowa bane shugaban KURKUKUN
ADDARA FA CE KAKANMU OBINNA, PRISONERS DIN DA KU KA JI LABARINSU AKWAI JIKOKINSA A CIKIN SU...."
Bai
are maganar ba, sakamakon wani abu da ya katse masa hanzarinsa, a ru
e yake kallonsu ganin yadda iyayen su mata da grandchilds
in suka zabura gaba daya suka mi
e daga zaunan da suke, fuskokinsu
auke da tsantsar ru
ani, cikin 6acin rai hajiya Malika ta ce, "Owais kana hauka ne?
Kasan me kake fa
a kuwa?
Meke damunka ne??" A fa
ace ta fada..
Hajiya Muhibbat ta ce, "Wannan wani irin zancen banza ne Owais?
Ko ka fara shaye shaye ne?
In ba haka ba ka rasa wa zaka hada da fasi
an mutanan nan sai baba Obie?
Uban da ya haifi Ubanka..!" Rai a 6ace ta fa
a kamar zata doke sa..
A firgice Jazz yake girgiza kanshi yana fadin wlh ba gaskiya bane Yaya Owais dan Allah ka daina fada, bazai ta6a yiwuwa ba, Baba ko
iyashi ba zai iya kashewa ba, balle rai, wlh ba haka bane ba gaskiya bane, ni nasan wanene Baba..."
Kuka ya kama yi musu kamar
aramin yaro.
Huyawa Hajiya Jamila ta yi akan iyayen su maza ta soma tambayar su,"Dama Owais ya samu ta6in hankali shine baku taba fa
a mana ba?
Me yasa ba za ku kaishi asibiti likitan mahaukata ya duba shi ba uhum?
Dan Allah ku yi magana mana!
Kun yi shiru kuna jin kalamil
abihin da Owais ke fa
a akan kakansa...!"
Ta fa
a cike da tashin hankali,
Matsawa Hajiya Madina ta yi kusa da Owais, ta damki damtsen hannunshi ta fusgo shi har saida ya mi
e ta tasa
eyarsa gaban Sheikh Imam ta ce, "Don Allah ka yi masa rukiya, Owais ya haukace, wlh bayin kansa bane, Owais ba zai ta6a fadin maganar nan da hankalinsa ba, zai iya yiwuwa aljanu ne suka shige shi.."
tsananin tausayinsu ne ya kama mazajensu da shi kanshi sheikh Imam
in da Chief Owais, wlh sun
ara karya musu zuciya, ganin yadda suka yarda da surukinsu.
Cikin fushi Malika ta nufi Owais ta fusgo shi kamar zata doke shi ta ce, "Owais ban ji dadin furucin da ka yi akan Baba ba, dan ubanka meke damunka ne?
Baka da hankali?
Maza ka zu
unna ka ba kowa hakuri kuma ka je ka nemi yafiyarsa saboda
azafin da ka yi masa!"
Runtse idanun shi ya yi gam, a hankali wasu zafafan hawaye suka fara shararowa kan kuncinsa, cikin shesshekar muryarsa mai rauni ya furta, "Sheikh bazan iya da su ba, ni dama nasan za a rina, ka taimaka ka yi musu bayanin da zasu fahimta, wlh ba
azafi na yi masa ba, shine Elder na gidan kurkukun
addara kamar yadda ku ka ji.
Zaku ya tuna yaran da nake ru
o a gurina?
Wa
anda na ce maku sojojin America ne suka tsince su a dajin Evil Forest kuma suka dam
a case din su a hannun hukumar mu?
A ranar farewell dinner na Uncle Hateem na zo da su kuma nasan kowan nan ku ya gansu, to wadannan yaran suna daga cikin fursinonin kurkukun kaddara, kuma akwai jininku a ciki..."
nan fa
walensu suka fara tariyo masu fuskokin yaran masu bala'en kama da wasu daga cikin su.
still basu gasgata maganar shi ba, amma fa sun fara shan jinin jikinsu, maganarsa ta haifar musu da kokwanto..
"Idan har yanzu baku yarda ba zan iya nuna maku videos din yaran da muka kubutar..."
wayarsa ya
auko ya kunna masu videos din su Unaisah a questioning room.
Sun
an fara yarda amma still basu gasgata ba, saima cewa suka yi koda za su yarda labarin na gaske ne amma ba zai ta6a yiwuwa Baba ya aikata ba, saboda su sun yarda da shi sun kuma san halin shi.
"Daddy ku yi musu bayani, watakil ku su yarda da ku..."
Hajiya Laura ta ce karma su wahalar da kansu, ai wlh ko shi Obie din ya fa
a da bakinsa ba zasu yarda ba..
Cikin raunanniyar murya mai girma Sharafudeen ya basu labarin abun da ya faru a ranar da momma ta bayyana, gaba
aya ya fayyace musu komai da ya faru.
Wlh Sunyi matu
ar razana, sun firgita sun shiga matsanancin ru
ani da tashin hankali, musamman da suka ji Momma tana a raye bata mutu ba, lamarin ya rikirkita tunaninsu har suna ha
a baki gurin tambayar tayaya hakan zai yiwu mutumin da ya mutu tsawon shekaru ashirin ya dawo a raye?
Bayan su da idanunsu sun shaida mutuwarta, sai dai idan fatalwarta ce ta bayyana.
Duk ta inda Owais ya taro su sai sun nemi abun da zasu fake da shi akan ba gaskiya bane, har mazajen su sunyi kokarin fahimtar da su akan gaskiyar zancen amma sun
i yarda.
Sheikh imam ma ya yi kokarin fahimtar da su amma sun
i ma sauraron su.
Cikin sanyin murya Hateem ya ce, "Banga laifin ku ba, mu ma lokacin da mu ka ji labarin, mun
aryata da farko, amma baba ya karya mana zuciya, saboda ya kasa kare kanshi kuma ya amsa laifinsa, yanzu haka baba yana a
aki ya kulle kansa tun ranar da asirin shi ya tonu..." Maganar Hateem ta
ara
aga hankulansu.
"Bayan haka cikin sunayen elders din da Momma ta fa
a ta kira sunan Pravin yana
aya daga cikin su, saboda rashin gaskiya Pravin ya gudu daga gidan nan tare da Hajjaty tun ranar da abun ya faru, kuma shine ya yi silar kwanciyar hajiya Saratu jinya, saboda ta kama su suna yun
urin guduwa daga gidan nan, yanzu haka tana a kwance gadon asibiti ita da momma."
Kamar a mafarki su twins su ke sauraron abunda Sir Mubarak ya ke fa
i, Bayin Allah a tare suka
aura hannayensu a saman kawunansu alamar sun shiga uku, kafin ka ce me tuni sautin koke kokensu ya cika wurin, Faryat ma batare da sun ankara ba ta yanke jiki ta fa
i a sume babu wanda ya lura saboda
imaucewar da suka yi.
"Momma ba fatalwa bace, da gaske ita ce, bata mutu ba, tana a raye, Baba shi ya
ulla makircin mutuwarta, lokacin da aka kawo gawarta da sunan sun yi accident din mota bamu ga fuskarta ba saboda ta ca6e da raunuka, ashe ba gawarta bace, Allah ka
ai yasan a ina baba ya samo gawar da ta yi kama da gawarta watakil ma rufa ido ya yi mana muka dinga ganin kamar ita ce..." Deen ne ya fa
a a raunace yana dubansu.
Dafe kawunansu suka yi, kusan a tare suka shiga ambaton Innalillahi wa'inna ilaihirrajiun daga iyaye mata har
a'yan nasu, cikin shesshekar Kuka Malika ta ce, "Wlh da gaske ne!
Na yarda da maganarku, sai yanzu na gane wacece tsohuwar da aka kawo asibitinmu villa, dama tun da suka zo da ita nake ta yi mata kallon sani, amma saboda canzawar da ta yi shiyasa na kasa ganeta ashe momma ce bata mutu ba.."
"La'haula walaquwwata Illa billah!
Kai jama'a!
In kuwa haka ne Baba ya gama da mu, ya yaudari yardar da muka yi masa, ya zalunce mu ya cuce mu, tsawon shekara nawa muna haihuwar yara su zo ba a raye ba, ashe sadaukar da su yake yi gidan matsafa, arzikinsa na jinin
anmu ne jama'a, mun shiga ukun mu!
Da wani ido zamu dubi duniya!
Wlh baba ya karya mana zuciya, muna yi masa kallon mumini nagari ashe mutumin banza ne matsafi, mutuncinsa ya zube a idanunmu, wallahi ba zamu
yale sa ba, mu dai an cuce mu an goga mana mummunan tabo wlh..." Hajiya Muhibbat ce ta ke ta sambatun rashin
"Wlh dana san haka, ba abun da zaisa in auri jininsa, yanzu gayanan mu da ba
a'yansa ba daga surukantaka an jaza mana musiba da bala'e, ana yi mana kallon mutane masu daraja saboda mun auri jinin dattijon arziki ashe dattijon banza ne tsohon najadu, wannan fasikanci har ina!
Kawai an zubar mana da mutuncin mu wlh!"
"Yadda muke alfahari da shi na kasancewar shi mutun nagari da ya haifa mana mazajen da muke alfahari da su, ashe ba mutumin kirki bane azzalumi ne, wlh sai Allah ya saka mana cin zalun da ya yi mana, ya ja mana abun kunya, ai wlh mutane suka ji wannan abun kunyar mun shiga uku!
Shiga cikin jama'a sai ya gagare mu..."
Kamar mahaukaciya sai 6a6atu take yi, babu wanda ya fahimci me take cewa saboda koke koken da ya cika falon, kuma ta yi maganganun ne cikin harshen shuwa.