← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 201

Sashe 146

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read

Momma ta ce ya kwantar da hankalinsa, itama tana goyan bayan shi, ba zata bari jinin tsohuwa Tamira ya tagayyara ba, Salsabeel nata ne, tana jin shi kamar
anta, don haka tana son Salsabeel ya dawo gidanta da zama, zata ware masa part
insa, in kuma ya tashi yin aure zata bashi kyautar gida, bayan haka Hajiya Sarah ta ci albarkacin marayun da take ru
o, suma ta mallaka musu katafaren gida a cikin Estate
in, Owais ya yi murna sosai, duk da haka bai gamsu ba saida ya
ara neman alfarma agurinta akan ta siyar mashi wasu gidajen akwai wa
anda zai bamawa, ta fahimci Owais so yake ya dawo da duka iyalan Elders a estate
in su, koda ta tambaye sa meyasa yake son ya dawo da iyalan elders estate
insu, ya ce mata saboda zumuncin su ya
ulle, yana son prisoners, ya sha
u da yaran baya son ya raba kansu da
an uwansa, yana nufin cousins
in sa su Parveen,
Bayan haka a ganinsa ta haka ne zasu samu
warin gwiwar gudanar da rayuwar su cikin farin ciki da annashuwa ba tare da fuskantar wani
alubale ba saboda sun san juna, babu wani bare a cikin su.

Ta yi farin ciki da jin kyakkyawar niyyar shi, ta ce mashi kar ya damu, ba zasu siyar masa da gidajen ba, zasu basu kyauta saboda Allah, a
arshe Uncle Abdallah da Abie sun samu kyautar gidaje a sabon estate
in Ahlin Obinna.

Yayin da Hajjaty da
anta Naufal, suke a
ashin kulawar Sir Mubarak, part
insu yana a cikin gidan sa.

Alhaji Ubaid da Hajiya Layla suna shirin komawa Joss tun da
ura ta lafa, Hajiya Sarah ta hana su tafiya, ta dinga ro
on su akan su taimaka su zauna a kusa da ita, tun da sun riga da sun zama
aya, ko don su taimaka mata gurin kula da ru
on marayun da aka bar mata, har ta ce in sun amince sai su koma gidan da Owais ya bata kyautar shi a estate
in su tun da wannan gidan da suke a ciki na Alhaji Musa gwammanti ta kar6e shi, da zarar wa'adin da aka basu ya cika zasu kar6e ginin ne..

Sun ji da
in yadda ta nuna bata son su tafi, dama ba son tafiya suke yi ba, kawai don ba yadda zasu yi ne tunda ba gida gare su a Abuja ba.

A
arshe gaba
ayan su suka koma gidan Hajiya Sarah na Imam Estate, yana da girma da fa
i, side by side duplex ne, bangare
aya na Hajiya Sarah da
a'yanta,
ayan bangaren na su Hajiya Layla ne, babu abun da suka nema suka rasa a gidan, sun ji da
i sosai tsakanin su da ahalin Obie sai godiya da addu'a.

Alhaji Ubaid gaba
aya ya siyar da kadarorinsa na Jos, da ku
en yake amfani gurin tafiyar da iyalinsa da na Alhaji Musa, yanzu shi ke
awainiya da su, don ma Hajiya Sarah tana da arzi
inta, dama can mace ce mai zafin nema babbar
ar kasuwa ce, daga baya ne ma da gwamnati ta
wace kadarorin Alhaji Musa itama ta rasa aikin da take yi a companyn sa.

Amma Alhamdulillah yanzu gaba
aya wa
anda suka rasa ayyukan su cikin family
in Elders sakamakon abun da ya faru Sharafudeen ya
auke su aiki a babban companynsa, babu mai zaman banza, Kowa ya na
arin neman na kansa.

Gaba
aya dai Ahlin Elders sun zama tsintsiya
aya ma
aurinta
aya, wata irin sha
uwa da zumunci mai
arfi ne atsakanin su.

Shin ya labarin Zeenatu? tun bayan da tayi doguwar suma sai da ta shafe makonni bata dawo hayyacinta ba, tana a
ashin kulawar docs, bayan shari'ar Elders da sati
aya, Zeenatu ta farfa
o cikin hayyacinta, mommynta da
an uwanta sun yi murna sosai, har kukan farin ciki suka yi duk da a lokacin bata magana sai dai idanunta da ke tsiyayar da hawaye, sun fahimci har yanzu da damuwar abun a ranta, bayan doc ya sallame ta suka dawo gida da ita, tsantsar kulawa suke bata, kwata kwata bata tambayi ina daddynta ba, saboda tsanar da ta yi mashi ko sunan shi bata son ji, kuma wani iko na Allah Zeenatu ta daina son Yaya Shureim da aure, b
abu soyayya a ranta, da suna ta zullumin tayaya zasu fa
a mata game da soyayyar Shureim da Aisha amma da suka lura babu son shi a ranta, yanzu kallon
an uwa kuma Yaya take yi masa sai suka godewa Allah da ya kawo masu mafita, bakomai ne ya faranta ran Zeenatu ba, face ganin tagwayen da mommynta ke ru
o, har tambayarta ta yi su wanene?

Nan Hajiya Sarah ta labarta mata komai game da su, ta tausaya ma rayuwarsu, ta kuma ji da
i da ya kasance mommynta ne zata ci gaba da ru
on su, da kallo
aya ta ji ta kamu da
aunar su, suma haka suka ji, yanzu ta samu tsararrakinta a gidan duk da sun girme ta da shekara
aya.

Batare da 6ata lokaci ba, Alhaji Ubaid ya mayar da su school, daga jami'a suka fara shi ya yi masu
ari gurin sama masu takardun secondary da kuma admission na shiga jami'a da taimakon Owais.

A baya kafin zuwan su twins kurkukun
addara sun yi karatu harma sun kammala secondary, shiyasa karatun su ya zo musu da sau
i, gaba
ayan su yanzu suna a jami'a, sajeed Yana karantar Cybersecurity, yayin da Zeenatu da Sajeeda suke karantar Human Rights, su suka za6a da kansu saboda suna da burin su bada gudummuwa gurin kare hakkin
an adam.
bayan haka kuma suna zuwa islamiya wadda ke a cikin estate
in neman ilimin addini sun bada himma sosai.

Hajiya Sarah ta yi namijin
ari gurin tafiyar da rayuwar su, babu abun da suka nema suka rasa da arzi
inta ta ke kula da su, ba zaka ta6a gane ba ita ta haifi twins ba sai in an fa
a maka, haka zalika Alhaji Ubaid da Hajiya Layla suna bada gudummuwa gurin tallafa mata akan kula da yaran, Shureim da Benazir da Omar ma ba abar su a baya ba, suna
ari gurin koya masu abun da basu iya ba, sun zama yayye nagari a gare su.

A zahirin gaskiya rayuwar Prisoners a gurin iyayen su sai son barka, wata irin soyayya suke nuna masu, tsantsar gatanci, kulawa da tarairaya kamar jinjirai, sai abun da suke so iyayen su suke yi masu, gaba
aya sun sanya su a school
in cikin estate
in su bayan private teachers
in da ke zuwa yi masu lessons na boko dana islamiya a cikin home classroom din su.

Yara fa sun zama
a'yan mommy da daddy, hutu ya zauna masu, babu tashin hankali babu damuwa, sai zallar farin ciki da jin da
in rayuwa, in ka gansu ba zaka ta6a yarda sun yi rayuwar
unci a gidan kurkukun
addara ba, su kan su mantawa suke yi da sun ta6a shan wahala a rayuwar su, Yanzu sun waye, ilimin boko da na addini ya shiga kan su, halayan su da
abi'un su sun sauya, lamarin Ubangiji kenan, gwanin hikima, mai yin yadda ya so, mai jujjuya al'amurra, godiya ta tabbata ga Allah ma
aukakin Sarki
Bayan da
ura ta lafa, kwanciyar hankali da farin ciki suka wanzu a zukatansu, bayan shekara
aya da rabi Dr Shureim ya auri Aisha, yayin da Taj ya mayar da Benazir
akinta, Owais ya auri Nazli, A canada aka yi shagalin bikin su na gani na fa
a, ya so ya ha
a da Unaisah ya aure su a rana
aya amma ta nuna bata shirya ba, tafi so ta kammala karatunta, bai musa mata ba, shima ya goyi bayan ta yi karatu, da taimakonsa ya yi mata hanya ta zana jarabawar ssce batare da ta shiga ss one ba, dama a baya kafin
addara ta kaita kurkukun
addara ta kammala junior secondary, shiyasa karatun nata ya zo mata da sau
i, tana a jami'ar da su Sajeed suke, anan take karantar Computer Science, Owais ya yi masu al
awarin in har suka kammala karatunsu zasu
auke su aiki a hukumar su ta Isod saboda suna bu
atar irin su.

Tun farko abun da ya sa Unaisah ta
i yarda ya aure su a rana
aya ita da Nazli saboda tana jin shakkar ta zama kishiyar Nazli wayayyar
ar gayu, tafi son ta
ara wayewa ta yi zurfi a ilimi sannan ta koyi abubuwan da bata iya ba don kada Nazli ta raina ta, a yanzu ta dage damtse gurin koyon girki a wurin mommynta, kuma ta bada himma sosai gurin karatunta, bata wasa da yake Allah ya yi ta da brain she's gifted, tana da baiwar haddace karatu da saurin koyo shiyasa bata jin wahalar komai.

Bayan da ya auri Nazli sai da ya yi hutun wata biyu a gidansa na Canada tare da amaryarsa Nazli, gaba
aya suka sauke girman kai da izzar su suka nuna ma juna soyayya, tun a first night
insu suka raya daren su, daga bisani suka tafi honeymoon.
Chapter 146 · 0% Book details