← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 148 OF 201

Sashe 148

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"
idanunsa cike tab da
walla ya
arashe maganar, ji tayi kamar ta fashe da kuka saboda tausayin shi, cikin sauri ta ce ya tashi ya zauna, ya girgiza mata kai tare da cewa in har tana son ya mi
e toh ta fa
a masa me ta yanke akan shi.

Shiru ta yi tana tunani, a ranta ta ayyana Allah ne ya kar6i addu'arta, ta da
e tana ro
on Allah ya karkato da hankalin Zayn akanta in alkhairi ne shi a rayuwarta, saboda tana son shi tana son ya zama mijin ta, sai gashi ya zo mata a lokacin da take bu
atar wanda zai rufa mata asiri, saboda samarin da take da su duk sun juya mata baya saboda abun kunyar da ubansu ya aikata amma yanzu ta yi farin ciki da zuwan Zayn saboda tasan
addararsu
aya ce idan suka yi aure zasu rufawa kansu asiri, babu wanda zai goranta ma wani..

Numfasawa ta yi da
an murmushi akan fuskarta ta ce, "Ni ban fara son ka don in daina ba, har yanzu ina son ka, zan iya cewa na fi kowa farin ciki da ka gyara halayen ka, kuma na yi murnar ganin ka, sannan shawarar da na yanke na amince zan aure ka Zayn..

"
Bata
arashe maganar ba, ta ga ya yi sujjada yana kukan farin ciki, batasan sa'adda ta ji hawaye sun wanke fuskarta ba saboda da
in da ta ji..

Hatta Zaid dake kallon su saida ya ji
walla ta cika idanunshi, ya tausaya musu ya kuma ji da
in nasarar da
an uwansa ya yi akan Zahra..

Tun a wannan lokacin sha
uwa ta shiga tsakanin su, daga bisani da kanta ta kawo masu abinci da abun sha ta ce suyi ha
uri mamakin ganinsu ne ya mantar da ita bata kawo masu komai ba.

Duk da ba abincin ya kawo su ba, amma saida suka ci saboda ta matsa lamba akan su ci girkinta, aikuwa Zaid ya yi ta santi yana fa
in Zayn ya yi dacen mata saboda ta iya girki zai dinga zuwa gidan su cin abinci, Zayn ya ce karma ya soma, don shi kawai zata dinga yin girki shima in yanaso to ya nemi mata ya aura, Zahra duk tana jin su, murmushin farin ciki ya
i barin fuskarta, Zaid ya ce gashi farin sunansu duk iri
aya, dama can Allah ya
addara Zahra ta Zayn ce shima zai nemo mai irin farin sunan sa ya aura.

Cikin nisha
i da annushuwa suka yi firar su, da zasu tafi har bakin mota ta raka su suka yi sallama kamar kar su rabu da juna, su kansu sun ji da
in karramawar da Zahra ta yi ma su.
bayan tafiyar su ta watsa da gudu ta nufi
aki tana taka rawar murna.

Benazir ce ta ha
a soyayyar Aneelerh da Zaki Mubarak Obinna, cikin sa'a jininsu ya ha
u, soyayya mai
arfi ta shiga a tsakanin su, da farko Benazir ta yi zaton zai
i amincewa da Aneelerh a lokacin ma baya a Nigeria yana a Canada, a waya ta kira shi ta yi mashi tayin aminiyarta, harta fa
a mashi abun da ya faru da mijinta, ya ce ya gode da tayin da ta yi mashi amma baya jin zai iya son wata
a mace a halin yanzu, ta ce ya jira ta tura mashi hotonta tana da tabbacin in ya ganta zai so ta, saboda Aneelerh tamkar madadinta ce, bayan da suka kammala wayar, ta tura mashi hoton Aneelerh da baby Junaid a wayarsa, ko minti biyar ba a yi ba, sai ga kiran shi tana yin picking ya ce ta tura mashi contact
inta, amma baya son ta fa
a mata ita ce ta ha
a su, yana son ya nemi soyayyarta da amincewarta, ba tare da ta yi tunanin ha
a su aka yi ba, zata iya amincewa don ta yi mata kara ba don tana son shi ba.

Benazir ta ji da
in maganarsa, nan take ta tura mashi contact din Aneelerh via chats din su..

Lokaci na farko da Aneelerh ta ga kira da ba
uwar number kuma daga
asar Canada sai da gabanta ya fa
i saboda ru
ewar da ta yi, kamar bazata
aga kiran ba, amma ta yi shahada ta
aga, tun daga kan muryarsa ta fahimci mutunne mai nutsuwa da kamala, bayan sun gaisa ta tambayesa wanene shi?

Kuma a ina ya samu contact
in ta?

Da zolaya ya ce a mafarki aka nuna masa ita tare da contact
inta, da ta ji hakan sai ta yi dariya ta ce ita dai ya fa
a mata wanene shi?

Tana ji aranta ya santa shiyasa ya kirata.

Ya ce haka ne ya santa, amma ta yi ha
uri ya kar6i contact dinta batare da saninta ba, kuma ya kira batare da izininta ba, amma kar ta ga laifin sa, sonta ne ya ja hakan tun da ya ga hotonta ya ru
Tambayarsa ta kuma yi wanene ya basa contact
inta?

Kuma a ina ya ga hotonta?"
Still bai sanar da ita ba, sai dai ya ce ta duba whatsApp ya tura mata sa
Bayan sun gama wayar, ta shiga whatsapp ta duba sa
on da ya tura mata..

Hotonsa ne tare da bayaninsa.

Farat
aya ta gane
an uwan Chief Owais ne saboda kamanninsu, da kuma sunan shi da ta gani Zaki Mubarak Obinna..

Zurfin tunani ta shiga tana
arin gano wanene ya bashi contact
in ta!

Don ta ji aranta wani ne yake son ha
a su..
yar ta tuna da labarin da Benazir ta basu na abun da ya faru da ita bayan ta bar gidanta da kuma hannun mutumin da ta fa
a!

Nan ta fahimci ha
in Benazir ne...

A ranta ta ayyana in kuwa hasashen ta ya zamana gaskiya zata yi farin ciki sosai, a lokacin ta yi mamakin yadda har ya kira ta a waya, gani take ya fi
arfin ta, gashi babban mutum mai arzi
i ga kyawun sura, ita kuwa har aure ta ta6a yi ga
a tana da shi, har kokwanto ta yi anya Benazir ta fa
a masa komai game da ita?

Tayaya yana saurayi zai nemi soyayya da bazawara mai
Bayan da ya sake kiran ta, ta ce mashi ta gano komai, Benazir ce ta bashi contact
inta, kuma shine mutumin da ya taimaki Benazir bayan da ta bar gidan mijin ta..

Baiyi mamakin jin ta gano ba, nan take ya fayyace mata abun da ke tafe da shi, ya
ara da cewa yana sonta ba don Benazir ta ha
a shi da ita ba, a karo na farko da ya kalli hotonta ya ji ya kamu da
aunarta, kuma da aure ya ke sonta..

Zare idanu ta yi, cike da mamaki ta ce dagaske ya ke ko wasa?

Kuma Benazir ta fa
a masa ta ta6a aure tana da
sautin muryarsa da annuri ya ce ta fa
a masa komai, har hotonta dana
anta ta tura mashi ya gani, kuma yana son yaronta, zai kula da rayuwar su gaba
aya, kar ta ji komai.

Bazan iya bayyana maku farin cikin da Aneelerh ta yi ba, a daren ranar da suka fara soyayya, kusan kwana su ka yi suna waya..

A washe garin ranar, tun da sassafe ta je gidan Benazir don ta yi mata godiya, Taj da ya ji labarin a gurin Benazir ya nuna farin cikinsa duk da ya so ya auri Aneelerh saboda akwai sonta a zuciyarshi kuma yana son ya ru
e Junaid a gurinsa amma sai ya ha
ura saboda ya ji labarin kyawawan halayan Zaki sai ya ji ya kwanta masa arai, ita ma Aneelerh ta so Taj a baya, amma saboda bazata iya auran mijin aminiyarta ba shiyasa ta ha
ura da shi, dama can Allah bai
addara za su auri juna ba.

Duk a shekarar bayan dawowar Zaki daga Canada, ya turo magabantansa gidan su Aneeleerh, abun Allah! daga zuwa sanya biki suka ji da
i nan take suka zarce da
aura aure bayan sallar azahar, duk da Abie ya fa
a masu yana bu
atar lokaci da zai yi ma Aneelerh kayan
aki, Sir Mubarak ya ce basu bu
atar komai daga gare su, Zaki yana da gida da komai na bu
ata a estate
in su, ba su son a kawo ta da komai.

Alhamdulillah, bayan shagalin bikin Aneelerh a
arshe ta tare a gidan mijin ta..

A gurin bikin Aneelerh, Allah ya ha
a wasu masoyan, Zaid da Sajeeda!

Da kallo
aya Allah ya jarabce shi da sonta, kuma cikin sa'a ta amince da soyayyar shi.

Yayin da Mahboob namu ya fa
a tarkon son Zeenatu dama ya santa tun lokacin baya da Benazir ta ta6a zuwa da ita gidan su, amma bai so ta a lokacin ba saboda yana tare da Ana, bayan haka ko babu Ana ba zai so ta ba a lokacin saboda yana jin tashen ma
on shi baison auren mace mai kyau wadda zai yi wahalar kashe mata ku
in zuwa saloon balle ita da ta ke baturiya
To a ranar walimar bikin Aneelerh suka ha
u, yaita kallonta yana bibiyarta batare da sanin ta ba, duk wani motsin ta akan idanunshi, kwata kwata bata lura ba, har saida Sajeeda ta ankarar da ita tukunna ta lura da bawan Allan dake ta bibiyarta, tarko ta
ana masa ta fuce daga event hall
in walimar ta la6e baya gurin furanni, yana fitowa ta sha gabanshi, ta ha
e rai ta ce ya fa
a mata meyasa ya ke ta kallonta yana bibiyar ta duk ya hanata sukuni.!

Baisan sa'adda jarumta ta zo ma shi ba, ya gyara tsayuwar shi cikin nutsuwa ya fa
a mata abun da ke a ransa.
Chapter 148 · 0% Book details