Sashe 84
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Tana a tare da ke, Komai da muka tattauna akan kunnan su, Sun ji komai..."
e ta soma
an waige waige tana bin falon da kallo don ta a ina ta ke.
"Ku shigo da su" kamar daga sama Taji ya Umarta..
Nan take
ofar Falon ta bu
e, Ta
ura idanunta akan
ofar, tana jira taga su wanene za su shigo, bata san ya akai ta tsinci kanta da jin matsananciyar fa
uwar gaba.
Tun daga kasa ta soma kallon kafafuwansu da ke a
aure da Leg irons, aru
e ta
ago da idanunta tana kallon masu shigowa, Giants biyu ne suka taso so agaba, sun rurruke damtsen hannayen su.
Bayin Allah Kwata kwata babu kuzari a jikin su.
Idanun su sai lumshewa su ke yi sun kasa tsayar da su abude, gaba daya sun ha
a gumi akan fuskokin su,
oguwar sumar kansu ta yarfo harta saman fuskar su ta rufe idon su
aya.
Ido ta zaro a firgice lokacin da taga fuskokin su, tsantsar al'ajabi da ru
ani ne Ya kamata, abun daya
aure mata kai tayaya har suka iya shiga gidan Dj suka sato su?
Amma da ta tuna matsafi ne, kuma ya saba zuwa gidan dj, batare da wani ya gan shi ba, ta dade tana mamakin hakan sai yau ta samu amsar tambayarta.
Wurgar da su Giants din suka yi, gaba
aya suka tafi zasu kifa kasa, tayi hanzarin bangaje Musa Ta nufe su, sai dai kafin ta karasa tuni sun jima da kifewa saman floor, a galabaice, ba su iya taimakon kan su ba saboda hannayen su ma a
aure suke da sar
ushewa tayi kan gwiwowinta agaban su jikinta na 6ari take kallon su.
Fuskokin su tabi da kallo ga dai idanunsu abu
e sai lumshewa su ke yi, sai dai basu Iya motsa koda yatsan su saboda kasalar data kashe musu jiki.
Labbanta na kerma ta furta"Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un!
U..
Unaisah... bab... batool..
Ku nake gani dagaske ko idanuna ne suke nuna min badaidai ba?
Ku fa
a min tayaya har suka
auko ku daga gida"?
Adabarbar ce ta dubi musa, da wata irin fusatacciyar murya ta furta"don me zaka sa a dauko maka su?
Saboda me?
Meye ha
inka da su?
Laifin me suka maka?
shu'umin murmushin nan nashi ya saki, da hannu yai ma giants din Alamar su tafi, a hanzarce suka bar falon.
Zukunnawa yayi daga gaban ta
"wannan matashiyar balarabiyar, itace
ar ku ke da shureim, na fa
a maki ne saboda shine hallacin da zan iya yi maki na
arshe kafin rabuwar mu"
wani irin fa
uwar gaba taji kamar saukar aradu a sukwane take duban fuskar Batool da tsantsar al'ajabi tace
"kana nufin itace
ata"?
Jinjina mata kai yayi"itace..."
ta rasa farin ciki zatayi ko bakin ciki?
Yatsun hannayenta na kerma Ta tallabo kan Batool ta daura saman Laps dinta, ashe ba banza ta ke ganin kamannin ta da shureim ba, ashe yar su ce, lallai rashin sani yafi dare duhu, yarinyar data mutu akan sonta, ta kwallafa rai akanta, ashe tana atare da ita batare da ta sani ba.
Cikin raunanniyar murya ta ce
"na kasa yarda cewa kece
ata Batool, Jinjirar dana bari a cikin tsumma, jinjirar da aka fadamin ta mutu!
Ashe tana araye kuma itace yarinyar da nake atare da ita? na da
e ina Mamakin kamannin ki da ya shureim, Tun kan nasan wacece ke Allah ya jarabce ni da
aunarki, kuma kema haka, ashe ke din gudan jinina ce"!
ta fa
a tana shafa fuskarta, wata kerma da jikin Batool ke yi kamar wadda sanyi ya kama, siraran hawayen da ta gani suna sintiri kan kuncin ta ne ya tabbatar mata da taji komai da ta ke fa
A hankali ta
ago da kannata, ta kwantar da shi kan kirjinta, ta rungumeta sosai, wani irin yanayi suka ji a tare da su.
soyayyar da suke ma juna ta
ara nunkuwa fiye da ta.
Komai dake faruwa akan Idon Musa, Unaisah dai batasan meke mata da
i ba, ta kasa juyar da kanta balle taga meke faruwa, sai dai komai da suke fadi a cikin kunnanta, idanunta sun cicciko tab da
walla, gata ga mutumin da take nema ruwa ajallo sai dai ba za ta iya ta6uka komai ba.
"Ka fa
amin me ku ka yi masu dayaja har suka rasa
arfin jikin su"
idanunta jawur ta fada tana kallon shi.
"Allurar maye ce nasa akayi ma su.."
Cike da takaici ta watsa mashi harara, kafin ta mayar da idanunta akan Batool.
"Nasan Kin ji komai daya faru, ba yin kaina bane, Ki yafe min, na tafi na barki ban kula da rayuwarki ba, kiyi hakuri, kada ki tsane ni, wallahi Inasonki fiye da komai na duniyar nan, har raina zan iya sadaukarwa saboda ki rayu"
Kalamanta sun karya zuciyar Batool da Unaisah.
"Ko ban fa
a ma ki ba, kin san na so ki tun kafin nasan cewa ke jinina ce"
Batool tana ta
arin ta bu
e baki don tayi mata magana sai dai takasa, kamar za ta yi hauka.
Unexpected Taji Musa Ya dam
i hannun Batool da karfi ya soma
arin rabata da ita, a firgice ta
ameta ajikinta, ji tayi kamar ranta zai zare daga gangar jikin ta.
"Kada ka rabi da ita, Ka barmin diyata, Ni na haifi abuna.." ta fada tana kara matseta a kirjinta.
"Haihuwarta ka
ai ki ka yi amma ni ne na yi silar samuwar cikin ta, daga ita har yar uwartata, saboda itama saida na amince tukunna kakanta Ya amince uwarta ta auri ubanta har suka same ta, don haka dama can su nawa ne halak malak, ni ne na sadaukar da su kuma Yanzu Ina bu
atar su, don Haka ki cire rai da su, karma Kisa ran zaki sake ganin su..".
maganarsa ta
aga hankalinta.
Kokawa suka kama yi, Yana jan Batool tana jan ta kamar zasu rabata biyu, batai aune ba, taji An rurruke hannayenta ta baya da karfi suka janyeta, a razane ta dubesu tana haki, Giants ne Guda biyu karfafa.
Numfashinta kamar zai
auke, Zuciyarta sai tafarfasa takeyi saboda kunar da take ji..
Ta naji tana gani giant dinnan suka dinga janta, tana ta kokarin
wace kan ta amma takasa saboda sun fi
arfinta.
Musa da ke kallonta, murmushin mugunta ya ke sakar mata, ya rurru
e Batool da hannayensa..
Akan Idonta ta motsa dry lips dinta dakyar da wahala ta furta"mom..
Myyyy..."
Duk da sauti bai fito ba, amma ta fahimci me tace, fashewa tayi da kuka tadinga yakunshin su da kai masu bugu amma duk abanza ahaka har suka fitar da ita daga cikin falin.
Suna jiyo sautin kukan Ummi acikin kunnuwan su.
Jefar Da Batool yayi ta fa
a kan Unaisah.
baisan meyasa ya kasa cire Ummi aran shi ba, Kukanta yana Illata Zuciyarshi sai dai baya jin zai iya hakura da burinsa akan Yaran, dole Ya salwantar da su don Ya Cika burin shi, bama zai ta6a bari Ta rayu da yar shureim ba, tun da har taki
aukar cikin sa, dama da haushin zubar da cikinsa da tayi abaya.
Wayarsa Ya zaro Ya kira wani layi, bayan anyi picking ya furta"Mark, Kasa driver Ya kaita Obie Estate, kada ya
arasa da ita ciki, ya aje ta akan titin estate din"
"kai kuma ka shigo Ciki, bana so mu 6ata lokaci, zasu iya farmakar mu a kowani lokaci, nafiso mu hanzarta kai su Gidan Kurkukun
addara, kafin su ritsa damu"
"Okay Sir," rejecting call din yayi, tare da mayar da hankalinsa akan Su Unaisah dake a yashe kasa kamar matattu wata mahaukaciya ya saki hahhhahahaha...
_babu wani mahalukin daya isa Ya dakatar dani!_
ya fa
a yana yiwa kansa kirari.
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni
ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin kaninfari 1k Tsimin dabino 1k Gumba 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 4k
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA
da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata
Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad
800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 maganin Infection 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki.
*Welcome, Littafin kurkukun
addara 500 ne, dukanshi Book One two and 3 Idan kin shirya biya ga Details da zaki tura*
3196407426
First bank
Bature Hafsat Muhammad,
*bayan kin tura zaki bada transaction reciept ko screenshot na debit alert a matsayin shaida ta wannan number din 08103884440*~_____
______
_____
_____
______
_____
_____
___~
Luxury-incense By Sapnah Borno.