← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 201

Sashe 127

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Runtse ido Chief Owais ya yi wata kibiyar ba
in ciki ce ta soke shi, cikin rawar murya ya furta, "Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un..."
Praveen duk ya sha jinin jikin shi ganin irin fusatar da Owais ya yi.

"Daga baya, shine ya bani iznin in kawo
ar uwata gidan bayan da na fa
a masa na aureta hada yaron mu
aya, ya ce min idan ta zo baya son kowa yasan komai tsakanin mu, zata kasance yar aiki saboda baya son Saratu tasan tana da kishiya, kuma baya son asan ala
ar dake a tsakanin mu, shi kuma yaron mu baison kowa yasan da shi, saboda sadaukar da shi zan yi..."
Kasa
arasa maganar ya yi idanunsa na tsiyayar da
walla.

"Ka zalunci kanka Praveen, meyasa lokacin da ya nemi ya jefa ka a gur6atacciyar harkarsa baka
i amincewa ba?

Meyasa baka fa
a ma wani ba ko ka kaishi
ara gurin hukuma?

Kai wlh da dai irin wannan musibar
wara ka bari ya kashe ka kai da
ar uwar taka sai ya fi maku kwanciyar hankali!" Cikin fushi ya
are maganar.

"Kaima ka sani Owais, kakanka ya fi
arfina, wlh babu wanda zai yarda da ni koda na fa
a, kuma ban isa in gudu ba, bayan haka hada son abun duniya ne ya rufe min idona, amma ko a cikin Elders ni ka
ai ne mai rauni, ban ta6a kisan kai da son raina ba..."
cikin
unci ya
are maganar tasa.

"Owais ku taimaka mini, ku rufa min asiri, wlh na tuba, na yi danasanin hali irin nawa, na kuma yi danasanin sanin hajiya Saratu a rayuwata, saboda mahaifinta ne silar komai, Hajjaty bata da kowa in ba ni ba, ina jin kunyar tasan abun da na aikata.." Ya
arashe maganar yana kuka kamar
aramin yaro..

Ko ka
an Owais bai ji tausayin shi ba, amma ta wani wurin ya
an tausaya mashi saboda kakansa ne ummul aba'isin komai amma shima mai laifi ne.

"Bayan kasan kai mai laifi ne, maimakon ka mi
a wuya cikin lalama, sai ka zagaya ta bayan fage, kaje ka
auki yar uwarka don ku gudu, da hajiya Saratu ta ritsa ku shine ka huce haushinka akanta, ka yi mata bugun kawo wu
a, in ban da kai
in mugu ne, mara hankali, ba kai tunanin
anka ba?

Ita wadda ka cutar ba uwar
anka ba ce?

Koda ba don Allah ka aureta ba, baka tunanin wani hali ya'yanku zasu shiga?

Wani irin uba ne kai mai son kai da zon zuciya?" Du
ar da kansa
asa ya yi, hawaye nata sintiri kan kuncinsa.

"Ko kakanmu da ya kasance azzulami bai gudu ya bar ahlinsa ba, saboda soyayyar mu yasa shi mi
a wuya, kai fa?" Ya fa
a cikin 6acin rai.

"Ka so ka kashe ta Allah bai nufa ba ta rayu..

" Gabansa ne ya fa
i a razane ya ke duban Owais..

"Bayan da ta ji sau
i, mun fa
a mata mun kama ka zamu kawo ta gurinka don ta
auki fansar abun da ka yi mata, kasan me ta ce?" Jikinsa a sanyaye yake duban Owais..

Ipad
in hannunsa ya daddana, kafin ya juyo masa da screen
in ta, wata irin kunya ce ta lullu6esa ganin Hajiya Saratu a zaune kan gadonta, fuskarta duk tabo, video call ne Owais ya kira ta, tana kallon Pravin da ya muzanta ya kasa ha
a idanun shi da nata.

Murmushi ta sakar ma shi,
"Ka aure ni saboda dukiyata, da kuma sura ta ko?

Dama masu iya magana sunce kwa
ayi mabu
in wahala ne, yanzu wa gari ya waya Pravin?

Kana tunanin makomarka kuwa?

Mutum mai tarin zunubi irin ka, wlh ka mutu Praveen, ka kashe kanka da kanka, kana cikin musiba.

Zafin cin amanar da ka yi mini, ya fi b
ugun da ka yi min ra
i a gurina, na yi danasanin auranka, na kuma yi danasanin haifa maka ya'ya da har ka samu damar sadaukar da wasu azzalumi, kaima ka sani, nima ban ta6a sonka ba, na aureka ne, saboda makircin da ka
ulla min don ka ci arzi
i, kuma ba zan rama ba, na yafe maka, ka ji da hukuncin da kotu zata yanke maka, da kuma abun da zaka taras a cikin kabarinka na sakamakon zunubin da ka aikata.

Na tsaneka, kai ba abun a tausayamawa bane, mahaifin mu bashi ya jefa ka a halin da kake a ciki ba, saboda shi ba Allah ba ne da in ya ce ka yi abu ya zama dole ka yi, bayan haka, meyasa lokacin da ya yi maka ta yi baka fallasa asirinsa ba, ko da zai kashe ka ne ka
i amince masa, yanzu bala'en da kake a ciki ko mutuwa ba zata zama hutu a gare ka ba wlh.

Praveen ka shiga uku! kana cikin musiba dumu dumu, ina taya ka murna sai mun ha
u a kotu.
arashe maganar idanunta cike tab da
walla tare da murmushin takaici akan fuskarta.

Bai ta6a jin karayar zuciya da danasani irin na wannan lokacin ba, baisan sa'adda ya fashe da kuka ba kamar ransa zai fita
"Praveen yanzu ba lokacin kuka bane, lokaci ne da zaka fara tunanin menene makomarka!

Ai ba ka ga komai ba, shawarar da zan baka shine, ka daure ka tanadi hawayenka, zuwa lokacin da al
ali zai yanke maku hukunci..."
Yana kuka hadda majina ya ce, "Ki taimaka min Saratu!

Ki taimaki rayuwana, in har da gaske kin yafe min ki sa baki, su yafe min su fitar da ni daga ciki, ko don albarkacin
an mu, wlh na tuba, na bi Allah, na yi danasani zan sauya rayuwata, zan ma nisanta kaina da kowa..."
Girgiza kai hajiya Saratu ta yi, "Praveen babu mafita, babu taimakon da zan iya yi maka, ka riga da ka jagula komai, kai koda zan iya fitar da kai Allah ba zai
yale ka ba, dole ka ga sakayyar rayukan da kuka zalunta, don haka ka yi ha
uri kawai ka girbi abun da ka shuka.

Taimako
aya da zan iya yi maka shine zan ro
i yayyena, su bar Hajjaty ta ci gaba da zama cikin mu, saboda na tausaya mata bayan da na ji tarihin rayuwar ku, in sha Allah Hajjaty ba zata wula
anta ba, zamu zama danginta daga nan har
arshen rayuwarta, ba zata yi maraicin rashin wani nata ba.."
an dakata da yin maganar tana
an girgiza kan ta kafin ta
aura da cewa,
an mu zasu kasance
ashin kulawar yayyena da kuma ni!

Ba za su yi maraici ba, bayan da suka san komai da ka aikata sun tsaneka fiye da yadda suka tsani mutuwarsu, wlh da zasu ganka ido da ido da sai sun kashe ka har lahira, amma karka da mu, zan sama musu uba na gari wanda zasu yi alfahari da shi!"
tana
arashe maganar ta katse video call din.

Komai da suke tattaunawa, observers suna kallon su ta Computer
in su.

Wata irin
ara mai cike da ba
inci ya fasa, ya kama kuka kamar ransa zai fita, ya dinga yi ma Owais magiya akan su yafe masa kar su hukunta shi, ba laifinsa bane, baba Obie ne ya ja ma shi.

Owais bai saurare shi ba, ya mi
e ya fuce daga cell
Har ya fita yana jiyo ihun da Praveen ke yi kamar zai fasa dodon kunnan sa.
*On the previous days (kwanakin baya)*
*HAJIYA ADAMA
Tana a zaune kan darduma jikinta sanye da hijab, wayarta dake ajiye kan gado ta fara ringing, saida ta kammala addu'o'in da ta ke yi ta mi
e cike da sa ran surukanta ne ke kira saboda ta yi kewar su.
aukar wayar ta yi tare da duba sunan me kiranta,
anwarta ce Fatima, picking call
in ta yi, tana kara wayar a kunne ko sallama ba ta yi ba, muryar fatima ta katse ta da tashin hankali ta ce, "Aunty kin ji abun da ke faruwa?"
"Wani abu ne kike magana akai fatima?"
"Wai kina nufin bakisan bada
alar da ake yi a cikin
asar nan ba?" Yamutsa fuska ta yi, "Look, kada ki
aga min hankali, kawai ki fa
a min menene?"
"Hmmm, Aunty labari da
umi
uminsa, baya fa
uwa da baki, ki yi maza maza ki shiga social media ki gane wa idonki."
Cikin sauri ta katse kiran, tana kunna wi-fi ta fara cin karo da labarai iri iri na Kurkukun
addara, tun tana daga tsaye har ta fara ganin jiri jiri jikinta na 6ari ta zauna tana ci gaba da bibiyar labaran.

Tiryan tiryan ta karance shi tsaf, hankalinta ya tashi matu
a, ta razana ta kuma ki
ima, hotunan fursinonin ta bu
o tana duddubawa unexpected ta fara cin karo da video din Angel da Batool, zumbur ta mi
e tana zare idanunta, muryarta na rawa ta furta, "Bab...baby Angel!

Angel!!

Inna lillahi wa'inna ilaihirraji'un.. !"
u ne yasa ta saki wayar
asa ta futo a guje ta nufi falo don ta fa
a ma Abdalla, tana shigowa ta iske shi zaune kan kujera sai kuka yake yi kamar
aramin yaro, zufa duk ta wanke jikin shi, ya tasa plasma tv a gaba yana ta kallon tattaunawar su Dg da manema labarai.

Yama fita shiga tashin hankali, nufar shi ta yi, cikin rawar murya ta ce, "Mijina kaima ka gani ko?

Yanzu nake ganin labarin da ya tada hankalina!

Ka ga Unaisah da Taj suna a raye, kuma ka ji mummunar
addarar da ta fa
a masu..?" Idanunta suka cicciko tab da
walla ta zauna gefen shi, tare da dafa kafa
ar shi, sai kuka yake yana kallon labaran, jikin shi har wani jijjiga ya ke yi.
Chapter 127 · 0% Book details