Sashe 164
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana fitowa taci karo da bridemates suna tunkaro inda ta ke, gaba daya sun razana da ganin adon jikin ta, tayi masu kyau, fuskokin su
auke da fara'a sai murna su ke yi, gaba
ayan su sun sanya anko din su, sun daura Red Aso ke headband akan su, sunyi kyau sosai.
suna tafiya suna ta ka rawa yayin da su ke bin wa
ar.
_Ta zamo amarya
Badan tayi daukaka ba
Ta zamo amarya
Ba domin tafi kyau ba
Ta zamo amarya
Ba domin itace ba
Sai dan mijinta nasan ta
Ashe kaunace_
Baby yau ko gobe (baby)
Ya zamo angon ki (eh)
Amarya ta zama taka (baby)
Kar kayi mata wayo (eh)
Baby yau ko gobe (baby)
Ya zamo angon ki (eh)
Amarya ta zama taka (baby)
Kar kayi mata wayo..
Kunyace ta kama ta ta juya zata koma inda ta fito, da sauri su ka yi mata
awanya suka cigaba da
e ta suna kewaye ta sai ti
ar rawa su ke yi.
Farin ciki ne ya cika ta, har ta kasa rufe bakin ta, ta dinga sakin dariya tana bin su da kallo
aya bayan
aya.
Walwalar fuskarta ce ta
auke, lokacin da ta lura babu Aminiyarta a cikin su..
"Ina Batool?
Batazo ba?
Ko tana a cikin gida"?
ta tambaya tana duban su, Parveen tace"ba tazo ba, tun
azu muke nemanta bamu ganta ba..
"
"May be bata gama shiryawa bane" acewar Sajeeda.
"Kun tambayi mommynta"? ta fa
a fuskarta a yamutse.
"A'a bamu tambayeta ba" suka ha
a baki gurin furtawa..
Nan take ranta ya bata akwai wani abu daya faru wanda ya hana Batool zuwa, zaiyi wuya in ba maganar jiya bace..
Cikin sauri ta soma tafiya suka bi bayanta kaitsaye suka nufi main Falo na gidan, tun kan su shiga suka soma jiyo haniyar al'umma da ta cika gidan, ga sautin ki
warya daya kara
e kunnuwan su.
Suna shiga ciki gaba
aya idanu su ka dawo kan Amarya Unaisah, kowa ya zare idanu ha
i da bu
e baki suna bin ta da kallo kamar zasu ha
iyeta saboda kyawun da ta yi.
Jemimah da ke ruke da hannunta ta dinga rada mata ta dinga fadin Tubarkallah kar su cinye mata kurwarta, batasan sa'adda ta saki dariya ba.
Aikuwa kowa yayi ta santin ta suna yaba kyanta, duk ta kasa sa
ewa dakyar take iya kallon su cike da jin kunya, Ankon da iyaye mata suka sanya tsadaddar atampa ce chiganvy, kowacce ta kashe
aurin kallabin ta abun sai wanda ya gani, gida ya cika makil wasu suna ta taka rawa, yayin da wasu suke cin abinci, wasu fira su ke yi cikin nisha
Hajiya adama ce ta nufosu tana karasowa ta rungume Unaisah tare da shafa bayanta tana fadin"Masha Allah Unaisah, My baby Angel, Ubangiji Allah ya baku zaman lafiya, Allah Ya baku zuri'a
ayyiba..." a hankali take amsawa da ameen ameen mommy.
"Kai Masha Allah, tubarakallahu Ahsanul khalikin, Ayyiriyiriiiii!
Amarsu Ta Ango! amarya Bakya laifi ko kin kashe
an masu gida!, Dan Allah ku bani guri, In rungumi ji
ata, adinga hadawa da tubarkallah.." muryar Hajiya layla suka jiyo tana magana cikin raha, kowa dake agurin ya kama dariya, murmushi Unaisah tasaki tana kallon grandma
in ta dake tunkaro su hannun ta ru
e da juice da take sha, tana karasowa ta rungumeta tana shi mata albarka tare da fatan Alkhairi tana amsawa da ameen ameen hadi da yi mata godiya.
Unexpected suka tsinkayi Muryar Sister Zahra tana yi mata kirari
"farin wata sha kallo, tauraruwar dake haskaka sararin samaniya, dawisu sarkin ado, the Dg's wife, nan gani nan bari, dukiyar dg ce...
"
gaba
aya suka sanya dariya, suna kallon ta yayin da take shigowa ta
ofar falo, ankon yan matan amarya ne a jikin ta, kana kallon ta zaka gane akwai ciki a jikin ta, tayi
iba hutu ya zauna mata, Unaisah taji dadin kirarin da tayi mata, tana
arasowa ta rungume Unaisah kamar zata mayar da ita cikin ta.
"Unaisah ina yi maki fatan Alkhairi, Allah yasa mutuwa kadai zata raba...
" amsawa tayi da ameen nagode Aunty Zahrana, Allah ya sauke ki lafiya.
"Ameen nagode Unaisahna"
"Ina Aunty Aneelerh"?
Zahra tace"suna acan dakin Uwar Amarya..."
"Nagode Aunty Zahra, bari naje na same su...
" ta fa
a tare da juyawa ta nufi dakin mommyn ta.
A bangaren Benazir, bayan da Taj ya kira wayarta ya fa
a mata aure ya
auru..
bai
are maganar ba, tayi rejecting call din ta zauna gefen gado, batasan sa'adda ta fashe da kuka ba saboda bata shirya rabuwa da Unaisah ba, tana jin kewarta tunkafin zuwan wannan ranar, Aisha da Aneelerh sun taru akanta, suna ta lallashinta tare da bata ba ki.
"Haba mana, Unaisah ba wata uwa duniya zataje ba, a cikin estate din nan gidan ta ya ke, ko ihu kikayi zata jiyo ki ne, sunna fa zata raya, ke ba abun farin cikin ki bane?
Yar ki tayi aure, ta auri nagartaccen namiji
an babban gida, da kowa ke burin ya ha
a zuri'a da su...
"
Aisha ce ta fada cikin sanyin murya.
Tana shesshekar kuka tace"hmm ba za ku gane ba, ni banyi wata rayuwa mai tsayi da Unaisah ba, duka fa baifi shekaru
alilan ba da mukayi atare, yanzu kuma tayi aure, zata koma gidan mijinta da zama, ita kadaice fa gareni, ina sonta a kusa dani, gani nake kamar in ta tafi ba lallai ta samu kulawar da muke bata agida ba, har yanzu yarince fa, ku duba kuka ga irin kishiyar da zata zauna da ita, ina jin duk ba da
i, bansan ya zanyi ba..."
Aneelerh tace"please ki daina wannan maganar, kin san yadda dg ke sonta, in sha Allah Unaisah zata samu kulawarsa, karki wani damu da kishiyarta, bata fi Unaisah da komai ba, kuma kowa da matsayinsa a wurin dg, ni nasan zaiyi adalci a tsakanin su in sha Allah"
Cigaba da share kwalla tayi tana sauraron su
"Hakuri zakiyi Benazir, kowa fa haka akayi masa auran
nan, kin sani kema, ni banaso Unaisah tazo ta sameki kina kukan nan wallahi zaki daga mata hankali ne..." jinjina kai ta danyi ta soma share hawayen ta da hanky.
"Yawwa ko kefa, bari na gyara maki daurin
an kwalin..." ta fada tana gyara mata head
in ta daya karkace.
gaba dayansu sunyi kyau cikin ankonsu..
Aisha tace"farin ciki yakamata muyi Benazir, tun da aka fara bikin nan dg ke 6arin dollars akan Unaisah, kamar baisan zafin neman su ba, sai fa kana son abu kake siyansa da daraja, maganar kishiya mu aje ta gefe, Unaisah fa babu mai iya ja da ita wallahi, ita da take da mu?
Babu wani lagwon namiji da ban sani ba, Allah idan dg ya shiga tafin hannun Unaisah mai
watarsa sai ya shirya...."
gaba
aya suka sanya dariya..
Anilah tace"godiya yakamata muyi wa Allah, Wallahi Unaisah tayi dacen miji, ga kyawawan halaye, komai Allah ya basa! kinji kuwa yadda al'umar duniya ke ta
in bikin Unaisah"?
Murmushi Benazir tayi"mungode ma Allah,
iyar mu tayi goshi, Ina alfahari da dg, na yarda da son da ya ke yi mata, fatana Allah ya basu zaman lafiya da ita da mijinta da kishiyar ta...
"
Gaba
aya suka amsa mata da ameen.
"Ummm Itama dai Unaisah zataje taji abun da mu ka ji A first night din mu.."
waro ido su ka yi jin abun da Benazir tace, aikuwa suka tuntsire da dariya, Aisha tace"Allah ya shirya ki Benazir, me hali bazai ta6a canzawa ba, har yanzu kina nan da rashin kunyarki, yanzu nan fa kika gama kukan munafurcin za'a rabaki da
i..." dariya Benazir tayi"to ya zanyi Aisha!
Abun nan fa ya riga daya faru, dole Unaisah ta tafi gidan mijin ta shikenan ba zanyi raha ba.."
Aneelerh tace"baiwar Allah, tun kafin ta mallaki hankalinta take da burin yin aure, tunkan tasan ma'anar auren, ba dan komai ba sai don saboda ganin irin rayuwar farin cikin da mu ke yi Nida Uzair a lokacin, ni dai fatana Allah yasa Unaisah ta more rayuwar auranta kamar yadda take saran zataji dadi idan tayi aure, Allah yasa kar tayi danasani, saboda inason ta cika burin ta"
idanunta cike tab da kwalla tayi maganar tunawa da marigayi Uzair.
gaba daya jikin su yayi sanyi..
In a broken Voice Benazir da Anila suka hada baki gurin furta"ubangiji Allah yaji
an Uzair, Allah yakai rahama kabarinsa"
"cikin sanyin murya ta amsa masu da Ameen"
Shiru su ka yi na
an wani lokaci babu wanda ya
ara furta kalma.
"Yakamata mu fita kar aji uwar amarya shiru bata le
o waje ba, kuma mun bar su mami da aikin tar6ar baki"
Aneelerh tace ta fa
a tana mikewa Ummi tace"in da Allah ya rufa mana asiri sai bayan biki da sati
aya za'ayi dinner, kafin ranar zamu
ara shiri"
"Ni dai ba haka naso ba wallahi, banji dadi da Owais ya tsara dinner har sai bayan sati daya da yin auren ba, dama dai agida zata zauna kafin ranar dinner din da naji dadi, kuma wai ba gidanta za'a fara kaita ba, gidan iyayensa za'a wuce da ita, jiya Taj ya ke fa
a min, na rasa gane meyasa suka za6i su yi hakan?
Bansan ko haka suke yin auren su ba, Ni dai a asanina amarya gidanta ake fara kaita bayan biki"
Ummi tace"wannan duk ba abun tashin hankali bane, munsan mutanan nan, sunyi mana halaccin da ba zamu iya biyan su ba, komai suka yanke akan Unaisah muyi masu kyakkyawan zato"
Ajiyar zuciya ta sauke"hakane kuma, nima na fa
a ne kawai ba dan ina nufin wani ba"
Aneelerh tace"ni nafi tunanin Owais ne a bayan komai, may be akwai wani surprise da zaiyi ma Unaisah shiyasa bayason kowa nata ya rakata gidanta, saboda ita ya ke son ta fara zuwa, shiyasa ya tsara a fara kaita gidan su daga can sai ya
auke ta yakaita gidan sa...
" ta kare maganar idanunta a cikin na Benazir dake kallonta..
Ummi tace"ni kuma abun da nake tunani game da dinner din da za'ayi after one week da yin auren, watakil yana son kafin ranar ta samu ciki....