Sashe 186
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tsabar Farin Ciki Yasa Yazrin Ta nufe shi jikinta na 6ari cike da dokinsa Ta rungume shi ta fashe da kuka tana fada masa Yar uwarsa ce ita, iyayensu
aya, yayarsa ce ita, daga ita sai shi, tana son shi tana
aunarshi kamar ranta, tayi farin cikin kasantuwarsa dan uwan su, tana taya su murna, tun ranar da tagansa ta fara ji aranta jinin su ne shi..
Bawan Allah ru
ewa ya yi da Yazrin ta rungumesa sai yaji wani dadi mara misaltuwa ganin yar uwarsa, a hankali ya sanya hannu biyu ya tallabe ta..
A lokacin Nazli tasha jinin jikin ta, son shi da
aunarsa sun mamayi izzarta, girman kai na nema Ya cusa kishinshi amma zuciyarta ta
i aminta da hakan saima azalzalarta data dingayi akan ta je gurin shi ta rungume shi.
Batasan ma sa'adda ta nufe shi ba, ta baya ta rungume shi sosai taji wani da
i ya lullu6e zuciyar ta, kwata kwata Danish bai san ta ba, lokacin data rungume shi batayi magana ba, saida sheikha mujeedat ta janyo hannunta ta dawo da ita ta gaban shi ta gabatar mashi da ita a matsayin first born dinsu Nazli kuma yayar sa, Ya razana da ganin kamannin su yadda kasan an tsaga kara, hugging dinta yayi tighly su ka ji
umin junansu, batasan sa'adda ta saki kukan farin ciki ba, tadinga lallashin shi tana shafa sumar kanshi tana kara kankame shi a jikinta kamar wani yace zai
wace mata shi, Allah sarki
an uwa mai da
i. (
Dangin Mujeedat sun Tayasu murnar Ganin
an su Omair, sun kuma sasanta tsakaninsu da surukin su Hateem.
Tun aranar Mai martaba Ya sanya date din da zai yi ma jikansa Omair Party saboda farin cikin ganin shi, da kuma tayashi murnar haduwa da iyayen sa.
A daren ranar, gaba daya Iyalin Hateem A bangarem mujeedat suka kwana tare da Omair dinsu, raba dare su ka yi suna faranta masa har dinner suka yi a tare da shi, A
arshe ma da zasu kwanta yin bacci a tsakiyarsu suka sanya shi kamar wani yace zai sace masu shi.
Lokacin da ranar Partyn ta zo, Khal din Mujeedat ne Ya ba Omair Kyautar tsadaddun kayansu na larabawa da takalma na alfarma, su ya sanya aranar, abi dinsa da umminsa ne suka tayashi sanya kayan a jikin shi, yayi kyan da ba zai misaltu ba, A katafaren Hotel din da babu tamkarsa a fadin dubai aka shirya shi wato Burj Al-Arab cikin katafaren grand ballroom din da ke a cikin hotel
Celebrity guests ne suka halarta, mashahuran business leaders na kasar dubai da arabic scholars, uwa uba gaba daya Rulers na UAE Sun hallara, tun daga kan President of the UAE, ruler of abu dhabi, da Ruler of sharjah, da sauran su,
wansu da kwarkwatarsu, Emir ne ya gayyace su saboda suzo tayashi murnar bayyanar Jikansa kuma sun amsa gayyatarsa.
Bugu da
ari a ranar manyan Baki suka zo daga Canada, advisors din Hateem, Chief of staffs, Deputy prime minister tare da Senior cabinet ministers, tun daga canada sukazo a cikin private jet, badan komai ba sai don su yi bikon shugaban
asar su daya yi murabus, kwata kwata Hateem baisan da zuwansu ba, saboda basu tuntu6e shi ba, hasalima layukanshi a kashe su ke.
ta yadda akai har sukasan yana a dubai ta hanyar Canadian Polices din da ke a tare da shi.
Zuwan bazata su ka yi mashi, Unexpected ya gansu a Ballroom din da ake gudanar da partyn yayi mamaki cikin girmamawa da karramawa Ya tarbe su da hannu bibbiyu saboda an yi zama na amana, sunyi farin ciki da ganin shi saboda sunyi kewar shi.
Dakin Taron Ya cika makil da al'ummar Annabi, abunka ga taro na hamshakan masu kudi kowa ka kalla kayan alfarma ne a jikin shi, hada manyan mawa
an larabawa da aka gayyata sai raye-raye da kide-kide su ke yi masu
ayatarwa, ga Arab
ian dinner buffet domin baki su cika cikunansu.
Hateem da Mujeedat tare da Mahaifinta harma da kawunta da Her highness sune masu yiwa baki maraba da zuwa..
Saida Kowa Ya hallara, Baka jin komai sai sautin kide kide da raye raye, da firarrakinsu cikin harshen larabci da turanci.
Lokacin da Yazrin da Nazli suka shigo tare da Omair cikin
akin taron, sun sanya shi tsakiyarsu, yayin da suka ruke hannayen shi, karkuso kuga Yadda idanu su ka dawo kan su, wadanda basu taba ganinsa ba, tsantsar al'ajabi da rudune Ya cika zukatan su, suka dinga tambayar wanene shi?
Dan wanene wannan yaron mai bala'en kama da Prime minister?
A lokacin rudewa yayi ganin yadda mutane ke kallon shi, musamman matasan yan matan da ke a gurin ya tafi da imanin su, Jikinsa Ya hauyin kerma yayi saurin la6ewa bayan Nazli, ba karamin nishadi Ya basu ba, ta dinga kwantar masa da hankali tana cewa karyaji komai ya saki jikin shi, kallon da sukeyi mashi na mamakin waye shi su ke amma da zarar sunji wanene shi zasu daina.
Cikin harshen Larabci Gimbiya Mujeedat ta gabatar musu da Omair baby Boy dinta data haifa a mace ya dawo araye, da yake sunsan komai daya faru da dangin hateem nan take suka fahimci Yaron Yana daya daga cikin wa
anda baban Hateem Ya sadaukar, aikuwa sunyi farin ciki da ganinsa, suka soma tayasu murnar ganin Yaronsu tare da yi mashi fatan Alkhairi, Kowa son shi ya ke yi,
okinsa su ke yi, Wani irin farin jini yayi a dakin taron kowa zancen shi ya ke yi, manyan baki suka dinga hugging dinsa suna manna masa kiss on his cheeks irin gaisuwarsu ta larabawa, da masu ruke hannunsa suna yin musabaha da shi.
duk yasha jinin jikin shi saboda bai saba mu'amala da mutane ba, idan suka tayashi murnar ha
uwa da iyayen shi, dakyar ya ke iya bu
e baki yayi masu godiya.
Advisors din Hateem sai nan nan suke da shi, har sun na
a mashi nickname Young president acewar su nan gaba shi ne zai gaji uban shi.
Amma Yayi farin cikin da bazai misaltu ba, musamman lokacin da mutane suka kewayeshi suna raira mashi wa
a, Daddynsa Ya ru
o hannunsa su ka yi rawa atare harma da mommynsa, mutane sunata
aukarsu videos da hotuna wasu ma live suke dauka.
Haka lokacin da zasu ci abinci Yaji dadi sosai, musamman lokacin da mommynsa ta bashi dabino abaki yaci, sisters dinsa suka ciyar da shi abinci yaci ya koshi, bayan ya gama cin abincin, daddynsa ya shayar da shi ruwan zam zam, a bainar Jama'ar dake dakin taron, idanun kowa akan su gwanin burgewa, wasu ji suke dama
ansu ne Omair.
Gab da za'a tashi daga taron Celebrities suka fara gasar bashi tsadaddun kyaututtuka na fitar shari'a, Mutun na farko daya fara bashi kyauta kakansa Emir ne Ya dam
a masa kyautar Private jet wanda darajarsa takai $50 million tare da dawakai biyar, President Of UAE Ya bashi kyautar katafaren private villa in Dubai's Burj Khalifa, ruler of sharjah ya mallaka mashi Private yacht.
Chief Of Staffs na canada Ya ce shima baza a bar shi abaya ba,
an Hateem kamar dansa ne saboda haka Ya bashi kyautar Luxury penthouse in Ottawa wanda darajarsa takai dala miliyan biyu, tare da gold-plated, luxury cars, Khal din mujeedat shima Ya bashi kyautar Luxury villa a cikin dubai, Elder brother din ta Sheikh Hameed Ya mallaka masa kyautar dan
ara-dan
aran SUVs, tare da Rolex watch wadda darajarta ta kai dala
ari.
kunsan harka ta mashahuran masu arzi
i akwai son gwaninta basa
aramar harka, kowa burinsa Ya bashi kyautar da tafi ta kowa, sun maida abun gasa a tsakaninsu, daga wannan ya fa
i kyautar shi sai a samu wani gwanin ya ninka wadda tafi ta shi, kamar basu san zafin neman dukiyar ba, kuma ahaka babu abunda ya ragu na daga arzikinsu, wani ji yake kamar bai cire sisi a cikin dukiyarsa ba, saboda tsabagen arzikinsa.
*hmmm Dare
aya Allah kanyi bature, gashi Allah yayi baturen Danish ko ince Omair
nima ya Allah gani da
wan barata
ni ma Allah ka maida ni danshinsa
Ina ma ace ni suke gasar ba kyaututtukan nan, wallahi da tsiya taji kunya
just for fun*
Lokacin da suke gasar bashi kyaututtukan kowa Yana fa
in tashi kyautar, Gimbiya mujeedat da prime minister Sun yi farin ciki mara adadi, Omair baisan meke faruwa ba, sai da Yazrin ta dinga yi masa bayanin kyaututtukan da suke bashi in bai gane sunan abu ba, a cikin waya ta ke nuna masa hotunan su, bawan Allah Ru
ewa yayi saboda Ya razana da jin abubuwan da suka mallaka mashi, shi da ba kowan kowa ba arana daya sun maida shi billionaire.
Baisan sa'adda Hawaye suka Wanke fuskarsa ba saboda tsabar farin ciki, Yama kasa bude baki yayi musu godiya saboda farin ciki, hawayen shi da suka gani ya sa suka fahimci farin cikine Ya kashe mashi baki hakan ba
aramin faranta ransu ya yi ba dama sunyi ne saboda su faranta ransa kuma sun samu abun da suke so.
Agaban Kowa dake adakin taron prime minister da sheikha suka tambayesa ya fa
a musu me ya ke son su bashi a matsayin kyautarsu na iyayensa?
Suna son suji komenene Karyaji shakku Ya fa
a musu in sha Allah zasuyi ma shi.
A lokacin bakomaine Ya fa
o masa aranshi ba face kalaman Unaisah, da su Ya ke kwana da su Ya ke tashi aran shi.
Cikin sanyin murya yace kyautar da ya ke so daga gare su itace su taimaka mashi, su bashi kwarin gwiwa da goyan baya don ya samu ilmi, kawai su wayar masa da kansa yanason Yasan komai Yana son ya goge ya koyi abubuwan da bai iya ba....
"
ya karashe maganar da hawaye akan kuncinsa, gaba daya iyayen sa da sisters nasa saida suka zubar masa da
walla, Tausayin shi ya kama su.
Anan take su ka yi mashi alkawarin za su yi iya kokarin su gurin cika mashi burin shi, kuma zasu canza mashi rayuwa su mantar da shi duk wata wahala daya ta6a sha abaya.