← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 200 OF 201

Sashe 200

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan dinner din auransu da sati
aya, su ka fara shirye shiryen tafiya Honeymoon, su biyar suka tafi, Omair da amaryarsa Unaisah, Chief da amaryarsa Batool tare da Uwar gidansa Nazli, tun da suka tafi sai da suka shafe Watanni uku suna zagaye kasashe, daga cikin kasashen da suke je yawon bu
e ido ya ha
a da Canada, Korea, China, UK, daga bisani suka ziyarci saudi arab, sunyi rayuwar farin ciki da jin da
i, sun more lokacin su, abubuwa da dama sun faru wanda ba zasu ta6a mantawa ba.
kafin dawowar su Nigeria, wasu masoyan sun yi Aure, Arana
aya aka
aura auran, Sajeeda da zaid, dr Jazz da Faryat, Zeenatu da Mahboob, a inda sheikh imam Malik ya auri Hajiya sarah Kowa yayi mamakin yadda har suka fada tarkon son Juna, ikon Allah kenan Musa Ya saka masa da sharri yayin da shi kuma ya saka mashi da alkhairi, Ya aure matar sa, bayan haka Abie Ya auri Ummi mahaifiyar su Zahra, da amincewar Mamie, itace ma ta bashi shawarar ya aureta in dai yana son ta saboda su rufawa juna asiri, ba iya nan ba ma'auratan suka tsaya ba, shima sir mubarak ya auri Hajjaty, a inda Hajiya saratu ta amince da auran dan Uwanta kanin Sarauta dan sarkin Yarbawa wanda yasota tun da da
ewa tunma kafin ta auri Praven amma saboda batason shi a lokacin shiyasa bata amince masa ba amma bayan shari'ar Elders ya bayyana mata cewa har yanzu yana son ta, kuma ashirye yake daya aureta, in har ta bashi dama, da farko ta nuna kin amincewarta saboda aure ya fita aranta, tana da ciwon abin da praveen yayi mata, amma daga bisani da yayyanta suka shawarce ta akan ta aure shi tunda yana son, kuma bafa lallai ta samu wanda zai so ta tsakani da Allah ya rufa mata asiri kamar shi ba, dama tunfil azal shine za6in su, shi sukaso ta aura amma ta bijire masu a lokacin ta kawo nata za6in, A yanzu da suka nuna suna son ta auri dan uwan ta bata musa masu ba, ta daina kin bin umarnin su, bayan data amince akayi auren su, ta zama second wife dinsa.
duk a cikin shekarar Ahlin Elders Suka aurar da mafi rinjayen matasan family
in, Kuma auren zumunci su ke yi a tsakanin su, saboda su rufawa kansu asiri don kuma su
arfafa zumuncin su, Alhamdulillah Allah ya azurta wasu ma'auratan da samun
aruwa, ta bangaren Chief Owais Uwargidansa Nazli ta haifa masa kyawawan Twins mace da namiji masu bala'in kama da shi, kamar yayi kakin Su, ya yin da Batool ta ke
auke da cikin sa.

Zaki Ya samu
aruwa tare da Aneelerh ta Haifa masa kyakkyawar Jinjirarta mace, a inda Zahra Ta haifi kyawawan Twins maza, Zayn da Yan uwansa sunyi farin ciki sosai, Salsabeel da Matar shi Dr Yusrah suma sun
ara samun
aruwar
a mace, Cikin Ikon Allah Danejo da bata ta6a haihuwa ba tsawon shekaru abun na damunta, a lokacin baya har asibiti Taj ya ke kaita in ta matsa mashi akan tana son ta haihu, amma ko sunje likita ya bincika ta kamar kullum sakamakon
ayane bata da matsalar Haihuwa, Taj yasha ya kwantar mata da hankali yace tayi hakuri suci gaba da yin addu'a in Allah ya nufa tana da rabon samun ya'ya, zata haihu ne in da rai da lafiya, a lokacin kwata kwata baya nuna damuwa akan rashin haihuwarta, saboda damuwar rashin
ar shi Unaisah, Danejo tun tana damuwa har ta cire rai, sai da ga Bisani a ranar da Imam Ya kawo masu ziyara gidan, suna tsaka da yin fira a falon Danejo su biyu Shi da Taj, lokacin da Danejo ta shigo kawo mashi Abinci, Bayan ta gaishe da shi ta ajiye masu kayan abincin, cikin jin kunyar Imam ta nemi daya taya ta da addu'a tana fama da matsalar haihuwa, Kallon
aya sheikh Imam yayi mata ya fahimci tana da evil jins a jikin ta, wanda ita kanta bata sani ba, Taj ma bai ta6a sani ba saboda basu ta6a tashi a jikin ta, Bayan da yayi mata tambayoyi a amsoshin da ta bashi ya fahimci Aljanun sun da
e a jikin ta, tun tana a rigarsu ta daji, kuma sune suka haddasa mata rashin haihuwa, nan take ya yi mata al
awarin in sha Allah zai tayata da addu'a, sannan zai aiko mata da ruwan addu'a da magunguna, ya kuma rubuta mata addu'o'in da zata dinga yi, sannan ya garga
eta akan ta daina sakaci gurin neman tsarin Allah.
bayan da Sheikh imam malik Ya kawo mata magungunan ta fara amfani da su ta kuma dage da yin addu'o'in daya rubuta mata, Cikin Ikon Allah ta samu warakar lalurarta, salin alin Iskar suka fita daga jikin ta, sai gashi ta samu ciki, har kukan farin ciki sai da ta yi, tsawon wata tara cuff Ta haifi Twins
inta mata masu kyan gaske kamar indiyawa, kamannin su sak da ita kamar tayi kakin su, Taj ya yi farin cikin da bazai misaltu ba, haka Benazir da Unaisah sunfi kowa
okin ya'yan Danejo, Suna son su sosai.
qarin abin farin ciki!

Benazir da ummi suma daga baya ba zato ba tsammani suka samu
aruwa kusan a lokaci daya Dan har sun fidda rai da qara haihuwa musamman Ummi saboda ita da kanta ta dinga shan kwayoyin da zasu hana ta daukar ciki tun lokacin da take karuwanci, sune suka jaza mata matsalar rashin haihuwa, amma daga bisani sai gashi cikin ikon Allah sun sake samun qaruwa, gaba dayansu ya'ya maza suka haifa, murna a wurin Unaisah da Batool kamar su zuba ruwa qasa susha suma sun samu
anne sha
ai, Cikin yan shekaru albarkar
a ta ya
u a zuri'ar Elders sun
ara yawa sun bun
asa, ga arziki ta ko ina.
~__________________________
*EVIL FOREST
Wata irin ni'imtacciyar iskace ke ka
awa acikin dajin mai dadin gaske.
baka jin sautin komai saina kukan tsintsaye dana namun dawa dake hargowa daga can cikin dokar dajin.
mata da maza na hango sanye da shiga ta fararen kaya a jikin su, cikin Dajin Evil forest, Suna a zazzaune saman korayen ciyayi, sun kewaye
abari da ke agaban bishiya, yayin da suka
aga tafukan hannayen su Sama suna yiwa mamacin da ke a cikin
abarin addu'a, idanun su cike tab da
walla.
daga bayansu, Isod Soldiers ne sanye cikin Combat Uniform dinsu, Hannayen su ruke da bindigu, sun kewaye masu yiwa mamacin addu'a domin basu kariya.

Bakowa bane wadannan bayin Allahn face ex-prisoners da kuka sani, gaba dayansune suka ziyarci kabarin tsohuwa tamira wadda duniya ta na
a mata suna( Mother of the prisoners) Salsabeel ne Ya jagoran ce su zuwa kabarin nata, bazai taba mantawa da inda ya binne mahaifiyarsa ba, da taimakon shaidar da yayi ma kabarin ya ci sa'ar gano shi, bayan da suka kammala yi mata addu'o'in, suka yanke shawarar shiga cikin dajin don su yi yawon bu
e ido, babu tsoro ko fargaba atare da su, saboda akwai sojojin dake tsaron su, su kansu suna da bindigunsu na kansu da suka mallaka bayan sun zama jami'an Isod, cikin nishadi suke kutsawa cikin dajin suna tafiya sunayin fira yayin da su ke tuna rayuwar da su ka ta6a yi a cikin shi saida su ka yi nisa a tafiyar tasu suka lura babu Mutun biyu a cikin su, aru
e suka ci burki hankulan su atashe suka soma
wala masu kira da karfi"Sister Unaisah!

Big bro!

Garkuwa!

Kuna ina ne! ina ku ka shiga ne"?

Yadda suke
wala masu kira kamar ma
oshinsu zai 6alle, raba kansu sukayi gida uku wasu suka mi
i hannun dama wasu sukayi hagu yayin da wasu suka miki hanya, Gaba
aya suka bazama neman su a cikin dajin..

Duk Kiran da suke
wala masu kwata kwata ba su ji ba, suna acan saman Wata gabjejiyar Bishiya mai girma da fa
i, tana da yalwar rassa da Ganyayyakin da su ka yi mata rumfa, ba zaka taba gane akwai mutane asamanta ba, saboda rassan bishiyar da ganyayyakinta sun lullu6e su hasken rana ne kadai ya ke hasko su, wata irin ni'imtacciyar iskace ke ratsa fatarsu mai dadin gaske.
yana a kishingi
e saman wani
aton reshe na bishiyar mai fa
i, yayin da ta ke akwance saman jikin shi, ta
aura kanta a kirjin shi.

Gaba daya tafukan hannayensa suna a daddafe da matashin cikin ta, wanda baifi wata biyar ba, sunyi kyau a cikin fararen kayan su fiye da ko da yaushe ga dukkan alamu bacci ne ya yi awon gaba da su, sunyi nisan kiwon da basa jin kira a cikin kunnan su.
kwatsam wani giant snake Ya biyo jikin reshen da suke a kai, Ya durfafe su gadan gadan, Yana gab da zai hau kafar Unaisah, Omair ya farka daga bacci, nan take idanunsa suka gane mashi macijin, wani irin faduwar gaba Yaji, Yasan muddin Ya hau jikin Unaisah zata iya firgitar da zaisa ta fado daga kan reshen.

Yana tsaka da tunanin yadda zaiyi da macijin, Yaji ta ambaci sunan shi "My Man.." hankali atashe ya dubeta a lokacin da take kokarin bu
e idanunta, kaitsaye suka shiga cikin nashi, murmushi tasakar mashi, kwata kwata bata lura da halin da yake a ciki ba, abun dayake ma zullumi kartayi motsin da zaisa macijin Ya sareta, Hamma tayi kafin ta rufe bakin yayi saurin hade bakinta da nashi, gaba daya ya kashe mata jiki ta kasa motsawa, kissing dinta ya shiga yi yayin da yake zare pistol daga waist dinsa a hankali, idanunsa akan macijin Ya saita kanshi, Ya daddage Ya sakar mashi alburushi a tsakiyar kan shi, ji ka ke daramm!!!

Tsabar firgitar da
arar harbin da kunnuwana suka jiyo min ne yasa na gigice har bansan sa'adda Na saki al
alamin da nake rubutu da shi ba.
Chapter 200 · 0% Book details