← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 18 OF 201

Sashe 18

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 7 min read

"Kada ku bari ta yi 30 Mins a cikin ramin, zamu iya rasata ne, ku kasance a ankare, da zarar kun ga jami'an sun tafi da shi, kuyi hanzarin ha
a ramin ku
auko Jinjirar, Sannan bayan kun cire ta daga ciki, Ku kashe daya daga cikin karnukan ku, Ku je ku zuba
asusuwan shi a cikin ramin"
Lokacin da naji wannan maganar wani irin faduwar gaba na ji duk da ban fahimci inda zancen nashi ya dosa ba, gaba daya nabi na rude amma a haka na toshe bakina na cigaba da sauraron shi saboda ina son inji karashen zancen na shi.

"Bana so a samu matsala, dole sai kun yi taka tsantsan! ka da ku yi gangancin da wani zai gan ku, idan ba haka ba kun sauran sauran,"
Ya fa
a tare da yin rejecting call din ganin ya mi
e yasa na yi saurin zu
unnawa
asa da rarrafe na dinga tafiya cikin san
a sai da na ga nayi nisa da backyard din, tukunna na mike da sauri na koma dakina na ja kofa na datse.

Aranar na kwana da tunanin wacece naji Uncle Musa yana bada umarnin a ha
a ramin da take a ciki a curo ta?

Kuma yace a kashe kare a zuba
asusuwan shi a cikin ramin?

Menene manufarsa ta yin hakan?"
A lokacin gaba daya na ru
e, na kasa gane komai, dakyar bacci 6arawo ya yi awon gaba da ni, tun daga ranar ban kara samun kwanciyar hankali ba, saboda tunanin wayar dana kama Uncle musa yanayi atsakar dare, zuciyata ta dinga azalzalata akan in tunkare shi in tambaye shi game da wayar da na ji yanayi, sai dai tsoro da fargaba sun hanani yin hakan, bayan haka bansawa raina wani mugun abun ya ke yi ba saboda na yarda da Uncle Musa, daga baya ma sai na watsar da zancen na cigaba da yin harkokin gabana.

Taj da ya kasa kunne yana sauraronta, tuni ya mike zaune saboda mamakin daya daure zuciyar shi.

Benazir ta
aura da cewa, "Lokacin da na kudiri Aniyar saina gano koma wanene ya shiga tsakanin Ya shurem da Aisha, da kuma munafukin da ya
ulla mata makirci a
asar Germany, Lokacin da na saci hanya na shiga dakin Aunty Zainab na tambaye ta meya faru a tsakanin Dr Shureim da iyayen mu saboda ina zargin bakomai suka fa
a mana ba, bayan zainab ta fayyace mini komai, Hankalina atashe na koma
aki na, inata wasi wasi akan wayar nan dana ta6a kama Uncle Musa yana yi a bayan gidan sa, sai da na zurfafa tunanina nayi dogon nazari kafin na gano wayar nan fa da Uncle musa yake yi akan babyn Ya Shureim ce.

Amma abun da ya
aure min kai shine Meyasa Uncle Musa zai yi haka?

A raina na ayyana ko dai yana son ya yi mashi hankaline saboda rashin hankalin da ya yi na binne
arsa, amma kuma dana kara yin tunani sai na gano wannan fa yafi karfin abunda nake hasashe, ganin an dauki kwanaki Uncle Musa baida niyar fallasa shi ya dauki yarinyar, bayan da kunnanshi ya ji irin bakar wahalar da Ya Shureim yasha bayan ya binneta kuma ya yi danasani, to amma meyasa da farko Uncle Musa ya nuna baisan komai ba?

Bayan mun yi waya da Ya Shureim har ya fada mini yasha jaraba kiran layin wayar Uncle don ya nemi taimakon sa, amma baya samun shi, tun daga nan ne na fara zargin da akwai wata mummunar manufa atare da shi.

Ban tunkare shi da maganar ba, saboda a lokacin ka zo mini da maganar zaka turo magabatan ka ayi maganar auren mu, shiyasa na watsar da maganar na bar komai araina.

Bayan mun yi aure da kai, A lokacin Daddyna har ya samu nasarar lashe zabe ya zama gwamnan jihar wanda tun da ya hau mulkin bai
ara lafiya ba, saboda ciwon
afa da ya matsa mashi, ba irin maganin da ba'ayi mashi ba amma ciwon yaki ci ya
i cinye wa.

Wani iko na Allah da zarar an fita da shi kasar waje don a nema masa lafiya sai ciwon nashi ya warke, amma da zarar an dawo da shi Nigeria ciwon na shi yake komawa sabo, a karshe da yan jam"iyarsu suka fahimci ciwon nashi bame
arewa bane, sai suka shawarce shi da ya aje mulkin yaje ya nemi lafiyarsa, Shekara daya yayi kafin ya sauka, zaman Jahar ya gagare shi silar hakan iyayenmu suka koma Dubai da zama, Ni kuma saboda auren da na yi ne yasa suka barni a Jos.

A lokacin Uncle Musa ya zama Shahararran dan siyasa, ganin sa yayi mini wuya saboda bai cika zuwa Jos ba tun da iyayen mu suka koma Dubai, ya
aga
afa da zuwa Jos daga Abuja sai
asashen waje, Kuma duk in na kira phone numbers dinsa bana samu.
arshe na yanke shawarar tura mashi text message, na rubuta mashi komai dana ji ya fadi a cikin wayarsa, sannan na yi mashi barazanar ko dai ya dawo da babyn Shureim, Ko kuma in tona masa asiri a gurin Daddy da Mommy har da ma Ya Shureim din.

Da tura mashi sa
on ko minti biyar ba'ayi ba, sai ga kiran Uncle Musa ya shigo wayata, na yi mamaki sosai saboda tunda nake kira ba'a picking.

Bayan na
aga ko sallamata bai amsa ba ya ce, "Benazir!

Ni za ki yi ma kazafi?

Yaushe kika ji ina yin wannan maganar?

Bayan haka ni miye ha
ina da yarinyar Shureim da har zansa a binno ta daga rami?

Me zanyi da gawa..."?

Bai
are maganar ba na ce, "Haba Uncle, wlh baka isa ka raina mini hankali ba!

Da kunnena na ji ba gaya min a ka yi ba, Wlh babyn Shureim tana araye kuma ta na a gurin ka, Kai kasan inda ka kaita, kuma na rantse idan har baka dawo masa da
ar sa ba, saina tona maka asiri.."
Ina
arashe maganar na kashe wayar, cike da saran zai neme ni.

Aikuwa ba zato ba tsammani a yammacin ranar da na yi waya da shi sai ga kiran shi ya shigo waya ta, a lokacin baka a gida, bayan na
aga kiran na ji yace in fito wajen gidana ya turo da escort dinsa yana jirana a cikin Mota.
an ji fargaba amma da ya ke lokacin ina jin tashen rashin ji, bana jin fargaba kuma bana jin tsoron tunkarar koma uban wanene.

Batare da saninka ba, na bi Escort dinsa acikin mota ya kawo ni guest house din Uncle Musa dake anan Joss.

Bayan na fito daga motar, escort din ya rakani har cikin falon gidan, Ina shiga na taras da shi a zaune saman Sofa ya
aura
afa daya kan
aya, fuskarsa kwata kwata babu annuri kamar bai taba dariya ba, Nima na ha
e rai fiye da yadda ya ha
e ta shi fuskar, tunkafin ya bani iznin in zauna na samu guri kan sofa din dake fuskantar shi, na zauna tare da
aura
afata
aya kan
aya hakan ba karamin daure mashi kai ya yi ba.

Tambayar farko da ya yi min shine in fada masa gurin wa na ji maganar dana fada masa?"
Na ce in har yana so in fada masa to ya fara kawo min Babyn Shureim.

Lallashina ya fara yi duk dan in fa
a masa, na sanya kaifi nace wallahi ya daina wahalar da kanshi saboda bazan fa
a ba, dole sai ya fara kawo mini yarinyar.

Shu'umin murmushi ya saki tare da cewa bai damu ba in je in fada ma duk wanda zan fadamawa, saboda bani da hujjar da zan iya tuhumar shi, balle har in tona masa asiri, kuma in bi a hankali in ban iya kama barawo ba sai barawon ya kama ni.." na yi dariya hada shewata na ce, "Ka bani mamaki Uncle, ina yi maka kallon mutumin kirki ashe kai din mutumin banza ne!

Ka yi zaton bansan komai ba?"
Na fa
a ina zare mashi idanuna, a lokacin yanayin fuskarsa ya sauya zuwa tsantsar al'ajabi da rudani.

"Benazir Ni kike kira mutumin banza?

Ido cikin ido batare da jin shakkata ba?

Kin manta matsayina agurin ki?"
Harara na galla masa, "Na je na fada Uncle, Wallahi Hakkin Aisha bazai ta6a bari ka gama da duniya lafiya ba, Ka cuce ta Ka cuci Yaya shureim ka kuma cuci Babyn da suka haifa"!

Ina magana hawaye na shararowa kan kuncina.
Chapter 18 · 0% Book details