← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 201

Sashe 48

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ko da zai cire ran shi yaba Omar don ya rayu, bazai ta6a burge ni ba, bana son ala
ar su kwata kwata, sai kace shi na haifa ma shi, Omar ya jima yana ba
anta min rai saboda Owais, shi ya raba ni da shi, ya mallake min
a, amma nasan maganinsa dole in shiga tsakaninsu wlh..!"
Bai
are maganar ba, ya tsinkayi muryar Hajiya Sarah,
"Babe..."
Nan da nan ya ha
e rai, da sauri ya katse kiran tare da jefa wayar saman mattress, afusace ya juyo yana kallonta tana daga tsaye bakin kofar
akin,
"Ban hana ki yi min la6e ba idan ina waya?"
Marairaice masa fuska ta yi, "Am sorry, ba la6e nake yi maka ba, dama na biyo kane don inji meyasa ka yi mana haka pls?"
"Oh! kin biyoni ne don kiyi min fa
a kan abunda na yi halan?

Ya fada yana
age mata gira..
warjini yayi mata hakan yasa ta kasa fa
an ta cikinta..

"In har zaku cigaba da 6ata ma zeenatu rai, nima bazan daina 6ata maku rai ba, yarinya da gidan ubanta ace kowa ya juya mata baya babu mai kula da ita!"
"Bai kamata kana
aukar maganar Zeenatu ba, har yanzu fa yarinyace, babu abunda aka yi mata fa, ita ce ta
untata kanta.."
Bata
are maganar ba ya katse ta, "Pls, fuce ki bani guri, bana son takura.." gya
a kai tayi maganarsa ta 6ata mata rai.

Dama da haushinshi aranta, kwanakin nan kwata kwata baya bata hakkinta yadda ya kamata, in ya fita sai cikin dare ya ke dawowa gidan kamar aljani, tayi ta jiranshi baiwar Allah, har sai bacci ya dauke ta, kuma in ta farka ta gansa ta nemi ya kulata sai ya kama yi mata fa
a yana fa
in ya gaji ita bata da hakuri ne, bata ga a gajiye ya dawo ba, kawai ta kyalesa bacci zaiyi, baiwar Allah zaman hakuri kawai ta ke yi da shi.

"Abincin naka fa?"
"Bazanci ba" Cike da 6acin rai ta ce, "Kada Allah yasa ka ci Musa, ka cigaba da yi min abun da kaga dama, ni da kai in har akwai wanda ke cutar wani Allah zai saka masa ne ka jira ka gani, don kawai ina ha
uri da kai sai ka yi ta min abunda kaga dama..."
A ru
e yake kallonta cike da mamakin ina ta samu kwarin gwiwar gaya masa magana ido cikin ido batare da jin shakkar shi ba..
addara ce tasa na aure ka, amma wlh nafi
arfin ka, koda yake ba laifin ka bane, nina ja ma kaina, shiyasa har ka samu damar wula
antani son ranka..."
Juyawa ta yi a fusace ta nufi room door din, batai aune ba taji ya dam
i wuyanta, a tsorace ta kware baki zata fasa
ara, ya yi hanzarin sanya tafin hannunsa ya toshe bakin nata.

Saitin kunnnanta ya kai bakinsa da wata irin murya mai cike da shu'umanci ya furta, "Matsoraciya..." Ajiyar zuciya ta sauke tana faman ha
iyar yawu...
a min a ina kika samu kwarin gwiwar nan ne?" Ya fa
a yana le
en fuskarta..

"Ka 6ata min rai ne, ni kawai bana jin dadin abun da ka ke yi min ne, basai na fito fili na fa
a maka ba ka riga da ka sani .."
"Am sorry my queen, mother of my princess, na kar6i laifina, bazan
ara ba, nima bada son raina hakan ke faruwa ba, ayyukane su ke yi min yawa amma zan gyara in sha Allah." ta
an yi mamakin yadda yayi mata magana cikin tausasa harshe.

"Muje ki taimaka min in yi wanka, mun kwana biyu bamu yi wanka atare ba.." Bai jira amsarta ba, cikin sigar yaudara da jan hankali ya
auketa kamar jinjira ya nufi bathroom da ita.
_______________________________
Lokacin da Taj ya je ma Ummi da zancen neman ta da Chief ya ke yi, hankalinta ba
aramin tashi yayi ba, zullumi da fargaba suka cika zuciyarta, ta yi ta tunanin meyasa ya ke nemanta?

Kasa fita tayi daga dakinta, har saida Taj ya kirata a waya ya
ara tunasar da ita game da kiran da Chief ya ke yi mata yace ta same shi yanzun nan a sitting room dinsa tukunna, ta zumbula dogon hijabi ta fito cike da
ar ta nufi sitting room dinsa, saida ta tsaya bakin door din ta daidaita nutsuwarta, kafin tayi sallama cikin nutsastsiyar muryarta.

Daga ciki ya amsa mata sallamar, ya na daga zaune kan sofa ya
aura kafarsa
aya kan
aya yayin da idanunsa ke akan Apple ipad dinsa da ya ke daddanawa, shiga ciki ta yi, tunkan ta
araso ya nuna mata kujerar dake fuskantar sa, table ne ya raba tsakanin su.

Bayan ta zauna ta sunnar da kanta
asa cike da jin nauyin sa gaba
aya ya yi mata kwarjini.

"Ina fata kin wuni lafiya."
yar ta furta, "lafiyalou, ya kake, ya aiki, ya family
in ku"
"Alhamdulillah ina lafiya, suma family
ina suna cikin
oshin lafiya,"
Shiru suka
an yi na wani lokaci, daga bisani ta tsinkayi muryarsa a cikin kunnanta,
"Na kwa
aitu da son jin tarihin rayuwarki.."
Zare idanu ta yi, har ta fara tunanin ko dai ya ji komai agurin su Benazir ne.

Bai damu da yanayin ta ba ya ci gaba da maganarsa, still bai
ago ya kalle ta ba, idanunsa na akan apple ipad dinsa da yake cigaba da dannawa,
"A ranar da
awayenki suka zo gidan nan, Taj ya fa
a min halin da kuka shiga lokacin da kuka ga juna, kuma ya ji a bakin Ex-wife din sa cewa ke aminiyarsu ce..."
Har ya
arashe maganar bai
ago ba, yanayin fuskarta ne ya canza zuwa tsantsar 6acin rai da damuwa, kwata-kwata bata son kowa yasan labarinta, saboda tana jin kunyar a sani, bayan haka bata son ta fama tsohon raunin dake a cikin zuciyarta, abun da ya
aure mata kai meyasa Chief ya ke son jin labarin ta?

Ko Taj da suka fi sha
uwa da shi bai nemi ya sani ba sai shi da bai ta6a shiga shirgin ta ba hakan yasa ta dan ji shakkun ta fa
a masa..

"Kin yi shiru ba ki ce komai ba,"
Kamar mara gaskiya ta kama yi mashi yan kame kame, muryarta kamar ta mai in'ina ta ce, "Sir, I'm sorry to say why do you want to hear about my life?"
"Saboda ina son in sasanta tsakaninki da
awayenki, cos a fahimtana kun samu sa6ani ne, kuma akwai wani abu da ya faru wanda yayi silar raba ku.

"
Yamusa fuska tayi kwata kwata babu walwala ta furta, "Ina ganin girmanka yallabai, bana fata Allah ya nuna min ranar da zaka nemi wani abu agurina in kasa yi maka shi, amma ina mai baka ha
uri, ni bazan iya baka labarina ba..."
Gently ya
ago da reddish eyes dinsa ya
aurasu akan fuskarta, tuni ta ji wata nutsuwa ta shige ta, wani irin kwarjini yayi mata wanda hakan yasa ta kasa
arasa maganar tata.

"Pls ki fa
amin, In har kin yarda da ni, amma idan kina ganin da takura ki bar shi..."
Yanayin yadda yake yi mata magana cikin kwantar da murya yasa ta dinga jin kamar yaya Shureim ne ke yi mata magana, hatta fuskarsa sai ta dinga koma mata irin ta Shureim, batasan sa'adda ta fara bashi labarin rayuwarta ba, tiryan tiryan ta labarta masa komai daya faru da ita har izuwa lokacin data bar gidan mahaifin ta.

Idanunta cike tab da
walla ta
are maganar, lallashin ta ya yi cikin nuna tausayawarshi gareta har ya samu ya shawo kanta.

"Tayaya akai kika bar
asar nan?

Ki ka koma America da zama, bayan kin canza rayuwarki?"
Sunnar da kanta
asa tayi cike da jin nauyin ta fada.

"Zan fahimce ki Ummi, tun kafin ki fara yi mana aiki mun riga da mun san komai game da rayuwarki a America, don haka kada ki ji komai, abun da ya faru da ke jarabta ce daga Allah..."
Kalamai masu dadi ya fa
a mata har sai da ta ji zata iya fada masa komai saboda ta yaba da hankalinsa ta kuma aminta da shi, a tsanake ta fayyace masa komai da ya faru bayan rabuwarta da mahaifin ta.
yar ta
arasa labarin ganin yadda hankalinsa ya tashi matu
ar sosai, jikinshi har kerma ya ke yi saboda tsabar bacin rai da fusata, bai ta6a jin tsanar mutun kamar yadda ya ji ya tsane sa ba, zaluncin sa yayi yawa, bayan ya rabata da kowa nata, ya kuma maida ta karuwa, cikin fushi ya daki gaban table dinsa da hannunsa.

Hankalinta a tashe ta ce, "Sir meke damunka?

Ko labarin dana baka ne baiyi maka dadi ba..!"
"Har yanzu kina atare da Uncle din nata?"
girgiza kai ta yi, "Mun rabu da da
ewa,"
Wani kallo yayi mata da ya sa tasha jinin jikin ta, batasan ya san komai ba.

"Ki ji tsoron Allah, Ki fa
a min gaskiya!"
Tamkar zata fashe da kuka ta ce, "Pls kada ka tilasta mini, bazan iya fa
a maka amsar tambayarka ba, ka yi ha
uri kawai.."
Murmushin takaici ya yi tare da cewa, "Okay, Kin taba haihuwa da shi?"
e take kallonsa jin wata tambaya mara ma'ana, ba dan tana ganin girmansa ba da ba abun da zai sa ta zauna yana mata tambayoyi kamar
an jarida,
"A'a, amma na ta6a samun cikin shi, wanda silar zubar da cikin da na yi yasa muka samu sa6ani da shi, har ya
auke
afa da kawo min ziyara, abun da yasa nayi hakan saboda bana so in 6ata shape din jikina sannan bani bukatar in
ara haihuwa,
ata dana bari ta ishe ni in
arasa rayuwata, ashe ma
ar da nake ta hauka akanta ta mutu batare da na sani ba...."
Fashewa tayi da kuka ya dinga lallashinta har ya samu ta yi shiru..
Chapter 48 · 0% Book details