← Book details The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 201

Sashe 134

The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaskiya Unaisah ta lahanta bawan Allahn nan ba ka
an ba, da zai samu damar da zai ku6uta wallahi ita ce mutun ta farko da zai fara kashewa har lahira, a yanzu haka da yake zaune wutar ba
in ciki ce ke ruruwa a cikin zuciyar shi.
idonsa ya ka
a jawur kamar an watsa barkono a cikin sa, ga wani jan ruwa da ya kwanta a ciki.

Yana jin kirarin da DG ke yi ma shi, ya murtu
e fuska kamar gwaggon biri saboda muni,
yami da
yamarsa ne suka cika Owais ya kasa zama sai dai ya tsaya a tsaye, ya toshe hancinsa da hanky.

"Allah ya yafe maka Musa, tun a duniya kenan ka fara ganin sakamakon zunuban daka aikata, ina ga idan aka binne ka inda dukiyarka ko wani abu da kake ta
ama da shi ba zai cece ka ba sai mugun halin ka?

Ko da yake ba zuwa na yi don in yi fira mai tsayi da kai ba, nasan yanzu ka gane Allah
aya ne!

Da juyi
aya Allah ya rikito da kai, ya kar6e komai da kake ta
ama da shi, ya
ebe albarkar rayuwarka, ya raba ka da kyawun suffarka!

Ya kar6e dukiyarka da
arfin sihirinka!

Ya raba ka da kowa naka, ya kuma zubar maka da mutuncinka, ya bar maka ranka da ba
ar zuciyarka don ka ga ishara da idanunka, kai hatta
an jami'iyarka sun soke ka daga member
in su, sun ma ce a
addara cewa basu taba saninka ba, saboda kowa gudu yake ya ra6eka ta shafe shi.

Matarka tana a kwance gadon asibiti rai hannun Allah, tun lokacin da ta ji abun da ka yiwa jinjirarta daka raba ta da ita, nan take ta yanke jiki ta fa
i, yayanka Alhaji Ubaid ya yafe ka daga zuri'arsu, ya ce a daina ma kiran ka da Musa Wadata, saboda Alhaji Mu'azzam Wadata ba ubanka bane, ya fayyace ma kowa dangantarku, mahaifiyarku
ar aiki ce a gidan su, halinta sak irin naka, bayan da mai gadin gidansu ya yi mata ciki, ta
ulla makirci ta ce cikin Alhaji Mu'azzam ne, sai da tasa ya aureta bayan ta yi silar mutuwar mahaifiyar su Alhaji Ubaid, ta asirce Alhaji Mu'azzam, da ta haifo ka, ta ci gaba da mu'amala da mai gadin gidan, harta samu wani cikin ta haifi
anwarka, saboda Mu'azzam ya samu matsalar haihuwa,
anta duk ba nashi bane, ta yi ne don ta ci gadon shi.

Abun da na fahimta, shai
aniya ce ta haifi shai
an, mugun halinka a nono ka tsotse shi..."
Tunkan Owais ya
arashe maganarshi Musa ya fasa wata irin kururuwar ba
in ciki, har saida gefen bakinsa ya fashe jini ya dinga
igowa, dama a raunace bakin yake, abun da ya fi tsana a rayuwar sa shine tushen shi, wani
ululun ba
in ciki ne ya tokare zuciyarsa, ya ji zafi da Alhaji Ubaid ya fallasa sirrinsa wlh da zai gansa a gabansa ba abun da zai hana ya binnesa da ran shi.

Yana gurnani cikin fushi ya furta, "Idan ma kana fa
amin ne don in saduda, to ka daina, ba a halicci zuciyata da rauni ba, ba zan ta6a karaya ba, ba abun da zaisa na yi nadamar abun da na aikata!"
yacewa da dariya Owais ya yi hakan ya 6ata masa rai..

"Ina mamaki ne mutumin da rabin fuskarsa ya lalace, ba hannu
aya, ba ido
aya, wai shine ya ke da audacity din da zai iya furta wannan maganar?

Me ya rage maka da bazaisa ka yi nadama ba?

Bayan ga tsoro nan da tashin hankali kwance cikin idonka...."
wata shu'umar dariya ya saki kamar jaki na haniniya.

"Na ci dubu sai ceto, ba yadda kuka iya da ni, na riga dana ci riba, babu hukuncin da za ku yi min wanda zai kai wanda na yiwa rayukan dana azabtar, raina
aya ne tak, da shi na kashe
aruruwan rayuka, da shi na azabtar da rayuka, da shi na 6ata zukatan rayuka, wanda har abada ba za a ta6a mantawa da ni ba.."
ya fa
a yana damula mummunan bakinsa.

Owais ya ji zafin maganarshi, ganin kamar babu alamun karaya a tare da shi, a ransa ya furta wannan wani irin shai
anin mutunne?

Anya mutun ne Musa?

Gaba daya Elders sun saduda banda shi, in wani ne yake a halin da yake a ciki wlh ko kalmar alifun bazai iya furtawa ba, amma da ya tuna wanene Musa gurin girman kai da izza sai ya fahimci koda ya karaya ba zai bari ya gane ba ko dan ya ba
anta masa rai.

Hakan yasa shi sakin murmushin gefen fuska.

Kafin ya soma yin magana cikin nutsuwa yana kallon cikin idanunsa.
annan rayukan daka azabtar yanzu suna a cikin rahamar Ubangiji, sun barka da tarin hakkinsu akan ka, idan kana farin ciki saboda ka zalunce su to ka daina, kanka ka zalunta Musa!

Ai kai musulmi ne, kuma ka san Allah baya yafe hakkin dake atsakanin bayinSa.

Me ya ja ma shiga halin da kake a ciki?" Ya fa
a yana nuna sa cike da
yami.

"Hakkin wa
annan rayukan, sune zasu baibaiyeka da fitintinu iri iri har abada, bayan haka bari na yi maka fashin ba
i tun da na fahimci kai dabba ne, jahili, kuma da
i.."
cikin fushi ya ke jifar Owais da harara da idonsa
aya kamar
wayarsa zata fa
asa.

"Yanzu na
ara yarda cewa zalunci
ayi ne da ke komawa kan me shi
a, abun da baka sani ba, silar tonuwar asirin ka,
ar ka Zeenatu ta kashe kanta saboda jin wanene Ubanta da kuma zaluncin da ya yi ma
ar uwarta Unaizah..."
bai
are maganar ba Musa ya yi wata irin zabura kamar zai mi
e, ya zaro idonsa waje cikin tashin hankali da ba
in cikin jin abun da kunnuwansa suka jiye ma shi.

"Meyasa na ga tun yanzu ka fara karaya, ai ban kai ka in da na ke son ka je ba, bayan haka rayukan daka
ullawa makirci cikin kankanin lokaci sun warke daga ra
in da ka
unsa musu, Shureim da Ummi suna atare da
ar su Batool, da zarar mun gama shari'arku, zamu shafa fatihar auren su..."
cikin
unci da damuwa ya
ara murtuke fuskarsa, ji yake kamar ya binne kansa don bakin ciki, zuciyarsa sai tafarfasa take yi..

"Sheikh Imam malik, da ka
ullata a ranka, ka da
e kana zaluntarsa don ka
unsa masa bakin cikin da zai yi silar mutuwar sa, a yanzu haka yana nan da ransa da lafiyarsa, harma ya je gano matarka Sarah da ke a kwance gadon asibiti, ka duba ka ga fa duk irin cutarwar da ka da
e kana yi masa bai ji komai ba.."
Wata wutar ba
in ciki ce ta taso mashi ya dinga buga kansa jikin bangon bayansa, jikinsa ya
au zafi rau, ya Ilahi, Ya rasa ina zaisa ranshi ya ji dadi?

Duk tsawon lokacin da ya
auka yana wahalar
ulla masu makirci don ya ba
anta masu rai kenan yanzu komai ya tashi a banza?

Hakan na nufin ha
arsa bata cimma ruwa ba?

Kwata kwata Imam bai ji zafin komai ba a ransa?

Shifa duk a zaton shi imam malik yana a kwance gadon asibiti rai hannun Allah, ciwon zuciya ya kama shi ashe wai har yana da kuzarin da zai iya taka
afar sa!

Chief Owais da ya lura ya ha
a masa sha tara na ba
in ciki wani sanyi ya ji yana ratsa zuciyarsa..

"Ka kwantar da hankalinka mana ai ban
arasa maka labarin ba,
anwarka Laura..." Zare idanunsa ya yi cikin damuwa.

"Sakamakon razanar da ta yi lokacin da ta ji komai game da kai, ta ha
iyi zuciya ta mutu."
gigicewa ya yi gaba
aya ya rikice har baisan sa'adda ya fara cizge akaifunsa ba, duk ya faffasa su, jini ya dinga tsattsafowa.

"Sannan, na ji abun da ya faru da kai, na taya ka ba
in ciki, ashe shatun bulalin jikinka, Evils ne suka zane ka, bayan sun tu6e maka suturarka ka dinga ihu kana kuka, suka shafe maka jikin ka da gishiri suka jefa ka cikin ruwa, na ce dama tsakanin shai
an da
an uwansa shai
anu ana samun sa6ani?

Sai kuma na ji wai na hannun damanka Mark ne ya ci amanarka, ya musanya maka zuciyar Batool da ta giant, abin takaici!

A
arshe burinka bai cika ba, kuma zaka mutu baka cika shi ba...."
Wani nishin ba
in ciki da Alhaji Musa ya saki nan take ya burkuta zawo a cikin wandonsa, wari ya cika cell
Chief Owais ya toshe hancinsa da bakinsa da hanky, har sai da ya yi kakarin mai.
yar ya iya furta, "
ato da kai kana sakin kashin zaune, ko ka yi zaton ni ka
ai nake tare da kai..."
Ya fa
a tare da nuna masa surveillance cameras
in dake a kowace kusurwa, "Ba wai iya jami'an isod ke kallon ka ba, duniya ce take kallonka..."
Wata zabura Alhaji Musa ya yi jikinsa ya hau kerma kamar mazari, tashin hankali tsantsa ne akan fuskarsa, kunyar duniya ta kama shi.
6a66akewa da dariya Owais ya yi, "Haba ranka shi da
e, meyasa tun yanzu zaka razana?

Ba zaka bari mu shiga kotu ba.."
Ya fa
a tare da juya masa Screen
in Ipad
in hannunsa, wai ashe tun zaman shi live video ya ke
auka.

Alhaji Musa ji ya yi kamar ya haka
asa ya binne kansa saboda wutar bakin cikin dake azabtar da zuciyarsa, Owais ya gama da shi, ya kashe shi da ranshi, ya ruguza duk wani mutuncinsa a idon duniya, yanzu kowa ya ga mummunar suffarsa da halin da ya ke a ciki.

"Da zaka ga sharhin da mutane suke yi akan ka, sai ka ji ka tsani kanka, tsinuwa ce da la'anta ta ko'ina, sai kuma dariya da yi maka Allah shi
ara."
buga kansa ya yi jikin bango da
arfi.
Chapter 134 · 0% Book details