Sashe 122
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su bar shi in har ba so suke zuciyarta ta buga ta mutu ba, lallashinta suka dinga yi suna bata hakuri tare da tunasar da ita akan kuskuren rufa masa asiri, aya da hadisi suka dinga janyo mata inda Allah da manzonSa suka yi magana akan azzalumai amma Hajiya Saratu ta burkice masu, kwata kwata bata ganewa ita kawai mahaifinta take so, ta kasa ganin laifinsa, tama
i yarda cewa ya aikata, idanunta sun rufe akan son baban nata, tausayin shi ta ke ji, bata son ya tozarta kuma batason a ta6a lafiyar shi, har fa
i take ita ta yafe mashi abun da ya yi mata suma su taimaka su yafe mashi, sannan kada su bari a raba ta da shi, tun da yana da sihiri ya 6ace kawai ya nisanta kanshi da duniyar mutane ya je can ya yi rayuwarshi, lokacin da take fa
in maganganun nan tana kuka mai tsuma zuciya, ba
aramin karya masu zuciya ta yi ba, tsananin tausayinta da kaunarta ne ya kama su.
Sun ga juriyarta da ha
urinta, ta basu mamaki baiwar Allah, duk irin zaluncin da baban ya yi mata ita bata gani ba, tama riga su furta ta yafe mashi duniya da lahiri, babu wanda bai zubar mata da
walla ba a cikin su.
Ta fama masu raunin dake a zuciyoyinsu, in har zasu biyewa son zuciyarsu da halin da Hajiya Saratu take a ciki to kuwa ba zasu bari baban nasu ya fuskanci hukuncin da ya dace ba.
arshe dai gaba
aya basu da wata mafita da ya wuce su mi
a shi ga hukuma, ba yadda suka iya.
Sheikh Imam da ya kawo mazu ziyara ya ji komai da ya faru shi ya garga
esu ya ja masu kunne akan kar su kuskura su biyewa son zuciyarsu, su yi hakuri su rungumi
addara, su manta cewa shi mahaifinsu ne, su dinga tuna zaluncin da ya yi masu da al'umma ta hakane zasu samu kwarin gwiwar fallasa shi, amma idan suka yi kokarin rufa masa asiri don gudun kada duniya ta ji toh su sani Allah yana a sama yana kallon su, bazai taba barin azzalumi da wanda ya taimaki azzalumai ba, har da nasiha sheikh Imam ya yi masu.
A
arshe ba yadda suka iya, don dole suka mi
a wuya, a halin yanzu basu da burin da ya wuce babansu ya mutu kafin lokacin da za'a gurfanar da su a gaban kotu
Chief Owais ne ya fara sakin videos din da suka
auka na Prisoners a shafukan hukumarsu na Instagram, Facebook da Youtube channel dinsu, wan
anda ke da mabiya miliyan dubu
aruruwa daga kowani sassa na duniya.
Yayin da Director Ziyad ya tutturawa manajojin Obie News Network labarin kurkukun
addara da ya rubuta shi a wayar shi tun daga farko har
arshe, komai da ya faru a gidan kurkukun kaddara daki daki ya rubuta, ya basu umarnin su fara buga labarin a jaridarsu, sannan su kuma ya
a shi ya shiga ko'ina na duniya.
Yana a gidan radion nasu kiran Chief Owais ya shigo wayarshi, bayan ya
aga ya ce yana gayyatar gaba daya Press corps na ONN, da
arfe
aya su halarta a Isod Headquarter zasu tattauna da su..
Lokaci na cika motocin shahararrun
an jarida suka fara tururuwar shigowa isod headquarter.
Wasu ru
e da Camrecorders, wasu sun ru
e Michrophones..
A katafaren Comference Room na headquarter din suka gudanar da taron..
Gaba daya senior agent suka hallara, tun daga DG, CI, Coo, Senior Agents, U.s armies, General Noah, kusan duk mai ruwa da tsaki a binciken Kurkukun
addara sai da ya hallara a comference room din Taj ne kadai bai samu zuwa ba.
A saman kujeru kowan nan su ya zauna yayin da manema labarai suka kewaye su.
Bayan sun gabatar da junansu, U.s Armies ne na farko da suka fara bada labarin farkon ha
uwar su da Prisoners din da suka ku6uta daga kurkukun kaddara har suka ha
u da su a dajin evil forest.
Bayan sun gama, Chief Owais ya daura da nashi tun daga farkon ta yadda U.s Armies suka tuntu6e shi da case din yaran, ya bayyana masu yadda ya ji farkon da abun ya riske shi, bayan ya
an dakata team members din shi suka
aura da nasu bayanin game da Kurkukun kaddara..
Daga bisani Chief Owais ya bayyana masu ta yadda suka fara gano su wanene Elders, Ya ilahi!
Ilahirin press corps din dake agurin saida suka razana matu
a, jin abun da basu ta6a zata ba, hankalinsu ya fi karkata akan Chief Owais, saboda kansu ya
aure sosai, mamakin su ta yadda har ya iya tonawa kakansa asiri da kan shi!!!
Gaskiyarshi ta yi matu
ar razana su.
Lokacin da yake lissafa sunayen Elders, tsantsar rudani ne da razana suka bayyana
arara a cikin idanun manema labaran dake a kewaye da su, zan iya cewa tun da suke daukar rahoto basu ta6a daukar labari mai girma da razanarwa da kuma karya zuciya irin wannan ba!
Abun ya ta6a su matu
Duk wani abu da suke tattaunawa kaitsaye mutanan duniya suke kallon shi, wasu ta tv dinsu, wasu ta radio, wasu ta facebook live, wasu a instagram live, kai ko'ina fa labari ya bazama.
Bayan da suka gama fallasa komai da ya kamata mutane su sani, manema labaran suka fara yi masu tambayoyi suna amsa masu ba tare da jin shakka ba.
"Yallabai, ya kuka ji kaida ahlinku lokacin da asirin kakan ka ya tonu?"
"Yallabai, wani hali kuka shiga da kuka ji kakan ku shine Shugaban kurkukun kaddara?"
"Yallabai zamu iya sanin ina Elders suke a halin yanzu?
"Yalla6ai, ba ku tunanin fallasa asirin kakanka da ka yi zai shafi ahlinku da mu
aman su?"
"Yalla6ai gaba
ayan mu mun kasa yarda da bun da kunnuwanmu suka jiyo mana, saboda rudanin da muka shiga, shin da gaske kakanka dattijon arzi
i yana da sa hannu?
Mutum mai
ima da daraja a duniya, wanda kowa ke girmamawa?
"Yallabai ko zamu iya sanin ina fursinonin kurkukun
addara suke?
Mun dai ga video dinsu amma bamu san a wani hali suke ba, da bu
atar a bamu damar tattaunawa da su."
"Sir, ina Zaheer Tajuddeen da Uzair?
Zamu iya ganawa da su?
Saboda
an jaridar mune ta jihar Joss da muka nema muka rasa tsawon shekaru, muna ta neman su ruwa ajallo!"
Tambayoyi iri iri
an jarida ke yi mashi.
A lokacin Owais ya yi rauni, idanunshi sun ka
a jawur, yana mai jin ba
in cikin fallasa asirin Grandpa dinsa da ya yi, amma ya zai yi?
Baya da mafita da ya wuce wannan!
Ya zama dole mutane su ji miyagun laifukan da ake aikatawa a doron
asa ko dan su
auki darasi, su kuma
ara imani da tsoron Allah su kuma kiyaye kan su.
Gaba
aya kowa dake a gurin saida ya fahimci halin da yake a ciki, da ido abokansa suka dinga kwantar masa da hankali tare da dafa kafa
unsa suna
arfafa mashi gwiwa don ya jure.
Ji yake kamar an
aura masa nauyin duniya akansa, dauriya kawai ya ke yi.
Cikin sanyi murya mai rauni ya soma magana cikin harshen turanci,
_"Bazan iya misalta halin da family din mu suka shiga ba a lokacin da muka gano dasa hannun jagoran family dinmu, ko ban fada maku ba, kun sani, kowan nan ku zai iya
iyastawa a ranshi ya radadin abun yake idan wanda ka yarda da shi ya karya maka zuciyarka?
Mun shiga mawuyacin halin da ba zai musaltuba!
Ina fata mutane zasu yi mana adalci, kada su tuhume mu ko su zarge mu akan laifi da kakanmu ya aikata, kuma kada a juya mana baya ko a tsangwami ahlinmu saboda bamu da laifi, bamu san komai ba saida asirinsa ya tonu, in har aka daura mana laifin kakanmu zamu shiga mawuyacin hali fiye da wanda muka shiga.
Ina ro
on mutane da su agaza mana, su tausaya ma rayuwar ahlinmu, kada wannan abun ya zama silar da za'a dinga cin zarafin mu!
Komai da ya faru da mu, mu
addari ne daga Allah, dama can rubutacce ne, kamar yadda bamusan komai ba, toh haka kowa ma zai iya faruwa da shi.
Dalilin da yasa na fito bainar jama'a tare da abokan aikina na fallasa komai saboda hakkinku ne ku sani, bamu 6oye maku komai ba, saboda muna so ku ji kuma, don ku
ara imani ku kuma
auki darussa daga labarin kurkukun
addara, duk kuma wani mai aikata wani laifi a 6oye ya ji tsoron Allah ya daina tun kafin asirin shi ya tonu"_
"Akwai wanda ya tambaye ni, ba mu tsoron fallasa asirin kakanmu da muka yi ya shafi ahlinmu da mu
aman su?"
Ya fa
a da murmushi akan fuskarshi, girgiza kai ya yi ya ce, "babu tsoro ko fargaba a tare da mu, kafin mu fallasa asirin saida muka yi wannan tunanin, amma bashi ne damuwar mu ba, saboda ba duniya muka zo nema ba, komai da muka mallaka a gidan duniya zamu bar shi, in har za'a yi mana adalci, bai kamata a tuhume mu ko a
aura mana laifin da bamu muka aikata ba, laifin wani baya shafar wani, bayan haka koda wasu sun zarge mu akan abun da ya aikata ina so su sani koda zai shafi mu
amanmu ba zamu damu ba, saboda idan muka mutu daga mu sai halin mu za a binne mu, mu
aman mu baza su cece mu ba, halinmu shi zai cece mu.