Sashe 155
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bridemaids suka zazzauna gefe da gafen ta, Batool tana a hannun damanta kamar yadda suka saba kasancewa, yayin da Hennah artists din su ka zauna akan floor Sofas, batare da bata lokaci ba suka fara harhada kayayyakin lallen kafin daga bisani suka fara yiwa yan matan amarya
unshi.
Gaba
aya Jira suke wadda zatayiwa Amarya
unshi ta
araso saboda ta ce
unshin ta ka
ai ta ke so.
Bridemaids cikin nishadi da annashuwa suke, ana masu kunshi suna bin wakar da aka kunna ma su...
Wadanda ba'a farawa kunshin ba, suka mi
e tare da jan layi suka fara taka rawar tambola..
Jemimah da Parveen sun za
e sai tikar rawa su ke yi har ha
a qugunsu su ke yi.
"Da girman kujerar ki Yar ministern Lafiya, Takawarki lafiya toron giwa, Hajiya Parveen, rai ba buri saina abinci, an gaishe ki
aramar su babbarsu Naja'at bi ni ka lalace"
har sun fara washe baki jin kirarin da Unaisah keyi masu amma da sukaji sharrin da tayi masu sai suka ha
e rai suna zumbura baki.
Gaba
aya suka sanya dariya hada ma su yi masu
unshin sai da su ka dara..
*HAJJATY
Gaba daya ta shiga damuwa ganin Lokaci na nema Ya kure mata, sai sauri ta ke yi ta kammala Girkin da ta ke yi, tasan in har ba zuwa tayi ba, Unaisah ba zata bari wani yayi mata kunshi ba, duba da yadda ta kwalla fa rai akan son tayi mata kunshi tun da ta ta6a ganin zanen kunshinta a hannunta ta rude da kyawun shi.
wannan ne karo na farko da zata farayi mata kunshi bataso taji ba dadi, shiyasa take ta sauri ta gama girkin ko ta samu ta shirya ta tafi.
Tana atsaye gaban Gass Cooker ta bude soup pot tana jujjuya miya da spoon din hannun ta.
Kwatsam taji an fusge spoon din hannun ta, aikuwa a razane ta saki murfin tukunyar, tayi saurin juyawa don ganin wanene
Nannauyar ajiyar zuciya ta sauke lokacin da idanunta suka shiga cikin na shi..
Cikin rawar murya ta furta"um..yay..
Yaya mubarak, am sorry, bansan ko kayi min sallama ban ji ba"
Murmushi yayi yana jin dadin rudewar da takeyi idan ta gan shi, ba karamin kyau takeyi mashi ba idan tana magana a tsorace.
"No karki damu banyi sallama ba, ni yakamata na baki hakuri na tsorata ki" murmushi ta
anyi sam hankalin ta ba akwance ya ke ba
Mika mata spoon din yayi tasa hannu ta kar6a.
Wani kallon so da
auna suke jefawa junan su, duk tabi tasha jinin jikin ta, zallumine ya cike ta, tana jin tsoron Turai ta gansu a tare cikin kitchen, tasan zataji kishi.
"Kin bar babynki da yunwa, Baki bashi abinci ba" ya fa
a yana shafa cikin shi..
Cikin rawar murya tace"am..
Sorry yayana, na kusa kammala girkin, ka koma dining ka jira ni yanzun nan zan kawo maka..
" ta fadi hakanne don ta samu ta lalla6a shi ya fita..
Allah mai jujjuya al'amurra, bata taba zaton zata so wani
a namiji bayan Praveen ba, ada ji take babu wanda zai iya maye mata gurbin dan uwanta Praveen amma a yanzu da babu shi, Sir Mubarak Ya sace zuciyarta da soyayyar shi, kulawar shi, komai ma..
"Kora ta ki ke yi ko"?
Girgiza mashi kai tayi a'a wallahi..
Murmushi yayi "nasan me kike jima tsoro, to meye na damuwa a ciki?
Ta riga da tasan ina sonki, da amincewarta ko kin manta cewa itace ta fara bani shawarar in nemi soyayyarki saboda tana son ku rayu a karkashin inuwa
aya..
"
Kamar zata sanya kuka tace"na sani ni ba wannan bane damuwana, kasan dai babu kyau mace da namiji su ke6e ko"?
Har ya bu
e baki zai yi magana Unexpected muryar Naufal ta katse su.
"Daddy! dama kana a kitchen?
Da sauri Sir Mubarak ya ja da baya tare da shan mur yace
"Tambai, kai zan tambaya yaushe ka dawo gidan"?
umshe dariya Hajjaty ta yi tare da juyawa ta cigaba da duba girkin ta.
yamutsa fuska yayi aransa ya furta"hmm a sannu zan gano menene a tsakanin ka da mommyna, kai ta daure min fuska kana shan mur"
"Tun
azu na dawo.."
ya fada tare da nufar mommynsa data basu baya.
"Mommy, Unaisah ta kira ni awaya tace tana ta kiran ki bakya picking, ke suke jira kije ki mata
un shi"
Cike da jin kunyar shi ta furta"na manta wayar a daki, pls, Idan sun sake kira ka fada masu aikine ya rukeni, amma dana gama zan taho.."
amsawa yayi da toh, ya juya zai fita ya
an juyo ya saci kallon Sir mubarak karaf idanunsu suka shiga cikin na juna.
age mashi gira yayi"
an sa ido kwanan nan zan sake aske maka sumar kanka"
asa
asa da murya yayi maganar don kada taji su.
Cike da jin kunyar shi Naufal yayi saurin fucewa daga kitchen din cike da fargaban kada ya aske mashi sumar kanshi daya tara kamar mace.
Girgiza kai sir mubarak yayi..
Yana son Yaron sosai kamar yadda ya ke son Jazz ba ka ta6a gane ba
ansa ba ne.
fuskarsa da murmushi ya dubu Hajjaty.
"Ki aje girkin ki tafi zanyiwa yar uwarki magana tazo ta karasa, kin sa masu rai, Jira bashi da dadi"
Girgiza kai tayi"no, pls, kada kayi mata magana, zanyi kokari in gama"
"tun da baki so in kira ta, to ni ki bari in karasa maki girkin"
zare idanu tayi da mamakin maganarsa tace "ya mubarak, da kanka.." girgiza kai tayi"ban yarda ba, bazan bari kayi girki ba, bayan kana da masu girka maka"
Sallamar Turai ce ta katse firar su, Aru
e hajjaty taja baki tayi shiru,
gaba daya idanun su akan ta.
Fuskarta
auke da murmushi tace"love birds, zan iya sanin me kuke zantawa ne"?
Murmushi su ka yi
Sir mubarak yace"kin hana in ajiye masu aiki a gidana, gayanan yar uwarki aiki yayi mata yawa, ga gidan biki sunata jiranta zatayiwa amarya
un shi..."
6ata fuska Turai tayi"banji dadi ba, meyasa baki fa
a min ba?
Kin bar bayin Allah sunata jiranki"
"Banaso na takura maki ne, kuma nama kusa karasawa.."
bata
are maganar ba, Turai ta katse ta"bana son jin wani abu, pls, kije ki shirya ki tafi in ba so kike raina ya 6aci ba" har cikin ranta taji dadi"nagode sosai"
Ta fada tare da kama hanya ta fuce.
Kallon Sir mubarak tayi"pls, yakamata kana dan jurewa, ka san inda zaka dinga tunkarar hajjaty, yaron nan har yanzu wani kallo ya ke maka..." dariya su kayi.
"In sha Allah zan gyara uwargidana, ina fata ban 6ata baki rai ba.."
Harararsa tayi"kishi nake ji, idan naganka da hajjaty..." ta fada da zolaya.
"Amma kasan wani abu, silar zuwanta cikin rayuwar mu abubuwa da dama sun sauya, Hajjaty tana da kirki bata gajiya da kyautatawa ya'yana, kamar ita ta haife su tana son su, bata gajiya dayi masu kunshi da kitso da kwalliya, saida nace ta bari bana so tana wahala amma ta nuna rashin jin dadin ta.."
tun da tafara yin magana murmushi ne akan fuskar sir mubarak, yana jin dadin yadda Turai ke yabon ta.
"Babe, bana jin zan iya kishi da hajjaty, duk da nasan dole inji ba da
i amma Kuma idan na tuna, Nina baka shawarar ka aureta dadi nake ji, saboda ba karamin taimako zamu yi ma rayuwarta ba, ina jin tausayin rayuwarta, bata da kowa in ba Allah da mu ba"
idanunta ne suka cicciko da
walla.
"Am so proud of you, bani da tamkarki turai, kin cika mata tagari, kyawawan halayanki sunfi komai jan hankalina, baki da son kai, da wata ce ba zata taba bari kawarta da take a cikin wani hali na rashi, ta auri mijinta ba, ke ta dabance..."
ya fada tare da rungumota, murmushin jin dadi ta saki"kaima ka cika miji nagari, Uban marayu, ina alfahari da kai"
yaji dadin kalamanta.
Peck ya manna mata a forehead dinta.
"Nagode sosai Ummu Naja'at, Allah yayi maki albarka, Allah ya saka maki da aljanna silar kyautatawar da kike mani"
"Ameen daddyn Azeezaty.." dariya suka sakarwa juna.
~________________________________
Lokacin da Hajjaty ta karaso murna ta cika su, batare da bata lokaci ba, ta kama hannayen Unaisah ta fara tsantsara mata
unshi, both side na hands dinta da tafin hannunta dana kafarta, da yatsunta duka ta kawata su da maroon henna, sai da kowa ya raina kunshin shi saboda haduwar kunshin Unaisah, abunka ga fatar amarya taji gyara, duk da suma bridemaids din nasu yayi kyau.
Ko da Batool taga kunshin Unaisah nan fa ta ha
e rai tace itama Hajjaty take so tayi mata kunshi kuma irin na Unaisah ta ke so komai da komai..
Hajjaty tace bazai yiwu ba, anfi son kunshin amarya ya banbanta dana bridemaids.
Kowa bai goyi bayan ayi mata irin kunshin Amarya ba, hakan yasa ranta ya 6aci, har tayi zuciya ta mike zata bar gurin
Unaisa tayi saurin dakatar da ita, cikin sanyin murya ta lallashe ta tace ta dawo ta zauna ayi mata irin kunshinta, dakyar ta shawo kanta ta koma ta zauna har suna tsonakarta da cewa copycat din amarya, komai amarya tayi sai tayi itama, bata ko kula su ba.
Abun daya
aurewa Unaisah kai, meyasa Batool ta ke son yin komai irin nata?
Yanzu ta gane dalilin dayasa tun farko taki yarda ayi mata kunshi ashe jira takeyi ayi mata irin nata, ta rasa gane meyasa batool take kishi da ita?
Meyasa take kwaikwayonta? tun bata fahimta har saida tafara ankara, daidai da spa idan sukaje komai akayi mata na gyaran jiki, batool sai tace ayi mata irin nata, komai da ake ma amarya itama sai anyi mata, ko kallonsu kayi ba zaka ga banbanci ba, kamar dukan sune amaren, kuma idan ta nuna tanaso ayi mata irin nata wani ya nuna rashin goyan bayanshi, ranta baci ya ke yi, har sai ta samu ta lallasheta, bawai bakin ciki take yi da hakan ba, ta yarda da Batool sai dai tarasa gane meyasa take yi mata haka?
Lokacin da lallen nasu ya bushe Hennah artists dinne suka wanke masu shi, su ka shafe masu zanan kunshin da mayuka masu kara fito da kyawun kunshi.