Sashe 111
The Prison Of Destiny Final Step Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko baku so ku koma sashen Chief?"
Haris da ya fi su hankali ya ce, "Sajeed kana da gajan hakuri, kuskure ne wannan mu yi gaban kanmu ba tare da izinin daddy Taj ko Chief ba!
Ransu zai baci idan suka ji, tun da sun ce mu
ara hakuri why ba zaka hakura ba?" Harara Sajeed Ya watsa mashi tare da tamke fuskarsa.
Naufal ya ce, "Ni abun da bangane ba, ta wani kofa ne zamu fitan?
Me kuma zamu yi da igiya?"
urina ya
are, ni bazan ci gaba da jira ba, wallahi babu wanda ya isa ya hanani in fita, na gaji na gaji, ku baku gaji bane da zama a kulle?
Baku tunanin akwai wani abu da ya faru wanda ba aso mu sani shiyasa aka gar
ame mu anan?"
Kallon juna suka yi, kowan nan su da wannan tunanin a ranshi.
"Idan nan zamu ci gaba da zama meyasa ba za a dawo da su Unaisah nan din ba?
Me kuma yasa mu ba za a mayar damu can ba?
Meye amfanin kulle mu?"
"Sajeed, amma ai muna yin waya da su Unaisah ko?
Kuma sun fa
a mana komai lafiya lou, sun je farmaki sun dawo lafiya."
Javed ne ya fada fuskarsa a yamutse..
"Baku tunanin sun fa
a mana hakanne don su kwantar mana da hankali?
Ku yi tunani mana!
Wani abu yana faruwa!
Har yanzu ban yarda Danish yana lafiya ba, kawai suna boye mana ne,
wara mu je mu gane ma idon mu." Kallon kallo suke jefawa junan su.
Tunzura su ya dinga yi har saida ya shawo kansu suka amince zasu bishi, saukowa suka yi daga kan latifar, gaba dayansu pyjamas ne a jikin su, kowa da kalar nasa.
Sajeed ne jagoran su wato Master Planner, yana a gaba suna a biye da bayan shi cikin san
a suke yin tafiya, kamar 6arayi duk don kar a kama su.
Cikin muryar ra
a Naufal ya ce, "Mu kadai zamu tafi?
Su parveen fa?
Idan suka farka suka ga babu mu zasu shiga damuwa."
wara karmu tafi da su, kasan halin Jemimah tsiwarta ka
ai ta isa ta tona mana asiri, in aunty Danejo tasan me muke
ullawa zata kira ne ta fada.." Javed ne ya fada.
"Ku daina
aga murya, ku yi shiru." A cewar Sajeed.
A hankali suke tafiya suna yan waige waige sun jera layi, sai da suka kusan
arasawa ga stairs unexpected suka ji muryar mutane a cikin kunnan su..
"Banza ki sha a hankali kada ki
ware, matsalata dake kin cika ha
ama, wlh zan tona mana asiri muna satar abinci uban kowa ya ji." "Wai ke ina ruwanki da ni, ba cewa ta yi mu ci komai muke so ba..." Gabansu ne ya fa
i kusan a tare suka kai dubansu gare su, suna a zaune kan matakalar benen da suke tunkara, su biyu ne, Praveen ta tasa plate din chicken pepper soup, da duka hannayenta biyu ta ke duma loma, bakinta duk mai
on mai.
Jemimah tana zaune a gefenta, saman cinyoyinta gwangwanin madara ne daga gani sabo ne ta fasa, ta bu
e shi sai sha take yi, duk ta yi bu
u bu
u da kumatunta, har saman gaban rigar baccin ta madararce ta 6are kamar farar kura.
"Mun masu wayo sunata bacci, mu kuma kullum sai mun farka tsakar dare mun saci abinci, da safe aita neman wanda ya kwashe ragowar abinci, mu yi shiru da bakinmu, wai Aunty Danejo sai tace 6era ne batasan mune 6erayen ba.." Jemima ce ta fada.
Parveen ta ce, "Ai ran nan ina jin ta tana tambayar waya sace naman miya, nasan kece munafuka."
yacewa suka yi da dariya, su kadai a tsakar dare ko tsoro basa ji.
"Ya zamu yi?
Haris ne ya tambaya.
"Wallahi idan suka ganmu ba zasu bari mu fita ba," Naufal ne ya fa
"Ku yi shiru, a hankali zamu bi ta
ayan benan, kada ku yi wani motsi da zaisa su lura da mu!"
Sajeed ne ya fa
a cikin ra
Cikin san
a suka fara hawa stairs din, suna tafiya suna waiwayon su Parveen...
Sai da ya rage saura Mubeen dake a bayansu yana gab da zai haura second floor tari ya kubce mashi.
Aikuwa a rikice Parveen da Jemimah suka zabura tare da mikewa tsaye gaba
aya suka saki abun da ke hannunsu ya 6are
asa, kafin su kai idanunsu tuni Haris ya ja wuyan rigar Mubeen sun karya kwana.
Kallon juna Jemimah da Parveen suka yi idanunsu azazzare..
"Jemimah kinji sautin tari?"
Jinjina mata kai ta yi, "
wara mu koma
aki, ni tsoro ya kama ni, dama Aunty Danejo ta ta6a bamu labarin fatalwar dare dake zuwa ma mutun in bai yi bacci ba ta cinye kurwarshi..."
A tsorace ta fa
a tana zare green eyes din ta.
"Dallah
arya take maki, babu wani fatalwa, tatsuniya ba gaskiya bace
irarran labari ne.."
bata
are maganar ba idanunta suka sauka akan warin takalmin dake akan
ayan stairs din gefen su.
Cikin sauri ta nufi takalmin, Jamimah na gani ta garga
e ta akan kada ta
auka na
an aljani ne, ta yi banza da ita.
Daukar takalmin tayi ta jujjuya shi nan take ta gane warin slippers din yan uwansu maza ne.
"Wani ya wuce ta wurin nan, Jemimah ki jira ni, bari na je na le
a."
e rigarta Jemimah ta yi"Ai wallahi
afata kafarki, Yo kawai ki barni fatalwa ta cinye kurwata."
Dungurin goshinta Parveen ta yi, "Shashasha, mu je." Upstars suka hau, duk inda Parveen tayi Jemimah tana a biye da bayanta kamar bindi, har suka 6ullo ta hanyar da su Sajeed suka bi, suna
arasowa suka hango
atuwar glass window dake a bu
e, ta cikinta suka dira ta baya akan wani floor, anan suka hango igiyar da suka
ulla jikin
arfen da ke a kewaye da gurin da tagar take.
"Hakan na nufin su Sajeed sun fita!" Ta fada tana dan jinjina kanta, murmushin gefen fuska ta saki..
Ta soma kiciniyar kama igiyar don ta dira, ru
afar wandonta Jemimah ta yi a tsorace ta ce, "Dan Allah kada ki tafi ki barni, bazan iya hawa ba."
Harara Parveen ta watsa mata, "Ya zan yi dake?
Karki kuskura ma ki ce zaki hau, fa
owa zaki yi kanki ya fashe ki mutu.."
Kuka ta saka mata, bata saurareta ba ta buge hannunta, ta ru
e igiyar ta bi jikinta, ko le
enta Jemimah bata iya yi saboda gajartarta.
Watsawa ta yi da gudu ta koma cikin gidan ta nufi dakin sauran yan uwan nasu.
A lokacin suna a kwance kan mattress dinsu kusan su shida sun kudundune cikin duvet
insu.
Abun ka ga mai
arancin hankali tana shiga ta daka suka ta dira a samansu, aikuwa a firgice suka farka tare da yaye bargon, suna ganinta suka fasa
ara saboda razanar da suka yi.
Ganin yadda suka ru
e ne yasa ta yi saurin cewa, "Ni ne fa Jemimah.." Ta fa
a tana goge garin madarar dake akan fuskarta, lokaci
aya suka sauke ajiyar zuciya.
"Uban me ya kawo ki dakinmu?"
"Kawai muna baccinmu kin wani zo kin tada mu!
Me ma ya farkar dake a irin wannan lokacin.."
Idanunta cike tab da
walla ta ce, "Pravin ta fita, nayi nayi da ita ta tafi da ni ta
waro idanu waje suka yi cike da mamaki jin abun da ta ce, "Ina ta je?"
"Ku zo in nuna maku, har takalmin su Mubeen muka tsinta suma sun fita, na je
akinsu ban gansu ba."
Da shagwa6a ta
are maganar,..
Kusan a tare suka sauko daga kan katifar, in ka cire mutun
aya da bata farka ba, saboda nauyin bacci ne da ita sai sharar baccinta ta ke yi.
Gaba Jemima ta yi suka bi bayanta, bayan da suka
arasa gaba
aya sun yi mamakin ganin igiyar da aka
aura.
"Abun da za'ai, tun da mun samu hanyar fita, mu bi su kawai." A cewar Sarah.
aya bayan
aya zamu hau."
"Ni fa wa zai goya ni?"
Wani kallon rainin wayou su ka yi mata, "Ki koma ki kwanta, ba za ki iya hawa ba, zaki iya fa
uwa ki mutu." Fashewa ta yi da kuka, "Wlh saina tona maku asiri gurin aunty Danejo, tun da ba zaku hau da ni ba."
Da jin hakan suka fara lallashinta, Hawwa ta ce, "Abun da za'ai yanzu, Jemimah ki je ki kira Azeeza da Deeja, su zo mu tafi, kada mu barsu Su kadai," Amsawa tayi da toh, sai bayan da ta tafi Sarah ta ce, "Meyasa zaki aike ta ta kira su?"
"Saboda mu samu mu tafi, in ba haka ba ba zata
yale mu ba."
Hannah ta ce,"Deeja bata da hankali, akwai matsala idan Jemimah ta gaya mata, Azeeza kuma bazata iya fitowa ba saboda tsoro."
Hibba ta ce, "Yanzu ya zamu yi?
Ga samu ga rashi, don wlh idan muka tafi risky ne su zo gurin nan," ta fa
a da damuwa..
Hanna ta ce, "Idan kuma muka dira muka je can, baku tunanin zamu ja ma kanmu wata matsalar?"
"Yanzu me kuke nufi mu hakura mu koma?" Yasmin ce ta fada tana dubansu..
Rubina ta ce, "Kun manta nauyin baccin Deeja?
Wlh ba zata farka ba ko Jemimah zata watsa mata ruwa ne a jikinta, ita kuma Azeeza tsoro gareta, ba zata iya hawa igiya ba, dole su ha
ura da bin mu..."
da jin wannan maganar ta Rubina nan fa suka samu kwarin gwiwar aiwatar da abun da ke ransu.
Sarah ce ta fara hawan igiyar saida ta dira
asa, sannan Hawwa ta haura itama..
aya bayan daya suka dira gaba daya.